HUKUNCIN MATSALOLIN JININ FAMILY PLANNING

TAMBAYA
========
👇
Assalamu alaikum dafatn malam,yana,lpy tambayata,itace malam,mace mai matsalar jinin family planning wanne,irin ayyukan addini zatayi, misali zata iyayinsu nafililo,ko,azumin tadauwi,i da kuma zuwa shinfidar miji? Allah ya saka muku da gidan Aljanna.


AMSA
=====
👇
Mai haila bazatayi Azumi ko sallah ba, ta farilla ko ta Nafila.
  Sai dai abinda aka sani anan, zata iya ayyukan Alkairi, kamar sadaka, Tasbihi, Karatun Alqu'ani, zama da Alwala badan zatayi sallah ba, sabida Alwala Haske ce da sai sauransu,..

Allah shine masani.


ZAUREN FADAKARWAA A SUNNAH MAZA M
ATA 08108605876
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive