Sunday, 9 December 2018

MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI 4

*MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI*
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
     ⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♂🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

👨🏻‍⚕ *BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI TARA (9)*
*Ga Kashi Na Hudu (4)*

*TSUMI MAI KYAU DA MARA KYAU* 
Tsumi: akwai tsimi mai kyau da mara kyau mara kyau yana tsinka jikin mace wata har jini yake sata na ba gaira ba dalili. Ga hadin tsumi ki yi da hannun ki yafi kyau ki nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta, mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce.
Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka ya yi sanyi bayan kungama sallar mangarib sai ku sha.
Ana so mace ta kula da gabanta domin Allah ya sa namiji ya kwallafa ransa gare shi. Barinsa ya lalace kamar zubar da kimarki ne a wajen sa kada ki bar shi ya yi wari, kada ki bar shi ya yi fadi. Domin masana sun ce duk lokacin da aka yi jima’i farjin mace yana karafadi shi kuma nasa yana rage girma to kinga nasa na rage girma na ki na fadi zai kuma ba kya kula da shi, ba zai rika jin gamsuwa ba. Don haka sai ya fara tunanin kin tsufa ke ma ki fara ganin ya za ma rago shi ya sa yawanci ba a samun gamsuwa. Kuma ba kowane namiji ba ne zai iya fadawa matarsa gabanta ya kara girma ba.Don haka mu kula.

*SIRRIN MATSEWAR GABA*
kisami ganyen *GAMJI* ki rika kama ruwa da 
 har tsawon wani lokaci,k da kanki xakiji kin canja,kin hade,wand nasan dole yasaki dogon tunani.      
kisami *BAGARUWAR HAUSA da TSINTSIYAR MAZA* ki tapasa ko kuma kijika su da ruwa mai dumi kidinga kama ruwa dshi amma da duminsa ake so kidinka anfani dashi ko da y salance xaki iya tapsa wa.
ki sami *MAN ZAITUN* kina lakutawa a gabanki,kuma kina sha sau uku a rana.hmmm wata maganar dai sai kin gwada.               
Byan kin gama jini ki sami *MISKI MAI KYAU* ki lakata shi a gabanki,sannan ko da bakya jini zaki iya lakatashi in har kina bidar hakan amma b kullum ba saboda shi yana d karfi

*MUKOYI HADA MAGANI MATSI DA GANYEN ALOVERA*
idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka
Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi.
sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa
kuma wannan sirrin banda budurwa
✍🏾 *_ADMIN MUSA MUSA_*
*+2348039235265*


EmoticonEmoticon