Wednesday, 5 December 2018

KOWA YA DIBA DA ZAFI 31

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 31_* 👊🏻Sau da yawa akan saba kuma a shirya, don maigidanki ba wanda ya kai ki saninsa, kin san abin dake hassala shi da yadda za ki bi shi da sannu har ya haqura, kin san abin da yake so da wanda ba ya so, don ke kike tare da shi koda yaushe.

A lokacin da kika fara daukar matsalolinki kina kai wa maqwabta don ranki ya baci, ko don neman mafita, to ki sani, kina magana ne da wadan da ba su san komai na maigidanki ba, ba abin da za su kintsa miki sai wanda zai wargaza miki gida.

Wannan shine karshen Darasin.

15/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


EmoticonEmoticon