Skip to main content

Posts

Showing posts from October, 2018

CIWON KAI NA MIGRAINE

CIWON KAI NA MIGRAINE


Yana daga cikin cutukamda Mata sukafi adda ba , sai dai wasu lokutan yakan addabi maza kalilan , Amman dai Mata sukafi zuwa mana dashi 

Ciwon Kai ne Mai tsanani mai zuwa wata wata kamar al adarsu mata , yafi kama Bari daya na Kan , kuma mace zata rika jin alamu kafin yazo , Wanda ke nuna ciwon ya kusa zuwa Wayannnan alamomim sun hada da 1, rashim son haske ko Kara , ganin walkyiya walkiya walkiya da sauransu wani lokacin yakan sauka batare da alamun ba

2, yawan tashin zuciya ko amai , 


Matsalar bata cika zuwa da magungunan na panadol ba , ko brufen ba , dole sai anba mutum magungunan masu karfi sannan matsalar take lafawa , don haka dole mutum yaje inda likita ko Islamic medicine


Shidai ciwon haryanzu a tantance meke kawoshi ba Amman dai ansan uwa takan sama Dan ta


Sauran Abubuwanda aka danganta da matsalar sun hada Shan kwayoyin haihuwa wato pills da samun juna biyu da tsayarda al ada ta Mata , idan sun manyanta

Akwai ire iren abincimda ke tayarda ciwon , masu ciwon …

ZUWA GA MASU KALLON HOTUNA DA BIDIYOYI NA BATSA

*ZUWA GA MASU KALLON HOTUNA DA VIDEOS NA BATSA* 

1- shin kun san abubuwan da kuke kallo yana daga cikin manyan laifuka (kaba'ir ).
2- shin kun san abinda kuke kallo yana gadar da kaskanci da kuma rauni ta kowane bangare.
3- shin kun san abinda kuke kallo yana kawo raunin idanu da kwakwalwa, da yawan mantuwa, abu kankani sai kamanta.
4- shin kun san wannan kallon yana sa mutum ya fadi a idon Allah.
5- shin kun san wannan kallon yana hana mutum samun ilimi ko mantashi.
6- shin kun san wannan kallon yana hanaka /ki samun jin dadin rayuwar aure mai inganci da mijinki ko matarka, kuma duk da kuna son juna.
7- shin kun san cewa zaku iya mutuwa a cikin wannan yanayin ( mummunar cikawa).
8- shin kun san jikinku zai gaya muku ko badade ko bajima in baku tuba ba.
9- shin kun san duk abinda kuka yada kuna da zunubi, inma yai sanadiyyar lalacewar wani kuna da zunubin koda kuna kwance akabari har izuwa kiyama.
10- shin kun san cewa duk wanda yabar wani abu domin Allah, Allah zai musanya masa da abinda y…

YAWON DARE

🚶YAWON DARE.🚶 Wasu Samari NE sun dawo daga gidan kallon kwallo, sun yi dare. To, dama a alokacin an saka doka, BA shiga BA fita (curfew), suna cikin tafiya sai suka hadu da sojoji. Sai sojojin suka Ce Kowa za a yi Masa bulala daidai lambar da ke bayan rigarsa. Na farko ya SA rigar Chelsea 12 mikel Obi, aka yi Masa bulala 12. Na biyu ya SA rigar 50 Cent, shi ma aka yi Masa bulala 50. Tun kafin a zo kan Na uku ya fara kuka da ihu, ana dubawa sai aka ga an rubuta a rigarsa: BABA BUHARI, 2019.😂😂😂😂😂😜😜😜😜😜


JAMA'A KU BANI SHAWARA

🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
*JAMA'A KUBANI SHAWARA*

Jiya ne muka yi fada da cikina, shine har yanzu banci komai ba har ya bani tausayi, irin yadda naji wani sound yana futi kurrrrr kurrrrr kurrrrr" Shine nake neman shawarar ku in taimaka masa in sha koda ruwane ko kuma in kyaleshi ya ci gaba da punishment din.....?
*@0moagba*


ZANCEN GASKIYA DAGA BAKUNAN MUTANEN KIRKI MAGABATA

ZANCEN GASKIYA DAGA BAKUNAN MUTANEN KIRKI MAGABATA


-Sardaunan Sokoto yace: Idan mutanen arewa sukayi wasa sai mun zama bayi a kasarmu ta haihuwa

-Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yace: Idan bamuyi karatu ba za'a dinga binmu har gidajenmu ana kashemu

-Sheikh Ja'afar yace: matsalarmu mu mutanen arewa shine zaman munafurci, son-kai da son mulki, kowa ya samu yaci shi da 'ya'yanshi da matanshi da kannen matansa

-Sheikh Albaniy Zaria yace: Babban matsalar musulmin arewa shine rashin hadin kai, da gayya makiya suka zuba kudi suka farraka hadin kan musulmi saboda ta nan ne za'a samu ikon cin nasara akan mu

Zamu iya yarda da abinda suka fada idan mukayi la'akari da abubuwan da suke faruwa a arewa

Allah Ka jikansu da rahama #islam #muslim #alfalahtv a ziyarci www.alfalah.tv

BEST WAY TO TRACE YOUR PHONE

BEST WAY TO TRACE YOUR PHONE WITHOUT FEAR!!!
God bless Funmi Fayose 
for sharing.

Copied:

HOW TO TRACE A MISSING OR STOLEN PHONE

If you lose your mobile phone, you can trace it without going to the police.

Most of us always fear that our phones may be stolen at any time.

Each phone carries a unique
IMEI no. i.e. International Mobile Equipment Identity No which can be used to track it anywhere in the world.

This is how it works:

1. Dial *#06# from your mobile.

2. Your mobile phone shows a unique 15 digit.

3. Note down this number at a secure place except in your mobile phone itself as this is the number which will help trace your phone in case of theft.

4. Once stolen, just E-mail this 15 digit IMEI No. to cop@vsnl.net with details as stated below:

Your name:____________________
Address:______________________
Phone model:_________________
Make:_________________________
Last used No.:_________________
E-mail for communication:_____
Missed date:___________________
IMEI No :_______________________

5.Your Mobi…

OBASANJO SHI NE FARKON WANDA YA FARA NAƘASA AREWA

*OBASANJO SHINE FARKON WANDA YA FARA NAKASA AREWA*

Atiku Abubakar yace idan an zabeshi zai daura daga inda maigidansa tsohon shugaban Kasa Olosegun Obasanjo ya tsaya.. wannan bayanin Atiku ne ya furta da bakinsa.

To dai abinda aka sani inda Obasanjo ya tsaye da ayyukansa lokacin da yake shugabancin Nigeria gasu kamar haka a takaice:

1- A lokacinsa ne aka nakasa duk wani kamfani da yake arewa !

2- A lokacinsa ne aka dukufar da karfin wutar lantarkin arewa ta yanda cikin sauki babu wani kamfani da ya isa yayi aiki a arewa dubbannin matasa su samu ayyukan yi !

3- A lokacinsa ne aka kifar da Mai Martaba Sarkin musulmin Nigeria a jirgi aka hallakashi tare da wasu manyan arewa !

4- *A lokacinsa ne aka tattara hazikan sojojin arewa da zasu iya kaiwa babban matsayi aka musu ritayar dole daga aiki domin a raunata karfin 'yan arewa a gidan sojin Nigeria !*

5- A lokacinsa ne aka kwashe manyan kayan yakin rundinar sojin Nigeria daga arewa aka mayar dasu can yankinsa saboda wasu boyayyun dalilai nash…

WATA MATA MAI HIKIMA

Mushadariya daga deen
WATA MATA MAI HIKIMA

Wata matace anan kasar hausa tashiga wayar mijinta bangaren Facebook taga irin firar da yake yi da wata mace
Sai take ta tunanin wacce hanya zatabi domin ta rabasu cikin sauki batareda shi kansa ya fahimta ba ga hanyar data dauka:
1- Tabude sabon account a Facebook dasuna namiji
2- Ta turawa mijinnata neman abokantaka wato [friend request] kuma ya amsa
3- Tayi copy na dukkan text din dayayi da waccan dama
4- Suka fara gaisawa ta gabatar da kanta da cewa ni dan kungiyar ISIS ne wanda anan kukafi sani da BOKO HARAM kuma naga duk irin sakonnin daka turowa matata gasu sai ta turamasa da sakonnin nan gaba daya
5- Tace idan baka daina chatting da matata ba wallahi sai na maka yankan Rago
6- Nasanka sunanka wane anai maka inkiya da wane, sunan mahaifinka wane, sunan mahaifiyar ka wance, kanada ya'ya guda kaza,ga sunansu ta lissafo sunan yaransa dukka kuma kanada sana'a iri kaza Sannan kana fita lokaci kaza kadawo lokaci kaza Sannan kanada abokai wane…

Murmushi...

Murmushi👉😁😁😁yakasance wani sakone daga zuciya izuwa zuciya👉😁😁😁bame gane mahimmancinsa sai wanda yakasance yana tare da masoyiyarsa akusa dashi ko da ke Dan Allah muyawayeta murmushi👉😁😁😁 atsakaninmu domin sun nane👉😁😁😁👈aslm🙋‍♂barka da safiya fatan antashi lafiya👉😁😁😁

Mata Ga TOPIC FA

😳😜MATA GA TOPIC😜😳
.
👉Kece 💆 mijinki ya baki😄😄 zabi,😜😜 yace👉 da ayi miki kishiya A sai miki mota 🚕ya kuma kai ki hajji ya baki million 3 a account dinki😜😜😜 Ya kuma yi miki lefe dai-dai Dana amaryah Daya fasa auren ya hana ki komai😜
👉wanne zaki zaba??😜😜


YAUSHE ZAKIYI AURE???

*YAUSHE ZAKIYI AURE???* Me yasa wannan tambayar ita take zamana abu na farko tsakanin duk wasu manya da na kasa dasu da Allah bai kawoma mazaje ba? 

Har sai yaushe ne zaku fahimci tambaya ce da bata da amsa? Har sai yaushe zaku gane girman kalaman da ciwon su ga wanda kuke ma tambayar? Har sai yaushe zaku fahimci aure da mutuwa na cikin abubuwan da sanin lokacin su na wajen Allah? Saboda me ba zaku gane duk yanda kuke son suyi aure ba kukai da su ba? 

Me yasa kuke sa suna jin kamar jinkirin zuwan lokacin auren su laifin su ne? Kun saka damuwa a zukatan mahaifiyarsu da tambaya akan abinda bata san lokacin shi ba, ko yaushe kuka hadu wajen bikin Ya'ya baku da maganganu da suka wuce 

"Sauran na Aisha"

"Halima yaushe zamu zo mu sha nata bikin?'

"Wai ita kam Zainab sai yaushe ne?"

Dame zata ji? Ba saikun tuna mata 'Yar ta bata samu miji ba, ba saikun kara mata damuwa kan wadda take ciki ba. Ba sai kunsa damuwarta ta kara ma 'Yarta damuwa ba. Yaushe zaku g…

BUSHIYA

BUSHIYA....

*Ku karanta da kyau, kuma a natse... 

Bushiya ba ta iya kusantar 'yan uwanta.. domin kayoyin da suka mamaye jikinsu sun zamo masu tamkar wata kariya ce, ba wai kariya ga barin makiyansu kawai ba, a'a har da 'yan uwa da abokan arziki... 

A lokacin sanyi da hunturu, idan sanyi ya yi tsananin, iska ta yawaita, dole take sanya bushiyaye su kusanci juna, saboda neman dumi, amma fa dole su jure wa zafin sukar kayoyi.. Idan sun dan sha dumin juna kuma, sai su kara ja da baya da juna, ba za su kara kusantar juna ba sai idan tsananin sanyi ya kara riskar su.. A haka suke kwana suke tashi, wani lokaci su kusanci juna, wani lokaci kuma su yi nesa da juna.. domin idan suka ce za su dinga zama a manne da juna, to kuwa dole su yi hakuri da zama cikin miki da rauni masu haifar da radadi mai tsanani.. Idan kuma suka dauki matakin rabuwa da juna gaba daya, to kuwa mutuwa ce za ta dauke su duka, daya bayan daya...

Mu ma mutane haka dangantakar mu take da juna, babu wanda ba shi da k…

GUZIRIN JUMA'A

🌼 *GUZURIN JUMA'A* 🌼

*Al-Allâmah Ibn Qayyim Aljauzy* yana cewa:

🌼 *Salatin* da bawa zai yiwa *Manzon Allah* (S.a.w), yabo ne gareSHI, tare da fatan Allah yaƙara ɗaukaka ambaton SA, yaƙara maSA girma da ɗaukaka.

🌼 Sakamako yana daga nau'in irin aikin da mutum yagabatar. Duk wanda ya yabi *Annabi (s.a.w)* sai Allah yasaka masa da irin aikin da yagabatar ta yadda za a yabeshi kuma a ƙara masa ɗaukaka da girma."

🌼 *Ya Allah ! Salati da AmincinKA sukara tabbata ga BawanKA kuma ManzonKA , Shi da IyalanSA da SahabbanSA bâki ɗayansu, da duk waɗanda suka biyosu da kyautatawa har izuwa ranar sakamako*🌼

*Idris M Rismawy*

ƘAWAR MATAR KA

🧕🏻 *ƘAWAR MATARKA ITACE ABAR TSORO, BA MATARKA BA*🧕🏻

🧕🏻 Kada ka riƙa jin tsoron matarka, domin ba itace abar tsoron ba, kuma kada kariƙa kawar da kanka akan waɗanda matarka ke ƙawance da su, saboda zuciyar mace tana da rauni domin nan da nan za'a iya sauya mata tunani da rayuwa sai dai wacce Allah yatsare.

 🧕🏻Ka san ƙawarta wacce suke tare tazo gidanta ko ita taje gidanta kuwa ? to ai itace abar tsoron, saboda bakasan kirkinta ko rashin kirkinta ba, Kuma ya kamata kanutsu karika sanya idanuwa akan ƙawayen da matarka ke da su, don gudun kar aje arikita maka gida.

🧕🏻Saboda bakasan me take karanta mata ba, wata ƙila matarka mutuniyar kirki ce, tana yimaka ladabi da biyayya amma sai kaga ta haɗu da muguwar ƙawa wacce zata sauya mata rayuwa. Kar ka nuna ai ba ruwanka domin aƙarshe kaine ruwan zai shafa, za kasha nadama mara amfani, Allah yakyauta.

🧕🏻Acikin ƙawaye akwai na kirki akwai ɓata gari, kiyi amfani da hankalinki wajan tantancewa. Musulunci ya yi mana umarnin duba …

Because Your Silence MEANS A LOT

Because your silence is one of the proofs that you love her, means you respect your own self. The girl that you love is a person that Allaah probably has chosen for you. Just like the story of Ali and Faatimah. Both of them kept their love in their heart but finally they came together in a gorgeous sacred wedlock. There is a POWER in your silence, the power of your hope. Then maybe Allaah will make your hope become real. Allaah won't break the hopes of His servant that always relies on Him. But, if your silent love has no chance to become real, let it always keep silent. If she is not your destiny, Allaah will remove your love for her with time and He will replace your feeling with a better feeling for the RIGHT person. Let your silent love be a SECRET between you and the One Who possess the hearts. When that love comes up, ask your heart, whom that feeling is for. If that feeling is for the sake of Allaah, then let it flow 'cause beneath it all, it begins from Allaah and goes…

SECURITY ALERT

SECURITY ALERT
In recent times, there is ploriferation of security stop and search/ check points in most of the states in Nigeria. This is attributed to the present security state of the nation. 
Members of the public are strongly advised to take note of the following:
1. For your own good whenever law enforcement agents (men in uniform) stop a vehicle you boarded, stay calm, avoid hissing and grumbling. Whether you are a man or a woman,
respect them.

2. Please take the receipt of your laptop original or photocopy , anywhere you go if you must carry it.

3. If you don't have means of identification from your school or work, get at least a national ID card or driver's licence. It is crucial.

4. Delete all your bank alerts and transfer sensitive information into a flash drive or memory card. Keep your financial transactions away from your phone. 

5. Carrying more than one ATM card may bring serious problem for you in our present day Nigeria be warned.

6. If you must move at night no mat…

KASUWAN MAGANI CRISIS: THE REAL ISSUES

*By Awwal Mustafa Imam*


KASUWAN MAGANI CRISIS: THE REAL ISSUES

As against what is being spread on all media, that 50-60 people were killed during the recent Kasuwan Magani crisis in Kajuru Local Government Area of Kaduna state, hundreds have actually been killed. More than 300 people have been killed, hundreds missing and property worth millions of Naira destroyed.

Kasuwan Magani is a town along Kaduna - Kachia road in Kajuru LG of southern Kaduna. The town is mainly dominated by Adara tribe with quite significant number of Muslims within the city. The Christians there are mostly from the surrounding villages and towns. The town is mostly bedevilled by religious crises, the recent was in March 2018 before this current one. 

From how the news of the crises is being spread, you would actually ascertain who the instigators and who the victims are. We have registered bigots and fanatics that talk harsh whenever Christians are killed in any unfortunate attack or crisis. But till now, no word o…

STOP LECTURING WOMEN ON LOVING THEIR HUSBANDS

*STOP LECTURING WOMEN ON LOVING THEIR HUSBANDS*

...Coz they already do! 
Well even though I am a *MAN* But I find it very unfair and unwise to let this words from my heart goes unsaid! 

Yes! I know must of you will dislike what I will say or even feel awkward because we are so much used to seeing these lectures given to *WOMEN* our *WIVES*!
just recently I helped one of my nephews rectify his relationship with his wife or I can say his life entirely. He told me that he is tired of the marriage! he can't stand his wife anymore, he feel so suffocated by her, and feel every boredom in his own house hold! 
I quickly calm him down and ask him to sit, I brought one cold sweetened kunun aya rigger in milk, I gave him one full glass and he drank all, fill again and again, he then sighed and Looked at me in a tiring condition and asked "wai akwai abinda yakai mace ban haushi da takaici? " I was looking at him and I understood where he was heading! 
I then asked him some questions t…

Kasuwan Magani and threat to Security in Kaduna State

Kasuwan Magani and threat to Security in Kaduna State.

It is unfortunate that we as people have continued to shed blood without any iota of regret or remorse from those of us who are responsible for such acts. For as long those of us responsible for these continued inhumanity are left without been punished for such actions, these irresponsibilities and dastardly acts shall continue unabated.
It was reported that on the market day in Kasuwan Magani someone stole and as he was been pursued,he ran to his kith and kins claiming religious and tribal victimization which consequences unfortunately led to the dead of over 50 persons. Unfortunately most of those who lost their lives where people from different towns who came to mark the market day of the town and sadly died without knowing why and what they died for. Most of them their relatives are yet to know they are dead.

This afternoon at another market in Kujama a town not far from Kasuwan Magani, was attacked by bees making people to run o…

Joke Of The Day

JOKE OF THE DAY

A carpenter was travelling to the next town with a coffin in his car. His car broke down so he decided to carry the coffin.
As he was walking, he got to a police barrier and the police wanted to take a bribe...
Police: "Hey young man why are u carrying a coffin by this time?"
CARPENTER (responded): "Sir, I don't like where I was buried
so I am relocating".
come and see speed... 🏃🏃🏃‍♀
Fools, all u know is bribe#####.

Put a smile on ur friends face by sharing this with them, don't keep it. 😂😂 🙄

KA BAIWA MUTUM KYAUTA BA SHI KAƊAI BANE KYAUTATAWA

"KA BAIWA MUTUM KYAUTA, BA SHI KADAI BANE KYAUTATAWA"

Yafe masa laifin da yayi maka kyautatawa ne.

Boye masa ai'bin da baya son a sani kyutatawa ne.

Rufe masa sirrin sa kyautatawa ne.

Bada sheda mai kyau akan sa kyautatawa ne.

Yi masa kyakyawan zato kyautatawa ne.

Ruke masa Amanar sa kyautatawa ne.

Kulawa da iyalin sa kyautatawa ne.

Ya Allah muma Ka kyautata mana a duniya da lahira


KAI KU TAYA SHI MANA

KAI KU TAYA SHI MANA

Wani dattijo ne yayi niyyar Noman gyada da damina, Ranar da aka yi ruwa mai yawa sai ya je Gona, ya na fara huda sai kawai ya ji ance kai Ku taya shi mana!!! 
Kawai sai yaga an hude gonar baki daya, washegari ya zo da nufin yayi shuka, yana sarawa zai fara shuka sai ya ji an ce kai Ku taya shi mana!!! 
Sai ya ga an shuke gona duka. Haka dai duk lokacin da yazo aiki a gona sai ya ji ance kai Ku taya shi mana. 
Har sai da Gyada ta isa roro ya zo ya fara aiki sai ya ji an ce kai ku taya shi mana. 
Nan take aka gama aikin roron Gyada. 
Sai ya dan dauki daya ya ci. 
Kawai sai ya ji an ce kai ku taya shi mana. Nan da nan suka cinye Gyada. 
Ashe aljanu ne.

Kai ku tayani mana!!!! ---->
Amman banda dariya😄😄😄😄😄😄


WARNING

*➕WARNING ‼ ➕WARNING ‼➕ WARNING ‼*

PLEASE BE CAREFUL
*Using Telephone in the Darkness.*
*FORWARDED AS RECEIVED!!*

*My younger brother Dr Justice Arthur, who's a medical officer at Cape Coast hospital ( Bakkano) appealed to me to share this post with you. He says its very important.*

*Pls do not ignore or delay reading this:*

*When lights are off at night, one must not view the hand phone! (Smartphone)*

*Please share with family friends URGENTLY....*.

*Habitually using hand phones before bedtime in the dark can lead to serious problems.*

*Recently, an increasing number of 30-40 year-old patients are seeking medical attention due to using hand phones in the dark.*

*Professor Li Li, director of the Hospital of Ophthalmology SGH Singapore, said: direct glare of >30 minutes would cause irreversible eye macular degeneration that leads to rapid deterioration of vision.*

*Contracting maculopathy (eye cancer) means waiting for loss of sight because modern medicine cannot treat, let alone cure it.*

SOYAYYEN KWAI DA WAKE

🌹 DAKE AKE🌹
DARAJARKI ABINCINKI

SOYAYYEN KWAI DA WAKE
kwai 4 
waken gwangwani 
tumatur
albasa 
attaruhu
maggi
curry
butter
ki tafasa kwanki,ki cire bawon,sai ki yanka shi ki zuba a bowl ki juye baked beans a kai,ki yanka albasa da attaruhu kanana ki juye a ciki,kisa maggi da curry ki juashi sosai,
ki Dora frying pan ki zuba butter a kai yayi dumi sai ki juye hadin a kai ki soya amma a hankali ake juyawa

MENENE HUKUNCIN MATAR DA JININ AL'ADA KO JININ BIKI YA DAUKE MATA KO WANKAN JANABA YA SAMETA KAFIN KETOWAR ALFIJIR, ZATA IYA DAUKAR AZUMI KO KUWA???

MENENE HUKUNCIN MATAR DA JININ AL'ADA KO JININ BIKI YA DAUKE MATA KO WANKAN JANABA YA SAMETA KAFIN KETOWAR ALFIJIR, ZATA IYA DAUKAR AZUMI KO KUWA???


                                 *Tambaya:*
Minene Hukuncin Matar da Jinin Al'ada ko Jinin Biki yadauke mata ko wankan Janaba ya sameta kafin ketowar Alfijir, zata iya daukar Azumi ko kuwa???


                                      *Amsa*
Zata tashi da azumi, daga baya sai tayi wanka. Saboda hadisi ya tabbata daga nana Aisha (R.A) tace:‎ "Manzon Allah (S.A.W) yakan wayi gari da janaba a jikinsa a sababin jima'I da yayi, ba mafarki ba a cikin ramadhan, kuma sai yaci gaba dayin‎ a zuminsa.

Ma'ana zai iya samun janaba da dare, ya wayi gari da ita kuma yaci gaba da azuminsa babu komai".

Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren …

Eznah 19

*_EZNAH_*🌹
         _wattpad@mamuhgee_
*19*
'dakin asabe ta fa'da Kai tsaye ta shige toilet ta rufo qofar tareda jingina jikin kofa tana sauke numfashi da qarfi.

Yawu ta ha'diye daqyar akaro na ba adadi kafin tafara tattaro 'yar nutsuwa ta cusawa kanta...

Jikinta tafara 'daurayewa kafin ta fito ta zauna bakin gadon asabe tana tunani.

Meyene manufar Kamal akanta da 'danta dayake fa'da?
Dama tun farko ba son gskia yakeminba kenan,
Idan sunason su kashe saheeb Dan suci dukiyarsa to ita meyene nata da 'danta,,,,,
Tabbas idan sukasan naji Nima kasheni zasuyi kamar yanda sukace sun kashe maman saheeb ta hanyar Bata guba da Mai aikin gidan itama ta hanyar ka'deta hakama matar gidan sun kaita daji sun kasheta........

Miqewa tsaye tayi gabanta yayi muguwar yankewa sbd wani irin tunani daya shiga zuciyarta..

Fitowa tayi jikinta na qara karbar rawa tabi ta qofar kicin tabar sashen ta Isa gurin gwaggo gabanta na tsananta fa'duwa.

Tattaro 'yar nutsuwa tayi Dan tana…

ABIN DA AKE NUFI DA KALMAR KIWO

🌙⭐ *MUSLIM LADIES WW* ⭐🌙*ABUNDA AKE NUFI DA KALMAR ~KIWO~*


   _Ma'anar Kalmar *KIWO* shi ne *TARBIYYA*_


  *ABUN LURA ACIKIN HADITH*


  _Dukkanin wani wanda Allah ya dd'ora masa nauyi lallai ne akansa ya sauke hakkin Allah a kansakansa_

  _*DUKKANINKU MASU KIWO NE*:-Abun nufi anan shi ne dukkaninku masumasu tarbiyyane,wannan nau'in tarbiyyan ba iya kacin mutanen gida Allah ya d'orawa tarbiyya ba,har ni da ku wajibi ne mu bada gudun nawa gurin Gina al'ummar da muke zaunezaune a society d'aya,sai dai yanzun hakan baya samuwa daga wasu al'ummar sun if ganewa zagin mutum in da yayi ba dai² ba dama da d'orashi akan hanyar tsira...sai dai kada ku manta Allah zai akàñ wannan hakkin da muka k'asa saukewa._

_*SHUGABA MAI KIWO NE*:-Dukkanin wani shugaba maikiwo ne,shugabbani suna da yawa ya had'a tun daga kan *Sarki,shugaban k'asa,gwamna,y'an majalisu,hakimai,masu unguwanni,dagatai d.s,lallai ne mu talawa amana me a gare su,idan basu sauke nauyin da Al…

Eznah 18

*_EZNAH_*🌹
      _wattpad@mamuhgee_*18*
Cak ya tsaya tareda kallon rigarsa ahankali batareda yadamu da zafin da coffee din yakedashiba.
Mum asee ta qaraso da sauri cikin kulawa ta riqo rigar ta juyo cikin fa'da tace,

Anano meyasa Sam haryanxu qauyanci da hankali tareda nutsuwa sun kasa shiga cikin tosashen kanki?

Matsowa Kamal yayi ya riqo hannunta dake rawa sbd tsoro da fargaba ya kalli mum asee kafin ya maida kallonsa kan saheeb din yace,

Kayi hakuri natabbatarda batai da ganganciba tsautsayine.

A hannun Kamal din dake riqeda nata yafara sauke idanuwansa kafin ya dago ya Kalli fuskarta 
Nan take kallonsa yasa jikinta ya qara daukar rawa Sai kawai tasamu kanta da saurin janye hannunta daga na Kamal din tanayin qasa da kanta.

'dauke Kai yayi tareda juyawa yabar palon batareda yacewa kowannensu qalaba.

Da muguwar harara mum asee tabisa zuciyarta na qara quluwa cikin baqin ciki tace,

Gobe idan Zaki zuba Masa wani abu ki tabbatarda tafasasshe ne Kuma a zuciya ko fuska Zaki zuba Masa.

Cikin …

MIJINA BA YA AZUMI SAI YA GA WATA, KO YA WAJABA NA YI MASA BIYAYYA???

MIJINA BA YA AZUMI SAI YA GA WATA, KO YA WAJABA NA YI MASA BIYAYYA???


                              *Tambaya*
Salamun alaikum, Dr. Tambaya ce aka jefa mani ina gabatar da darasi wa mata a garin Firji: mace ce mijinta bai yarda ya dauki azumi ba sai ya ga wata da kansa (bai yarda da sanarwar Sarkin Musulmi ba), to inda mushkilar take shi ne, ita matarsa ta yarda da sanarwar Sarkin Musulmi amma sai ya ce kada ta kuskura ta dauki azumin, to shin minene matsayinta? Domin ta ajiye azumin saboda tsoron kada ya wulaqanta ta.


                                      *Amsa*
Wa'alaikum assalam A Zahiri ba za ta masa biyayya a nan ba, Tun da Azumi rukuni ne daga cikin ginshikan musulunci.

Annabi S.A.W yana cewa: 
إنما الطاعة في المعروف
Ana yiwa jagora biyayya ne idan ya yi umarni da abin da ya dace da sharia"
Sannan yana cewa: "Ana yin azumi ne ranar da mutane suke yin azumi"

Allah ne mafi sani

23/05/2018

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya …

NA TUBA DAGA ZINA, YAYA IDDATA?

NA TUBA DAGA ZINA, YAYA IDDATA?

                                *Tambaya*
Assalamu Alaikum warahmatullah Malam ina da tambaya Dan Allah macen da tayi zina kwana nawa ne ISTIBRAI din ta?


                                    *Amsa*
Wa'alaikumus salam, To 'yar'uwa Allah ya haramta zina kuma ya sanyata daga cikin mayan zunubai wadanda şuke jawo narkon azaba. Idan mazinaciya ta tuba, malamai sun yi sabani game da iddarta.

1. Akwai wadanda suka tafi akan cewa za ta yı jini uku, saboda maniyyin ya shiga mahaifa, don haka ya wajaba ayı abin da zai tabbatar da kubutarta, kamar yadda wacce aka sadu da ita da kuskure za ta yi, da kuma wacce aka şaka.

2. Za ta yi jini daya kawai, saboda fadin Annabi S.A.W "Ba'a saduwa da mai ciki har sai ta haihu, wacce ba ta da ciki kuma sai ta yi haila daya" Kamar yadda Abu-dawud da Ahmad suka rawaito.

Don neman Karin bayani duba Almausu'a Alfikhiyya Alkuwaitiyya 30/341.

Zance na karshe ya fi inganci, saboda kusancinsa da saukin sharia, Sab…

NA YIWA MIJINA KUL'I, KO AKWAI DAMAR KOME?

*_‎NA YIWA MIJINA KUL'I, KO AKWAI DAMAR KOME?_*                           *Tambaya:*
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu, Dr muna maka fatan alkhairi, tambayata itace auren da akai hul'i yana halatta mijin ya maida matan inkuma zai maidata shin zaisake biyan sadaki koko har abada basuda aure? 


                               *Amsa:*
Wa alaikum assalam, auran da mace ta fanshi kanta, daga wajan mijinta yana halatta ta koma wajan shi bayan an sake sabon aure da sadaki, ba sharadi ba ne sai ta auri wani kafin a sake daura aure.                                           
Allah ne mafi sani. 

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

 ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA …

NAYI RAUNI LOKACIN DA NA HAIHU, KUMA ANCE SAI ANYI MIN DINKI, NI KUMA BANASO, DAN ALLAH MALAM ME YA KAMATA INYI, IN MATSE?

NAYI RAUNI LOKACIN DA NA HAIHU, KUMA ANCE SAI ANYI MIN DINKI, NI KUMA BANASO, DAN ALLAH MALAM ME YA KAMATA INYI, IN MATSE

Marubuci:  HAFIZU MUHAMMAD. 
08144613030.
08022999691.
22/05/2018.
Ina farawa da sunan Allah mai Rahma mai jinkai, Tsira da Aminci su tabbata ga Annabi MUHAMMADU S.A.W da YAYANSA DA SAHABBANSA.
Wannan mata da Tayi Tambaya akan Raunin da tayi a wajen Haihuwa Allah ya bata sauki, Kuma Ga wasu ABUBUWA da zata nema insha'allahu raunin zai warke kuma zata matse ta tsuke ta hade da yardar ALLAH, Kai harda ma wadda batayi rauni ba idan tayi AMFANI DA WANNAN MAGANIN DA ZAN FADA, zatayi mamaki, Ga Abubuwan da zata nema, na farko ta nemi:

1- HULBA.
2- GARIN AL-BABUNAJ.
3- YAYAN BAGARUWA. 

Idan kika samu wadannan KAYAN DA NA AMBATA, sai ki hada su wuri daya ki dora su a wuta, IDAN SUKA TAFASA SAI KI SAUKE, IDAN SUKA DAN HUCE SAI KI SHIGA CIKINSA, Akalla sau HUDU a Rana, kuma idan kin shiga kada ki fito har sai ya huce sosai.
Kiyi haka Har ysawon Sati biyu. 
Duk wadda tayi haka IN …

LABARAI A TAƘAICE NA YAU

*LABARAI A TAKAICE*

*Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Abuja ta kama ‘yan Shi’a mabiya Ibrahim Elzakzaky 400 da su ka gudanar da muzaharar neman a saki shugaban na su da ke hannun jami’an tsaro tun disambar 2015.*

*Tun gabanin arangamar ‘yan Shi’an da ‘yan sandan, jami’an ‘yan sanda sun kama matasa biyu ‘yan Shi’a da su ka nufo Abuja da bom din kwalba 31 don niyyar wurgawa jami’an tsaron. ‘Yan sandan sun tara ‘yan Shi’a da su ka kama 400 a ofishin su da ke anguwar Garki don ci gaba da bincike da gurfanar da wadanda a ka samu da laifi gaban kotu.*

*‘Yan sandan sun zargi ‘yan Shi’an da kona motar ‘yan sanda. A kwanakin nan an samu arangama tsakanin ‘yan Shi’an da sojoji inda ‘yan Shi’a da dama su ka rasa ran su. An fara samun rasa rayukan ranar asabar a yankin Zuba da ke jihar Neja inda arangamar ta jawo harbe ‘yan Shi’a 6.*

*Babbar kotun taraiyar Najeriya ta dage ci gaba da sauraron karar da wani mutum mai suna Kanmi Ajibola ya shigar da ke nuna shugaba Buhari bai cancanci tsayawa takar…

YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH

YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH.

kamfanin khalifa herbal medicine and marriage councelling munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada magungunan wannan matsalar indai akabita to insha Allah zaa rabu da infection kwata kwata da ikon Allah ga hanyoyin kamar haka.

1- A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga kama ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayi.

2- A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa, mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma. Ya na fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.

3- A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono a na sha. Ya na magance matsalar ruwan infection.

4- A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba fari…

THIS IS ONE OF THE BEST SET OF ADVISE l HAVE EVER READ

THIS IS ONE OF THE BEST SET OF ADVISE l HAVE EVER READ. ALL MANKIND NEEDS THIS ADVICE!!!

*1.* _Take risks in your life. If you win, you can lead; if you lose, you can guide._

*2.* _People are not what they say but what they do; so judge them not from their words but from their actions._

*3.* _When someone hurts you, don't feel bad because it's a law of nature that the tree that bears the sweetest fruits gets maximum number of stones._

*4.* _Take whatever you can from your life because when life starts taking from you, it takes even your last breath._

*5.* _In this world, people will always throw stones on the path of your success. It depends on what you make from them - a wall or a bridge._

*6.* _Challenges make life interesting; overcoming them make life meaningful._

*7.* _There is no joy in victory without running the risk of defeat._

*8.* _A path without obstacles leads nowhere._

*9.* _Past is a nice place to visit but certainly not a good place to stay._

*10.* _You can't have a …

Eznah 20

*_EZNAH_*🌹         _wattpad@mamuhgee_
*20*Zama gwaggo tayi bayan fitar kamalu taga ananon tabi bayansa da wani mugun kallo tace,
Anano....
Na'am'''tace tana goge fuskarta inda Kamal ya taba cikin qunar Rai sbd jitake kamar tafasasshen barkono ne yata6ata.Miqewa tsaye tayi ta nufi hanyar toilet din dakin tashige danta wanke fuskarta Kota rage zafin da zuciyarta ke Mata akanta.
Tana fitowa Zama tayi a kujera tareda dibar abincin da gwaggo takawo tea ne Sai kwai soyayye da bread
Saidata bawa abdulshakur yaci ya qoshi kafin taci itama ta kimtsa Abdul din kafin ta tattara kayan ta kar6i kudi gurin gwaggo ta fito tayo gida dantai wanka ta canza Kaya.
Kodata isa gida saidatayi wanka ta shirya kafin ta nufi sashensu mum asee,
Zaune take a Palo yakurah da Kamal na zaune tareda ita suna magana.
Kallon Kamal mum asee tayi tace,
Alhaji yaje kar6o takardu wani guri Dan anjima zasui magana da saheeb Dan haka nasa su bullet su taresa a hanya su kar6emin takardun shikuma sukaisa gidansu dake …

Eznah 17

*_EZNAH_*🌹          _wattpad@mamuhgee_
*17*Ja baya yayi da sauri cikin 'dan 6ata fuska Yana qare musu kallo.A 'dan ladafce gwaggo tace,
Yi hakuri kamalu Bata lura dakai bane baquwace duk a takure take shiyasa.
Kallon ananon yayi tundaga sama har qasa Nan take idanuwansa suka kyallo Masa kyanta da dirinta dazai fita matuqar tasamu kyakkyawar rayuwa musamman dogon hancinta daya qarawa fulani  face 'dinta kyau da tsari.
Wani gajeran murmushin gefen baki yasaki tareda 'dan sakin fuska ya maido kallonsa kan gwaggon yace,
Baquwar waye cikin gidan?
Washe baki gwaggo tayi tace,
Eh wlh 'yatace 'yar gurin yayana da muke uwa 'daya uba 'daya tazo guri nane Zan kaita ta gaida hajiya babba.
Wucewa yayi da sauri sbd Kiran daya shigo wayarsa Yana cewa,
Ki shiga idan nadawo xan gaisa da ita.
Murmushi gwaggo tayi sbd Sam kamalu yafi yayansa saheeb sakewa dason mu'amala da mutane Kuma gidan kaf yafisu rashin qyamar mutane Ammafa kaf yafisu rashin imani da tausayi Dan komai na …