KADA KA YI AURE BAKA DA MADOGARA
http://sirinrikemiji.blogspot.com/2018/07/kada-kayi-aure-baka-da-madogara.html

KADA KAYI AURE BAKA DA MADOGARA.
..
・ haqiqa aure rahama ne kuma nutsuwa ne da kwanciyar hankali da samun Aljannar duniya musamman ma in ancika sharudan sa aka kuma yi dace da mace ta gari. ..

Ananne zakaga matashi yana kyallin goshi da hasken fuska dakagan shi kasan hankalinsa a kwance yake dan yasami aljannar duniya..

.AMMA DAZARAR KAYI AURE BAKA DA SANA'AH KO MADOGARA SHIKE NAN KASHIGA 3..
.
.BABU WATA JARABAWA DA ALLAH KEYIWA SAMARI TA GIGITA SU TASA SUTSUFA SUNA YARA KAGANSU AGIGICE KAMAR TSOFI IRIN SAURAYI YAYI AURE BA SHIDA MADOGARA ko sana ah ...
..
DA ZAMAN KA NA AURE TSAHON WATA 5 BAKA DA SANA AH BA MADOGARA GWANDA ZAMAN GWAURANTA NA SHEKARA 2...
..
.
・ matashi kan futa daga haiyacin sa kamar me tabi.

.・ matshi kankasa mallakar kome a rayuwarsa kamar mahalli ko wasu abubun buqata.

・ matashi kan koma aikata abubuwa irin na tsofi kamar tafiya dakyar, sambatu ,saka suttura riga daban wando daban ,karyewar qugu ,bushewa ta fuska dashauran su.
.
.・ hakama iyalanka zasu tashi cikin wahala abunci bai ishe suba sune yau gidan maqota gobe gidan anti wance duk dan aje aci abinci .zasutashi a rame. Cikin qarancin suttura da kayan rayuwa.

* matashi yakan rasa ikon juya gidan sa saka makon yakasa wadatasu da abubuwan buqata na yau da kullun:

 DOLE YANA JI YANA GANI UWAR ZATA NA HANA YAYAN ZUWA SKUL SAI DAI TALLA DAN ACIKI ZA ASAIMATA DANKUNNE DA TAKALMI KUMA ACIKI ZA SUQOSHI SAU 2 A RANA.

* MATASHI YAKAN RASA WASU BURUKA NASA NA RAYUWA KODA MASUKYAUNE DA MUHIMMANCI..
.
LALLAI YIN AURE BABU MADOGARA TAMKAR BURMAWA KAI WUQANE KUMA JEFA KAI GA HALAKANE KUMA LAIFINE A ADDINI ,DOMIN MEMAKON KASAMI LADAN AURE SAIDAI KASAMI ZUNUBIN AURE GA KUMA MUGUWAR WAHALA ABANZA DOMIN KAINE KAJAWA KANKA.

Akwai darasi me yawa da yakamata mu lura dashi acikin hadi si ingantacce DA ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE YAKU TARON MATASA DUKKAN WANDA YASAMI IKO ACIKIN KU TO YAYI AURE....

YAN UWA WANNAN HADISIN NANUNA MANA KAI TSAYE SAI KA CI KA SHARUDAN AURE A MUSULUNCI SANNANNE ZAKAYI BAWAI DAKA KA BALAGABA:

YANA DAGA SHARUDAN AURE SHINE SAMUN SANA"AH INGAN TACCIYA WACCE ANA IYA DAUKARTA A MATSAYIN MADOGARA IMMA JARIN KANKA KOKO ILMINKA KAKE AIKI KOKO KWAZO WAJEN NEMAN HALAL TA HANYAR AIKIN QARFI DUKKAN SU SUNE ABABAN BUQATA KAFUN KAYI AURE.

SAI KUMA MALLAKAR MA HALLI IMMA KASAYA KO HAYA,KO ARO KO NAKU DUKKA SHARI AH TA YADDA DA HAKA.

.AMMA BAKA DA WATA SANA A GAKA MALALACI MARAR ZUCIYA KAYI AURE KO AYIMA WALLAHI CUTAR KA AKAI KUMA BAKA GANEWA SAI LOKACIN DA GANEWAR BAZA TA AMFANEKABA.

MANZON ALLAH S.A.W YACE DUKKAN WANDA YASAMI DAMA ACIKIN KU TO YASAMU YAYI AURE ,

.YAN UWA ABUN TAMBAYA ANAN WANDA KUMA BASHI DA DAMAR FA.

*YAYI QURU YAYI ?

*KO YA HAQURA HAR ALLAH YAKAWO MASA DAMAR.?

*KOKO YAJEFA KANSA A HALAKA?

DAYAWAN MUTANE AURE NE ZAI KAISU WUTA SUNA SALLAH SUNA AZUMI SUNJE HAJI KUMA wadan da basa sauke haqqin aure iyaiyawar su.

BAKUMA DOLE BAKA DA SHI KACE SAIKAYI AURE. HAKANAN LAIFINE KANADA RUFIN ASIRI KAKI YIN AURE MATUQAR KANA BUQATAR AUREN HAR YAZAMANA BAZAKA IYA KANGE KANKABA DAGA ALFASHA .

SANNAN YANA DAGA AQIDA TA YAHUDANCI KACE BAZAKAYI AURE BA SAI KA MALLAKI KAZA DA KAZA KAMAR GIDA BABBA MOTA DA SHAURAN SU. DAN BAKUYI ALQAWARI DA ALLAH ZAI BAKASU BA .

・ NADAMANE BABBA SABODA BURI KO KARATUN ZAMANI KAQIYIN AURE A LOKACIN SAMARTAKARKA ALHALIN KANA DA DAMA ,
DAMA ITACE CIKAKKIYAR KULAWA DA SAUKE HAQQI GA IYALI IYA BAKIN QOQARI, ALLAH KUMA YASAN IYA BAKIN QOQARIN KOWA.
Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.