Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2017

MANASH ANTI STRETCH MARKS CREAM

MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Prevention and reduction formula, minimizes the appearance of stretch marks.Specifically designed to help in preventing & removing stretch marks, acne, scars and blemishes. With unique ingredients help repair and restore protective skin barrier. Made from natural extract to promote skin texture and tone.
Optimally blends of vitamins and natural moisturizers such as olive oil, cocoa butter, shea butter, jojoba oil, and many more to help prevent, repair and remove stretch marks.
Direction: Massage gently onto all area of the body where you have stretch marks using circular motion. Use twice a day for effective result.
MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Hadi don kariya da cire nankarwa daga fata.
Zamu iya tuntuba managers 08037771306.08052476669
Anyi shine musammaman sabida masu fama da nankarwa da kuma masu neman kariya daga nankarwa. Hadin na daban wanda yake cire duk wani nankarwa harda su tabo da kurajen fuska. Yana dawo da martaban fata yayi laushi d…

YA YI WA MATARSA ZIHARI SAI YA SAKE TA KAFIN YA YI KAFFARA?

YA YI WA MATARSA ZIHARI SAI YA SAKE TA KAFIN YA YI KAFFARA?Tambaya:Assalamu Alaikum, Malam ina da tambaya? Namiji ne ya yi wa matarsa zihari, maimakon ya yi kaffara sai ya sake ta, ya sake wani auren. Malam ya matsayin wannan sakin da matsayin auren?. Allah ya bada ikon isar da wannan sako ga  Malam.Amsa:
Wa alaikum assalam, Auransa na biyun ya inganta saboda ba su da alaka da juna.Wasu Malaman sun tafi akan cewa mutukar saki uku ne, to wancan ziharin ya warware, amma in saki daya ne kuma ya yi kome, to bai halatta ya taba ta har sai ya yi kaffarar ziharin, kamar yadda Ibnu Khudaamah ya fada a cikin Al-Mugni.Allah ne mafi sani.Amsawa:Dr Jamilu Yusuf Zarewa
01/06/2017.Daga: ZAUREN FIQHUS SUNNAH

FITINTINU SUN MANA YAWA, GA KUMA FIRGICI, MENENE MAFITA?

FITINTINU SUN MANA YAWA, GA KUMA FIRGICI, MENENE MAFITA?Tambaya :Assalamu Alaykum Akaramakallah, da fatan rubutuna zai zo maka cikin koshin lafiya. In cikin matsala da jarabawa kusan shekara biyu yanzu. Na farko, na dauko wata yarinya na riko, ta gamu da aljanu, ta koma gida, da zata dawo, ta dawo da jan kaya wai ta sa ajikinta duk ranar lahadi, wai ta samu sauki. Maigida na ya hanata sa kayan. Bayan kamar wata biyu, muka fita kasuwa, dukammu muka fita kasuwa sayayya, maigida na ya ga pilowa ya saya, bayan hakan muka fara ganin gashin tsuntsaye a gida. duk lokacin da karenmu yayi kuka sosai, tabbas zamu kwashe gashin da yawa a gida ranar. Muka shiga addu'a da karanta alquran cikin gida. Yarana uku duk yammata, duk safiyan Allah za su tashi da idanunsu jawur, da maigidana. Ni kuma, ina cikin yin azkar dare da rana, abunda suka sa min shine firgita da tsoro, a duk lokacin da karenmu ya fara kuka ko da rana ko da dare, sai in kama firgita sosai da kuma ganin wadanan gashin. Mu na nan…

YA HALATTA NA SAYI KARE SABODA GADI A GIDANA ?

YA HALATTA NA SAYI KARE SABODA GADI A GIDANA ?TambayaAssalamu alaikum. Dr. Mene ne hukuncin ajiye kare a gida saboda gadi? Allah muke roko ya kara wa Dr lafiya da basira Ameen. AmsaWa alaikum assalam, Ya tabbata a hadisin Bukhari da Muslim cewa:  "Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai hoto ko KARE a ciki.A wani hadisin mai lamba ta: 2974 da Muslim ya rawaito Annabi s.a.w. yana cewa: "Duk Wanda ya rike KARE, in ba Karen noma ba ko farauta ko kiwo, to Allah zai tauye masa  manyan lada guda biyu a kowacce rana.Da yawa daga cikin malamai sun yi kiyasin KAREN GADI akan wadancan nau'ukan guda uku da suka gabata, don haka ya halatta musulmi ya riki Kare saboda gadi in har akwai bukatar hakan.Ba ya halatta a siyar da kare kowanne iri ne, saboda Annabi S.a.w ya hana cin kudin Kare a hadisin da Muslim ya rawaito kuma ya kira Shi da dauda.Duk da cewa an halatta wadancan nau'ukan guda hudu saboda bukata saidai bai halatta a siyar da su ba, saboda Ka'ida sananniya a wa…

Thought For The Day

Thought For The Day The best of cures for sadness is to know that one cannot bring back what he has missed and that by being sad, one is just adding a misfortune to an already existing misfortune thus making it two misfortunes.Ibn al-Jawzee (RAHIMAHULLAAH)
BELIEVER REMINDS https://goo.gl/M7c3sc ON WHATSAPP

Darasinmu Na Yau

Agar- idan
Hum- ni/mu
Koshish-trying
Kahan- inna
Hum- ni/mu
Jayenge- zamuje
Nahin- ba/ no
Chori chori - ahankali ahankaliChupke chupke - a sirince a sirince
Main wapas ayaga- nadawoMain jana hoon - zantafi

JINI YA ZO MIN, BAYAN CIKINA YA KAI WATA BIYU!!

JINI YA ZO MIN, BAYAN CIKINA YA KAI WATA BIYU!!                             Tambaya:Assalamu alaikum, malam ya kokari, malam tambaya ce gareni, nayi wata biyu (02) ban ga al'ada ba, sai yanzu ta rinka zuwa tana dauke wa, nazo asibiti sun ce juna biyu ne, to inya zo min da safe shikenan sai ya dauke sai kuma gobe da safe, sai in ya dauke inyi wanka in cigaba da sallah, malam to ko ya halatta hakan ?
                                 Amsa:To yar'uwa wannan jinin da kika gani mutukar yana kama da jinin hailar da
kika saba gani, to zai hana sallah, kuma zai daukidukkan hukunce- hukuncen jinin haila, saboda asali duk jinin da ya zowa mace ana daukarsa a jinin haila, in dai ba akwai wani sababi da zai hana shi ya zama haila ba, kuma babu wani dalili a alqur'ani ko a sunna da zai hana shi ya zama haila.A zance mafi inganci mai ciki tana iya yin haila, don haka duk yinin da ki ga jini to yana daukar hukuncin jinin haila ne, haka ma tsarki yana daukar hukunce-hukuncen tsarki, ta yadd…

LISTEN TO ROBERT MUGABE

Robert Mugabe will be remembered for his sweet quotes.
Anyway, which one is your pick for the end of the year?1--A girl can be 21 with 2 kids while another one can be 18 with 3 abortions but the society will judge the 21 year old simply because her decisions are visible.2--Most men cheat with their wedding ring on their finger. And you think your boyfriend won’t cheat coz YOU'RE his profile picture??3--We are living in a generation where lovers are free to touch each others private parts but cannot touch each others phone.4--All I hear is “NO SEX BEFORE MARRIAGE”. If that was God’s plan then u would have receive your penis or vagina on your wedding day.5--Dating a slim/ slender guy is cool, the only problem is when you are lying on his chest then his ribs draw Adidas lines on your face.6--Love is when your boyfriend catches you naked with another man and says honey dress up and we go home.7--Some girls of today can’t jog for five minutes, but they expect a guy to last in bed with…

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDA

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDASamun albarka acikin gida yana nufin samu Walwala da kwanciyar hankali da yalwar arziki da yawan ibada mai yawa da karanci sabon Allah da samu zuri'a ta kwarai. Allah Madaukakin Sarki da Annabi s.a.w sun bamu labarin wadansu abubuwa da idan muka aikatasu agidajenmu zamu sami albarka masu yawa a gidanmu._1-YAWAITA KARATUN ALQURANI MAI GIRMAAllah yana cewa:_
(وهذا كتاب أنزلناه مبارك)Ma'ana: (Wannan wani littafine da muka saukar dashi mai albarka).Wato Allah ya sanya alqurani mai albarkane ta kowace bargane albarka wajan karanta shi da wajan sanin ma'anonisa da wajan jin tilawarsa.Babu wani abu da yake janyo albarka agida kamar yawaita karatun alqurani acikinsa, Annabi s.a.w yana kwadaitar da mu yawaita karatun alqurani a gida gaba daya sannan ya kara kwadaiyar damu karanta wasu surori dan samu albarka da falala da kariya daga aljannu da shaidhanu a gidajen mu Kamar:- Suratul Baqra Gaba daya. Suratut Tabara.Suratul Ãli Imran. Qulhu…

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDA

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDASamun albarka acikin gida yana nufin samu Walwala da kwanciyar hankali da yalwar arziki da yawan ibada mai yawa da karanci sabon Allah da samu zuri'a ta kwarai. Allah Madaukakin Sarki da Annabi s.a.w sun bamu labarin wadansu abubuwa da idan muka aikatasu agidajenmu zamu sami albarka masu yawa a gidanmu._1-YAWAITA KARATUN ALQURANI MAI GIRMAAllah yana cewa:_
(وهذا كتاب أنزلناه مبارك)Ma'ana: (Wannan wani littafine da muka saukar dashi mai albarka).Wato Allah ya sanya alqurani mai albarkane ta kowace bargane albarka wajan karanta shi da wajan sanin ma'anonisa da wajan jin tilawarsa.Babu wani abu da yake janyo albarka agida kamar yawaita karatun alqurani acikinsa, Annabi s.a.w yana kwadaitar da mu yawaita karatun alqurani a gida gaba daya sannan ya kara kwadaiyar damu karanta wasu surori dan samu albarka da falala da kariya daga aljannu da shaidhanu a gidajen mu Kamar:- Suratul Baqra Gaba daya. Suratut Tabara.Suratul Ãli Imran. Qulhu…

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDA

ABUBUWA GUDA TAKWAS SUNA JANYO ALBARKA A GIDASamun albarka acikin gida yana nufin samu Walwala da kwanciyar hankali da yalwar arziki da yawan ibada mai yawa da karanci sabon Allah da samu zuri'a ta kwarai. Allah Madaukakin Sarki da Annabi s.a.w sun bamu labarin wadansu abubuwa da idan muka aikatasu agidajenmu zamu sami albarka masu yawa a gidanmu._1-YAWAITA KARATUN ALQURANI MAI GIRMAAllah yana cewa:_
(وهذا كتاب أنزلناه مبارك)Ma'ana: (Wannan wani littafine da muka saukar dashi mai albarka).Wato Allah ya sanya alqurani mai albarkane ta kowace bargane albarka wajan karanta shi da wajan sanin ma'anonisa da wajan jin tilawarsa.Babu wani abu da yake janyo albarka agida kamar yawaita karatun alqurani acikinsa, Annabi s.a.w yana kwadaitar da mu yawaita karatun alqurani a gida gaba daya sannan ya kara kwadaiyar damu karanta wasu surori dan samu albarka da falala da kariya daga aljannu da shaidhanu a gidajen mu Kamar:- Suratul Baqra Gaba daya. Suratut Tabara.Suratul Ãli Imran. Qulhu…

HUKUNCIN TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA A MUSULUNCI

​TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!​                ​Tambaya​‎
Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.                    ​Amsa​‎
To 'yar'uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

​Allah ne mafi sani.​Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil  3\406‎
BANBA…

MA'AIKACI BA ZAI KARBI KYAUTA BA

MA'AIKACIN GWAMNATI, BA ZAI AMSHI KYAUTA BA !!!
Tambaya
AsSalamun alaikum malam, malam ina da tambaya ne?. Ni ma'aikacin gwamnati ne a wata hukuma ta gwamnatin taraiya, sai aka tura ni na dinga kula da wani aiki da aka bawa wani kamfani shima kuma kamfanin ya bawa wani kamfanin da ya taimaka masa da aikin, amma malam na tsaya da gaske wajen kula da aikin anyi yanda ya kamata, bayan an gama sai suka bani kudi wanda ni ban tambaya ba.malam menene yanayin wannan kudi a musulunci?.
Amsa
Wa alaikum assalam,A zahiri wannan kudin da ka amsa Haramun ne kuma cin hanci ne, saboda an baka ne saboda kujerarka, inda a gidanku kake da ba zasu baka ba.
Annabi S.A.W. yana cewa a cikin hadisin da Abu-dawud ya rawaito "Duk wanda muka ba shi aiki sannan muka sanya masa albashi akan aikin, to duk abin da ya karba bayan haka cin-hanci ne"
Annabi S.A.W. ya fusata sosai kuma ya yi maganganu masu zafi lokacin da ya aika IBNU-ALLUTBIYYA karbo zakka  amma kuma sai aka ba shi kyauta ya karbe kama…

MU KOYI INDIYANCI DARASI NA BIYU

Garam Masala Hindi School
     Kaduna State, Nigeria.
           22nd/10/2017
               Time:7pm
Lesson 2Topic: Introduction to Hindi language. You will learn first person pronoun in Hindi. This lesson will help you to tell your name and basic information about you in Hindi.Ananne zaka /zaki iya kowayan yadda ake gabatar dakai wajan amfani da wakilin suna. Ta yadda yaka ko zaki iya gabatar da kanki da yaran Hindi. The first person pronoun in English is “I” as in ” I am _______”.  Hindi equivalent for English “I” is “मैं (main)”.Mutum nafarko a turance bangaren wakilin suna shine I (ni) a Hindi Kuma shine "Main " watau ni kenan da harshan Hausa.
“am” is a  be verb. Together ” I am” translates to ” “मैं ____हूँ”. (main —-hoon) in Hindi.Am a turanci aikatau kenan, Idan Kuma muka hada da ni din farko zai banu I am watau nine da Hausa da Hindi Kuma "Main hoon "
Hindi follows Subject-Object-Verb format. All Hindi sentences end with verbs. “हूँ” (hoon) is a Hindi “b…

MU KOYI INDIYANCI DARASI NA DAYA

Garam Masala Hindi School
     Kaduna state, Nigeria.
         19th/10/2017
          Time 8:30pmLesson One. Baatchit - hira- ConversationAisha: Assalamu alaikum - shanti par ho Jamila: Waalaikumussalam -  tujhe bhi shanti par ho
Aisha: Jamila kya baat hai? Sadiya ne mujhe kaha ki apki tabiyat achcha nahin hai, badan kaise hai? - Jamila wai make faruwa ne, sadiya ke fadamin cewa baki da Lafiya, toya jikin? Jamila : badan achchaa hai, Alhamdulillah- jiki da sauki, Alhamdulillah. Aisha: kounsa dard hai? - make damunki? Jamila : Saar dard hai - ciwan kaine Aisha: saar dard?  sirf Saar dard? - ciwan kai? Ciwan kai kawai? Jamila : Saar dard hai aur phorda bhi hai, aise Doctor kaha - Eh ciwan kaine da Kuma ulcer, haka likitan yafada. Aisha : Allah apko svaasthy diye aur Allah dua mangna hai apna tabiyat pachchtava bane hain- Allah ya baki Lafiya Kuma Allah yasa gaffarane. Jamila : Ameen summa ameen.

ZAN IYA HUDA HANCI SABODA KWALLIYA GA MIJINA?

ZAN IYA HUDA HANCI SABODA KWALLIYA GA MIJINA?Tambaya:Assalamu'alaikum, Malam don Allah wata ce mijinta ya ce hujin hanci na burge shi. So tana so ta huda sai aka ce mata babu kyau a musulunci. Shin Malam ya abun yake? Haramun ne, ko kuwa tana iya hudawa tasa dankunne ta yi kwalliya da shi?. Amsa:Wa alaikumus Salaam, An tambayi Sheikh Ibnu Uthaimin akan wannan mas' alar ta huda Hancı sai yake cewa: Huda Hancı zai iya zama canza halittar Allah, amma idan Garin da matar da ta huda hancin take ana yın ado a hanci, ta yadda hakan ya zama al'ada, to babu laifi a yi hakan. Duba: Majmu'u Fatawaa Ibnu Uthaimin 11/137.Haka nan an tambayi Sheikh Abdul Muhsin Al'abbad akan haka a darasinsa da yake gabatarwa a Haram, sai ya ce babu laifi akan haka.Bisa Abin da ya gabata ya halatta matar BAHAUSHE ta huda hancinta saboda ta sanya abin kwalliya tun da al'adarsu ce, saboda ya tabbata sahaban Annabi s.a.w mata suna huda kunnansu suna sanya 'yan kunnaye Kamar yadda hadisin Bu…

MENENE HUKUNCIN WANDA YAYI SALLAH ALHALI YASAN YANA CIKIN JANABA???

MENENE HUKUNCIN WANDA YAYI SALLAH ALHALI YASAN YANA CIKIN JANABA???Assalamu Alaikum warahmatullah. Mallam dan Allah meye hukuncin wanda ya kwana da maniyi a jikinsa kuma yayi sallah amma yayi tsarki irin na fitsari?الحمد لله رب العالمين.Amsa: Wa'alaikumus salam warahmatullah wabarakatuhu, idan dai kana nufin kayi sallah alhali kasan kana da janabah, to abune sananne a wajan musulmi cewa tsarkin  hadasi babba ko karami, wajibine, kuma sharadine na ingancin sallah, duk wanda yai sallah bashi da tsarki da gangan koda mantuwa sallarsa batacciyace bataiba, saiya sake, idan daganganci yayi hakika ya aikata babban laifi cikin manyan laifuka dakuma zunubi mai girma.Shaikul islam ibnu taimiyyah rahimahullah yace:"Musulmi kada yayi sallah a inda ba alkibla bane, kada yayi sallah batare da alwala ko ruku'u ko sujjada ba, wanda ya aikata haka yacancanci zargi da uquba,
Min hajussunnah (5/204).Hakika gargadi mai tsanani yazo gawanda ya aikata haka;Hadisi daka Abdullahi dan mas'ud …

ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DA ITA?

ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DA ITA?
                            Tambaya:
As SALAMUN alaikum, Malamai ya halarta musulmi ya musuluntar da matar da yayi zaman daduro da ita bayan hakan ya aure ta, limanmin da ya goyi bayan hakan yayi daide? Please is very important"
                               Amsa:
Wa'alaikum as salam, ya halatta sabida babu alaka tsakanin dadironsu da auransu bayan ta musulunta Mutukar sun tuba, saboda musulunci yana rusa abin da ya gabace shi na zunubi kamar yadda ya tabbata a hadisin Amru bn Al'ass. Idan musulmi ya yi zina ya tuba, to Allah yana gafarta dükkan zunuban da suke hakkinsa ne, kamar yadda aya ta:53 a suratu Zumar ta tabbatar hakan

Allah ne mafi Sani. Dr. Jamilu Zarewa  1\2\2016.Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).→ ‎Ga ma su sha…

SATI UKU MIJINA BAYA KULANI, SAI NAKE KIRAN SAURAYINA AWAYA MUNA DEBEWA JUNA KEWA

SATI UKU MIJINA BAYA KULANI, SAI NAKE KIRAN SAURAYINA AWAYA MUNA DEBEWA JUNA KEWA
HISNUL-MUSLIM         TAMBAYA
Assalamu alaikum MALAM Dan Allah gatambaya MALAM kanwatace wanisabani yashiga tsakaninta damijinta MALAM adalilin tagayamai gaskiya akan wani abudayake Wanda baidaceba taimai nasiha yajitsoran Allah yadaina shine yake fishida ita bayacin abincinta bayamata magana bayakusantarta kumata bashi hakuri akanbatai randatai yau sati ukku kenan sunahaka MALAM kokiranshi tai awayabaya dauka towannan kuncin datakeciki haryakai tastani mijinnata bata kaunarshi yanzo todama akwaitsohon saurayinta tanada lambarshi shine takekiranshi sunawa dantadebe kewar bakincikin datakeciki hartana tunanin tanemi saki gurin mijinta dantaje ta aurishi wancan saurayinnata shine takeneman shawara Dan Allah ataimakamata ngd.          AMSA
To abinda mujin yayi baikyautaba indai ayanda tambayar tazo haka abin yake azahiri to hakika tafishi gaskiya domin tsakanin mace da miji akwai shawara da wa'azi da nas…

SHIN A INANE AKE DAURA ANNIYAR YIN SALLAH, SANNAN KUMA SHIN YA HALASTA MATA SUYI KASUWANCI??

SHIN A INANE AKE DAURA ANNIYAR YIN SALLAH, SANNAN KUMA SHIN YA HALASTA MATA SUYI KASUWANCI??Asalamu alaikum warahmatullah. Malam ina tambaya akan niyyar sallah ne. Wato a wane bagirene niyyar sallah take tabbatuwa acikin wadannan wurare; nafarko
1. Lokacin da mutum ya dau abin buta ko shantali zaiyi alwala?
Na biyu
2. Bayan gama alwala kafin a tadda iqama?
Na uku
3. Bayan tadda iqama kafin kabbarar harama?.
Tambaya ta biyu shin ko ya halasta mata suyi kasuwanci a muslunci?AMSA:الحمدللهNiyyah abu ce mai muhimmancin gaske saboda ita ce ruhin ayuka kuma saida niyya dukkan ayuka suke tabbata. Saboda fadar Annabi sallallahu alaihi wasallam: ‏( ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺍﻷَﻋْﻤَﺎﻝُ ﺑِﺎﻟﻨِّﻴَّﺎﺕِ ، ﻭَﺇِﻧَّﻤَﺎ ﻟِﻜُﻞِّ ﺍﻣْﺮِﺉٍ ﻣَﺎ ﻧَﻮَﻯ ‏) ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ‏(1 ‏) ﻭﻣﺴﻠﻢ ‏( 1907 ‏)Ma'ana: "Lallai dukkan ayyuka suna tare da niyyoyinsu, kuma lallai kowane mutum yana samun sakamakon abinda yayi niyya (a zuciyarsa). Bukhari (1) da Muslim (1907) suka ruwaito shi.Saboda haka shi yasa NIYYAH take sanya ayyukan da …

KANA SO ASIRIN KA YA RUFU?

KANA SO ASIRINKA YA RUFU?Wani daga cikin magabata yana cewa na riski wasu mutane marasa aibu, amma sakamakon suna ambaton aibun mutane, sai mutane suka dinga ambaton su da aibu. (asirinsu ya tonu) Kuma na riski wasu mutane masu aibu, amma sakamakon sun kame game da ambaton aibun mutane, sai mutane suka kame game da ambaton aibunsu. (asirinsu ya rufu)Ibn Rajab, "Jami'u Al Uluom" Shafi 359.ALLAH KA RUFA MANA ASIRIRubutawa: Mal Aminu Bala.‎
Gabatarwa: Abu-Unaisa.Masu son kasancewa Damu ta shafin mu na Facebook sai su bi ta wannan Rariyar dake kasa https://mobile.facebook.com/Darus-sunnah-Foundation-263121204166444/Ga duk mai sha'awar shiga wannan zaure a whatssp  na Darussunnah zai aika da sunan sa da jahar sa ta wadannan lambobi:+2347035888158,
+2348139789030.-Ta WhatsApp din zaka Tura ba ta SMS ba,
-Idan ka Tura a Lamba Guda daya To Kada Ka Tura Izuwa ga Daya Lambar.‎

INA SO NA SAN SIFFOFIN JININ HAILA?

INA SO NA SAN SIFFOFIN JININ HAILA?TAMBAYA:Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuhu, Don tambaya gare ni Kan wani ruwa ke fitomin amma kuma ba jini bane .INA ganinsa kasa kasa .babu wari ko qarni tare dashi .INA ganinsa idan nayi Azumi ko nayi aiki sosai .se marata tayi ciwo .shine yake fitomin. Yaya Azumi na da sallah ta take shin zan cigaba da yansu ? .sannan yana fitomin wajan qarfe 3 na rana ne .AMSA:Wa alaikum assalam, mutukar ba jini ba ne, kuma ba baki ba ne, ba shi da karni, to ba zai hana sallah da azumi ba, zai yi kyau ki je wajan likita don ya  duba lafiyarki, saboda abin da kika gani zai zama ba jinin haila ba ne, tun da ya rasa daya daga cikin siffofinsa.                                      
Allah ne mafi saniDr Jamilu Yusuf Zarewa
9 Ramadan, 1437Hku kasance da ​ISLAMIC SUNNAH​ a shafin mu na sada zumunta wato facebook​
www.facebook.com/Islamicsunnah​ko ta whatsapp ga mai sha'awa sai a aiko da cikakken suna da state ta lambar mu​

HUKUNCIN ZUBAN JINI KO DAUKEWAN SHI SANADIYAR SHAN MAGANI

HUKUNCIN ZUBAN JINI KO DAUKEWAN SHI SANADIYAR SHAN MAGANITambaya:Assalamu alaikum, Menene hukuncin jinin da ya samu mace ta hanyar rashin shan maganin planing da ake sha wadda da zata tsallake kwana biyu bata sha ba jini zai zo mata amma data ci gaba da sha zai dauke shi ne nike son in san hukuncin shi. Amsa:
Wa alaikumus Salaam, Lallai jinin da yake zo ma  Mace sanadiyyar amfani da hanyoyin kayyade Iyali (Planning) shi ne asalin jinin Haila, dan haka a duk lokacin da mace ta yi amfani da wata hanya ta kayyade Iyali  (planing) ta hanyar fitar da jini ko hana jinin fita, to babban abin da za ta lura da shi, shi ne, duk lokacin da jinin ya fito, hukuncin Haila ya hau kanta, ko da ba lokacin da ta saba haila ba ne in dai jinin ya zo to, hukuncin Haila ya tabbata a kanta. Amma idan maganin ya hana jinin fita ne to, hukuncinta hukuncin mace mai tsarki ko da lokacin da ta saba Haila ne in dai jini bai zo ba to, babu hukuncin Jini a kanta domin hukuncin jini ba ya tabbata sai lokacin da jinin…

DAN ACHABA ZAI IYA KAI KIRISTA COCI?

DAN ACABA ZAI IYA KAI KIRISTA COCI?Tambaya:
Assalamu alaikum, Akramakallahu, Shin ya halatta MUSULMI DAN ACABA ya dauki KIRISTA ya kai Shi COCI, ko ya dauko Shi daga Coci zuwa gida? Domin Suna cewa: Mu Sana'a kawai Mu ke yi, haka abin ya ke a bangaren MAGINA, TELOLI, KAFINTOCI da MA SU WAYARIN da sauran su. Amsa:To dan uwa Allah Madaukakin Sarki Ya hana taimakekeniya wajan aikata sabo, kamar yadda aya ta biyu a suratul Ma'ida ta tabbatar da hakan.Yana daga cikin sharuddan cinikayya ya zama ta hanyar da shari'a ta yarda, wannan ya sa kafinta da magini ba za su taimaka wajan gina inda za a saba wa Allah ba, ko da kuwa za su samu kudi, kamar yadda bai halatta Tela ya dinka kayan da za a  sanya a coci a kira wanda ba Allah ba.Duk wanda ya wadatu Allah Zai wadatar da shi, wanda ya kame Allah Zai kamar da shi, Wadatar zuci taska ce da bata karewa. Don neman Karin bayani duba: Al'umm 4\213. Da kuma Iktidha'u siradil mustakim 2\41. Allah ne mafi SaniAmsawa:
Dr Jamilu Yusuf …

Tambaya

Assalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,109
.
Wata matace, ta haihu ne to tayi wajan 2 month period nata baidawo ba sai randa aka dau axumi taga wani abu mai yauki kaman majina amman yana hadeda jini sai dai jini ba ja sosai bane kuma baya karni sanna kuma yayita zuwa ne kaman majina har tswon kwana uku to yanxu wannan kam zata biya azumin ne sanna kuma intaxo yin wanka wani irin niyya zatayi??
.
.
.
Amsa
.
..
To wannan tambayar akwai wani abu acikinta, abun kuwa shine akwai buqatar musani shin sadda ta haihun taga jini kokuwa bata ganiba?? Idan taga jini sai jinin ya dauke shine bayan daukewarshin har watanni biyu bataga al'adarta ba, sai bayan watanni biyun taga wannan kalarda tace tagani?? To idan haka take nufi, to inhar tana iya gane kalar jinin hailarta saita duba tagani, inhar wannan ruwan shine irin jinin hailarda tasaba gani dama aduk lokacin hailar, to shikenan wannan din datagani yanzu to hailace dan haka bayan sallah zata rama azumin wayannan kwanakin sannan kuma niyyar wan…

JINI YA DAUKE MATA KAFIN ASHA RUWA

Assalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,106
.
Menene hukuncin matar da jini ya dauke mata kafin asha ruwa zata kame Baki ne   na sauran wunin ranar??
.
.
.
Amsa
.
..
Zahirin gaskiya babu wani abu waishi kamun baki acikin Sunnar Annabi muhammad (s.a.w) kawai Ijtihadine na wayansu malamai suke cewa wai ayi kamun baki, amma wannan maganar batada wani wajahi ko dalili daga Alqur'ani ko Sunnar Annabi muhammad, kawai qoqarinsu ne su wayancan manyan malamai, amma abinda yafi dacewa shine abar musu ijtihadinsu sai ayi musu addu'a amma baza,ayi aiki dashiba         Dan haka wannan zata cigaba da cin abincinta babu wani kama bakinda zatayi, kawai abinda yatabbata a sunnah shine in kana azumi to azumin kakeyi, in kuma baka azumi to bakayi kawai kaci abincinka, amma babu wani zancen kamun baki     Zamuyi qarin bayani akan wannan kamun bakin nan gaba kadan insha Allahu


.
Allah yasa mudace
.
.
.
DAGA ZAUREN
.
SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM
.Watsaps
08161884309.
..
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟ…

TAYI SALLAR TARAWIHI DA EAR PIECE

Assalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,103
.
Wata ce naga zatayi sallar tarawih sai ta kunna karatun Qur'ani tasa earpiece,wai sai ta rinka bin karatun sabida ta tsawaita sallar.shin yin hakan ba laifi?
.
.
.
Amsa
.
..
Qwarai kuwa akwai laifi domin kuwa hakan datayi bidi'a tayi babu wanda yasata yin hakan              Alqur'ani yakamata ta dauka ta riqe tana kallo tana karantawa, inkuma bata iya karatunba, saita samu wata sura wacce ta haddace koda qulhuwallahu ne, sai takama qulhuwallahu tayita maimaitawa taita maimaitawa, kai koda aya daya rak ta haddace to ya halasta kiyita maimaita wannan ayar harki gama tsayuwar kamar Ilahinnas misali wannan ayar ace ita kawai ka iya acikin alqur'ani toh babu laifi kayita maimaitata har kagama tsayuwan darenda zakayi, domin hadisi ya tabbata manzon Allah (s.a.w) yayi tsayuwar dare guda babu ayarda yake karantawa face wani yankin wata aya can qarshen suratul ma'ida, Intu'azzibhum... Wannan yankin ayar itace yayita maimaitawa har…

Friday Messages 051

Ni'ima tana bukatar godiya.
Bala'i yana bukatar hakuri.
Zunubi yana bukatar Tuba (Istigfari)
.
Duk wanda ya yi godiya, ya yi hakuri ya kuma tuba hakika ya samu jin dadi....
     Allah ya jiyar damu dadi duniya da lahira...  Juma'at mubarak

MACE ZATA IYA YIN AUREN KASHE WUTA?

MACE, ZA TA IYA YIN AURAN KASHE WUTA ! !03 -02 -1439
23 -10 -2017           TambayaAssalamu Alaikum
MALAM menene hukuncin wadanda sukayi auran kisan wuta suka maida aurensu, kuma menene hukuncin auren nasu?

                AmsaWa alaikumus salamAuran kisan wuta bai halatta ba. Saboda Annabi (S.a.w) ya la’anci wanda ya yi da kuma wanda aka yi saboda shi, kamar yadda Tirmizy ya rawaito kuma ya inganta shi Idan miji ya yi aure da niyyar halattawa mijin baya, auran batacce ne, amma idan mace ce ta yı da wannan niyyar, kuma mijin da ta aura bai sani ba, to auran yayi.Saboda ba dole ba ne mijin ya sake ta. Yana daga cikin Ka’idojin sharia:
ﻣﻦ ﻻ ﻓﺮﻗﺔ ﺑﻴﺪﻩ ﻻ ﺃﺛﺮ
ﻓﻲ ﻧﻴﺘﻪ
Duk wanda babu saki a hannunsa, to niyyarsa ba ta da tasiri. Allah shine mafi sani Amsawa:
Dr. Jamilu Yusif Zarewa
Abibiyemu a shafin facebooks
www.facebook.com/Islamicsunnah*
Kota WhatsApp a Zauren Islamic sunnah+2348065575014
Ko adireshin email
(saboawaisu01@gmail.com)

MACE ZATA IYA YIN AUREN KASHE WUTA?

MACE, ZA TA IYA YIN AURAN KASHE WUTA ! !03 -02 -1439
23 -10 -2017           TambayaAssalamu Alaikum
MALAM menene hukuncin wadanda sukayi auran kisan wuta suka maida aurensu, kuma menene hukuncin auren nasu?

                AmsaWa alaikumus salamAuran kisan wuta bai halatta ba. Saboda Annabi (S.a.w) ya la’anci wanda ya yi da kuma wanda aka yi saboda shi, kamar yadda Tirmizy ya rawaito kuma ya inganta shi Idan miji ya yi aure da niyyar halattawa mijin baya, auran batacce ne, amma idan mace ce ta yı da wannan niyyar, kuma mijin da ta aura bai sani ba, to auran yayi.Saboda ba dole ba ne mijin ya sake ta. Yana daga cikin Ka’idojin sharia:
ﻣﻦ ﻻ ﻓﺮﻗﺔ ﺑﻴﺪﻩ ﻻ ﺃﺛﺮ
ﻓﻲ ﻧﻴﺘﻪ
Duk wanda babu saki a hannunsa, to niyyarsa ba ta da tasiri. Allah shine mafi sani Amsawa:
Dr. Jamilu Yusif Zarewa
Abibiyemu a shafin facebooks
www.facebook.com/Islamicsunnah*
Kota WhatsApp a Zauren Islamic sunnah+2348065575014
Ko adireshin email
(saboawaisu01@gmail.com)

Friday Messages 050

Allah love those who remember others,He accept prayers of those who pray 4 others,He shows compassion and mercy 2 those who show it 2 others,may u and Ur Entire Family continue 2 enjoy Allah's pleasure , Mercy and Forgiveness now and forever.
Jumma'ah  kareem

MENENE HUKUNCIN MAI ZUWA GIDAN ABOKIN SA, ALHALI BAYA NAN?

MINENE HUKUNCIN MAI ZUWA GIDAN ABOKINSA, ALHALI BAYA NAN?                               Tambaya:Malan menene hukuncin mai zuwa gidan abokinsa yana fira da matarsa alhalin abokin nasa bayanan?
(Daga Abdullahi Baban Saifalah).


                                  AmsaDA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
A'a wannan bai halatta ba, yin hakan kusancine ga aikata zina.‎ Saboda hadisin Manzon Allah (S.A.W) wanda yake cewa: "LAA YAKLUWANNA AHDUKUM BI IMRA'ATIN ILLA MA'A ZY MAHRUMIN"                                  Fassara"Kada dayanku ya kadaita da wata mace sai tareda  maharruminta.                                  Ma'anaDan uwanta wanda babu aure a tsakaninsu, kamar wanda suke uwa daya ko uba daya ko kuma uwa daya uba daya ko makamancin haka.

A Wani hadisin kuma yana cewa:
" ﻻ ﻳﺨﻠﻮﻥ ﺭﺟﻞ ﺑﺎﻣﺮﺃﺓ ﺍﻵﻛﺎﻥ ﺛﺎﻟﺜﻬﻤﺎﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ "

Abinda hadisin yake koyar damu shine: "Duk wanda ya kadaita ma'ana ya ke6anta da‎ wata mace wacce ba muharramar saba, to zai…

INA YAWAN WAYA DA BURDURWATA, KO YA HALATTA A SHARI'ANCE?

INA YAWAN WAYA DA BURDURWATA, KO YA HALATTA A SHARI'ANCE?
                           Tambaya:Dan Allah ina tambaya. Namiji ne yakeso ya qara aure to shine bayan ya dawo gida da dare sai budurwar ta riqa kiran shi ko kuma ta riqa turo txt, shikuma idan matarshi tana kusa sai ya riqa avoiding amma data dan daga sai shima ya fara responding, ko ya kira ta kuma idan asuba tayi sai ta kirashi. To shine matar ba taso, dan Allah a Shari'ance yanada laifi ko ba shi da? sannan matar zata iya neman ya dena ko kuwa ta shiga rayuwarsa ne a shari'ance?
                               AmsaTo dan'uwa yana da kyau ka san cewa matar da kake nema aure ba muharramarka ba ce, don haka bai halatta ka dinga hira da ita ba, sai gwargwadon bukata. Yawan hira da budurwa da jin dadin zancenta, yana daga cikin abubuwan da suke kaiwa zuwa ga fitina, mai AHLARI ya kirga jin dadin zancen wacce ba muharrama ba daga cikin ayyukan da Allah ya hana. Duk wanda yake yawan hira da matar da ba muharramarsa ba…