Skip to main content

Posts

Showing posts from 2018

HUMAN RIGHTS DECLARES

Human Rights declares


by Adeel Malik
October 26, 2018, 7:37 pm

Defaming, belittling and smearing Islam and everything connected to it has become a norm, disgustingly. So this news is undoubtedly welcoming and freshening not just for Muslims but for all those who truly believe in respecting all.

The European Court of Human Rights (ECHR) ruled on Thursday that insulting Islam’s Prophet Muhammad (peace be upon him) is not covered by freedom of expression, reported by several news media including Al-Arabiya.

Defaming the Prophet “goes beyond the permissible limits of an objective debate” and “could stir up prejudice and put at risk religious peace,” the ruling stated.

I LOVE YOU DEEPLY

I love you so deeply...
I love you so deeply,

I love you so much,

I love the sound of your voice,

And the way that we touch.

I love your warm smile,

And your kind,

thoughtful way,

The joy that you bring,

To my life every day.

I love you today,

As I have from the start,

And I'll love you forever,

With all of my heart.

By : Amanda Nicole Martinez

ILLOLINDA KYAWU KE JAWOWA MASU SHI

ILLOLINDA KYAWU KE JAWOWA MASU SHIKyau yana sa mutum ya samu cigaba a harkokin rayuwarsa amma masana tunanin dan Adam sun ce yana kuma da illolinsa da ke sa mutum cikin wani hali na daban.
Shin za ka iya kasancewa mai dan karen kyau? Wannan ba wata matsala ba ce da yawancinmu muke tunani domin dai ba shakka abu ne da za mu so idan hakan za ta yuwu.
Bincike ya nuna cewa likitoci ba su cika ba da wata kulawa ba sosai ga mutanen da suke da kyau.
Amma duk da haka amfani da kuma illolin kyau abubuwa ne da aka dade ana nazari a kansu a fannin ilimin tunanin dan Adam.
Shin mutanen da Allah Ya yi wa kyakkyawar siffa da kira, ma'ana masu dan karen kyau suna rayuwa ne a abin da za a iya cewa aljannar duniya, wato ba su da wata matsala, ko kuma rashin wannan dan karen kyau yana da ranarsa?
Lisa Slattery Walker da Tonya Frevert, masana a fannin ilimin tunanin dan Adam a jami'ar North Carolina da ke Charlotte sun gudanar da bincike akan wannan batu, kuma sakamakon binciken ba abu ne da za ka yi…

SIRRIN RIKE MIJI

*MUF🅰RK🅰 M🅰T🅰*
    *_SIRRIN RIKE MIJI_*


👉🏻 kisani girmama iyayensa da yan uwansa tamkar yanda zaki girmama naki iyayen da yan uwan kar ki kuskura kiyi aiki da wannan karin maganar wacce hausawa ke cewa "'ba a iya musu ya dangin miji"', duk namiji yana son a girmama iyayensa da yan uwansa, karki bari wata matsala ta shiga tsakaninki da danjinsa duk abinda sukeso yayi musu na alkhairi karki hanashi ki qara mishi karfin gwiwar yi musu Alkhairi. 

👉🏻Ya kamata ki sani kuma ki kiyaye shine daraja mijinki da kuma ganin girmansa da kimarsa, anan ina nufin kar ki kuskura ki fara kace nace da mijinki ta fannin zamantakewar auratayya kar wai dan kina ganin ya zama kamar abokinki ki rainashi, a'a anfi so mace ta zama tana bawa mijinta wani girma na daban acikin zuciyarta da kuma fili nikam ina ba nawa kema in fa kyayi kifara idan wasa daria da miji zaki zakiyi mamaki bani barinsa cikin kunci ko bacin rai kiyi kokarin sanin duk wata damuwan mijin yar uwa don ganin kin kwa…

MY LITTLE STORY

MY LITTLE STORYOnce upon a time I met a man who told me that telling the truth and making someone cry, is better than telling a lie and making someone smile and happy.
He said to me your true friends are those who will never avoid you just because they have met new friends.
As he kept on speaking to me, he said If some people do not appreciate and value my presence, I should work hard to make make them value and appreciate my absence.
He said I must not be angry with anyone who is quiet on me because there must be a reason why they are quiet, and that I will get to know the reason later.
He told me it is always better to be a blessing to others at all times than to be a burden at all times.
He said I must learn to forgive others not because they deserve it but because I deserve the peace that comes with forgiveness.
I must know that everyone deserves a second chance and many more chances if they ask for forgiveness, but I must not loose my guard over their intentions.
I must not only talk to…

BEWARE OF THE LEAKING BUCKET

BEWARE OF THE LEAKING BUCKET🚫1. You wear abaya and hijab but with perfume and makeup. (A leaking bucket)
2. You're following the Sunnah and have a beard but you don't lower your gaze. (A leaking bucket)
3. You pray all of your prayers on time but you have no Khushu at all. (A leaking bucket)
4. You're very kind to people and speak with them gently but with your family you're always harsh. (A leaking bucket)
5. You honour and treat your guests well but when they leave, you gossip about them and talk about their flaws. (A leaking bucket)
6. You give alot of Sadaqah to the poor but you humiliate them and hurt them. (A leaking bucket)
7. You stand up for tahajjud at night, fast and reads Quran everyday but you cut your family ties. (A leaking bucket)
8. You fast and have sabr for the pangs of hunger and thirst but you swear, insult, curse. (A leaking bucket)
9. You help others but you're doing it to gain something from them and not doing those acts of kindness for the sake of…

DALILAN DA KE JAWO BUƊEWAR GABA

DALILANDAKE JAWO BUDEWAR GABA 


http://dandalinaminuyahuza.blo gspot.com/2018/09/dalilandake-jawo-budewar-gaba.html
*DALILAN DA KE JAWO BUDEWAR GABA*
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Hakika budewar gaba na haddasa rashin dorewar soyayya da kauna tare da shaukin juna atsakanin ma'aurata,mai gida bazaiyi daukin uwar gida ba itakuma sam og bazai gamsarda ita ba sai matsalolin nisantar juna su biyo baya.
Akwai budewar gaba dake da wahalar magance wa idan ba'a sami masanin ilimin al'amarinba.
*GA KADAN DAGA IRIN MATSALOLIN DA KE JAWO MATSANANCIN BUDEWAR GABA*
★Yawan amfanida kwayoyin hana daukar ciki.
★Yawan amfani da yatsu wajen biyawa kanki bukata .
★Yawan shekaru nahaifarda irin wannan matsalar.
★Daukewar al'ada tsawon lokaci sbd wasu matsaloli
★Yawan jima'i akai akai batare da kulada gyaran jiki ba.
★Rashin jindadin sex alamune wasu lokuta na tsananin budewar gaba.
*DUK TSANANIN BUDEWAR GABANKI*
KUKASANCE DA GROUP DINMU NA MATSALOLIN MA'AURA…

THE REALITY OF DEATH AHEAD OF US

THE REALITY OF DEATH AHEAD OF US


 Bismillahir Rahmaanir Raheem. 

The Messenger of ALLAH (peace and blessings of ALLAH be upon him) said:
"Remember much, that which cuts off pleasure: Death, since no-one remembers it in times of difficulty, except that things are made easy for him, nor mentions it at times of ease, except that the affairs become constricted for him."
Saheehul-Jaami’us Sagheer, no 1222.

Many humans live the life of this world, seeking the best that it has to offer, while ignoring what lies ahead of us upon death. The adornment of this world are but temptations to distract us from the true purpose of our life and that we will indeed be responsible for all we do in this life.

Let's note that Death is a harsh and fearful reality faced by everyone who lives. No one has the power to avoid it, nor does anyone around the dying person have the ability to prevent it. 

We see and hear many death each day but fails to use it as a reminder to change our ways of life due to t…

HIKAYAR MACIJI DA TSUNTSAYE

HIKAYAR MACIJI DA TSUNTSAYE
Sadiq Tukur Gwarzo, RN.Wannan hikayar shahararra ce acikin littafin hikayoyi na 'Kalila wa Dhimma', musamman yadda aka rinka amfani da ita wajen koyar da yara masu jiran sarauta hikimomin kuɓuta daga zaluncin duk wani azzalumi.
Hikayar tace:-
A saman wata babbar bishiyar Kuka, anyi wasu tsuntsaye guda biyu waɗanda ke rayuwa acikin shekarsu dake saman wannan bishiya.
Sai dai kuma akwai wata damuwa tattare da waɗannan tsuntsaye.
Damuwar itace, duk sanda suka kyankyashe kwayayensu sai wani maciji ya zo ya shanyesu, shikuwa a kasan bishiyar yake rayuwa cikin wani kogo.
Kullum haka, kullum haka.
Rannan sai sukayi shawarar suje su sanar da Mallam Dila domin ya basu shawarar hanyar kuɓuta daga wannan kunchi da suke ciki.
Bayan sun same shi suke shaida masa irin zaluncin da maciji keyi musu gashi sun rasa yadda zasuyi.
Dila yayi ajiyar zuciya, sannan yace "kada ku damu, komai karfin azzalumi, kaskantaccen abu yana iya cin galaba akansa cikin hikima"
Yaci ga…

SIRRIN DAREN FARKON ANGO DA AMARYYA

http://sirinrikemiji.com/sirrin-daren-farko-ango-amarya/


Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com
☏+2348037538596

Daren angwanci wani dare da ake farinci, idan an wayi gari cikin sa rana ce masoya basa mantata ranar fari ciki.

zaku kasance awani hali mai tattare da shauki da zumudi na kasance warku a matsayin abu daya daren daraja ga ma’aurata kenan da zarar an kai amarya gidan mijinta ango kenan, Iyayanta da kawa yanta zasu barta a daki tana jimamin kasancewar ta a wannan yana yi Na zama amarya.

akan so bayan an watse ambar amarya ta tashi ta dan gyara abin da take ganin bazai kayatar mata DA ango ba a wasu guraran kawayan amarya suna tsayawa har sai an kawo ango wannan baya cikin al’ada an fison abar amarya daga ita sai ango.

ango Ya sani abubuwa da yawa Na iya ballewa mace murfin budurci ta daga cikinsu akwai

1. Jinin haila mai nauyi
2. hawa sama,itace,gini da sauran su.
3. tsalle-tsalle,kamar wasar tsalle-tsalle da sauran su.
4. Yawan hawan keke ko doki
5. Hawa jaki da dai sauran su.

Y…

HANYOYIN GYARAN JIKI DA MALLAKAR MIJI

https://youtu.be/VWPiEb3Q6O8


*・HANYOYIN GYARAN JIKI & MALLAKAR MIJI・*

☏+2348141712330
✎ sirrin rike miji

*matan aure da budurwai da zawarawa hanyoyin gyaran jiki da kara dankon soyayya tsakanin ma`aurata.*

*・ rashin iya kissa na cikin matsalolin da ke sanadin mutuwar aure .*

Bisa al`ada ba kasafai mata kan fito fili su tattauna a kan batutuwan da suka shafi zamantakewar aure ko soyayya ba.


*・ daga cikin abubuwan da sirrin rike miji keyi yi akwai nuna wa mata illar zuwa wajen bokaye domin shirka ce, maimakon haka, ya kamata matan su rinka yin duk wani abu da suka san namiji zai bukata na zamani.*

sai kin cire kunya da ganda da girman kai da kuma jahilci, idan kina son ki samu nasarar zama lafiya a zamantakewar ki na aure.

*kowacce mace mijinta kwai ne a wajenta, don haka dole ki zage damtse wajen tarairayarsa ta hanyar iya kalamai masu dadi da kwalliya da tsafta da girmamawa da kuma uwa uba iya girki.*

*da Labarai masu alaka masu Jan hankalin miji.*

☞ sirrin rike miji
☏+2348141712330

*・KI BUD…

SHIN YA HALATTA NA TAIMAKAWA KIRISTA DA JINI?

*_SHIN YA HALATTA NA TAIMAKAWA CRISTER DA JINI?_*                           *Tambaya*
Assalamu alaekum! Malam dan girman Allah ko ya halatta mutum ya baiwa christa jini a asibiti, ganin cewar christan ya shiga wani
hali kuma akwai sanayyah tsakanina da shi?


                             *Amsa*
To malam wannan mas'alar tana daga cikin mas'aloli sababbi wadan da ba'a san su ba a can baya, amma kuma Mujamma'u fiqhul-islamy da ke Makka a saminarsu ta takwas wacce aka yi a ranar 19-28 na janairun shekarar 1985, sun tabbatar da halaccin taimakawa crista da jini idan yana rashin lafiyar da ake bukatar hakan, mutukar ana zaman lafiya da shi, saboda hakan yana daga cikin tamakekeniyar da Allah ya yi umarni da ita, kamar yadda Allah yake cewa a cikin suratul-Mumtahanah aya ta: 8, "Allah ba ya hana ku ku kyautatawa kafiran da ba su yake ku ba" sannan hakan zai kara fito da alkairin da yake cikin musulunci, ta yadda wasu za su yi sha'awarsa.

Amma idan akwai yaki tsakaninsa…
7 Beautiful Pearls Which Make A Wife Special.


1) The Patient: The woman who remains patient in all circumstances, and never whines, moans and complains. When some trouble or affliction hits her, she turns to Allaah for help.
2) The Protector: The woman who
protects her husband’s wealth & her chastity when he is away from home. When he returns , she does not burden him with the day’s problems, but listens attentively to his needs and does her best to
take his tiredness away.
3) The Lover: The women who adores her husband, beautifies herself for him & craves for his children to the extent that
whenever her husband glances at her, duaa pours for her from the bottom of his heart.
4) The Good Do-er: The women who has an excellent reputation in society – for being kind, caring & courteous. She is good with her neighbours & relatives & never backbites or displays jealousy.
5) The Content: The women who never casts her eyes at material things and is content with whatever little he…

ABUBUWAN DA MATA ZA SU SHA DON DAUWAMAMMIYAR NI’IMA

ABUBUWAN DA MATA ZA SU SHA DON DAUWAMAMMIYAR NI’IMA

Sirrin mallakar miji
☏+2347066620951

To, Uwargida wannan satin shafin namu zai dan canja
salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko
rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan
waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu
dawo bangaren gyaran fata.

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar
ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar
sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba
haka su ke ba;
lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin
abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun
dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar
kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su
da.matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar
sha’awa.

Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda
rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran
bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin
hadaka..

Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin
karuwar ni’imar jikin…

APPEAL TO THE MUSLIM COMMUNITY TO GET THE YOUTHS MARRIED

APPEAL TO THE MUSLIM COMMUNITY TO GET THE YOUTHS MARRIED
Assalamu alaikum,
I am a 23 year old Muslim girl from a decent Muslim family, for a very long time this issue has weighed heavily on my mind, it has kept me crying most nights before sleep finally takes me. I am using this opportunity to appeal to our religious leaders to appeal to our parents to make getting married a bit easier for us.
To the religious leaders
 1. You completely ignore the females during your daawah sessions and talk as if it’s only the men that are exposed to fitnah, we are too you know.
 2. We want you to make it so much of an issue that our parents would heed to it, we are the ones who have the problem and so we look for daawah regarding the issue, our parents don’t listen please make them listen.
 3. “Make dua “ you say, we do all the time trust me , and we will continue to but you have to remember, good and pious husbands do not fall from trees, or start up a conversation in malls, or stop sisters on the street…

NASIHA GAME DA ZUHDU (GUDUN DUNIYA)

NASIHA GAME DA ZUHDU (GUDUN DUNIYA)

_قال الإمام علي اب الحسين فى كتابه "الزهد والوصية"؛_

_وإن صافيت أو خاللت خلا## ففى الرحمن فاجعل من تؤاخى._

_ولا تعدل بتقوالله شيئا##ودع عنك الملالة و التراخى فكيف تنال فى الدنيا سرورا## وأيام الحياة إلى انسلاخى وجل سرورها فيما عهدنا## مشوب بالبكاء وبالصراخى وقد عمي ابن آدم ﻻيراها## عمى أفضى إلى صمم الصماخى._

_Babban Malami kuma jagora Aliyu bin Husain yake cewa a littafin zuhdu da wasiyyah: 

_- Idan zakayi abota da wani ko zaka riqi wani amini, To ina baka shawara kasanya wannan abota taku ko aminan taka tazama ankulla tane dan Allah ba dan duniya ba._

_- Kuma kada kayarda ka musanya tsoron Allah da wani abu daban, kacire duk wani nauyin jiki da kasala katashi kaji tsoron Allah da gaske malam._

_- Tayaya zaka samu wani farin ciki ma na din-din-din a wannan duniyar?, Alhalin kwanakinka na rayuwa acikinta suna tafiyane kullum zuwa ga karewa(kullum kwanakinka karewa suke amma baka lura kai kullum dai duniya duniya kudi kaidai kayi kudi gashi shekar…

SAKAMAKON ALHERI - ALHERI

SAKAMAKON ALHERI - ALHERI:

1. Ka ciyar Allah Ya ciyar da kai.

2. Ka tufatar Allah Ya tufatar da kai.

3. Ka taimaka Allah Ya taimaka maka.

4. Ka rufa asirin wani Allah Ya rufa naka. 

5. Ka yayewa wani damuwa Allah Ya yaye maka damuwar ka.

6. Ka tausaya Allah Ya tausaya maka.

7. Ka saukaka Allah Ya saukaka maka.

8. Ka agaza Allah Ya agaza maka.

9. Ka bayar Allah Ya baka.

10. Ka tallafa Allah Ya tallafa maka.

11. Ka mika Allah Ya miko maka.

Ka karanta wannan rubutun tare da yin aiki da abin ya kunsa Allah ya bawa wanda ya wallafa ladan shi, kuma kaima ka samu rabon ka daga taskar wanda komai nashi baya karewa. 

'Yan uwa mu yawaita alheri, domin alheri danko ne, baya faduwa kasa banza.

ZAKAT ON BUSINESS WEALTH

ZAKAT ON BUSINESS WEALTH 

In The Name of Allah, The Most Gracious, The Most Merciful! 

Being in business might involve investing money in the purchase or rent of property, furniture, and equipment. It may also involve having goods to sell. Another factor is the income generated from the business, which may be reinvested in the business or distributed to owners. Scholars classify business assets into two categories for the purpose of zakat calculation: Liquid assets that can be converted readily to cash, and fixed assets that are used to produce revenue but will not be converted to cash for more than a year.

Zakat for a business is calculated on the zakat due date (or estimated prior to that date) according to the following formula:

< Appraised Merchandise Wholesale Value (A) plus  Cash on Hand and in Deposit (C) plus Good Debt Owed to Business (GD) minus Eligible Debt* times .025 equals Zakat Payment

((A+C+GD) -(ED)) x 2.5 percent = Zakat Due

*Subtract eligible debts if you follow a juri…

ZAKAT ON AGRICULTURAL PRODUCTS

ZAKAT ON AGRICULTURAL PRODUCTS

In the name of Allah the Gracious, the Merciful 

Agricultural produce is zakatable. Zakat is due on everything land produces that can be eaten and stored (such as grains, beans, fruit, dates, etc.) 

Nisab for agricultural products is 653 kilograms. This is the nisab on agricultural yields.

There are two agricultural types of product: 

(1) At cost, and (2) without cost. The Zakât rate changes accordingly (Fiqh az-Zakât, 228-229, 242):

1. Output from Irrigated Land: Zakât rate is 5 percent of net value of harvest—after deduction of costs, including irrigation, fertilizer, and operating expenses.

2. Output from Unirrigated Land: Zakât rate is 10
percent of gross value of harvest, since land is being
watered mostly by rain, natural springs (There are
straight mathematical percentage changes if land is partially irrigated for half the time, a third of the time,
a quarter of the time, etc.).

Is Zakât Due on Agricultural Land?

No. There is no Zakât on …

YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI IDAN KINA HAILA

*Yadda zaki gamsar da shi idan Kina haila* 💧 🍆👙.

Akasari wasu Mazan su kan Shiga halin kakanikayi idan Matansu suna jinin wata, wato haila. Saboda mu mata Mun kasu kashi kashi. Akwai wadanda Kwana uku kacal suke yin tsarki, wasu kuma har Kwana takwas! Ga namijin da ya tasirantu da more gonar ki, wato ya saba da saduwa da ke, toh Kwana takwas a wurinshi kaman sati takwas ne! Saboda haka, Ya zama wajibi ki nemo hanyoyi da zaki gamsar da mijinki Saboda ki kwantar masa da hankali. 

*Daya daga cikin Wadannan hanyoyin sune*
*1.* Idan Allah Ya sa kina da manyan nonuwa, wannan hanyar tafi gamsarwa. Bayan maigida ya dawo, ki tabbata Kinyi wanka, Kina kamshi. Kin tsaftace wurin kwanciya. Bayan ya ci abinci kun dan yi hirar duniya, yara kuma sun yi bacci.... Yanzu duniyar taki ce! Sai ki dauko masa Dan kayan marmari, ko dan yoghurt mai Sanyi, ko fura, ko dai wani Abu mai Dan Sanyi. Yana cikin sha, sai ki matso kusa ki sa hannu ki fara Shafa masa gindinsa. Ba kai tsaye can zaki nufa ba, A'a. …

RUBUTACCIYAR WAƘAR TSILLA-TSILLAR TSUNTSAYE

RUBUTACCIYAR WAƘAR TSILLA-TSILLAR TSUNTSAYE

* Sunan Waƙa: Tsilla-tsillar Tsuntsaye

* Rubutawa: Jamilu Abdurrahman

* Shekara: 2018

* Baituka: 10

* Jigo: Jan Hankali

         (Amshi)
Tsilla-tsilla Ta Tsuntsaye
Ga Gantalin Gaulaye


                   1
Da Fari Zan Sa Rabbi Wanda Shi Yai Tsuntsaye
Shi Yai Bishiya Yai Mata Rassa Dogaye
Kuma Yai Akuya a Gefe Can Ga shanaye
Ni Roƙona Ka Raba Mu Da Sharrin Mugaye
                                  Ya Allaah!

              (Amshi)

                     2
Tsira Da Aminci Gun Manzo Mai Sunaye
Da Sahabbansa Haɗa Duka Harfa Da Alaye
Da Masu Sonsa Cikin Maza Har Mataye
Domin Darajarsa Ilahu Raba Mu Da Sharrin Ɓeraye
                                   Ya Allaah!

                 (Amshi)

                     3
Ku Sani Jama'a Akwai Wasu Gungun Kuraye
Sunci Sun Ƙoshi Jikin Su Kamar Fa Na Giwaye
Gasu Can Fa him Kuma Basa Shakkar Kowaye
Ya Rabbana Tsare Mu Da Sharrin Zomaye

                                    Ya Allaah!

                 (Amshi)

       …

Why is Christmas Day on the 25th December?

Why is Christmas Day on the 25th December? Christmas is celebrated to remember the birth of of Jesus Christ, who Christians believe is the Son of God.

The name 'Christmas' comes from the Mass of Christ (or Jesus). A Mass service (which is sometimes called Communion or Eucharist) is where Christians remember that Jesus died for us and then came back to life. The 'Christ-Mass' service was the only one that was allowed to take place after sunset (and before sunrise the next day), so people had it at Midnight! So we get the name Christ-Mass, shortened to Christmas.

Christmas is now celebrated by people around the world, whether they are Christians or not. It's a time when family and friends come together and remember the good things they have. People, and especially children, also like Christmas as it's a time when you give and receive presents!

The Date of Christmas

No one knows the real birthday of Jesus! No date is given in the Bible, so why do we celebrate it on th…

WHY THE QUR'AN CAME WHILE THE BIBLE WAS STILL THERE?

WHY THE QUR'AN CAME WHILE THE BIBLE WAS STILL THERE?

DID YOU KNOW ABOUT!!!!


101 Contradictions in the Bible:

101 Clear Contradictions in the Bible

1. Who incited David to count the fighting men of Israel?

God did (2 Samuel 24: 1)
Satan did (I Chronicles 2 1:1)
2. In that count how many fighting men were found in Israel?

Eight hundred thousand (2 Samuel 24:9)
One million, one hundred thousand (I Chronicles 21:5)
3. How many fighting men were found in Judah?

Five hundred thousand (2 Samuel 24:9)
Four hundred and seventy thousand (I Chronicles 21:5)
4. God sent his prophet to threaten David with how many years of famine?

Seven (2 Samuel 24:13)
Three (I Chronicles 21:12)
5. How old was Ahaziah when he began to rule over Jerusalem?

Twenty-two (2 Kings 8:26)
Forty-two (2 Chronicles 22:2)
6. How old was Jehoiachin when he became king of Jerusalem?

Eighteen (2 Kings 24:8)
Eight (2 Chronicles 36:9)
7. How long did he rule over Jerusalem?

Three months (2 Kings 24:8)
Three months and ten days (2 Chronicles 36:9)
8. …

CHRISTMAS/NEW YEAR FOOD, PERMISSIBLE OR NOT?

CHRISTMAS/NEW YEAR FOOD, PERMISSIBLE OR NOT?


*_History of Christmas_*

_Pagan Worship_

December 25 is referred to in documents as Christmas Day in A.D. 324 for the first time. Under the Roman emperor Justinian [A.D. 527-565] it was recognized as an official holiday. An old Roman festival played a major part in the choice of this particular day. December 25 in ancient Rome was the 'Dies Natali Invictus,' 'The Birthday of the Unconquered,' the day of the winter solstice and at the same time, in Rome, the last day of the Saturnalia, which had long since degenerated into a week of unbridled carnival.

_Jesus Birthday_ 

December 25 became the date of Jesus’ birth by a priori reasoning that identified the spring equinox as the date of the creation of the world and the fourth day of creation, when the light was created, as the day of Jesus’ conception (i.e., March 25). December 25, nine months later, then became the date of Jesus’ birth. For a long time the celebration of Jesus’ bir…