Skip to main content

Posts

Showing posts from September, 2018

INA SON MATAR SURUKI NA

TAMBAYA
-----------------
👇
Assalamu Alaikum Malam inada tambayane na auri Yar Wani mutum sai Allah yayi masa rasuwa Allah ya dorawa amaryarsa sona sosai ita kuma lokacin da suke tare Allah bai taba bata haihuwaba, akwai aure tsakaninmu da ita nagode.

AMSA
----------
👇
Babu Aure a tsakaninku. Sabida ka Auri 'yarta.
  Tinda mahaifin matarka ya Aureta. Ta haramta agareka ta fuskoki guda biyu.
  Kasancewar mahaifin matarka ya Aureta. Sannan kuma ka Auri yarta. Tinda ta Auri mahaifinta.Allah shine masani.✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

WANI ABU YA FITO MIN BAYAN ƊAUKEWAR JININ HAILA, YAYA MATSAYIN IBADA TA?

*_WANI ABU YA FITO MUN BAYAN DAUKEWAN JININ HAILA, YA MATSAYIN IBADANA?_*
                             *Tambaya:*
Assalamu Alaikum warahmatullah Malam Allah ya taimaka nayi wankan daukewar haila bayan naga alamar discharge babu jini sai dai karni karni kadan bayan awanni na kuma dubawa sai naga wani discharge din da yafi na farkon haske sai na kuma sake wankan to Malam yaya ibaduna san nan na taba ji ance shi discharge din da yake fita bayan Al'ada yana kanshin hudar dabino wanda yake ni ban san kanshin ba abunda yasa nayi wankan shine sabi da azumi kar na wayi gari ba tare da na dauki azumi ba Malam sai na sake wani wankan da kuma azumin da nake yi bayan wankan Allah ya saka da Alkhairi ya taimaka na gode.
                                     *Amsa:*
To, wannan nau'in ruwan da kika ga yana fito miki shi ake cema AI-SUFRAH ko AL-KUDRAH, shi ne yake zo ma mace kamar ruwan Siminti (Cement) ko ruwan ciwo wani lokaci ma gauraye da baki-baki. To, irin wannan ruwan yana da hukunci da…

TANA AZUMI SAI MIJIN TA YA SUMBACE TA

*_TANA AZUMI SAI MIJINTA YA SUMBACETA?_*
                             *Tambaya*
Malam macece tayi kitso alhalin tana azumi sai mijinta yaga kitson ya basa sha'awa saiya sumbacesa ita kuma take sha'awa tazo mata harta jika pant dinta
                                     *Amsa*
To yar uwa da farko dai anyi wasa da azumi kwarai da gaske kuma ba daidai bane kina azumi ki bari mijinki ya sumbaceki ta yadda har zaki fitar da wani abu dazai bata miki azumi' wannan akwai ganganci a ciki.Amma shi azumin nafila dama mai shi yanada yan'cin ya karyashi koya cigaba Annabi S.A.W ya fada cikin hadisi sahihi mai azumin nafila shine sarkin kansa idan yaga dama ya karya manzon Allah s.a.w. ya bada wannan damar.Malamai suna cewa fitar maziyyi idan har maziyyine ya fita karamar sha'awa kenan zance mafi inganci baya karya azumi amma idan maniyyi ne ya fita to azumi ya karye shikenan idan na nafila ne bakida lada idan kuma farilla ne akwai kaffara akansu bisa kaulin malamai amma wasu mal…

Tofa Anzo wajen

😜😜😜😜😜😜🤣🤣Wani ne yana da budurwa sunanta Aisha sai matar shi ta goge number ta ta rubuta nata a wayan sai tayi reques din katin Mtn na 5k sai yafita da sauri ya tura mata yaji shiru bata yi mishi maganar taga kati ba sai ya tura mata tex sai tayi mishi reply call me pls sai ya fita waje ya kira shine yaji muryar matar shi gashi a waje tun jiya ya kasa shiga gidan ga sanyi shine yake neman shawara🤣🤣🤣

Malaman Boko Anzo Kanku

(1) ban haushi sai malamin chemistry.(2) son iyawa said malamin computer.(3) yawan note sai  malamin English.(4) ga cuta ga fadin gaskiya sai malamin biology.(5) ga aiki ga surutu 75℅ daga  cikin student Basa ganewa sai  malamin maths.(6) rashin sonzuwa aji kuma ga ka,ida said malamin Islamic studies.(7) zuwa aji a zauna akama surutu said malamin hausa .(8) tarihin Nigeria da nuna  shi  kamar  wani shegene sai a gwamnati sai  malamin government.(9) rawar kai ga ban haushi said malamin  ecomics.(10) kaci period dinka kacitawani ga dukan student sai malamin physics.(11) korar student daga  aji gayin note ba explanation sai malamin history.(12) yawan fita  excursion da rashin son aiki sai malamin agric science.(13) iya zana map ajikin allo ga yiwa student fara.a sai malamin geography.(14) shish shigi rashin mutunci da son kudi sai exam officer.(15)son labari tsegumi da gani ba kyalewa sai Wanda ya karanta wannan labari. P\z share to your friends by UBA sili

Malaman Boko Anzo Kanku

(1) ban haushi sai malamin chemistry.(2) son iyawa said malamin computer.(3) yawan note sai  malamin English.(4) ga cuta ga fadin gaskiya sai malamin biology.(5) ga aiki ga surutu 75℅ daga  cikin student Basa ganewa sai  malamin maths.(6) rashin sonzuwa aji kuma ga ka,ida said malamin Islamic studies.(7) zuwa aji a zauna akama surutu said malamin hausa .(8) tarihin Nigeria da nuna  shi  kamar  wani shegene sai a gwamnati sai  malamin government.(9) rawar kai ga ban haushi said malamin  ecomics.(10) kaci period dinka kacitawani ga dukan student sai malamin physics.(11) korar student daga  aji gayin note ba explanation sai malamin history.(12) yawan fita  excursion da rashin son aiki sai malamin agric science.(13) iya zana map ajikin allo ga yiwa student fara.a sai malamin geography.(14) shish shigi rashin mutunci da son kudi sai exam officer.(15)son labari tsegumi da gani ba kyalewa sai Wanda ya karanta wannan labari. P\z share to your friends by UBA sili

SHIN KO KASAN MUHIMMANCIN SULHU?

{{{{{{{ SHIN KO KASAN MUHIMMANCIN SULHU }}}}}}} Wata rana ANNABI (S.A.W) yana Zaune Shi da Sahabbansa,Sai Sahabban suka Ga ANNABI (S.A.W) yana Dariya. Sai Sayyadina Umar (R.A) yace "Ya Rasulullah. Ya Muka Ga Kana dariya kai kadai"?Sai ANNABI (S.A.W) Yace " Mala'ika Jibrilu Ne yazo Yake Bani Labarin wata shari'ah da Allah zaiyi Ranar alkiyama."Sai suka ce bamu labarin muji Ya Rasulullah?Sai ANNABI S.A.W yace "mutun ne Zai Kawo kara Gurin Allah" Yace ya Allah" Wannan dan uwan nawa ya zalunceni Kabi min hakkina?Sai Allah yace da wanda ake karar akansa, Kaji Abinda dan uwanka yace?Sai shi wanda ake karar yace ya Allah Lada na ya Kare.Sai shi wanda ya Kawo karar yace "ya Allah ni ina da zunubi adiba a kara loda Masa. ANNABI (S.A.W) da yazo nan sai ya sadda kansa Kasa, yana Daga fuskar shi, Sai kwalla ta cika idonsa.ANNABI yace ranar da kowa yana son Waye zai dauki nauyinsa...Sai Allah yace Wa wanda ya kawo karar "Daga kanka sama, Meka ga…

YA NEMI AURE CIKIN IDDA

*_YA NEMI AURE A CIKIN IDDA?_*
                                *Tambaya:*
Assalamu Alaikum, Malam tambaya ne nakeso a taimaka a amsa mun akan sha'anin aure. 

Malam mace ne tana zaune da mijinta sae ya kasance zaman sun babu dadi kullum a cikin matsaloli iri iri har ya kai ga takoma gidan iyayenta. Iyayenta sun matsa mata se da ta tilasta mijinta ya saketa, saboda suna da wani manufa akan idon ya saketa tsohon saurayinta se ya aureta. Bayan ta matsawa mijinta akan lalle ya saketa se mijin nata ya amince akan zai kawo mata takardan sakin. Mallam a ranan da sukayi zai kawo mata takardan sakin, kawai sae ta samu tsohon saurayinta akan ta naso da zaran tagama idda se ya aureta. Mallam menene hukuncin wannan auren idon tagama idda ya aureta?  
Nataba ji ance duk wanda ya nemi mace tana idda babu aure a tsakanin su har abada, Mallam don Allah ka taimaka mana da Karin bayani.
                                      *Amsa:*
Wa'alaikum assalam, in mutum ya nemi mace tana idda ya aikata …

YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?

*_YAUSHE AKE FITARWA DA GOLD ZAKKA?_*
                               *Tambaya*
Assalama Alaikum Warrahmatullah. Malam ya kokari, Allah ya saka da Alkhairi. Don Allah Malam ina so in san nisabin zakka na gwal (gold) nawa yake kaiwa idan za'a cire?.
                                   *Amsa*
Wa'alaikum assalam, Ana fitarwa da Goal zakka idan ya kai gram tamanin da biyar (85).Allah ne mafi sani.8/01/2017Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp). ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

IDAN KIN HAIHU

🇪🇬 *DOCTOR MATA* 🇪🇬
      Matan albarka
           Group 💻 *whatsApp*
*08080468731*📲 *call*
*07034792569*🚑 *DOCTOR MATA ISLAMIC MEDICINE CENTER YOLA* 🚑🎺 *IDAN KIN HAIHU*
🎺 *( RAINON JARIRI DA TARBIYYA YA'YANMU )*      sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida, don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari.
   Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba.
   Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki, Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci, ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam-zam kamar bata haihu ba.🚩 *shan ya'yan itatuwa akai-akai baran ma ( kankana, abarba, gwada, lemon Zaki.*🚩 *ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum, Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka.*🚩 *shan maganin Mata mai kyau ( habbatus-sauda, Zuma , dabino, aya ,madara , nono Amma me kyau.*🚩 *shan Zuma madi, tsimi da saurab…

40 Hadiths Qudsi - Hadith 30

40 Hadiths Qudsi - Hadith 30
:عَنْ أَبي هُرَيْرَةَ ،  رَضِيَ اللهُ عَنْهُ ،  أَنَّ رَسُولَ اللهِ ، صَلَّى الله عَلَيْهِ وَ سَلَّمَ ، قَالَ
. قَالَ اللهُ عَزَّ وَجَلَّ : إِذا أَحَبَّ عَبْدِي لِقَائي ،  أَحْبَبْتُ لِقَاءَهُ ، وإِذا كَرِهَ لِقَائي ، كَرِهْتُ لِقَاءَهُ
.رواه البخاري و مالك
و في رواية مسلم ، توضح معنى الحديث :
: عَنْ عَائِشَةَ ، رَضِيَ اللهُ عَنْهَا ، قَالَتْ : قَالَ رَسُولُ اللهِ ، صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وسَلَّمَ
مَنْ أَحَبَّ لِقَاءَ اللهِ ، أَحَبَّ اللهُ لِقَاءَهُ ، وَ مَنْ كَرِهَ  لِقَاءَ اللهِ ، كَرِهَ اللهُ لِقَاءَهُ . فَقُلْتُ : يَا نَبِيَّ اللهِ ،  أَكَراهِيةَ المَوْتِ ؟ فَكُلُّنَا نَكْرَهُ المَوْتَ . قَالَ لَيْسَ  كَذَلِكَ ، وَلَكِنَّ المُؤْمِنَ إذا بُشِّرَ  بِرَحْمةِ اللهِ وَ  رِضْوَانِهِ وَجَنَّتِهِ ، أَحَبَّ لِقَاءَ اللهِ ، فَأَحَبَّ اللهُ  لِقَاءَهُ ، وَإِنَّ الكَافِرَ إِذا بُشِّرَ بِعَذَابِ اللهِ وَسَخَطِهِ ،  كَرِهَ لِقَاءَاللهِ ، وَكَرِهَ اللهُ لِقاءَهُOn the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Alla…

40 Hadiths Qudsi - Hadith 29

40 Hadiths Qudsi - Hadith 29
: عَنْ أبي هرَيرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ رَسُولَ اللهِ  صَلَّى الله عَلَيْهِ وَ سَلَّمَ قَالَ   يَقُولُ اللهُ تَعَالَى : مَا لِعَبْدِي المُؤْمِنِ عِنْدِي جَزَاءٌ، إِذا  قَبَضْتُ صَفِيَّهُ، مِنْ أَهلِ الدُّنْيَا، ثُمَّ احْتَسبَهُ، إِلَّا  الجَنَّةَ
رواه البخاريOn the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Allah (ﷺ) said: Allah (mighty and sublime be He) says: My faithful servant's reward from Me, if I have taken to Me his best friend from amongst the inhabitants of the world and he has then borne it patiently for My sake, shall be nothing less than Paradise. It was related by al-Bukhari.
40 Hadith Qudsi
Arabic/English book reference:Hadith 29 (40 Hadith Qudsi)
*_Haiman Raees_* _*Phone:*_
08185819176_*Web:*_ www.haiman.com.ng _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees _*Twitter:*_ @HaimanRaees _*Instagram:*_ Haimanraees _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com

40 Hadiths Qudsi - Hadith 28

40 Hadiths Qudsi - Hadith 28
:عَنْ جُنْدُبٍ بِن عَبْدِاللهِ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ : رَسُولُ اللهِ  صَلَّى الله عَلَيْهِ وَ سَلَّمَ  كَانَ فِيمَنْ كَانَ قَبْلَكُمْ رَجُلٌ  بِهِ جُرْحٌ  فَجَزِعَ فَأَخَذَ  سِكِّينًا فَحَزَّ بِهَا يَدَهُ فَمَا رقَأَ الدَّمُ  حَتَّى ماتَ قَالَ  اللهُ تَعَالَى : بَادَرَنِي عَبْدِي بِنَفْسِهِ حَرَّمْتُ عَلَيْهِ  الجَنَّةَ
رواه البخاريOn the authority of Jundub ibn Abdullah (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Allah (ﷺ) said: There was amongst those before you a man who had a wound. He was in [such] anguish that he took a knife and made with it a cut in his hand, and the blood did not cease to flow till he died. Allah the Almighty said: My servant has himself forestalled Me; I have forbidden him Paradise. It was related by al-Bukhari.
40 Hadith Qudsi
Arabic/English book reference:Hadith 28 (40 Hadith Qudsi)
*_Haiman Raees_* _*Phone:*_
08185819176_*Web:*_ www.haiman.com.ng _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees _*Twitter:…

40 Hadiths Qudsi - Hadith 27

40 Hadiths Qudsi - Hadith 27
عَنْ مَسْرُوقٍ . قَالَ :  سَأَلْنَا ـ أَوْ سَأَلْتُ عَبْدَاللهِ (أَيْ ابْنَ مَسْعُودٍ ) عَنْ هَذِهِ الايةِ :
: ولَا تَحْسَبَنَّ الَّذِينَ قُتِلُوا في سَبِيلِ اللهِ أَمْواتاً بَلْ  أَحْياءُ عِنْدَ رَبِّهِمْ يُرْزَقُونَ )) ـ قَالَ : أَمَا إِنَّا قَدْ  سَأَلْنَا عَنْ ذَلِكَ ، فَقَالَ))
أَرْواحُهُمْ في جَوْفِ طَيْرٍ خُضْرٍ ، لَهَا قَنَادِيلُ مُعَلَّقَةٌ  بِالعَرْشِ ، تَسْرَحُ مِنَ الجَنَّةِ حَيْثُ شَاءَتْ ، ثُمَّ َ تَأْوِي  إِلي تِلْكَ القَنَادِيلِ ، فَأَطَّلَعَ إِلَيْهِمْ رَبُّهُمْ اطِّلَاعَةً  فَقَالَ : هَلْ تَشْتَهُونَ شَيْئاً ؟ قَالُوا : أَيَّ شَيْءٍ نَشْتَهِي ،  وَ نَحْنُ نَسْرَحُ مِنَ الجَنَّةِ حَيْثُ شِئْنا ؟ فَفَعَلَ ذَلِكَ بِهِمْ  ثَلَاثََ مَرَّاتٍ ، فَلَمَّا رَأَوْا أَنَّهُمْ لَنْ يُتْرَكُوا مِنْ  أَنْ يُسْأَلُوا ، قَالُوا : يَا رَبِّ ، نُرِيْدُ أَنْ تَرُدَّ  أَرْوَاحَنَا في أَجْسَادِنَا ؛ حَتَّى نُقْتَلَ في سَبِيلِكَ مَرَّةً  أُخْرَي . فَلَمَّا رَأَى أَنْ لَيْسَ لَهُمْ حَاجَةٌ تُرِكُوا . (رواهُ مسلم (وكذلك الترمذي والنسائي وابن ماجهOn the autho…

40 Hadiths Qudsi - Hadith 26

40 Hadiths Qudsi - Hadith 26

عَنْ أَبي أُمامةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ عَن النَّبِيّ صَلَّى الله عَلَيْهِ وَ سَلَّمَ قَالَ 
قَالَ اللهُ عَزَّ وَجَلَّ :  إِنَّ أَغْبَطَ أَوْلِيَائي عِنْدِي  لَمُوْمِنُ خَفِيفُ الخَاذِ ذُو حَظِّ مِنَ الصَّلاةِ أَحْسَنَ عِبَادَتَ  رَبِّهِ وَ أَطَاعَهُ فِي السَّرِّ وَ كَانَ غَامِضًا فِي النَّاسِ لا  يُشارُ إِلَيْهِ بِالأَصابِعِ وَ كَانَ رِزْقُهُ كفافًا فَصَبَرَ عَلى  ذَلِكَ  ثُمَّ نَفَضَ بِيَدِهِ  ثُمَّ قَالَ : عُجِّلَتْ مَنِيَّتُهُ  قَلَّتْ بَواكِيهِ قَلَّ تُرَاثُهُ 
رواه الترمذي  (وكذالك أحمد و ابن ماجه)  وإسنَاده حسنOn the authority of Abu Umamah (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Allah (ﷺ) said: Allah (mighty and sublime be He) said: Truly of those devoted to Me the one I most favor is a believer who is of meager means and much given to prayer, who has been particular in the worship of his Lord and has obeyed Him inwardly1, who was obscure among people and not pointed out, and whose sustenance was just sufficient to provide…

YAWON DARE

🚶YAWON DARE.🚶                 Wasu Samari NE sun dawo daga gidan kallon kwallo, sun yi dare. To, dama a alokacin an saka doka, BA shiga BA fita (curfew), suna cikin tafiya sai suka hadu da sojoji. Sai sojojin suka Ce Kowa za a yi Masa bulala daidai lambar da ke bayan rigarsa. Na farko ya SA rigar Chelsea 12 mikel Obi, aka yi Masa bulala 12. Na biyu ya SA rigar 50 Cent, shi ma aka yi Masa bulala 50. Tun kafin a zo kan Na uku ya fara kuka da ihu, ana dubawa sai aka ga an rubuta a rigarsa: BABA BUHARI, 2019.😂😂😂😂😂😜😜😜😜😜kada kayi dariya kai kadai, katura ma sauran.

ADDU'AR SANYA SABBIN TUFAFI

*Addu'ar Sanya Sababbin Tufafi.*
"اَللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ كَسَوتَنِيهِ، أَسْأَلُكَ مِنْ
خَيْرِهِ وَخَيْرَ ماَ صُنِعَ لَهُ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرَّ مَا صُنِعَ لَهُ.
Allahumma lakal-hamdu anta kasawtaneeh, as-aluka min khayrihi wakhayri ma suni'a lah, wa-a'u'zu bika min sharrihi washarri ma suni'a lahu.Ya Allah! Dukkan yabo ya tabbata gare Ka, Kai ne Ka tufatar da ni shi (wannan tufar). Ina rokonKa alherinsa da alherin abin da aka yi shi dominsa, kuma ina neman tsarinKa daga sharrinsa da sharrin abin da aka yi shi dominsa.
____________________________________
*VIEW ONLINE V.O GROUP WHATSAPP*@ummar fahad khan.
+2347032203744.

Don't be foolish

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته      
Don't be foolish and expose every blessing of your life to everyone and think that they’ll be happy for you. Some will, but many won’t. The evil eye is real. Learn to keep things private and not to share too much with those who could possibly harm you Good morning

Three Fundamental Principles

*الاثول الثلاثة*
*The Three Fundamental Principles*
In the Name of Allaah, the Most Merciful, the Bestower of Mercy.
Know, may Allaah have mercy on you, that we are obligated to learn four matters:
First: Knowledge, which means: awareness of Allaah, awareness of His Prophet, and
awareness of the Religion of Islaam, based on evidences.
Second: Acting on this.
Third: Calling to it.
Fourth: Patience with the harm that befalls due to it.
The proof for this is Allaah’s saying:
وَالْعَصْرِ . إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍ إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ
وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ
“In the Name of Allaah, the Most Merciful, the Bestower of Mercy. By the time!
Verily mankind is at loss – except for those who believe and perform righteous
deeds, and advise one another towards the truth and advise one another
towards patience.” [Surah Al-‘Asr]
Ash-Shaafi’ee, may Allaah have mercy on him, said: “Had Allaah not sent down a proof to…

ZAKAT PAYMENT

ZAKAT PAYMENT *What Does the Timing of* Zakât Payment Involve? The two main concerns about when Zakât payments are to be made involve calculating due dates and whether payment can be made in advance or delayed. *How is the Zakât Due Date* Calculated? Many Muslims calculate Zakât during Ramadan because Allah multiplies many times over the reward of our well￾intended good deeds in this month of fasting, in which the Quran was first revealed. Moreover, Ramadan’s last 10 days are most blessed, since The Night of Empowering Decree (Laylat al-Qadr) occurs in them. So a typical Zakat-year (^awl) may run from 28 Ramadan one year to 27 Ramadan the following year. Once you have established a Zakat-year, use the same date range for all future Zakat-years. Thus you would calculate and pay your Zakât on 27 Ramadan every year for as long as Allah gives you life, including in the year of your death (in which Zakât must be paid as a debt, or an heir may pay any due Zakât from his or her own wealth, …

DOMIN KU MATAN AURE

🇪🇬 *Doctor mata* 🇪🇬
    *matan albarka*
            *group*
   *08080468731*🚑 *ժօςԵօɾ ʍɑԵɑ ԵɾɑժíԵíօղɑӀ ʍҽժíղíςҽ ςҽղԵҽɾ* 🚑
        *ɦɛaɖզʊaʀtɛʀ ʏօʟa*
               *07034792569*

          *ɨռstaɢʀaʍ*
   *Doctor mata egypt**ʄaċɛɮօօҡ քaɢɛ*
   Gargajiya Medicine🇮🇶 *DOMIN KOH MATAN AURE*Ina jinciwo yayinda muke sadowa nida mai gidana wato (sex) tahakan wasu na jinzafi lokacin jima'i saboda girman bananar oga ko koma rashin ni'ima sosai Idan wasu suka fara jima'i saikaga tun macer nada sauran ni'ima saikaga tayi saurin bushewa saboda zafin da takeji Kuma bazataji dadin jima'in ba To albishirinko to nakawo mako waraka insha Allah duk wadda ta yi anfani da wannan hadin saitayi alfahari da kanta, idan kikayi anfani dashi saikinga irin aikinda zaiyi maki da kansa xai ce ya gajiTo yar uwa ga hadin kisamu wadanan abunuwan🇮🇶lipton guda 2
🇮🇶kwai guda 2
🇮🇶peak milk1Saikisamu ruwa rabin kofi saiki aza akan wuta saiki saka lipton din goda 2 aciki saiki bari ya tafasu…

Ɗakin miji na?

Dakin mijina.......???
Dakin Mijinki 
*shine Filin Jihadinki, 
*shine Masallacinki, 
*shine Makarantarki wacce acikin zaki karantar da Manyan gobe.
*Shine mutuncinki
*Shine jin dadinki
*Shine rufin asirinki
* shine walwalarki
*shi ne komai naki
*shine filin da zaki nemi aljannarkiMijina.........????Mijinki shine 
*Ticket dinki na Aljannah idan kin kyautata masa. Kuma shine 
*Ticket dinki na Wuta idan kin Sa'ba masa.
* shine abokinki
* shine abokin shawarki
*shine maganin matsalrki
*abokin wasanki
*abokin tattaunawarki
*shine komai nakiDon haka ki rike abinki da kyau, kar ki bari Shaitanun fili ko na 'boye su rabaki da hanyar samun yardar Allah. Domin yardar Mijinki ita ce yardar Allah awajenki.Idan wani abu ya dameki, yi sauri kiyi alwala kiyi nafila, kiyi ma Annabinki Salati, ki karanta Littafin Ubangijinki.. Sannan kiyi addu'a ki roki Allah ya magance mikiKarki hau DOKIN SHAITAN (FUSHI, KO GIRMAN KAI) duk lokacin da kuka bata da Maigidanki, ki bashi hakuri (KODA KECE DA G…

SIRRIN ZAMA DA MIJINKI

*MUF🅰RK🅰 M🅰T🅰**~SIRRIN  ZAMA DA MIJINKI~*
👸💁 Wacece Sarauniya agun miji👸💁*******mowar mata...ita ce ta maida miji
👇🏽
👇🏽
👇🏽
👸💁 SARKI.. sarauniya agun miji ita ce ke maida miji kamar Sarki..idan yayi magana tace haka ne ranka ya dade kayi daidai Allah ya barmun kai hmm ya kike ganin yanda kan oga ze kara girma dama ga namiji da ego da pride, zeji yes nine da Gida, karki damu Queen mudai burin mu kwalliya ta biya kudin sabulu( win his hrt)..idan ze fita kice Allah ya kara girma da daukaka Darling a dawo Lafiya Allah ya stare mun kai, yana tashi ze fita make sure kin dan yi masa peck ko a hannu ne, karki damu da yanayin sa..kin San wasu mazan akwai dagawa da jin kai, idan yaga dama ko adduan bazai amsa ba ko kuma ya amsa ciki ciki don't bother Queen.. Kwalliya zata biya kudin sabulu ( you will become mowar mata)..ga wata kissa idan kika zo hada masa abinci hmm make sure u sarve him well..ki jera kayan kitchen na alfarma , plate, flask, cups na alfarma kaman za a jerawa …

10 BIGGEST ECONOMIES OF AFRICA 2018

*FORBES AFRICA  2018**10 BIGGEST ECONOMIES OF AFRICA 2018*
(​Rated in US$ Billions​)
1. Nigeria :$172
2. South Africa :$166.735
3. Egypt :$78
4. Algeria :$66
5. Lybia :$65
6. Botswana :$22.675
7. Ghana :$20.458
8. Morroco :$18
9. Ivory Coast :$11
10. Madagascar :$6.766*TOP 5 POOREST AFRICAN COUNTRIES 2018*
1. Zimbabwe (Empty
state coffers)
2. D.R.C
3. Somalia
4. Eritrea
5. Rwanda *TOP 3 RISING ECONOMIES OF AFRICAN*
1. Nigeria
2. Egypt
3. Botswana*TOP 5 AFRICAN COUNTRIES WITH MOST BILLIONARES 2018*
1. South Africa
2. Nigeria
3. Ghana
4. Egypt
5. Lybia
*NB:* Zimbabwe rumoured to have the highest number of unlisted billionaires.*TOP 5 AFRICAN COUNTRIES WITH THE HIGHEST CRIME RATE*
1. South Africa (unsurpassed)
2. Nigeria
3. D.R.C
4. Rwanda
5. Ethiopia*TOP 5 AFRICAN COUNTRIES WITH MOST OF ITS CITIZENS LIVING OUTSIDE THE COUNTRY*
(​Rated in Millions​)
1. Zimbabwe : 3.6
2. Nigeria : 2
3. Somalia : 1.6
4. Mozambique : 1.456
5. Malawi : 1.245*TOP 5 AFRICAN COUNTRIES WITH THE BEST LITERACY R…

THE GAME HAS BEGUN

BREAKING NEWS !!!!!!!!!THE GAME HAS JUST BEGUN!!!!!!!*INEC Releases 2019 Election Timetable For Party Primaries:*• COLLECTION OF FORMS FOR POLITICAL PARTIES FOR ALL ELECTIONS TO BE ISSUED TO CANDIDATES
*17TH AUGUST TO 24TH AUGUST 2018.*• CONDUCT OF PARTY PRIMARIES INCLUDING RESOLUTION OF DISPUTE ARISING FROM PRIMARIES.
*18TH AUGUST ENDS 07TH OCTOBER 2018.*• COMMENCEMENT OF CAMPAIGN BY POLITICAL PARTIES FOR PRESIDENTIAL AND NATIONAL ASSEMBLY
  *18TH NOVEMBER 2018*• COMMENCEMENT OF CAMPAIGN BY POLITICAL PARTIES FOR GOVERNORSHIP AND STATE HOUSE OF ASSEMBLY
*01ST DECEMBER 2018.*• LAST DAY OF SUBMISSION OF FORMS CF001 AND CF002 AT INEC HQ (FOR ALL ELECTIONS)
PRESIDENTIAL AND NATIONAL ASSEMBLY
*18TH OCTOBER 2018.*• GOVERNORSHIP AND STATE HOUSE OF ASSEMBLY
*02ND NOVEMBER 2018.*• PUBLICATIONS OF PERSONAL PARTICULARS OF CANDIDATES (CF001)
PRESIDENTIAL AND NATIONAL ASSEMBLY
*25TH OCTOBER 2018*• GOVERNORSHIP AND STATE HOUSE OF ASSEMBLY
*09TH NOVEMBER 2018.*• LAST DAY OF WITHDRAWAL BY CANDIDA…

CAN I EXPLAIN...?

Can I explain in a few words? Even though it's not all the time we should be taken to task in unflattering manner. I joined the pact from day one but kept my eyes open because some of the guys seemed to have a lot more info than the rest of us and I wasn't willing to get into a sucker punch. Sowore made it clear he wasn't stepping down for no one and wasnt getting into any coalition and never came back.I attended next meeting and in that meeting they had dropped the agreement that all aspirants should first obtain their party nomination and return. Many of the guys there were sure they couldn't get their party nomination and were using the group for leverage and importance. Three of them came from ANN alone and Olawepo had hijacked their party. I wondered what was their skin in the game. One guy also came from APC and usually talked down the rest of us like our party couldn't win anythingI made it clear again that my irreducible minimum will be a very transparent p…

AN INSIDER ACCOUNT OF PACT

AN INSIDER ACCOUNT OF PACT I feel compelled to write about this because I had been broaching the issue and writing around it - and I had taken pains to discuss this with the parties that matter. Now that PACT has culminated in the way I predicted it would because of its many contradictions and naive assumptions, it is apt to recount how it all panned out.  I woke up today 31st August, 2018 to see a message from amiable Fela Durotoye calling for support and unity. It took me a while to reply the message. Fela is not someone you would easily dislike. Or want to dislike. He has a disarming, charming personality and is everyone’s pal. I loved him at first sight when I first met him like 15 years ago. He hasn’t changed. But when I replied him today, I made him know that my thinking is to see him and Kingsley Moghalu, myself and Sowore, on the final ballot representing different political parties. I am greedy for talent. I have an artistic streak in me and sometimes find it hard to choose b…