Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2018

MU KOYI YARUKAN INDIA

*** MU KOYI YARUKAN INDIA ***
.
23,Jan,2018
DAGA ZAUREN INDIA
.
Shirin Da Yake Xuwa Rana Ya Irin Ta Yau, Inda Shirin Yake Qunshe Da Yadda Xamu Koyi Yaren India Cikin SauQi
.
GUNDARIN SHIRIN
****************
.
SUNAN RANAKU DA YAREN HINDI
*. Lahdi: RaveevaaR
*. Litinin: SomvaaR
*. Talata: MangalvaaR
*. Laraba: BudvaaR
*. Alhamis: guRoovaaR
*. Juma'a: shukRavaaR
*. Asabar: shaneevaaR
*.Yana Da Kyau Mu Koyi Yadda xamu Gane Wadannan “Jiya”, Inda Yake Nufin “kal”; Yau, Inda Yake Nufin “aaj”; Rana, Tana Nufin “dhin”; Dare, Inda Yake Nufin “raath”.
.
QIRGE DAGA 0-20
***************
*. Sifili: shunya/sifer
*. Daya: eyk
*. Biyu: dho
*. Ukku: theen
*. Hudu: chaar
*. Biyar: paanch
*. Shidda: chey
*. Bakwai: saath
*. Takwas: aat
*. Tara: now
*. Goma:dhas
*. Sha Daya: gyaaRah
*. Sha Biyu: baaRah
*. Sha Ukku: teyRah
*. Sha Hudu: chowdhah
*. Sha Biyar: pandhRaah
*. Sha Shidda: solah
*. Sha Bakwai: sathRah
*. Sha Takwas: ataaRaah
*. Sha Tara: unnees
*. Ashirin: bees
.
Duka Duka Anan Muka Kawo Qars…

FASSARAR WAKAR BAATON KO TERI

FASSARAR WAKAR BAATON KO TERISunan Waka: Baaton Ko TeriSunan Fim: All IsWellShekarar Fita: 2015Sauti: HimeshReshammiyaRubutawa: Shabbir Ahmed Kamfani: T-Series Mawaki: Arijith Singh Mai Fassara: Haiman Khan Raees * Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na SakeNa Kasa Mantawa Da Kalaman Ki * Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho SakeDuk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba * Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta
* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho SakeDuk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba* Kitni Chahat Hain Dil Mein, Tu Jaane Na Baki San Irin Dumbin Sonki Dake Zuciya Ta Ba ne * Kaise DilKo Samjhaye, DilMaane Na Ta Yaya Zan Lallashi Zuciya Ta, Alhalin Bata Sauraro na * Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na SakeNa Kasa Mantawa Da Kalaman Ki * Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho SakeDuk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba * Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho SakeDuk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu b…

SHIN YA HALATTA MUTUM YACI BASHI DAN YIN LAYYA?

*SHIN YA HALATTA MUTUM YACI BASHI DAN YIN LAYYA?*
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ، ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻻ ﻋﻠﻢ ﻟﻨﺎ ﺇﻻ ﻣﺎ ﻋﻠﻤﺘﻨﺎ ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ ﺍﻟﺤﻜﻴﻢ .
*AMSA:* Layya ba Dole bace, Saboda ba'a ruwaito dalilai na Shari'a akan Wajabcinta ba, Masu cewa wajibice dalilansu raunane.
*Maj-mu'u fatawa bin baaz (18/36)*
Wadanda sukace: wajibice sun shardanta sai in kana da wadata
*Duba Hashiyatu Ibnu Abideen (9/452).*
Da Masu cewa dolece da Masu cewa sunnah ce, Ba wajibi bane karbar bashi dan siyan Abun layya, domin ba dole bace.
Anso Mutum ya nemi Bashin ya sai Abun layya idan yana da tabbas din zai iya biya, kamar Ma'aikaci sai ya karbi bashin Abun layya kafin ya karbi Albashinsa Aqarshen wata. idan yasan yanada Taurin bashi ko bashi da halin biya, Abunda yafi masa kada yaci bashin.
Domin zaka shagaltar da kanka cikin nauyin bashi akan abunda ba tilas ne ba.
Shaikul Islam Ibnu taimiyyah rahimahullahu yace: Idan kana da Halin biyan bashi saika nemi bashi dan kayi layya, Wannan Abune mai kyau, Amma ba dolene …

Jumu'at Mubarak

: بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَ ۚ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُون
Alhamdulilah today is another beautiful day. Haza yaumul akbar; yaumul shukur, yaumul salama! Alhamdulillahi ala ni'matil Islam. May Allah shower His endless blessings upon U & Ur family.
Jumu'at Mubarak

FASSARAR WAKAR JEETE HAIN CHAL

Fassarar Wakar Jeete Hain ChalSunan Waka: Jeete Hain ChalSunan Fim: NeerjaShekarar Fita: 2016Sauti: Vishal KhuranaRubutawa: Prasoon JoshiKamfani: T-SeriesMawakiya: Kavita SethMai Fassara: Haiman Khan Raees * Om Tryambakam YajamaheMuna Bauta Ne Ga Ubangiji Mai Ido Uku (Shiva) * Sugandhim Pushti VardhanamShi Ne Mai Kamshi Kuma Wanda Yake Ciyar Da Dukkan Halittu * Urvarukamiva BandhananMuna Fatar Ya Tsananta Alakar Mu Da Wannan Rayuwar Duniyar Kamar Yadda Kwakwamba Yake Tsakanin Sa Da Tushen Sa * Mrityor Mukshi YamaaamrtaatMuna Fatar Ya Cece Mu Daga Mutuwa Domin Rayuwa Mai Dorewa* Kehta Yeh Pal, Khud Se NikalWannan Lokacin na Cewa, Bar Matsayin Da Kike A Ciki * Jeete Hain Chal (x3)Muje Mu Fara Rayuwa (x3) * Gham Musafir Tha Jaane DeBakin ciki Tamkar Fasinja ne, Manta Da Shi * Dhoop Aangan Mein Aane DeBari Hasken Rana Ya shigo Farfajiyar Gidan Ki * Jeete Hain Chal (x3)Muje Mu Fara Rayuwa (x3)* Talvon Ke Neeche Hai Thandi Si Ek DhartiA Kasan Takalmin Ki Sassanyar KASA (DUNIYA) Take * Kehti…

IDAN UBA BAI YIWA DANSA YANKA BA RANAR BAKWAI, MENENE MAFITA?

*_IDAN UBA BAI YIWA DANSA YANKA BA RANAR BAKWAI, MENENE MAFITA?_*
                             *Tamabaya*
Assalamu alaikum. yaa shaikh mutun ne Allah ta'ala ya bashi karuwa ta (haihuwa) bai samu hali yin yanka ba, har sai bayan wata hudu tukunna Allah ya hore mashi, shin yankannan tana kanshi ko ta fadi???
                                *Amsa*
Wa'alaikum assalam, Ya tabbata a cikin hadisin Tirmizi cewa ana yiwa abin da aka Haifa Akika ranar 7/wata.Wasu malaman daga cikin Sahabai da wadanda suka zo bayansu sun yi karin bayani cewa: in ba'a samu damar yi ba ranar bakwai ana iya yi ranar 14 ko kuma ranar 21.Duk wanda bai samu damar yiwa dansa yanka ba a kwanakin da aka ambata a sama, to babu wani kayyadajjen lokaci, zai iya yi duk lokacin da ya samu dama.AKIKA hakki ne akan Uba zai yi kyau ya yiwa dansa a lokacin da Annabi S. a. w ya ambata, wato ranar bakwai ga haihuwa, in kuma ba shi da dama, ya yi masa da zarar Damar ta samu.Allah ne mafi saniDon neman karin bayani duba: Da…

RANCEN AIRTIME DAGA SERVICE PROVIDERS HALAS NE KO HARAM?

RANCEN AIRTIME (MTN, GLO DSS) DAGA SERVICE PROVIDERS HALAS NE KO HARAM? ```BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM```Na karanta rubutun da dan uwa Shehun Malami Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi akan wannan lamari kuma har na yi sharing tare da dan ta'aliki a kai. Na so na wadatu da wannan, amma sai na ga a wasu shafukan yan uwa ana ta tafka muhawara da sa bakin masu masaniya a Fikihu da wadanda ma ba su da ita sam.Akwai masu ra'ayin cewa, an dulmuyar da Dr. Sani ne har ya canja fatawa. Ina son in fada ma wadannan cewa, sun jahilci wane ne Dr. Sani a kaifin basirarsa da bincikensa na ilimi. Ba na maganar wani dan bokon da bai san kimar ilimin annabawa ba don ya ce masa "Dan Arabiyya zalla" ko "Mai ido daya" . Domin ko ya sani ko bai sani ba da annabin Allah yake. Shi ne mai Arabiyya zalla. Kuma idonsa mai tsarki da tarin albarka bai taba kallon wani bokon da shi wannan jahilin yake takama da shi ba.Littafin Allah da ya zo da shi Arabiyya ce zalla, haka ma hadisansa Arabi…

TODAY'S REMINDER

All Praise is due to ALLAAH, The Forgiver and Concealer of Faults, The Guide to Repentance, The ONE who Responds to duas

Salaat, Salaam and Salutations Upon The Most Perfect of Creation, Sayyedena Muhammad  صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ
*O OUR اللّـه*, we ask YOU to forgive our sins, let our good efforts be met with YOUR gratitude, our good deeds be profitable, and our deeds successful, O The Most Merciful *O OUR MOST COMPASSIONATE اللّـه*, relieve the distressed ones of their worries and the oppressed people of their troubles, settle debts of the indebted and cure the sick

*O OUR CHERISHER*, guide the Muslim Youth to the right path, let them be obedient and help them to avoid causes of YOUR wrath, preserve them as a treasure for Islam and Muslims

*O OUR MOST BELOVED اللّـه*, guide the Muslim rulers and let them have good support who will show and give them the right advice

*O OUR MOST GUIDING اللّـه*, guide the Muslim women and protect them from displaying their charms and be…

PARENTS EXPECTATIONS

*Assalamualaykum pls read once before u share beautiful message**Parents expectation from their child?*
*Mother:*I fought with death when I was giving birth to you. I spent sleepless nights when you were sick and crying. I never ate without feeding you first. I bore so many pains to bring you to the stage that you are in today. _How will you repay me my child_?*Child:*When I grow up, I will find a good job and earn lots of money for you so you can enjoy the pleasures of this world.*Mother:*Your father is doing this already and I do not expect this from you too. By the time you are earning I will be old and will not be in need of any worldly luxuries.*Son:*I will find a pious lady and marry her so she can cook for you and take care of you.*Mother:*That is not her duty my son and neither should you marry for that reason. It is not compulsory on her to do any service to me, neither do I expect this from her. Your marriage should be for you, a companion and a comfort for you as you go thr…

TAMBAYA GAME DA SUNAN HUMAIRA

Asssalamu Alaikum
.
.
Tambaya ta 2,783
=
Game da suna humaira  naji wasu nacewa bakyau kuma sunan ya'ta Aishatu ne akece mata humaira to wai da gaske ne
=
=
Amsa
=
=
Toh Humaira ma'anarta shine 'Yar Ja, wanda asali daga Hamra'u ne, wato Ja, se akayi tasgirinsa ake cewa Humaira, wannan kuma wani salo ne na larabawa idan sunaso su qanqanta abu, ga babba ga qarami ga kuma dan qarami toh wannan dan qaramin shine suke tsamo sunanshi daga jikin sunan babban, misali Umar, idan kanaso kace dan qaramin Umar sekace Umair, Usman idan kanaso kace dan qaramin Usman sekace Usaimin, Salaha idan kanaso kace 'yar qaramar salaha sai kace Sulaihat, Zaliha kuma Zulaihat, toh itama Humaira asali daga Hamra'u ne wato Ja, idan kanaso kace 'yar Ja wato qaramar Ja shine sai kace Humaira, kuma wannan sunan babu laifi acikinshi domin ko acikin hausawa akwai wacce ake cemata 'yar ja kuma tana amsawa, toh ma'anar wannan 'yar ja din shine Humaira.          Amma Aisha tasamu…

WISE WORDS

1. Beauty is  not  a guarantee   to  marriage2. Falling  Sick  does  not  mean  you are  about  to  die.3. Getting  rich  is  not  the  definition  of prosperity.4 Building  a  nice house  is  not enjoying  luxury.5. Sleeping  on  an expensive  bed does  not  bring  you sound  sleep.6. Driving  a  new  car is  not  a guarantee  that  you gonna  reach  where you are going.7. Wearing  expensive  clothes  does  not  guarantee smartness.8. Owning  a  family doctor  does  not guarantee  permanent  health.9. Being  highly educated  is  not  a sign  of  wisdom.10. Marrying  a  rich  guy  does  not guarantee  happy marriage.11. Winning an argument  does  not mean  that  you  were correct.12. Whatever  is  done  without  the  merit  of the Almighty  is  fake  and  temporal.13 He who  builds without  Allah is building  for  nothing; &  he  who  watches over  a  city  without Allah,  watches  in  vain.14. Not  everything   is  possible  with  man  but  everything  is  possible  with Allah.15…

THE BIRTHDAY CONVERSATION

Lesson 1January 20thTHE BIRTHDAY CONVERSATION GirlHindi: Aaj Mera Janandim Hai. Hausa: Yau Ranar Farin cikin Haihuwa ta ce.English: Today Is My Birthday.Hindi: Aur Tum Mera Dost Hai.Hausa: Kuma Kai Aboki Na Ne.English: And You Are My Friend.Hindi: Lekkin Meri Janandim Aaya, Tumne Kuch Nahi Kiya.Hausa: Gashi Kuma Ranar Haihuwa na Yazo Kuma Kai Ba kai Min Komai ba.English: And My Birthday Has Come, but You did Nothing to me.Hindi: Mein Tu Sirf Yeh Jaante Ho... Hausa: Ni Ko Abinda Na sani Kadai..English: The Only Thing I Know Is...Hindi: Dost Aur Dost Ki Bech Shaitaan Nahi Aa Sakte.Hausa: Tsakanin Aboki Da Aboki Shaidan Bai Zuwa.English: The Devil Can't come between FriendsHindi: Lekkin Abhi Mere Dil Yeh Ke Rahi Hai... Hausa: Amma Yanzu Zuciya Ta tana Riya Mini Cewa... English: But Now My Heart Is Telling Me That..Hindi: Ki Mera Aur Tumara Dost Ki BechHausa: Abokantaka Na Tsakanin Mu Da Kai.English: My Friendship With You.Hindi: Sumban Aarahi HaiHausa: Akwai Wata Alaqa. English: Ther…

EXQUISITE BEAUTY NA MARABA DA KU

Exquisite Beauty Tailoring Na Muku MARABA da Sabbin Kalolin Dinki Da Design na Zamani Kala Kala akan Farashi mai Rahusa. Ga masu son HULDA damu suna iya ziyartar mu a shagon mu dake No. 12 Kargo Road By Dosa Street Unguwar Dosa Kaduna State.Domin Neman Karin bayani kuna iya Tuntubarmu a Wadannan lambobi
08039634982,08137371880Sai Kun ZO!!!

HALACCIN ADDU'A DA HAUSA A SUJJADA

HALLACIN ADDU'A DA HAUSA A SUJJADA!!Tambaya:Assalamu alaikum. akramakallahu mutum zai iya yin adduar neman wani abu a sujudar sallar farilla da wani yare koma bayan larabci?Amsa:To dan'uwa Annabi S.A.W yana cewa: "Amma sujjada to ku dage da addu'a saboda ya kusa a amsa muku" kamar yadda Muslim ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 479.Malamai sun yi sabani akan yin addu'a a sujjada da yaran da ba larabci ba, amma zance mafi inganci shi ne halaccin yin addu'ar da take ta neman wani abu a wajan Allah da yaran da ba larabci ba ga wanda bai iya larabci ba, saboda Allah ba ya kallafawa rai sai abin da za ta iya, sannan kuma Allah yana gane duk yaren da mutum ya yi addu'a da shi.Amma wasu malaman sun karhanta yin zikirorin da suka zo a hadisi da yaran da ba larabci, saboda Annabi S.A.W ya fade su ne don su zama ibada, wannan yasa ba za'a canza su da wasu lafuzan ba.Allah ne mafi sani.Duba :Muhallah na Ibnu hazm 4\159 da Majmu'ul fataawa na Ibnu-taimiyya…

FALALAR SALLAR JUMA'A

_*⚖ZAUREN MARKAZUS SUNNAH⚖*__*FALALAR SALLAR JUMA'A*__Insha *Allah* Zan Ambaci kadan daga cikin Hadisai Ingantattu Wadanda ukazo da Bayanin Falalar Sallar Juma'a daga Bakin *Annabi s.a.w*.__*1-Imam Muslim* Ya Ruwaito Hadisi har zuwa kan *Abi Hurairata R.A* daga *Manzon Allah s.a.w* yace: (Salloli Guda Biyar na Farilla, Daga Juma'a Zuwa Juma'a, Ana kankare Zunuban da Akayi a tsakaninsu Idan an Nisanci Manya Manyan Zunubai)._
@ ﻣﺴﻠﻢ ‏( 233 )._2-Daga *Abi Hurairata R.A* Daga *Annabi s.a.w* Yace: (Duk Wanda Yayi Wanka Sannan ya Taho Zuwa Sallar Juma'a Kuma ya Sallaci Abinda Yake da Iko (Ana Nufin Sallar Gaisuwar Masallaci) Sannan Yayi Shiru Lokacin da Liman yake Huduba har ya Gama Hudubarsa, Sannan Yayi Sallah Tare Dashi, An Gafarta Masa Zunubansa Na tsakanin Wannan juma'ar zuwa wata Juma'ar Har da Karin kwanaki Uku)._
@ ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ ‏( 857 ) ._*Imam Nawawy Allah* Yayi Masa Rahama Yake Cewa: {Ma'anar an Gafarta Masa Zunubansa na tsakanin Wannan Juma'ar Zuw…

ABUBUWA GUDA 24 WADANDA RANAR JUMA'A TA KEBANTA DA SU

_*⚖ZAUREN MARKAZUS SUNNAH⚖*__*ABUBUWAN GUDA 24 DA RANAR JUMA'A TA KEBANTA DA SU AKAN SAURAN RANAKU*_
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
_*1-Annabi s.a.w* ya kasance yana karanta: (ﺑﺴﻮﺭﺗﻲ ﺍﻟﺴﺠﺪﺓ ﻭﺍﻹﻧﺴﺎن ) Surar Sajada da Suratul Insan a sallar Asuba ta ranar Juma'a.__2-Sallar Asubar Ranar Juma'a a Jam'I itace Sallah Mafificiya acikin Sallar mako.__3-Mustahabbine Mutum ya yawaita yima *Annabi s.a.w.* Salati a daren juma'a da kuma yinin juma'a.__4-Wajibancin Halartar Sallah juma'a acikin Masallacin juma'a da mutane suke haduwa dan yin Sallar juma'a.__5-Yin Wankan juma'a sunnah ce mai karfi daga cikin sunnonin *Annabi s.a.w.*__6-Sanya Turare a ranar Juma'a yafi falala fiye da sanyawa a wata rana da ba itaba.__7-Yin Aswaki a Ranar Juma'a Mustahabbancinsa yana kara karfi fiye da duk wata Rana da ba itaba.__8-Halartar Sallar juma'a da wuri.__9-Shagaltuwa da Karatun Alqurani da Zikiri da Addu'a.__10-Wajibine Mutum yayi shiru dan sauraran Huduba. Domin magana …

Daily Reminder

All Praise is due to ALLAAH (SUBHANAHU WA TA'ALA), The Forgiver and Concealer of Faults, The Guide to Repentance, The ONE who Responds to duasSalaat, Salaam and Salutations Upon The Most Perfect of Creation, Our Beloved Nabi صلّى اللّـه عليه و سلّم *O OUR MOST COMPASSIONATE اللّـه*, we ask YOU for everything that is good in this life and the Hereafter*O OUR MOST BELOVED اللّـه*, we seek protection from everything that is bad, and *O اللّـه*, by YOUR Mercy, make things easy for us and help us do everything that pleases YOU and is good for us*O OUR MOST FORGIVING اللّـه*, set right our religion that guards our souls from sin, make this world a better place for us, and make the Hereafter where we return to a better place for us*O OUR RAHEEM اللّـه*, let our lives be a cause for more good, and let death put an end to any evil that may befall us*O OUR KAREEM اللّـه*, make our last days better in all aspects, spare us from humiliation in this world and punishment in the Hereafter*O OUR …

Daily Quranic Verse

Allah the Almighty revealed:
"Remember when your Lord brought forth from the children of Adam, from their loins, their seed (or from Adam's loin his offspring) and made them testify as to themselves saying: 'Am I not your Lord?' They said: 'Yes! We testify' lest you should say on the Day of Resurrectio:. 'Verily we have been unaware of this'. Or lest you should say: 'It was only our father aforetime who took others as partners in worship along with Allah and we were merely their descendants after them; will you then destroy us because of the deeds of men who practiced al batil (polytheism) and committing crimes and sins,invoking and worshipping others besides Allah? Thus do We explain the Ayah (proofs, evidences, verses, lessons, signs, revelations etc) in detail so that they may turn unto the truth". (Ch 7:172-174 Quran).

LADAR KOWANE TAKU ZUWA SALLAR JUMA'A

LADAR KOWANE TAKU ZUWA SALLAR JUMA'AKowane taku zuwa Sallar juma'a Ladar aikin Shekara na azumi da tsayuwar dare
Daga Ausi bn Ausi Assaqfy R.A yana cewa:-
"Naji Manzon Allah ﷺ yana cewa;-
(Dukkan wanda yayi wanka a ranar juma'a wankan juma'a,Yayi sammankon zuwa da wuri sallar juma'a,ya tafi a kasa bai hau abin hawa ba,ya matsa kusa da Liman ya saurari khuduba,bai yi magana ba,yana da Ladar ko wane taku da yayi zuwa sallar juma'a,ladar azumin shekara da tsayuwar daren shekara).
@رواه أحمد وأبو داود والترمذي وصححه العلامة الالباني.Malamai suna cewa;-
"Babu san wani hadisi da yafi wannan Hadisi dauke da lada da falala mai yawa ba kamarsa".Ko wane taku yana daidai da ladar azumin shekara guda da tsayuwar dare da ibada na shekara guda,taku daya yana daidai da azumin kwana 365 da ibadar daren kwana 365.Yana daga falalar Allah akan bayinsa ya sanyawa aiki dan kadan da lada mai yawa,wannan lada bata samuwa sai ga wanda ya cika sharudda guda biyar kamar ya…

MU KOYI YAREN INDIA DAGA ZAUREN INDIA

*** MU KOYI YAREN INDIA ***
.
16,12,2018
***** DAGA ZAUREN INDIA *****
.
KALMOMI DA JIMLOLI MASU MUHIMMANCI DON BUNQASA KOYON YAREN HINIDI
.
Shirine Daga Cikin Jerin Kyawawan Jadawalin Shirye-Shiryen Musa Gudana Acikin Wannan Zauren, Inda Shirin Yake Koyar Da Yarukan India, Inda Yau Muka Xo Da Muhimman Kalmomi Da Jimlarsu Game Da Daya Daga Cikin Yarukan India Wato Hindi
.
GUNDARIN DARASIN
******************
GinShiQan Kalmomin Hindi, Tare Da Jimlolinsu.
.
Barka (Hello) – Namaste Kokuma Kace Pranam
.
Barkanka Dai Mubarak – Namaste Mubarak ji (ji Ana Amfani Da Ita A Qarshen Suna Badon Komaiba Sai Don Nuna Mutuntawa Ga Wannan Mutumin)
.
Ni – Mai
Daga Nigeria Nake – Mai Nigeria se hum
.
Nawa (Mine) – Mera
Wannan Nawane – Ye mera hai
.
Naka (Yours) – App ka
Wannan Nakane – Kya ye aap ka hai
.
Waye – Kaun
Kai Waye – Aap kaun hai
.
Kayan Sawa (Clothes) – Kapra
Ina Kayan Sawata Suke – Mera kapra kaha hai
.
Shayi (Tea) – Chai
Ina BuQatar Kofin Shayi – Mujhe ek cup chai chahiye
.
Ruwa (Water) – …

FASSARAR WAKAR AGAR MAIN KA HOON

PROGRAMME ::FASSARAR WAKOKIN INDIA
SUNAN WAKA :: AGAR MAIN KAHOON
SUNAN FILM ::: LAKSHYA
SUNAN MAWAƘA :: UDIT NARAYAN, ALKA YAGNIK
SHEKARAR RELEASE :: JUNE 2004
JARUMAN FILM DIN :: AMITABH BACHCHAN, HRITHIK ROSHAN, PREITY ZINTA
Agar main kahoon mujhe tumse mohabbat hai
Idan nace ina son ki
Meri bas yehi chaahat hai toh kya kahogi)
Kuma kece kadai muradi na me zaki ce?
Main tumse kahoongi,
Ni kuma zan ce maka
is baat ko agar tum
Zara aur saja ke kehte, zara ghooma-phira ke kehte
Toh achcha hota
Wannan maganar taka, da zaka fade ta wata sigar kuma a yanayi mai kyau da sai ya fi
Agar main kahoon
Idan na fada miki
Tumko jab dekhoon lagti ho jaise nayi
A duk san da na gan ki, kikan kasance min sabuwa
Honthh hain pankhadi phool ki
Lebban ki sun kasance kamar kunnen fure na flower
Aankhein jaise jugnu chamke huwe
Idanuwan ki kamar gilmawa ta haske
Soche mera ye dil dhadakte huwe
Haka zuciya ta take tunani a yayin da take bugawa
Agar main kahoon
Idan na fada maka
Agar main kahoon ye jo chehra…

MAGANIN ZAFIN KISHI

*MAGANIN ZAFIN KISHI ! !*
*Tambaya*
Assalamu alaikum
DON ALLAH MALAM MENENE YAKE KAWO MATSALOLI TSAKANIN KISHIYOYI, SABODA INA SON NA KARA AURE ?
*AMSA*
Wa'alaykumussalam,
To malam Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata akanta, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na yiwa Khadijah, duk da cewa ban taba ganinta ba, saboda yadda na ji Annabi s.a.w yana ambatonta" Bukhari 1388
Kishi mai tsafta, shi ne : kishiya ta yi rige-rige da kishiyarta, wajan kyautatawa mijinsu, za mu iya mayar da abubuwan da suke kawo kishi mara tsafta zuwa abubuwa guda hudu, wadanda in har da za su warwaru, to da ka ji dadin zama da matanka, saboda za su zama kamar 'yan biyu :
1. Jahilci : ta yadda mata da yawa suka jahilci, hikimomin da suka sa Allah ya yi umarni a kara aure, kamar : rage yawan zawarawa da 'yammata, da kuma yawaita zurriyar Annabi s.a.w., domin da za su kalli wannan da kishinsu ya ragu.
2. Mummunan zato, yawanci uwar gida tana ta…

FOOD FOR THOUGHT

FOOD FOR THOUGHT```1. 👉No matter how beautiful and handsome you're just remember Baboon and Gorillas also attract tourists .
✌Stop Boasting✌2.👉No matter how big and strong you are, you will not carry yourself to your Grave .
✌Be Humble✌3.👉No matter how tall you are, you can never see tomorrow.
✌Be Patient✌4.👉No matter how Light Skinned you are, you will always need light in Darkness ✌Take Caution ✌5.👉No matter how Rich and many Cars you have, you will always Walk to Bed
✌Be   Contented✌Take Life Easy, Life is   short.WHAT A LIFE WE LIVE!Have you taken note of the CO-INCIDENCE OF LIFE:1. CHURCH has 6 letters so does MOSQUE.2. BIBLE has 5 letters so does QURAN.3. LIFE has 4 letters so does DEAD.4. HATE has 4 letters, so does LOVE.5. ENEMIES has 7 letters, so does FRIENDS.6. LYING has 5 letters, so does TRUTH.7. HURT has 4 letters, so does HEAL.8. NEGATIVE has 8 letters, so does POSITIVE.9. FAILURE has 7 letters, so does SUCCESS.10. BELOW has 5 letters, so does ABOVE.11. CRY ha…

MATA KU FITO GA KAYAN SUN ISO

KAYAN MATA
Assalamu alaikum. Yan uwana mata.zan danyi tsokaci kadan akan kayan mata domin amfanin mu, kafin na gabatar muku dasu.
👱🏻‍♀Kayan mata abubuwa ne dake saka natsuwa a tsakanin maaurata, kuma suna da matukar alfanu a zamantakewar aure.sai dai akwai wadansu abubuwa daya kamata mu kiyaye, shan magunguna barkatai. Da saye sayen matsi barkatai. Idan ka samu daya mai tsabta kuma mai inganci to ka tsaya anan.
👱🏻‍♀Mata mu guji sayen kayan yan tsibbu, masu labewa da kayan mata suna tura mata a halaka. Zaa baki zani ace ki kwanta akai keda mijinki,bazai kara shawar wata mace ba.shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki Turare,ko kwalli ki shafa ki kalle shi duk abinda kk so zai baki. Shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki, lalata hdqtrn kishiya, d. Sauransu.don Allah mu guji wannan halakace.Abinda yake muhimmi kawai kisha kaya mijinki ya rika marmarinki a koyaushe. Ya mutumtaki.
👱🏻‍♀ku guji magungunan da zaa ta muku rantsuwa don ku saya. Duk dan kasuwar da yasan kanshi baya rantsuwa. Abin shi zai sayard…

Fassarar Wakar ANJAAM

FASSARAR WAQA DAGA CIKIN FILM DIN SRK (ANJAAM) 1994 DAGA BAKIN MUSBAHU MUSKHAN HOTORO FASSARAR WAQA DAGA CIKIN FILM DIN SRK (ANJAAM) 1994 DAGA BAKIN MUSBAHU MUSKHAN HOTORO.BADI MUSHKIL HAI: Babbar Matsalata Shine.
KHOYA MERA DIL HAI: Zuciyata Ta 6ace. 
KOI USSE DHOOND KI LAAYE NA: Babu Wanda Zai Nemo Min Ita ne.
JAAKE KAHAN MAIN RAPAT LIKHAA'OON: Ina Zanje Na rubuta Qorafin?
KOI BAAT LAAYE NA: Babu Wanda Zai Gaya Min Ne.
MAIN ROUN YAA HASOON KAROON MAIN KYA KAROON: Kuka Zanyi ne Ko Dariya yaya zanyi ne.1- DEEWANGEE KI HAD SE AAGEY GUZAR NA JA'OON: Zan iya Wuce Iyakar Wannan Soyayyar Kuwa.
AANKHON MEIN USKA CHEHRA: Acikin Idanuna Fuskarta ce.
KAISE USSE DIKH LAA'OON: Ta Yaya Zan Iya Ganin Wata.
VOH HAI SABSE HASEEN: Itace Wacce Tafi Kowa Kyau.
VAISA KOI BHI NAHIN: Babu Kuma Wata Kamarta.
MERI KHUDA USKI ADA HAI BADI QAATIL: Ya Ubangijina Salonta(Yangarta) Tana Da Matuqar Rudarwa(Tana kisa)MUJHE NAHIN PATA  CHAYA HAI KYA NASHA: Ni Ban San Me Shaukin Mayen Nan Zai Haifar Ba.

MASU HIKIMA SUN CE

*```🇲A$U HIKIMA SUNCE:‼*```
_Kada ka dauka cewa, duk wanda ya yi shiru kurma ne. Wani ya yi shiru ne yana jiran lokaci. Wani ya yi shiru ne dan yana nazari. Wani kuma kawaicinsa shi ne maganarsa.__Kada ka damu idan kana yi ba a godewa. Magabata sun ce, aikin jama'a ba a iyawa, ba a gamawa, ba a yabawa. Idan Allah ya yaba aikinka ya ishe ka.__Yawan jayayya alamar girman kai ne. Yawan surutu alamar tabuwar hankali ne. Kawaici ado ne. Kyauta halin girma ne. Yafiya daukaka ce. Yabon Kai kuwa shi ne tsabar jahilci.__Zamani ya canza : A da idan ka zagi wani kowa Sai ya kau da kansa. A yau idan za ka ci naman dan uwanka Har ruwan wanke baki ake ba ka.__Idan kana cikin damuwa ka jira samun sauki daga wurin Allah, wannan jiran da kake yi ibada ne. Domin kyautata zato ne ga Allah. Wanda ya kyautata ma Allah zato kuwa lallai ne Allah zai ishe shi.__Mutum kamar fensir ne. Rayuwa za ta rika feke shi yana sake rubutu har ya zo ya kare. Idan ka mutu babu abinda zai rage sai abinda rayuwarka ta r…

HUKUNCIN WASAN KWALLO

HUKUNCIN WASAN KWALLO ! !
Tambaya:
Malam ina tambaya ne akan kwallon qafa, a kwai wanda yake neman aurena sana'arsa kenan, da ita yake ci yake sha yake komai, so malam ina kokonto akan wannar sana'ar tasa, kada ya kasance sai anyi auren inji cewa ba halal bane, tunda ana biyansa idan sukayi wasa, to shine malam ko a taqaice a sanar dani wani abu akai, saboda musan makamar mu, nagode•
Amsa:
To 'yar'uwa ına rokon Allah ya baki miji nagari, malamai suna kasa kwallo gıda uku :
1.Kwallon da ake yi saboda motsa jiki, kamar mutum biyu su hadu, su yi ball don su tsinka jinin jikinsu, wannan kam ta hallata mutukar ba ta kautar daga ambaton Allah ba, ko kuma sallah idan lokacinta ya shiga .
2. Kwallon da kungiyoyi biyu ko sama da haka za su hada kudi su sayı kofi wanda a karshe kungiya daya za ta dauka, wannan kam bai halatta ba, saboda daidai yake da CACA, kuma yana sabbaba gaba da kiyayya a tsakanin 'yan kwallo.
3. Idan ya zama wani ne daban zan sanya Kofin, shi ma malamai…

NAMIJI ZAI IYA KARA GASHI?

*NAMIJI ZAI IYA KARA GASHI !!!*
*Tambaya*Assalamau alaikum Malam me hukuncin wanda ya qara gashi akansa irin wanda maza suke zuwa ana musu surgery ashuka musu gashin musamman ga masu sanko ko kuma waenda gashin kansu ke cincinyewa wai saboda su zama dai dai da sauran
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Bai halatta ga namiji ya kara gashi ba, saboda hakan canza halittar Allah ne.
Kasancewar Allah ya haramtawa mata kara gashi a cikin hadisai ingantattu duk da cewa suna tasowa NE a cikin kwalliya kamar yadda ayar Suratu Azzukruf ta tabbatar, hakan sai ya nuna namiji ne ya fi cancanta da haramcin, tun da shi ba'a yi shi don Ado ba.
Malamai suna cewa duka nassoshin da suke haramtawa mata kara gashi, to maza ma suna ciki, amma an kebance mata ne da haramcin saboda su ne suka fi yawan aikatawa.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
03/09/2017

ZAN IYA DORA RIBA IDAN AKA WAKILTA NI SAYO ABU?

*_ZAN IYA DORA RIBA, IDAN AKA WAKILTA NI SAYO ABU?_*
                              *Tambaya:*
Assalamu Alaikum Mallam, dan Allah ina da tmby, kaman misalin mutum yana baka kudi ka sayo mishi abu, wataran ya baka kudin ka sayo, wataran kuma sai ka sayo ka kai zai baka kudin, shin koya halasta inci riba a wanda yaban kudinshi in sayo mai, ko kuwa a wanda na sayo da kudina ne kawai zan iyacin riba, banda Wanda ya bada kudinshi? Nagode Allah ya kara basira.
                                 *Amsa:*
Allah ya amsa addu'arki 'yar'uwa, idan mutum ya wakilta ki, ya baki kudi ki sayo masa wani abu, bai halatta ki ci riba da shi ba, sai da izininsa, saboda hadisin Urwatu Al-ja'ady lokacin da Annabi S.A.W ya ba shi dinare (1) don ya sayo masa dabbar layya, sai ya sayo akuyoyi guda biyu, ya sayar da daya akan dinare daya, ya zo ma da Annabi S.A.W da akuya daya da kuma dinaran da ya aike shi, sai Manzon Allah ya amshe ya yi masa addu'a, kamar yadda Bukhari ya rawaito a hadisi mai l…

ZAN IYA DAUKAR AZUMIN NAFILA A JAJIBARIN RAMADAN?

*_ZAN IYA DAUKAN AZUMIN NAFILA A JAJIBARIN RAMADAN?_*                               *Tambaya*
Assalamu alaikum, Menene hukuncin wanda keyin azumin litinin da alhamis sai azumin Ramadan ya kama ranan juma'ah to ya halasta yayi azumin ranan alhamis din Alhalin washe Gari azumin Ramadan?                                   *Amsa*
Wa'alaikum assalam, In ya saba yi babu laifi ya azumta, saboda hadisin da Annabi S.A.W yake cewa: " Kada ku gabaci Ramdhana da azumin yini daya ko biyu sai Fa in azumin da mutum ya saba yi ne, kamar yadda Bukhari ya rawaito hakan a hadisi mai lamba ta: 1914 da kuma Muslim a hadisi mai lamba: 1082.Allah ne mafi sani17/05/2017Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår ÊkâYa kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAH…

WANDA YAYI WA WATA ALKAWARIN AURE..

TAMBAYA
=========
👇
Kayiwa mace alkawari Aure har ka gabatar da kanka wurin iyayanta tsawon shekara uku kuna tare daga baya sai taji zaka auri wata. Maiye hukunci haka a addinan ce?
AMSA
======
👇
Wannan shine Rashin halacci da saba alkawari.
  Amma ba mamaki ko daga baya yaga wani aibu ne a tare dake, ko baki iya magana ba ko baki iya kwalliya ba ko baki San mutuncin manyan sawa ko yaji wata magana akanki ko akan yan gidanku wadda yana tunanin idan ya aureki zai sami matsala, ko kuma yaga cewar mata ne suke da ta cewa a gidanku ba maza ba, domin duk wanda yayi auri a gun mace ya sami matsala ko kuma ba mamaki wani abin na daban wanda ba wannan ba. Allah shine masani. ✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

SANA'A DA WUTAR LANTARKIN GWAMNATI

*SANA'A DA WUTAR LANTARKI A GIDAJAN GWAMNATI ?*
*Tambaya*
Assalamu alaikum malam. Tare da fatan Allah Ya karbi ibadun mu da ku Alhazai baki daya.
Malam ina hukunchin wanda suke zaune a gidan hukuma, kudin wuta da ruwa duk hukuma ke biya. Ya halatta suyi harkan kasuwanchi da ruwa da wuta, kamar niqa gari, ko yin qanqara suna chin kudin da suka samu. Ina matsayin wannan a Shari'a?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, In har a cikin albashinsa ake dauka babu laifi in ya yi sana'a kamar yadda hakan yake faruwa a cikin albashinmu na malaman jami'o'i, tun da hakkinsa ne kuma in da ba ya shan wutar da ba'a cira a albashinsa.
Misali a A. B. U. Zaria hukuma tana cirar min dubunanai daga Albashina duk wata, saboda wutar lantarkin GIDANA, kin ga babu laifi in na yi Sana'a da wutar saboda na riga na biya.
Amma idan akwai sharadin da hukuma ta sanya na hana amfani da wutar a wasu halaye da kuma lokuta ko wasu kayan lantarki saboda kar asha ta wuce ka'ida ko gudun fadawa hadar…

SHIN KO YA HALATTA MUSULMI YA KARBI ABINCIN KIRSIMETI?

Tambaya ta (295
:
Shin Ko Ya halatta Musulmi yakarbi abincin Kirsimeti yaci?
:
AMSA
:
Alal-Haƙiƙa ansamu Saɓanin Malamai dangane da hukuncin Musulmi yaci abincin da Ahlul-Kitabi (yahudawa da kiristoci) sukayi dan saboda murnar wani biki daga cikin bukukuwansu kamar Misalin irin bikin *Kirsimeti,* wato Asalidai ya halatta idan Kafiri yabawa *Musulmi* kyauta yakarɓa, domin hakan na'iya janyo hankalinsa ya sanyashi yaji yana *sha'awar Musluncin,* kamar yadda aka ruwaito cewa *Mαɳzσɳ Aʅʅαԋ(ﷺ)* yana karɓar kyautar da kafirai suka bashi, hakanan *Asali* ya halatta *Musulmi* yabawa *Kafiri* kyauta Musamman ma danufin janyo hankalinsa zuwa ga *Muslunci,* amma bai halattaba *Musulmi* yabawa *Kafiri* wata kyauta aranar *Idinsu (kafirai)* ko buku-kuwansu, domin yinhakan kamar yayi taimakekeniyane akan shirkar dasukeyi, hakanan baya halatta ga *Musulmi yabawa Ɗan-Uwansa Musulmi* wata kyauta aranar da *Kafirai suke Idinsu (bukukuwansu)* idan yabashine da nufin taya *Kafirai Murna* awannan …