GYARAN NONO A GURIN KOWACE MACE
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330

👙👙 GYARAN NONO. 👙👙

☏+2348141712330

Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune.

1 akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2 akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.

MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi
saurin kwanci
4 sai kuma shekaru.

MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?

1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy).

YAYA ZA AYI A GYARA?.

Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan
Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan
budurwa itama zatayi.

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba
da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa
sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo
kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da
safe saiki wanke da ruw an dumii, shima wannan matar aure
zata iyayi.
https://sirinrikemiji.blogspot.co.ke/?m=1

 Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348141712330
Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.