Skip to main content

Posts

Showing posts from August, 2018

40 Hadiths Qudsi - Hadith 12

عَنْ أَبِي مَسْعُودٍ الْأَنْصَارِيِّ، رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ:
  " حُوسِبَ رَجُلٌ مِمَّنْ كَانَ  قَبْلَكُمْ، فَلَمْ يُوجَدْ لَهُ مِنْ الْخَيْرِ شَيْءٌ، إِلَّا أَنَّهُ  كَانَ يُخَالِطُ(1) النَّاسَ، وَكَانَ مُوسِرًا، فَكَانَ يَأْمُرُ  غِلْمَانَهُ أَنْ يَتَجَاوَزُوا عَنْ الْمُعْسِرِ، قَالَ (2) قَالَ اللَّهُ  : نَحْنُ أَحَقُّ بِذَلِكَ مِنْكَ، تَجَاوَزُوا عَنْهُ"
رواه مسلم (وكذلك البخاري والنسائي)On the authority of Abu Mas'ud al-Ansari (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Allah (may the blessings and peace of Allah be upon him) said: A man from among those who were before you was called to account. Nothing in the way of good was found for him except that he used to have dealings with people and, being well-to-do, he would order his servants to let off the man in straitened circumstances [from repaying his debt]. He (the Prophet p.b.u.h) said that Allah said: We are worthier than you o…

40 Hadiths Qudsi - Hadith 11

عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:
  " قَالَ اللَّهُ: أَنْفِقْ يَا ابْنَ آدَمَ، أُنْفِقْ عَلَيْكَ ".On the authority of Abu Harayrah (may Allah be pleased with him) from the Prophet (ﷺ), who said: Allah (mighty and sublime be He) said: Spend (on charity), O son of Adam, and I shall spend on you. It was related  by al-Bukhari (also by Muslim).
40 Hadith Qudsi
Arabic/English book reference:Hadith 11 (40 Hadith Qudsi)
*_Haiman Raees_* _*Phone:*_
08185819176_*Web:*_ www.haiman.com.ng _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees _*Twitter:*_ @HaimanRaees _*Instagram:*_ Haimanraees _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com

BIRNIN SAHARA 12

🌲🌲*_PRODUCTIVE WRITERS ASSOCIATION_*🌲🌲♻♻ *PWA* ♻♻_08185819176_••••••••••••••••••••••••••••••
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
     *BIRNIN SAHARA*
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
••••••••••••••••••••••••••••••             ________________________________________
   _______________________
         *ѕtσrч/wríttєn ву✍🏻:*
👉🏻© *_Haiman Khan Raees_*
            (℘ᾰ❡ḙ 12)_______________
Dargazu Na Zaune akan wata Bakar Kujerar Bakin Karfe dake Cikin Tafkeken Falon Sa yayi shiru Fuskar sa a Murtuke, sai ga wani Siririn Bawa Ya shigo yana haki kamar ransa zai fita. Ko da ganin sa a cikin wannan hali, sai nan take Dargazu ya Mike Tsaye yace:  "Ya kai Talyus, me ya faru gareka na ganka a wannan hali? Ko da jin wannan tambaya sai Talyus ya nutsu sannan ya kwashe duk abinda yaji kuma ya gani tun daga Lokacin da Imran ya Musulunta Har Izuwa Lokacin Da Haiman Ya Daka Masa Tsawa Ya Firgita ya gudu.Yayinda Dargazu yaji wannan labari sai Kansa ya Kulle, nan fa ya fara Zarya a cikin dakin yana tunani. Bayan wani lokaci mai tsaw…

BIRNIN SAHARA 12

🌲🌲*_PRODUCTIVE WRITERS ASSOCIATION_*🌲🌲♻♻ *PWA* ♻♻_08185819176_••••••••••••••••••••••••••••••
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
     *BIRNIN SAHARA*
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
••••••••••••••••••••••••••••••             ________________________________________
   _______________________
         *ѕtσrч/wríttєn ву✍🏻:*
👉🏻© *_Haiman Khan Raees_*
            (℘ᾰ❡ḙ 12)_______________
Dargazu Na Zaune akan wata Bakar Kujerar Bakin Karfe dake Cikin Tafkeken Falon Sa yayi shiru Fuskar sa a Murtuke, sai ga wani Siririn Bawa Ya shigo yana haki kamar ransa zai fita. Ko da ganin sa a cikin wannan hali, sai nan take Dargazu ya Mike Tsaye yace:  "Ya kai Talyus, me ya faru gareka na ganka a wannan hali? Ko da jin wannan tambaya sai Talyus ya nutsu sannan ya kwashe duk abinda yaji kuma ya gani tun daga Lokacin da Imran ya Musulunta Har Izuwa Lokacin Da Haiman Ya Daka Masa Tsawa Ya Firgita ya gudu.Yayinda Dargazu yaji wannan labari sai Kansa ya Kulle, nan fa ya fara Zarya a cikin dakin yana tunani. Bayan wani lokaci mai tsaw…

BIRNIN SAHARA 12

🌲🌲*_PRODUCTIVE WRITERS ASSOCIATION_*🌲🌲♻♻ *PWA* ♻♻_08185819176_••••••••••••••••••••••••••••••
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
     *BIRNIN SAHARA*
🏜🏜🏜🏜🏜🏜🏜
••••••••••••••••••••••••••••••             ________________________________________
   _______________________
         *ѕtσrч/wríttєn ву✍🏻:*
👉🏻© *_Haiman Khan Raees_*
            (℘ᾰ❡ḙ 12)_______________
Dargazu Na Zaune akan wata Bakar Kujerar Bakin Karfe dake Cikin Tafkeken Falon Sa yayi shiru Fuskar sa a Murtuke, sai ga wani Siririn Bawa Ya shigo yana haki kamar ransa zai fita. Ko da ganin sa a cikin wannan hali, sai nan take Dargazu ya Mike Tsaye yace:  "Ya kai Talyus, me ya faru gareka na ganka a wannan hali? Ko da jin wannan tambaya sai Talyus ya nutsu sannan ya kwashe duk abinda yaji kuma ya gani tun daga Lokacin da Imran ya Musulunta Har Izuwa Lokacin Da Haiman Ya Daka Masa Tsawa Ya Firgita ya gudu.Yayinda Dargazu yaji wannan labari sai Kansa ya Kulle, nan fa ya fara Zarya a cikin dakin yana tunani. Bayan wani lokaci mai tsaw…

MAZA MUJI TSORON ALLAAH MUYI ADALCI A TSAKANIN MATAN MU

*_MAZA MUJI TSORAN ALLAH MUYI ADALCI A TSAKANIN MATAN MU_*Lallai wajibine muyi adalci a tsakanin mata ga wanda yake aure mace sama da daya dole yayi adalci a tsakaninsu,ya sani dukkan abinda yake gudana Allah yana sane kuma yana ganinsa kuma wallahi sai Allah ya tambayesa akan zaman da yayi dasu a gobe alqiyama.Manzon Allah SAW yana cewa;
(Dukkan wanda yake da mata guda biyu sai ya karkata ga daya baya yiwa Dayar adalci,zai zo a ranar alqiyama bangaran jikinsa guda a shanye)
@رواه أصحاب السنن الأربعة،واللفظ للنسائي وصححه الألباني.Malamai sunce karin aure ba wajibi bane ba mustahabbine ga wanda yake da iko ya kara,amma wajibine kayi adalci,idan har kasan bazakayi adalciba to kada ka fara neman kara auren ma domin karin zai iya kaika zuwa ga halaka.Manzon Allah SAW yana cewa;
(Dukkanku masu kiwone kuma dukkan ku abin tambayane akan abinda aka baku kiwo agobe alqiyama..........)
@صحيح الجامع.Allah acikin alqurani yayi hani akan kada mai gida ya karkata gaba daya zuwa ga wata daga cikin m…

INA SON CIKAKKEN BAYANI AKAN KUL'I

*_INA SON CIKAKKEN BAYANI AKAN KUL'I?_*
                             *Tambaya*
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Malam ina so amin cikakken bayani akan kul'i?
                                  *Amsa*
Wa'alaikum assalam, Khul'i shi ne mace ta fanshi kanta daga wajan mijinta ta hanyar ba shi sadakin da ya ba ta lokacin auranta kamar yadda matar Thabit Bn Kais bn Shammas ta yiwa mijinta a hadisin da ya tabbata a manyan Kundayan musulunci.Ya halatta à shariar Allah mace ta yiwa miijnta Kul'i in har ta ga ba za ta iya tsayawa da hakkokinsa na aure ba, kamar yadda aya ta (229) a suratul BAKARA ta tabbatar da hakan.À zance mafi inganci Kul'i yana saukar da saki daya, saidai yana nisanta mace da mijinta ta yadda ba zai iya sake zama da matar ba, sai in ya bayar da SADAKI sannan an kara daura sabon aure.Allah ne mafi sani20/06/2017Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår ÊkâYa kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai …

MAZA MUJI TSORON ALLAAH MUYI ADALCI A TSAKANIN MATAN MU

*_MAZA MUJI TSORAN ALLAH MUYI ADALCI A TSAKANIN MATAN MU_*Lallai wajibine muyi adalci a tsakanin mata ga wanda yake aure mace sama da daya dole yayi adalci a tsakaninsu,ya sani dukkan abinda yake gudana Allah yana sane kuma yana ganinsa kuma wallahi sai Allah ya tambayesa akan zaman da yayi dasu a gobe alqiyama.Manzon Allah SAW yana cewa;
(Dukkan wanda yake da mata guda biyu sai ya karkata ga daya baya yiwa Dayar adalci,zai zo a ranar alqiyama bangaran jikinsa guda a shanye)
@رواه أصحاب السنن الأربعة،واللفظ للنسائي وصححه الألباني.Malamai sunce karin aure ba wajibi bane ba mustahabbine ga wanda yake da iko ya kara,amma wajibine kayi adalci,idan har kasan bazakayi adalciba to kada ka fara neman kara auren ma domin karin zai iya kaika zuwa ga halaka.Manzon Allah SAW yana cewa;
(Dukkanku masu kiwone kuma dukkan ku abin tambayane akan abinda aka baku kiwo agobe alqiyama..........)
@صحيح الجامع.Allah acikin alqurani yayi hani akan kada mai gida ya karkata gaba daya zuwa ga wata daga cikin m…

JININ HAILA

_*Tambaya:*_Assalamu AlaikumBarka da warhaka Don Allah inatambayane dan neman karin bayani akan jinin haila
Wato yanayin daukewansa
Saboda wani lokacin mutun zaiyi tsarki watau jinin ya dauke sai kuma ba gobe ko jibi sai ya da wo kadan kadan haka(baiku bata jiki)
Don Allah anan ya hukuncin yake??_*Amsa:*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullah.__Abin da za ki yi shi ne, za ki kirga gwargwadon kwanakin al'adarki, ki bar Sallah da azumi, ki ba wa kanki hukuncin mai haila. Idan kwanakin al'adarki sun kare, sai ki yi wanka, ki ci gaba da al'amuranki, ki dauki jinin da ya ci gaba da zuba jinin rashin lafiya, kuma hukuncin mai jinin rashin  lafiya kamar hukuncin mai tsarki ne, idan za ki yi sallah sai ki yi tsarki, ki wanke jinin.__Idan kuma ya zamana ba ki da al'ada sananniya, amma kina iya bambance jinin naki, to a wannan halin sai ki dauki jinin mai sifar haila a matsayin jinin haila, sai ki bar Sallah da azumi. 'Daya jinin kuma sai ki dauke shi jinin rashin lafiya n…

MIJI YA SUMBACI MATAR SA DA AZUMI, YAYA MATSAYIN AZUMIN NA SU?

_*Tambaya:*_ malam dan  Alllah idan miji ya sumbaci matar sa da ramadan shin haka xai iya bata azumin su ko bazai iyaba.
nagode_*Amsa:*__Zance mafi inganci shi ne ya halatta ga mai azumi ya sumbaci (kissing) din matarsa, amma da sharadin idan za su iya control din sha'awarsu ta yadda hakan ba ze sa su yi jima'i ba ko maniyyi ya fita.__An karbo hadisi daga Aisha (r.a) ta ce: “Manzon Allah ﷺ ya kasance yana sumbanta alhali yana azumi, kuma yana runguma alhali yana azumi, amma shi ya fi ku mallakan sha'awarsa”. Bukhary da Muslim._Wannan hadisin na nuna mana:_Halas ne mutum ya rungumi ko sumbanci (kissing) din iyalinsa a cikin watan Ramadan matukar zai iya kare kansa daga jima'i ko fitar da maniyyi.__Runguma da sumbanta ya halatta, amma ba jima'i ba.__Wanda ya sumbanci matarsa kuma maniyyinsa ya fita, to azuminsa ya lalace, kuma zai kame bakinsa daga ci da sha har sai rana ta fadi, kuma zai rama azumin, bayan ya nemi gafarar Allah da tuba zuwa gare Shi.__Amma idan madz…

MUTUMIN DA YAYI MAFARKIN JIMA'I YANA AZUMI

*_Tambaya_*
:
_Menene hukuncin *Azumin* Mutumin da yayi mafarkin jima'i da rana kuma har *Maniyyi* yafito masa, shin azuminsa yana nan kokuma ya lalace??_
:
*_Amsa:_*
:
_Dangane da hukuncin *Fitar Maniyyi* ga wanda yake azumi mafi yawan Malamai cikinsu harda *Mazhabobin nan guda huɗu wato:*_
:
_*(1)---Malikiyya,*_
_*(2)---Shafi'iyya,*_
_*(3)---Hanafiyya,*_
_*(4)---Hanabila,*_
:
_Dukkansu suntafine akan cewa fitar da *Maniyyi* da gangan ta hanyar da ba jima'i ba yana lalata azumi, kamar idan *Mai-Azumi yayi Istimna'i,* ko ya rungumi *Matarsa, ko yayi wasa da'ita,* hartakai ga yafitar da Maniyyi to azuminsa ya lalace, danhaka Malamai sukace dukkan Mutumin da yasan cewa *Sha'awarsa tana da ƙarfin da indai zaiyi wasa da Matarsa Maniyyi zai iya fito masa* to haramunne agareshi yayi hakan da'ita, idan kuwa yayi har Maniyyi yafita to wajibine sai yarama wannan azumin, amma idan yakasance *Maniyyin yafitane ta hanyar mafarki* kokuma tunani ko kallon Mace batare da …

HUKUNCIN ALLURA GA MAI AZUMI

_*Tambaya:*_Assalamu alaikum
Dan Allah menene hukuncin allura game axumi?
_*Amsa:*__WA'alaikumussalamu Warahmatullah.__Ya halatta mai azumi ya yi allura matukar allurar ba mai dauke da sinadaran abinci ba ne, wato ba za ta sa mutum ya ji wani chanji a cikin sa ba.__Domin *Hasnul basri* ya ce: babu laifi mutum yasa Magani a cikinsa, wanda hakan ya kunshi allura ne, sai dai idan tana da abinci a cikinta.__Duba: Duba Athar na Husnul Basri (Bukhari, babi na 25, kitabus siyam).__Wallahu a'lamu._
_*✍🏿Ayyoub Mouser Giwa.*_
_*08166650256.*__*🕌Islamic Post WhatsApp.*_

MUTUMIN DA YAYI MAFARKIN JIMA'I YANA AZUMI

*_Tambaya_*
:
_Menene hukuncin *Azumin* Mutumin da yayi mafarkin jima'i da rana kuma har *Maniyyi* yafito masa, shin azuminsa yana nan kokuma ya lalace??_
:
*_Amsa:_*
:
_Dangane da hukuncin *Fitar Maniyyi* ga wanda yake azumi mafi yawan Malamai cikinsu harda *Mazhabobin nan guda huɗu wato:*_
:
_*(1)---Malikiyya,*_
_*(2)---Shafi'iyya,*_
_*(3)---Hanafiyya,*_
_*(4)---Hanabila,*_
:
_Dukkansu suntafine akan cewa fitar da *Maniyyi* da gangan ta hanyar da ba jima'i ba yana lalata azumi, kamar idan *Mai-Azumi yayi Istimna'i,* ko ya rungumi *Matarsa, ko yayi wasa da'ita,* hartakai ga yafitar da Maniyyi to azuminsa ya lalace, danhaka Malamai sukace dukkan Mutumin da yasan cewa *Sha'awarsa tana da ƙarfin da indai zaiyi wasa da Matarsa Maniyyi zai iya fito masa* to haramunne agareshi yayi hakan da'ita, idan kuwa yayi har Maniyyi yafita to wajibine sai yarama wannan azumin, amma idan yakasance *Maniyyin yafitane ta hanyar mafarki* kokuma tunani ko kallon Mace batare da …

YADDA AKE YIN WANKAN HAILA

_*Tambaya:*_Assalamu alaikum malam dan allah inaso  ayi min bayanin yadda ake wankan haila nagode. _*Amsa*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullah.__Wankan haila, da na janaba da na biki da sauransu duk daya ne, babu wani bambanci sai a Niyya._
_Ga siffar Wankan janaba nan kamar yadda ya zo a hadisin Ummuna Aisha (r.a):__An karbo hadisi daga Aisha (r.a) ta ce: ((Manzon Allah (ﷺ) ya kasance idan zai yi wanka na janaba, yana farawa da wanke hannayensa, sannan sai ya zuba ruwa da damansa a bisa hagunsa, sai ya wanke farjinsa, sannan ya yi alwala. Sannan ya kama ruwa sai ya shigar da yatsunsa a cikin asalin gashin kanshi, sai ya zuba ruwa a kanshi sau uku, sai ya game jikinsa da ruwa, sannan ya wanke kafafunshi)). Bukhary da Muslim, lafazin Muslim ne.__A takaici wannan hadisin na koyarda mu yadda ake yin wankan tsarki ne, imma (janaba, haila, biki, Wankan Juma'a da sauransu).__'Yar uwa idan kin tashi za ki fara ne da wanke hannayenki, sannan ki yi tsarki da hannun hagu tare da wanke …

BANBANCIN SALLAR FARILLA DA TA NAFILA

_*Tambaya:*_Assalamu AlaikumDan Allah malam mene ban ban vin sallar farilla dana nafilaSannan malam dan Allah wai acikin sallah wanda akeyi a baiyanane kawai ake karan ta surrsh bayan fatiha sauran na buyan kuma baa yi??Allah ya kara ilimi._*Amsa:*__*¹* Bambanci tsakanin sallar *Farilla* da na *Nafila* shi ne;__➖ Ita sallar *farilla* sallah ce da Allah (ﷻ) ya ke wajabtawa a kan bãwa, Wanda idan mutum ya bar ta da gan-gan za a iya azabtar da shi. Kuma mutum ba ya da za6i a kan ta, dole ne a yi yanda ta zo, wato mutum ba zai ce ze yi sallar asuba raka'a hudu ba, ko ya yi raka'a biyar a sallar Zuhr da gan-gan, mutum ba ya da ikon yin hakan, ko ya yi Allah ba zai amsa ba.__➖ Ita kuwa sallar *Nafila* sallace da mutum ya ga damar yi a karan kansa don neman lada a wajen Ubangiji, wanda idan mutum bai yi ta ba baya da wani zunubi a wajen Allah. Kuma mutum na da za6in ya yi raka'o'in da ya so, imma biyu, hudu, shida ko Takwas, har zuwa iya adadin da ya tabbata Manzon Allah (ﷺ) …

MATAR AURE DA TAYI ZINA DA AZUMI

_*Tambaya:*_Meye hukuncin matar da tai zina da aurenta kuama acikin watanan mai girma malam*Amsa*_Zina❗Ko ba a wannan watan ba haramun ne ga namiji ko mace, matar aure, bazawara da budurwa, dukkansu haramun ne su aikata *zina.*__Hukuncin matar aure da ta yi zina a guraren da ake Shari'ah ta Musulunci shi ne; hukuncin kisa ta hanyar jefewa._
.
_Duk macen da ta yi zina alhalin tana da aure haƙiƙa ta ci amanar mijinta, kuma ta tonawa 'yaƴanta da danginta asiri, saboda duk wani mutum kirki zai ƙyamaci auren 'yaƴanta don gudun gori daga bakunan mutane. Kuma ga babban cin mutuncin da ta yi wa mijinta wanda tabbas sai Allah ya bi ma sa haƙƙinsa a ranar alƙiyamah matuƙar be yafe mata ba._
.
_Saboda haka se ta yawaita Istigfari wato neman gafarar Ubangiji da tuba zuwa gare Sa cikin nadama da ƙasƙantar da kai._
.
_Sannan ta nemi yafiya a wajen mijinta cikin salo ba tareda ya gane abin da ta aikata ba._
.
_Sannan kuma ta yawaita neman tsarin Allah daga Shaiɗan a duk lokacin da zuciya…

DAGA HANNU A SALLAH

_*Tambaya:*_Aslm  ya ikwani wa akwati fil islam.ina tambaya ne shin dole daga hanu a sallah,misali kaman wurin yin sujjada da tasuwa.ko kowa in anyi kabbaran tada sallah yayi.wslm Allah sa mu xama cikin yan tattun baye ta sana diyyan wannan wata ta Ramadan._*Amsa:*__Daga hannu a cikin sallah yayin kabbarar harama hakki ne a kan kowane musulmi yayin da ya zo yin Sallah. Haka ma sunnah ne daga hannu yayin yin ruku'i da sujada._Ya zo a hadisin Ibn Umar (r.a) cewa, _Lallai Annabi (ﷺ) ya kasance ya na daga hannunsa kusa da kafadunsa yayin da zai bude (fara) sallah da lokacin da zai yi kabbara don yin ruku'i da lokacin da ya dago daga ruku'i._ Bukhary da Muslim._Tun da kuwa har ya kasance Manzon Allah (ﷺ) na daga hannu lokacin *kabbarar harama,* da *ruku'i* da *dagowa daga ruku'i* wannan ke nuna muma hakki ne a kan mu mu yi riko da wannan sunnah. Domin Manzon Allah (ﷺ) ya ce: *“Ku yi sallah kamar yadda kuka ga Ina yin Sallah”*__Saboda haka 'yar uwa ana daga hannu a d…

Ya halatta sanya zobe a hannun dama?

_*Tambaya:*_Assalamu alaikumDafatan malam na lafiya? Shin ya halasta da a sa zobe a hannu dama?_*Amsa:*__Wa'alaikumusallamu Warahmatullahi.__Eh, ya halatta mutum ya sanya zobe a hannunsa na dama.__Domin an karbo hadisi daga Anas Ibn Malik (r.a) ya ce: “Lallai Manzon Allah (ﷺ) ya sanya zoben azurfa a damarsa cikinsa akwai mahadar zobe na irin na habasha, ya kasance ya kan sanya mahadar zoben ta bangaren tafin hannunsa)). Muslim.__Saboda haka babu laifi sanya zobe a hannun dama, domin Annabi (ﷺ) ma ya sanya.__Wallahu a'lamu.__*✍🏿Ayyoub Mouser Giwa.*__*🕌Islamic Post*__Domin kasancewa tare da mu a group din *Islamic Post WhatsApp* sai a turo da cikakken suna da address zuwa wannan number *08166650256.*_Wassalamu alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

MIJIN DA KE CUTAR DA MATAR SA

_*Tambaya:*_Idan mace mijinta yana cutar da,ita kuma cutarwa mai tsanani yahalatta tabuqaci arabasu_*Amsa:*__To, 'yar uwa, a shawarce dai kamata ya yi ta kai kukanta wajen iyayensu ko waliyyanta a kan a yi masa nasiha ya daina cutar da ita da yake yi. Hakika hakan shi ya fi maslaha fiye da a raba auren. Allah (ﷻ) Yana cewa:__*”وَإِنِ امرَأَةٌ خَافَت مِنۢ بَعلِهَا نُشُوزًا أَو إِعرَاضًا فَلَا جُنَاحَ عَلَيهِمَآ أَن يُصلِحَا بَينَهُمَا صُلحًا وَالصُّلحُ خَيرٌ ....“* [النساء: ١٢٨]__Ma'ana: *“Kuma idan wata mace ta ji tsoron Taƙadarci daga mijinta, ko bijirewa, to babu laifi a gare su su yi sulhu a tsakaninsu kyakkyawan sulhu. Kuma Sulhu shi ya fi alkhairi....”* (An-Nisa: 128). Wato yin sulhu ya fi rabuwa alkhairi._
.
_'Yan uwa maza ku sani, matayenku suna da hakkoki a kan ku, mu ji tsoron Allah mu daina cutar da matayenmu. Allah (ﷻ) Ya ce:__*” وَلَهُنَّ مِثلُ الَّذِى عَلَيهِنَّ بِالمَعرُوفِ“*__*“Mata suna da haƙƙi a kan maza irin wanda su (mazajen) ke da shi a kansu na alkha…

ZUNUBIN DA ALLAAH BAI YAFEWA

_*Tambaya*_Slm mlm anwuni lpia  mlm inada tanbaya Ann mlm akwai zunubin da Allah baiyafewa aduniya kokatuba???_*Amsa:*__Laifin *Shirka babba* shi ne wanda Allah (ﷻ) ba Ya yafewa. Saboda fadin Sa:__*”إِنَّ اللَّهَ لَا يَغفِرُ أَن يُشرَكَ بِهِۦ وَيَغفِرُ مَا دُونَ ذَٰلِكَ لِمَن يَشَآءُ وَمَن يُشرِك بِاللَّهِ فَقَدِ افتَرَىٰٓ إِثمًا عَظِيمًا“* [ النساء: ٤٨]_*“Lalle ne Allah ba ya gafarta a yi shirka gami da shi, kuma amma Yana gafarta abinda yake bayan wannan ga wanda Ya so, kuma wanda ya yi shirka da Allah, to lalle ne ya kirkiri zunubi mai girma.”* (Suratun Nisa’i: 48)._Wannan ayar na nuna duk wanda ya hadu da Allah alhali ya mutu yana Shirka, to Allah ba zai gafarta masa ba, kuma wuta ita ce makoma a gare shi.__Amma idan mutum ya yi tuba, tuba kebantacciya tun a duniya kafin ajalinsa, to Allah Mai yawan gafara ne, Zai iya yafe masa idan Ya so.__Babu wani laifin da ya tabbata cewa idan mutum ya tuba tun a duniya Allah ba zai amshi tubar shi ba. Ni dai ban san wannan laifin ba.__Wallah…

Rikichin JININ HAILA

_*Tambaya:*_Assalamu alaikum fatan alkairi inadatabbaya Nafarkode jininhaila Ada yanamin kwana 7 saina yi sallah yanzu kuma yajazza idan yazo kwana 4  sai ya tsaya cak nayi kwana 2 babu jini sannan yadawo Kwana 1 yazama 7 sannan nayi sallah to abin da yake damuna Kwana 2 da babu jini zan yi wanka nayi sallah ko zan bari saiya dawo kwana 1 kafin nayi sallah? _*Amsa:*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullah.__'Yar uwa tun da kin san kwanakin al'adarki, to za ki zauna gwargwadon kwanakin al'adarki, za ki bar Sallah da azumi, ki ba wa kanki hukuncin mai haila. Idan kwanakin al'adarki sun kare, wato kwanaki bakwai din, sai ki yi wanka ki ci gaba da ibadunki.__Dalili shi ne fadin Manzon Allah (ﷺ) ga Ummu Habiba: *“Ki zauna gwargwadon kwanakin da hailarki take tsare ki, sannan ki yi wanka ki yi sallah”* Muslim ya ruwaito shi.__Ita Ibadah ba a yinta cikin kokonto, kin ga kuwa za ki kokonton kila akwai yiyuwar jinin zai iya dawowa a cikin kwanaki biyun tunda ba haka al'adarki…

HUKUNCIN AZUMIN NAFILA RANAR ASABAR

_*Tambaya:*_Assalamu alaikum dafatan malam na lfy malam ya hukuncin yin azumin nafila ranar asabar kamar sutta shawwal?_*Amsa:*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullahi Wabarakatuh.__A mafi ingancin Zance gaskiya ya halatta a yi azumin nafila a ranar Asabar, domin hadisin da yake hani a kan yin azumi ranar Asabar malamai sun ce akwai kuskure a ciki, wasu ma suna ganin cewa hadisin karyane domin ya ci karo da wasu hadisan.__A hadisin Abu Huraira (r.a) wanda Bukhary da Muslim suka ruwaito, Manzon Allah (ﷺ) ya ce: *“Kada dayanku ya yi azumi a ranar Juma'a sai dai idan ze azumci yinin da ya gabace shi, ko wanda ke gabanshi”* Yinin da yake gaban na Juma'a a shi ne yinin ranar Asabar, wannan ke nuna cewa ya halatta mutum ya yi azumin nafila a ranar Asabar.__Kuma Manzon Allah (ﷺ) ya halatta irin azumin Annabi Dawud (A.S) Wanda mutum zai yi yau ya tsallake gobe, kuma duk wanda ze yi irin wannan azumin dole ne Asabar ta shigo ciki.__Don haka zance mafi inganci shi ne ya halatta mutum ya …

AZUMIN RANAR JUMA'A

_*Tambaya:*_Aslm ina da tambaya plsKaman yadda akafada a hadis ba'a azumi ranan jumma'a Sai Dai a watan Ramadan toh Kaman yadda ake awanan watan shawal Idan kanaye sai yafada ranan jumma'a zakaye koh zaka tsalake._*Amsa:*__Gaskiya, ba haka hadisin yake nufi ba, Hadisin da ke nuni a kan azumi ranar *Juma'a* ba yana nuna haramcinsa bane kamar yadda malamai suka yi bayani, amma dai Makaruhi ne yin azumin nafila a ranar Juma'a sai dai idan mutum ya azumci *Alhamis* ko kuma yana da niyyar yin azumin a ranar Asabar.__An kar6o hadisi daga Abu Huraira (r.a) ya ce: Manzon Allah (ﷺ) ya ce: *((Kada dayanku ya yi azumi a ranar Juma'a, sai dai idan zai azumci yinin da ya gabace shi, ko yinin da ke gaban shi))* Bukhary da Muslim.__Wannan hadisin ke nuna ba laifi mutum ya yi azumin *Sittus Shawwal* koma kowani iri a ranar Juma'a idan har ya yi a ranar alhamis ko kuma yana da niyyar yi a ranar Asabar.__Kuma a magana mafi inganci, babu laifi mutum ya yi azumi a ranar Juma&#…

DANGANE DA KARATUN TAHIYA

_*Tambaya:*_Assalamu alaikum malam dan allah inaso akarayimin bayani gami dakaratun tahiya nafarko datakarshe._*Amsa:*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullah.__To shi dai karatun *Tashasshud* (Tahiyya) ta farko da ta karshe ba su da wani bambanci, dukkansu karatunsu daya ne. In shaa Allah. Ga yadda take a rubuce:_*التَّحِيَّاتُ لِلّهِ، وَالصَّلَوَاتُ، وَالطَّيِّبَاتُ، السَّلاَمُ عَلَيْكَ أَيُّهَا النَّبِيُّ وَرَحْمَةُ اللّهِ وَبَرَكَاتُهُ، السَّلاَمُ عَلَيْنَا وَعَلَى عِبَادِ للّهِ الصَّالِحِينَ. أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَاّ اللّهُ، وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّداً عَبْدُهُ وَرَسُولُهُ.**At-tahiyyatu lillahi, was solawãtu waɗ-ɗayyibat, assalamu alaika ayyuhan nabiyyu warahmatullahi wabarakatuhu, assalamu alaina wa ala ibãdillahis soliheena. Ash-hadu an Laa ilaaha illallah, wa Ash-hadu anna muhammadan abduhu warasuluhu.*_Ma'ana: *Daɗaɗan gaisuwa na Allah ne, da salloli da kyawawan kalamai, aminci ya tabbata a gare ka ya kai Annabi, da rahamar Allah da albarkarsa, aminci ya tabbata a g…

HUKUNCIN FITOWAR MAZIYYI LOKACIN AZUMI

_*Tambaya:*_Assalamu AlaikumDn Allah ina tmbaya akn hukuncin fitowar maziyyi lokacin axumi_*Amsa:*__Wa'alaikumussalamu Warahmatullah.__Magana mafi inganci kuma wanda ita ce dai-dai shi ne *Madziyyi* ba ya karya azumi, kuma wanda ya yi madziyyi a lokacin azumi, to azuminsa bai lalace ba._*Ibn Baaz* yake cewa: _“Fitar maniyyi ga mai azumi ba ya karya azumi, wannan shi ne zance mafi inganci a wajen malamai magabata"_ _Babu wani nassi da yake nuni da cewa Madziyyi ya na ɓata azumi. Don haka zance mafi inganci shi ne, wanda ya fitar da madziyyi ba zai rama azumin ba kuma ba zai yi kaffara ba.__Wallahu A'lamu.__*✍🏿Ayyoub Mouser Giwa.*_
_*08166650256.*__*🧕🏽Islamic Post Women.*__Domin kasancewa tare da mu a group din *Islamic Post WhatsApp* sai a turo da cikakken suna da address zuwa wannan number *08166650256.*_

Tambayoyi guda biyu

*_TAMBAYOYI HAR GUDA BIYU (2)_*
                            *Tambaya ta 1.*
Mallam don Allah menene hukuncin wanda yayi mafarki da azumi???
                            *Tambaya ta 2.*
Menene hukuncin wacce take magana da mijinta ko kuma suka kalle juna bada niyyar sha'awa ba amma kuma sai sha'awar ta motsa har takai da fitar ruwa (maniyyi)??? Allah ya saka da Alkhairi Mallam
(Daga Firdausi Shuaib Gezawa).                       *Amsar Tambaya ta 1.*
AMEEN FIRDAUSI.

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
.
.
.
1. Wanda yayi mafarki a watan azumi mace ko namiji azuminsa yananan koda kuwa yafitar da maniyyi domin an dauke alqalami akan mutumin da yake bacci harsai ya farka.
                      *Amsar Tambaya ta 2.*
Zataci gaba da azuminta babu komai.
Domin Jabir bin Zaid (R.A) yace: "Wanda ya kalli mace ya fitar da maniyyi yaci gaba da azuminsa babu komi a kansa.Wannan shine abinda Imam Shafi'i (Babban almajirin Imam Malik), da Imam Thauri da Auza'iy duk suka taf…

Masa With Chicken

*Masa with Chicken insert in between*.All you need is your
* Boneless Chicken parts cooked with any spices of your choice. Chopped the meat into smaller pieces put in pan, add little oil, cube and cut one pepper and stir fry still golden. Keep aside in a clean container. *As for the Masa / Waina*.
~Need your soaked local rice with a hand full of cooked rice. Take it for grinding. Add little yeast and allow it rise for awhile.
Cut your onions, green & red bell pepper in a diced shape, pour them in your Masa mixture. Stir it a bit.
Get your Masa pan, sprinkle oil
~ Add the first layer of your Mixture
~ Add the meat
~ Cover again with the mixture and tune the back for it to fry.
  It's really taste Wooooow! The colour also looks is Wonderful. *Carrots Drink*
~ Carrots (peel d back)
~ Cucumber
~ Ginger
~ Lemon (juice)
~ Sugar
  You chopped your carrots, Cucumber and Ginger, blend all together. Sieve squeeze the lemon juice add sugar to taste and serve Chilled🥂..... *Orange Gi…

Zunubai na suna da yawa

ZUNUBAI NA SUNA DA YAWA TA YAYA ZAN GOGE ZUNUBAI NA ???
.
1→Ka goge (Zunubanka) da wannan Hadisin.
.
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace: "Babu wani Mutum adoron kasa da zai ce: «La ilaha illallah, Wallahu Akbar, Wala haula wala kuwwata illa billah» Face sai an shafe masa zunubansa ko da sunkai kumfar teku yawa." [Albani ya hassana shi]
.
2→ka goge (zunubanka) bayan kaci abinci.
.
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace: "Wanda Yaci abinci sannan yace:
.
« ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﺃﻃﻌﻤﻨﻲ ﻫﺬﺍ ﻭﺭﺯﻗﻨﻴﻪ ﻣﻦ ﻏﻴﺮ ﺣﻮﻝ ﻣﻨﻲ ﻭﻻ ﻗﻮﺓ »
.
Za'a gafarta masa daga zunubansa...." [Albany ya Hassana shi]
.
3→ka goge (zunubanka) bayan ka cire tufafinka.
.
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace: kuma wanda ya cire tufafinsa sai yace:
.
« ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻛﺴﺎﻧﻲ ﻫﺬﺍ، ﻭﺭﺯﻗﻨﻴﻪ ﻣﻦ ﻏﻴﺮ ﺣﻮﻝ ﻣﻨﻲ ﻭﻻ ﻗﻮﺓ »
.
Za'a gafarta masa daga zunubansa... [Albany ya inganta shi]
.
4→ Ka goge (Zunubanka) cikin yininka.
.
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Yace: "Wanda Yace: «Subhanallahi Wabi hamdi…

ZIKIRI YAYIN fita daga gida

*Zikiri Yayin Fita Daga Gida.*
بِسْمِ اللهِ ، تَوَكَّلْـتُ عَلَى اللهِ وَلاَ حَوْلَ وَلاَ قُـوَّةَ إِلاَّ بِاللهِ.
Bismil-lah, tawakkaltu alal-lah, wala hawla wala kuwwata illa billah.
Da sunan Allah (nake fita), na dogara ga Allah, kuma babu dabara, babu karfi sai da Allah.اللّهُـمَّ إِنِّـي أَعـوذُ بِكَ أَنْ أَضِـلَّ أَوْ أُضَـلَّ ، أَوْ أَزِلَّ أَوْ أُزَلَّ ،  أَوْ أَظْلِـمَ أَوْ أَُظْلَـمَ ، أَوْ أَجْهَلَ أَوْ يُـجْهَلَ عَلَـيّ .
Allahumma innee a'uzu bika an adilla aw udalla, aw azilla aw ozall, aw azlima aw uzlama, aw ajhala aw yujhala alayya.Ya Allah! Ina neman tsarinka daga na bata ko a batar da ni, ko na zame ko a zamar dani, ko na yi zalunci ko a zalunce ni, ko na yi wauta ko a yi mini wauta.
____________________________________
*VIEW ONLINE V.O GROUP WHATSAPP*@ummar fahad khan.
+2347032203744.

ZAN IYA YIN MAGANA A LOKACIN PRE KHUDUBA

*ZAN IYA YIN MAGANA LOKACIN PRE-KHUDBA ?**Tambaya*Asalamu Alaikum.
Allah ya karawa Dr Fikira da Fasaha. Tambaya: idan mutum yazo masallacin jumaa ya samu ana pre-khudba shi kuma yana so ya karanta S Kahfi, to zai iya karantawa ya jiyar da kansa sautin karatun koda na kusa dashi suna ji?*Amsa*Wa alaikum assalam, zahirin hadisin da ya zo akan hana yin magana lokacin da ake  hudubar juma'a bai game har da pre khudba ba,don haka za ka iya yin magana,ko ka karanta alqur'ani a lokacin da ake yinta.                                   
Pre- khudba ta banbanta da huduba, saboda akan yi ta kafin Muktarin Juma'a ya shiga,sannan a lokuta da yawa za ka ga ba liman ne yake yi ba, Hani da umarni a shari'a abu ne da yake hanun Allah da manzonsa, wannan ya sa za'a takaita a inda ya zo a nan.                                                    
Hadisi mai lamba ta: 841 a sahihil Bukhari ya tabbatar da cewa : sai liman ya fito zai hau minbari ya fara huduba sannan mala'iku suke …

Stomach pain

MARYAM WITH STOMACH PAIN :DOCTOR : What did you eat, yammata? MARYAM: Chicken, Pizza, Liver, Dambun Dawisu, fish and Island Water. DOCTOR : Look Yammata, this is not Facebook, please be Frank and tell me the truth, you are in hospital and your life might be in danger! MARYAM : Sorry Sir... Garri and Beans with Dan malele Da kwuli kwuli Sir.       Don't Laugh ur Stomach........

Zan iya ajiye azumi daga Katsina zuwa kano?

*ZAN IYA AJIYE AZUMI DAGA KATSINA ZUWA KANO??!!*
:
Daga zauren
Khulafa'ur-rashiidun".
:
Assalamu alaikum nice zani kano kasuwa daga katsina shin zan iya aje azumi?
:      
                ******
:
Wa,alaikumussalamAlhamdulillah
.
Idan bazaki sha wahalaba, zaki iya ajjiyewa, idan kuma zaki sha wuya, seki ajjiye.
:
Haka Abun yake a kowanne matafiyi , kuma yanadaga cikin abinda ayata 184 cikin suratul baqara, take karantarwa, hadisai sun fassarashi a hadisi me Number ta 1943 abukhari, da muslim 1121 "inkaso ka azumta, inkaso kasha"
-
Anas dan malik yace, munkasance muna tafiya(bulaguro) tare annabi Sallallahu alaihi wa sallam, (masu azumi basa aibatawa wanda basa azumi,(Ahalin tafiya ba) haka suma marassa azumin basa aibata masu azumi.  Bukhari 1947 muslim 1118.
.
Amma bayadaga cikin Da'a fa, yin azumi, alhalin ana tafiya, kaman yadda hadisin   bukhari  ya nuna a lamba ta 1844 dakuma  muslim 2667.
   Hakanan kuma "ALLAH be sama bawan sa  Qunchiba acikin Add…

Zan Iya Rarraba Kaffarar Rantsuwa?

*ZAN IYA RARRABA KAFFARAR RANTSUWA ?**Tambaya:*
Aslm.Dr. don Allah a amsa mana wannan tambayar. Ya halatta in raba kaffarar azumin rantsuwa? *Amsa*:
Wa alaikum assalam, ya halatta a rarraba azumin kaffarar rantsuwa, saboda aya ta: 89 a suratul Ma'ida da ta yi bayanin kaffarar rantsuwa ba ta kayyade azumi ukun da jerantawa ba, wannan yasa da yawa daga malamai suka tafi akan halaccin rarraba azumin.
                                                                                                                          Ba'a yin azumi uku a kaffarar rantsuwa sai ga wanda ya kasa ciyar da miskinai goma ko tufatar da su, kamar yadda ayar ta yi bayani dalla-dalla akan haka.                                                                                                                                                   Allah ne mafi saniDr Jamilu Yusuf Zarewa
26/05/2016