Monday, 26 November 2018

JIN ZAFIN GABA (Pain) KO KUN BURIN GABA KO JIN MOTSI ACIKIN FARJI

*SIRRIN RIKE MIJI*

JIN ZAFIN GABA (Pain) KO KUN BURIN GABA KO JIN MOTSI ACIKIN FARJIMai fama da wannan matsala sai ta nemi

Ganyen kabewa.
Ganyen zogale.
Man kaxanya
Majigi.
Hulba.

Sai a haxa su guri guda a kwava da man ta ringa shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ta wanke da ruwan xumi za tayi mamaki qwarai.

_JIN ZUBAR RUWA (Leaking)_

Mai zubar da _ruwa infection_ a gabanta sai ta samu

Saiwar zogale.
Saiwar rai xore.
Garin tafarnuwa.
Barkono da daddawa.

A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita da ikon allah*Dr bodmas*
+2348039347743


EmoticonEmoticon