Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2018

CIWO YA DAMENI, ZAN IYA AMSAR BASHI DA RUWA DON NA YI MAGANI?

CIWO YA DAMENI, ZAN IYA AMSAR BASHI DA RUWA DON NA YI MAGANI?                         *Tambaya*
Assalamu alaikum, mutum ne yake cikin halin rashin lafiya, kuma al'ummah da suke tare ba masu taimakawa ne ba,gashi wannan ciwon nason ya hallaka shi, shi kuma ba shi da kudi kuma ba shi da hanyar kudi, malam shin zai iya karbar kudin LOAN na govt don surika cirewa duk wata, ko babu halin haka nagode Allah yakara karfin imani da basirah                            *Amsa*
Wa'alaykumussalam, Ya halatta ya amshi rancen mai ruwa, mutukar abin da yake damunsa, ya kai wancan halin da ka ambata, saboda larura tana halatta abin da aka hana, saidai ya wajaba ya amsa gwargwadon bukata.

Allah ne mafi sani

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→…

ALBISHIRINKA MAI TASHI CIKIN DARE YANA ROKON ALLAH.

ALBISHIRINKA MAI TASHI CIKIN DARE YANA ROKON ALLAH.
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
(Babu wani bawa daga cikin bayin Allah,da zai kwanta da tsarki[ alwala] Sannan ya tashi cikin dare, kuma ya roki Allah wani abu daga cikin al'amuran duniya ko na lahira,face Allah ya biya masa buqatarsa.).

# SAHEEHU IBN MAJAH, KUMA ALBANY YA INGANTASHI.

FADAKARWA

Wannan Hadisi yana bayyanama abubuwa kamar haka;

~Muhimmancin kwanciya da alwala,kamar yadda ya tabbata acikin hadisi Annabi s.a.w ya umarci daya daga cikin sahabbansa idan yaje kwanciya barci yayi alwala irinta sallah.......

~Allah yana amsa adduar bayinsa acikin dare,kamar yadda Annabi s.a.w ya kara tabbatar da haaka awani hadisin.

Allah kabamu ikon kiyaye wannan ibada mai tsada acikin dare.

MAKIRCIN SHAIƊAN

KARANTA WANNAN QISSA KUJI MAKIRCIN
SHAIDAN.
.
Daga Halima S. Muhammad
.
Please Share
.
Wani mutumi ne yatashi tunda wuri yashirya
tsaf! Ya canza tufafi yayi alwala domin zuwa
masallaci yayi sallar asuba.
Yana kan hanyarsa tazuwa masallaci, kwatsam!
Sai ya
fadi, tufafinsa suka lalace.
Sai yatashi ya kakka6e jikinsa ya koma gida ya
canza kaya, ya sake alwala, ya kuma nufi
hanyar masallaci.
Yana isowa inda yafadi dazu sai yasake
faduwa!!

Tufafinsa suka sake lalacewa ya kakka6e ya
koma gida ya canza wasu tufafin, yasake
alwala, ya kuma kama hanya zuwa masallaci.
Koda ya iso inda ya fadi harsau 2 dinnan kawai
sai yaga wani mutum rike da fitila, dasuka
gaisa sai mutumin yace dashi:
"Dazu naga kafadi har sau 2, akan hakane
nazo domin in haska maka".

Suka kama hanyar masallaci su 2, sai da suka
isa, sai wanda yafadi dazu yashiga masallaci,
yakuma kira wanda yake haska
masa yashigo suyi sallah tare; amma yaqi
yashigo,
Yayi~yayi yashigo masallaci amma yaqi !!!
Daga qarshe sai mutumin yace masa:
"Da farko dai ni …

BLISSFUL HOME TONIC

*Mainly for married people and intending couples.**BLISSFUL HOME TONIC*

*Secret 1*
Everyone you marry has a weakness. Only God does not have a weakness. So if you focus on your spouse's weakness you can't get the best out of his strength.

*Secret 2*
Everyone has a dark history. No one is an angel. When you get married or you want to get married stop digging into someone's past. What matters most is the present life of your partner. Old things have passed away. Forgive and forget. Focus on the present and the future.

*Secret 3*
Every marriage has its own challenges. Marriage is not a bed of roses. Every good marriage has gone through its own test of blazing fire. True love proves in times of challenges. Fight for your marriage. Make up your mind to stay with your spouse in times of need. Remember the vow *For better for worse*. In sickness and in health be there.

*Secret 4*
Every marriage has different levels of success. Don't compare your marriage with any one else. We can n…

MAI GIDA DA MAGEN SA

MU DAN YI DARIYA
------WANI MAI-GIDA DA MAGENSA-------
Wani maketacin mai-gidane yayi niyyar halaka magensa, dan haka sai ya dauketa a mota yayi tafiya mai nisa da ita, Sai ya samu wuri yayi parking ya fito da magen ya shiga daji. Yayi tafiya mai nisa daga inda ya ajiye motarsa, sai ya yar da magen. Yayi niyyar juyowa domin komawa a inda ya ajiye motarsa, sai yayi dimuwa, nan take ya rasa gabas ya rasa yamma. Yayi ta yawo har rana tayi sanyi, daga karshe ya daga wayarsa ya kira matarsa ya fada mata, yazo daji domin halaka magen gidansu, amma yayi dimuwa. ''Sai matar cikin mamaki tace, ''Ai kuwa ga magen nan ta dawo gida.'' sbd tsananin rudewa yace. ''Ba magen wayar!!😳😳😳😳😳😳😳😳😳🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣


KWANCIYAR JIMA'I

🇪🇬 *Doctor mata* 🇪🇬
    *matan albarka*
            *group*
   *08080468731*

🚑 *ժօςԵօɾ ʍɑԵɑ ԵɾɑժíԵíօղɑӀ ʍҽժíղíςҽ ςҽղԵҽɾ* 🚑
        *ɦɛaɖզʊaʀtɛʀ ʏօʟa*
               *07034792569*

          *ɨռstaɢʀaʍ*
   *Doctor mata egypt*

*ʄaċɛɮօօҡ քaɢɛ*
   Gargajiya Medicine
 🇪🇬 *KWANCIYAR JIMA'I*

    🇪🇬 *Kwanciyar gaba da gaba*

Yadda ake yi wannan kwanciyar kuwa shine, Mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta, amma ya dan dafa gado ko shimfida da suke kai,do min ya rage nauyinsa akan mata tasa ,sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata.

*Sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta sannu a hankali wanna,kwanciyar na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa MA'AURATA damar yin shafe-shafe da gugar Juna*

    🇪🇬 *Kwanciyar bangare daya*

*Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne Akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya Kwanciya bangare daya ta gaba wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wa…

TARBIYYAR YARA A MUSULUNCI

👩🏼♠ *MUSLIM LADIES WW* ♣👩🏼


*TUESDAY TEAM* 

*TARBIYYA A MUSULUNCI 


Da sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, bayan haka:Saninku ne iyaye, malaman makaranta, da masu damuwa da gyara da kuma ci gaban al’umma cewa Tarbiyya ita ce tubalin ginin dan adam, ko dai tubalin gini, ko kuma tubalin toka. Duk wata tarbiyya da ba ta musulunci ba, ko wadda ta ci karo da ita, to tubalin gininta na toka ne, ko ba jima, ko ba dade sunanta rushashshiya, tarbiyyar musulunci ita ce daki-bari, kadaura babbar inuwa, kowa ya rabe ta sai ya huta, ballantana wanda ya tashi a cikinta. TO
(1)Me ake nufi da Tarbiyya a Musulunci?
Tarbiyya a Musulunci tana nufin “Gina cikakken Mutum Sannu a hankali; don bin umarnin Allah da na manzonsa, da neman yardar Allah, da samar masa da nagarciyar rayuwa duniya da lahira, bisa tsari irin na musulunci”
(2)Menene hukuncin gina yaro Akan tarbiyyar Musulunci? Gina yaro akan tarbiyyar musulunci wajibi ne, kuma hakki ne daga daga cikin hakkokin yaro akan maifansa (ko walliyans…

AWARAR COUSCOUS

Copied By
YAYA HAYAT
        (admin
   Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
                   AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


      WHATSAPP NO:+2349030159301
 *KAYATATTUN GIRKE GIRKE GROUP*🍮🍮🍕🍕🍮🍮

*AWARAR COUSCOUS*🍕🍕🍕

*KAYAN HAĎI*

Kwai
Curry
Maggi
Gishiri
Albasa
Attaruhu
Couscous
Man gyaďa

*YADDA ZA KIYI*

Yar uwa da farko ki ji'ka couscous da ruwa yayi kamar minti talatin (za ki ga ya shanye ruwan) sai ki wanke attaruhu da albasa ki jajjaga su a turmi ko kuma ki blending dinsu, sai ki zuba a cikin couscous sannan ki ďauko maggi, curry da gishiri ki zuba, sai ki fasa 'kwai isashe a ciki ki juya da kyau, sai ki samu leda ki 'ku'kkula a ciki ki dafa kamar alale, idan ya dahu sai ki sauke ki ciccire a ledar sai ki yanyanka shi ki dinga tsomawa a cikin 'kwai kina soyawa a cikin man gyaďa.... 😋😋😋😋😋😋😋 yana da daďi sosai, idan kin gama ki turo min da nawa

*KAYATATTUN GIRKE GI…

GYARAN NONO A GURIN KOWACE MACE

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330

👙👙 GYARAN NONO. 👙👙

☏+2348141712330

Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune.

1 akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2 akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.

MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi
saurin kwanci
4 sai kuma shekaru.

MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?

1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy).

YAYA ZA AYI A GYARA?.

Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu…

FOR YOU...

For you I would clim...
For you I would climb,

The highest mountain peak,

Swim the deepest ocean,

Your love I do seek.

For you I would cross,

The rivers most wide,

Walk the hottest desert sand,

To have you by my side.

For you are the one,

Who makes me whole,

You've captured my heart,

And touched my soul.

For you are the one,

That stepped out of my dreams,

Gave me new hope,

Showed me what love means.

For you alone,

Are my reason to live,

For the compassion you show,

And the care that you give.

You came into my life,

And made me complete,

Each time I see you,

My heart skips a beat.

For you define beauty,

In both body and mind,

Your soft,

gentle face,

More beauty I'll ne'er find.

For you are the one,

God sent from above,

The angel I needed,

For whom I do love.

By : Chris Messick

TUN KAFIN AURE 40

TUN KAFIN AURE💐40Maaikan daya daga cikin bankunan da Junaid ke ajiya bisa umarnin senator Rufai suka gano masa atm machine din da yake amfani dasu wurin cire kudi. Duk a area daya ne hakan ya bashi tabbacin Junaid yana garin Abuja a sheraton hotel don shi yafi kusa da wurin atm din. Ba tare da ya sanar da iyalinsa ba ya tura ayi masa bincike a hotel din da ma wasu wuraren shakatawar dake kusa da wurin. Cikin ikon Allah bayan kamar awa biyu da tafiyar yan aikin aka kira Senator aka sanar dashi Junaid yana sheraton din harda room number aka bashi. Damuwa da bakin ciki sunsa hafsi wata irin rama. Bata cin abinci sai abu mai ruwa ruwa. Kullum hakuri kawai suke bata. Karshe Nafisa tace gara ta tafi d ita gidanta saboda ta rage kadaici. Haka ta hada kaya suka tafi. A cän kano yaya hadiza ce kawai tasan abinda ke faruwa ita ma nafisa ce ta sanar da ita. Hadizan ce ta hana a fadawa iyayensu tace zata zo garin karshen wata idan maigidanta zaizo conference don haka kawai idan ta tafi baffa fad…

TUN KAFIN AURE 39

TUN KAFIN AURE💐39
Wani azababben ciwon kai ta farka dashi lokacin da taji bugun kofa. Sai bayan asuba bacci ya sace ta, dan goge fuska tayi ta bude kofar. Amaka ce dauke da tray ga wani a kasa shima duk kwanukan abinci ne a ciki. Tace Amariya goodmorning...Hafsi ta dan saki fuska ta amsa tare da daukar tray din kasan suka shigo dashi. Amaka tace Madam say make you tell me wetin you wan chop for lunch. Hafsi tace what? Ita fa bajin pidgin english take ba. Ta dai gane lunch ta ce mata ta tafi kawai zata shigo. Har shabiyu tana jira ganin dai bashi da niyar dawowa gashi wayoyinsa duk ta kasa samu ta fito ta tafi main house. Babu kowa a falon sai akwatuna guda uku daga bakin kujera. Dakin Hajiya ta fara leqawa ta ganta tana daura laffaya. A'a mamana keda kike amarya me ya fito dake kuma. Nima shirin komawa Kano nake yi yanzu Rufai nake jira yazo muyi sallama sai a kaini iyaport. Hafsi tayi dan murmushi tace Hajiya bana son ki tafi. Allah sarki Mamana bakya so naje na gyara nawa auren …

TUN KAFIN AURE 38

TUN KAFIN AURE💐38
Rosie tace dadina dake ba kya cin ribar abu. Kin fiye rashin hakuri kamar gudawa. Ki zuba ido yau a jikinki zai angwance. Ki dai sha kaya da kyau don ki kara kama shi a hannu.

Hamida ana ta rawar kafa kamar ita ce zata tare. Nasihohi da adduoi Hajiya da mummy suka yi wa Hafsi. Hamida taja hannunta masu aiki suka bi bayansu da akwatunanta. A ciki suka tarar da Nafisa da yaranta 'yan mata biyu Ummu mai sunan mummy da Husna. Suna ganin Hafsi suka kankameta suna murna. Nafisa tayi musu tsawa ku sake ta mana haka kada ku kayar da ita. Husna yar shekara biyar tace Mama Hafsa ni a nan zan zauna tare da ke ko. Hamida tace asheUncle Junaid zai kore ki kuwa. Ai ku da gidan nan sai nan da wata tara. Hafsi ta sunkuyar da kai kasa cike da kunya. Haka suka zauna suna ta hira. Ko kadan basa barinta tayi kewar yan uwanta saboda yadda suke janta a jiki.

Tun daga bakin kofa yake jin kamshi mai dadi sai dai zuciyarshi wani irin kunci take masa. Yana shigowa falon yan uwansa suka fa…

TUN KAFIN AURE 37

TUN KAFIN AURE💐37
Hafsi da Ummati sun kusa rabin awa a waya suna ta shawarwari don yanzu kam Hafsi tasan bazata iya zama haka babu abokin shawara ba duk da cewa su Hamida suna iya kokarinsu. Yayarta Hadiza ma ta bugu sun dade suna magana. Tana wayar Nafisa ta shigo da wata karamar jaka a hannunta ta zauna kan kujera. Hafsi ta gama waya suka gaisa. Nafisa tace kanwata kinga yadda Allah Yake ta jarrabar mu da abubuwa kullum ko? Yauma hakuri dai zan kara baki. Da yar shawara kadan. Kinga wadanan kayan masu tsada ne amma fa idan kika sha baza ayi asarar kudin tara ba. Suna gyara mace sosai sannan ki rika shan fruits musamman kankana. Akwai kunun aya ma da ake hadawa da ita da cucumber, dabino, kaninfari, citta da kwakwa. Zan hada miki da kaina kafin anjima. Munyi magana da Mommy ke zaki fara tarewa sannan bayan sati daya talatu ta tare amma gidanta daban ne. Kiyi iya kokarinki ki zama tamkar karuwa kema a wurin mijinki kinga ya san wasu matan so raba shi da irinsu sai kin dage sosai. Kan …

TUN KAFIN AURE 36

TUN KAFIN AURE💐 36Senator Rufai yace Allah Yasa magajiya ce sai ka aureta. Yau kaine kake kiran wata karuwa? Ka manta irin kukan da mahaifiyarka ta rinka yi lokacin da kake bibiyar matan banza. Yau gashi a sanadiyar hakan Junaid wasu yan iska suna neman bata min suna. Duk rayuwar da nayi a politics ina taka tsantsan saboda abokan gaba. Hajiyan dangi dake zaune a gefe ta dago kai cikin fushi lallai ma Rufai ashe duk abinda kake ba saboda lahirar mu kake yi ba. Dama saboda mutumcin siyasa kake yi. To wallahi ka sa a ranka duk abinda ya sameka kai ka jawo tunda babu abinda kake don Allah. Mommy dai kuka take don abin yayi mata yawa. Hajiya tace Junaidu? Ya amsa mata cikin kuka. Ina so kayi wa babanka biyayya hakan shine shaidar ka shiryu. Kuma da yardar Allah zaka ci jarabawar da Yake yi maka. Tashi ka tafi Allah Yayi maka albarka. Yana fita mommy ta hau rokon a janye maganar aure. Yace kun kasa fahimta ta ne Hajiya. Nasan ina son kare mutumci na amma ki duba ki gani indai yayi mata cik…

YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH

YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH.


kamfanin khalifa herbal medicine and marriage councelling munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada magungunan wannan matsalar indai akabita to insha Allah zaa rabu da infection kwata kwata da ikon Allah ga hanyoyin kamar haka.

1- A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga kama ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayi.

2- A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa, mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma. Ya na fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.

3- A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono a na sha. Ya na magance matsalar ruwan infection.

4- A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba fari…

CAKWALA DAƊI

*❐ CHAKWALA DADIN ❐*

*❏ KADA KI YI SAKE KIYI SAKACI DA MIJINKI ❏*

*・YAR AIKI A GIDAN MIJINKI ・*
*・ GYARAN JIKI・*

☏+2348037538596
☈ www.sirinrikemiji.blogspot.com
☛www.sirrinrikemiji@gmail.com

kada Kiyi sake Kiyi sakaci da mijinki har Wata ta kwance miki shi, saboda haka ki kula sosai, sannan kuma ki rike abin ki da kyau, saboda Galibi sakacin mu na Mata shi yake sa namiji sha'awar Kara aure, ko kuma ya fada Neman matan banza, duk ire-iren wadannan sakaci ke jawosu, don haka kar ki kuskura ki sake da wadannan abubuwa:

🍲 abinci mai dadi.

🧕🏽 tsaftar gida, jikinki da dakin kwanciyarku.

🤱🏼 tarairayar miji kamar karamin yaro.

*💃🏽🚶🏽‍♂ dauke masa nauyinsa, ( wato ki bashi hadin Kai a duk lokacin daya bukace yin kwanciyar aure dake )*

*Ki kuma dinga amfani da kayan Kara ni'ima jiki.*

☛ rake.
☛ gwanda.
☛ kankana.
☛ kunun aya.
☛ farfesun kaza/kifi.

Ki dinga shan
🍯 Zuma
🥓 Kanunfari.

*Sannan kuma ki sangarta shi, yadda duk Inda yaje, zai dinga tunaninki, ya kasa sukuni har sai ya dawo gida tukun san…

ALBARKAR FULANI

🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ* 🇪🇬
       *ʍataռ aʟɮaʀҡa*
               *ɢʀօʊք*

*ɨռstaɢʀaʍ ʊsɛʀռaʍɛ*
Doctor mata egypt

🚑 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ ŦŘΔĐΞŦΞØŇΔŁ Μ€ĐΞŇΞĆ€ Ć€ŇŦ€Ř ¥ØŁΔ* 🚑

      *ահɑԵՏɑԹԹ ղմʍҍҽɾ*
*08080468731*

         *ARZIKIN FULANI*

🇪🇬 *SU TSAYA SUYI LAUSHI*
*ki samu alkama ki wanketa, amma karki surfa saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da dare*

🇪🇬 *GYARASU SUYI KYAU*
*shine hanya mafi sauki, ya kasance kullum kina shafa man hulba akai, koda wanka kka fito,manda zaki shafa a jikinki daban, nonon kuma hulban, sannan kina shan man yansun, cokali daya kullum*

🇪🇬 *LAUSHI DA DADIN KAMASU*
*kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen, ruwa, saiki dauko tsumma ko towel,kina gasa nonon dashi, kina mammatsawa, inkika gama saiki, shafa musu man hulban*

🉐 *SHAWARA TAH A GARIKU KU KULA DA NONONKU SHINE DARAJAR MACE BABBAR MACE*

    🇪🇬 *ĐØĆŦØŘ ΜΔŦΔ*

*MACE NA TSUFA ?*

Kada Ki Bama kanki wahala amsa Tambaya masana ilimi gyaran jiki 

🇪🇬 *MASANA HARKA GYARAN JIKI SUNA GANIN BATA TSUFA, GAMA KUSA DA KAI/K…

ℳa'aurata suna daukar duhun Kai ko in ce girman Kai a kan nuna wa junansu soyayya bayan AURE.

ℳa'aurata suna daukar duhun Kai ko in ce girman Kai a kan nuna wa junansu soyayya bayan AURE.

✎ islamic medical center.
☏+2348037538596
● DUNIYAR MA'AURATA

Wanda yana Daga cikin Babban gibin da auren yake samu.

Misali.

Ya kamata na miji ya dinga daurewa ko kakane yana nunawa matar sa soyayya.
Yana gaya Mata maganganun soyayya irin su.

♡ INA SONKI
♡ INA KAUNARKI
♡ KE CE MACEN DA NAFI SO A DUNIYA

➜ ko Kazan nan yayi miki kyau da dai sauran maganganun na nuna soyayya da kulawa.

Wanda haka zai sa taji itama ba ta da masoyi daya fi shi.
Kuma wannna kalmomin ba zasu taba bacewa ba a cikin kwakwalwarta.

Kuma zasu ta dinga yawan nishadi da jin ita Mai sa'a ce a rayuwar aurenta.

➽ AMMA DAN ALLAH KANA NUNA MATA IRIN HAKA A RAYUWAR AURE KU ?

◦ DAN UWA KA GYARA KADA KA BARI TA DINGA JI A BAKI WASU HAKAN ZAI BATA DAMAR TSANA A RAYUWAR AURE KU.

☛ HAKA idan mace ce take gayawa mijinta Yar uwa soyayya bata tsufa a wanna rayuwa koda kina da shekara 80 kice masa.

❊ yallabai Ina son ka.
❊ dear I love you.
❊ Kai…

WA YA FIKI SANIN MIJIN KI?

http://sirinrikemiji.blogspot.com/2018/06/kwashe-tunanin-miji-ya-dawo-kanki.html

WAYA FIKI SANIN SIRRIN MIJINKI?

Da yawa yan'uwa mata suna kurkure wajen mayarda sanin sirrin mijinsu wajen wani da nufin ya kawo masu dauki, babu wanda yafi mata sanin sirrin mijinta;saboda haka a matsayinki na wadda kika san sirrin mijinki kece zaki sarrafashi ta hanyar da kike so inma yawan fushi ne kinsani, kuma kinsan me zaki yi masa domin ki yaye wanna fushin,idan mai son kwanciya kala kazane kinsani a cikin dukkanin mu'amaloli kinsan gejinsa ki koyi yadda ake lallashi miji in yayi fushi kisan yadda zaki yi mashi ya sauka,kinsan lokacin dawowarsa daga wurin aiki,kinsan irin kwalliyarda ta dace dake dan daukar hankalinshi,inke farace kinsa cewa leshi mai dan duhu ko mai shudi zai fi dacewa dake sosai in ke baka ce kinsan cewa keshi mai dan haske ko mai dan ratsin brown kadan ko mai dan ratsin girin ko milik ko ko dama ga turare mai daukar hankali kin feshe kayanki dashi kinsan yadda zaki rinka t…

Why Married Women Become Fat and heavy after their wedding and its effects on their marriage

*Why Married Women Become Fat and heavy after their wedding and its effects on their marriage*

Most women, perhaps majority of them, get fatter and heavier immediately after their marriage wedding. Why is that so? what are the effects, how to go about it?

*Why women get Fat.*

1. Sperm:
Scientists believe ejaculation in woman's body makes her fat, because it contains elements including nutrients that trigger body hurmones to make someone fat.

2. Eating too much and at random:
When a woman becomes comfortable in her husband's house, she eats, because now she cooks, so it becomes her new habit.

3. Lack of mobility:
Most married women stay in one place, always at home, always on bed, always sleeping, always watching TV, always having sex. 

4. Lack of Exercise:
When woman does not move her body frequently, she accumulates fat. And therefore she gets heavier and fatter.

*Effects*

1. When you are too fatty, you lose your shape, you lose your sexiness, you lose your chances of wearing tight at ho…

GYARA NONON KI DOMIN ƊAUKAR HANKALIN...

http://sirinrikemiji.blogspot.com/2018/06/gyara-nononki-domin-daukar-hankalin-maza.html
👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

*GYARA NONONKI DOMIN DAUKAR HANKALIN MAZA*

👙👙👙👙👙👙👙👙

TSAYUWARSU

ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii,zakisha mamaki.

GIRMANSU

kisamu yis ,shima ki kwaba da ruwa mai dan dumi,saikin tabbatar kinyi kusan shiga wanka saiki shafa,akalla minti shabiyar ko goma saiki wanke.

SU TSAYA SUYI LAUSHI

ki samu alkama ki wanketa,amma karki surfa saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da dare

GYARASU SUYI KYAU

shine hanya mafi sauki,ya kasance kullum kina shafa man hulba akai,koda wanka kka fito,manda zaki shafa a jikinki daban ,nonon kuma hulban,sannan kina…

MAGANIN CIWON BASIR

SIRRIN RIKE MIJI

ina maccen dake fama da ciwon basir a kula da wannan insha allah sai an rabu da ita

Idan basir yayi tsiro Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro ,kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura.

      *CIWON BASIR*

a samu ganyen riyhan busasshe sai a daka shi yayi laushi sannan a samu man zaitun ko habbatussauda sai a kwaba
a rinka cusawa ta dubura.

Za a yi haka sau biyar a yini daya.A samu shibtu a rinka hadawa da Zuma ana sha a kuma rage kadan a rinka cusawa a dubura.

a dinga shan habbatussauda safe da yamma Ko zuma man zaitun Suna magani basir.

3
A samu za'afaran a daka shi a hada shi da kwaduwar kwai egg danye a rinka sha safe da yamma

Insha allah sai an dace

*Dr bodmas*
+2348039347743

SHARHIN FIM ƊIN CAPTAIN AMERICA: THE FIRST AVENGER

SHARHIN FIM ƊIN CAPTAIN AMERICA: THE FIRST AVENGER 

* Bada Umarni - Joe Johnston

* Ɗaukar Nauyi - Kevin Feige

* Rubuta Labari Da Tsarawa - Christopher Markus/Stephen McFeely

 * Taken Fim - Alan Silvestri

Captain America: The First Avenger fim ɗin jarumta ne da aka fitar da shi a cikin shekara ta 2011 a Ƙasar Amurka. Labarin fim ɗin ya samo asali ne daga littattafan almara mai suna Captain America wanda Joe Simon da Jack Kirby suka wallafa a ƙarƙashin Kamfanin Marvel Comics. Marvel Studios shi ne Kamfanin da ya shirya wannan Fim, Yayinda Kamfanin Paramount Pictures ya yaɗa shi. Captain America: The First Avenger shi ne Fim na biyar daga cikin Fina Finan duniyar Marvel mai suna Marvel Cinematic Universe (MCU). 

An fara ɗaukar wannan fim ne a cikin watan Yuni 2010 awurare mabanbanta da suka haɗa da Landan, Manchester, Caerwent , Liverpool da kuma Los Angeles. An Kuma saki fim ɗin a Hollywood a ranar 19 ga watan Yuli 2011 kafin aka sake shi a ko'ina ranar 22 ga watan Yuli 2010 a zubin 3D.…

FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN BAJIRAO MASTANI

Fassarar Kalaman Fim ɗin Bajirao Mastani
Shekarar Fita - 2015

# 1

  Aandhi roke toh hum toofan ... toofan roke toh hum aag ka dariya
 
Idan zaku Iya tsaida iska to mu guguwa ce... Idan zaku iya tsaida guguwa kuma... To mu Kogin wuta ne. 

 Ranveer Singh


# 2

  Adhoori mulaqat hi toh phir se milne ka vaada hota hai
 
Duk taron da aka tashi ba tare da an kammala ba to alƙawari ne na sake haɗuwa. 

 Deepika Padukone

# 4

   Tujhe yaad kar liya hai aayat ki tarah ... ab tera zikr hoga ibadat ki tarah

Na haddace ka tamkar ayar Ƙur'ani... Yanzu kuma zan ta ambaton ka kamar addu'a. 

 Deepika Padukone


# 4
  Bajirao ki raftaar hi Bajirao ki pehchaan hai

Hanzarin Bajirao Shi ne Alamar sa 


 Ranveer Singh


# 5

   Kiski talvar par sar rakhon yeh bata do mujhe ... ishq karna agar khata hai toh saza do mujhe

 Faɗa min wa takobin waye zan miƙa kaina... Idan har faɗawa soyayya kuskure ne, to hukunta ni 

 Deepika Padukone


# 6

  Bajirao ne Mastani se mohabbat ki hai ... ayyashi nahi

 Bajirao yana son Mastani ..…

MECECE MUTUWA?

MECECE_MUTUWA?Hakika Fitan rai yana da wani irin radadi
wanda babu mai saninsa sai dai Mamaci..
Mamaci yayin da ransa ya kusan fita,
Muryarsa takan karye, Qarfin jikinsa yakan
tafi.. Babu damar Eehu ko kururuwar zafin
da yake ji. Domin zafin mutuwa ya riga ya
ratsa dukkan sassan jikinsa..
Ba zai samu damar neman taimako ba,
ballantana adauke masa zafin radadin da
yake ji. Sai yayi fatan wannan nishin da
yakeyi ko zai zama dalilun samun
rangwame, amma inaa!!.
Idan har akwai ragowar wani Qarfi gareshi
shine za'a rika jin wani irin gurnani yana
fitowa daga chan cikin Qirjinsa da
Makogoronsa yayin da rai yazo fita.. Alhali
launin fuskarsa ya chanza saboda tsananin
halin da yake ciki.
Yayin da ranka yazo Makogoro, awannan
lokacin zaka manta da Makusantanka,
iyalanka ko 'Ya'yanka, balle Makobta.
Awannan lokacin ne 'Dan Adam yakan ji
wata irin Qishirwa mai tsanani wacce sai ya
gwammaci inama ya bayar da dukkan
abinda ya mallaka domin a bashi ruwan da
zai kurba koda kurbi guda ne!!.
A wannan lokacin du…

MAGANIN ƘURAJEN FUSKA

🇪🇬 *Doctor mata* 🇪🇬
    *matan albarka*
            *group*
   *08080468731*
🚑 *ժօςԵօɾ ʍɑԵɑ ԵɾɑժíԵíօղɑӀ ʍҽժíղíςҽ ςҽղԵҽɾ* 🚑
        *ɦɛaɖզʊaʀtɛʀ ʏօʟa*
               *07034792569*

          *ɨռstaɢʀaʍ*
   *Doctor mata egypt*

*ʄaċɛɮօօҡ քaɢɛ*
   Gargajiya Medicine

 🇪🇬 *MAGANIN KURAJEN FUSKA*

A hada garin habbatus-sauda sauda da man sim-sim wato (man ridi) tare da cokali daya na garin alkama, sai a rika shafawa a kurajen safe da yamma. Ana iya hada man habbatus-sauda da man khirwa da man na'ana'a a rika shafawa safe da yamma. Insha'Allahu za a warke ba tare da sun bar tabo ba (black spot)

🇪🇬 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

🇪🇬 *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace вa, ιnѕнa allaн хaĸυ ѕaмυ вιyan вυĸaтa*

🇪🇬 *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

🇪🇬 *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya ĸare ιnѕнa allaн хa…

Whoever Is Killed Defending His Country/Land Is A Martyr

Whoever Is Killed Defending His Country/Land Is A Martyr

By Imam Murtada Gusau

Monday, November 26, 2018
In The Name Of Allah, The Most Gracious The Most Merciful

All praise and thanks are due to Allah, and peace and blessings be upon His Messenger (Peace be upon him).

Dear Brothers and Sisters! In Islam, martyrdom is one of the great ambitions of a true believer. This is because dying as a martyr entails abundant rewards designated for such persons in the Hereafter. Abdullah Ibn Umar (May Allah be pleased with him) quoted the Prophet (Peace be upon him) as saying:

“Martyrs are forgiven their sins, except debts.”

The phrase “except debts” also relates implicitly to usurpation of people’s rights, unjustified killing, and so on.

It suffices here to quote the Divine Promise for martyrs as stated in the following Qur’anic verses:

"Think not of those, who are slain in the way of Allah, as dead. Nay, they are living. With their Lord they have provision. Jubilant (are they) because of that which…