Sunday, 9 December 2018

MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI 3

MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
     ⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♂🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

👨🏻‍⚕ *BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI TARA (9)*
*Ga Kashi Na Uku (3)*

*WANNE KALAR MUSKI AKE SA SHI A CIKIN FARJI❓ WANNE KUMA AKE SAWA DAGA SAMAN FARJI KO LABBAN👄 FARJI🙈❓*

Babu shakka Ba kowanne muski ake cusawa a cikin Farji ba🚫 mafi yawan mata basu ma San Yadda AKE amfani da kowanne Ba? To da farko dai muskin da AKE sawa a cikin Farji shine: fari me kamar Ruwa, kuma a nemi me kyau Dan saudiyyah domin shine yafi kyau👌🏻

Muskin da ake sawa/shafawa ga saman Farji ko la66an👄Farji shine: wannan fari me kamar kitsen nan👌🏻 hmmm a Dan Saudi ya fi kyau👌🏻

Zaki sami ruwan duminki mai tsafta ba mai zafi ba, a kodayaushe, sai ki kama ruwa sosai HQ ta dan dauki dumi, kinsan fa HQ dumi tafi so. In kin gama kama ruwan sai ki share da handkerchief ko towel mai tsafta ko tissue ki dan goge HQ din saboda kada ki jika pant dinki. Sai ki koma cikin daki inda kike sirri ki bude kafafunki da dauko wannnan miskin naki, ki dangwalo da tsinken audugar goge kunne, ki dan matse. Kina gama haka ki yarda tsinken a dustbin kada kice zaki adanashi ki amfani dashi gaba. Sai ki maida pant dinki mai tsafta. 

🙈Wallahi bazaki taba jin abinda ake kira wari ko kari, ko tashi ba duk sanda kamshin karkashin kafafunki ya doki hancinki. Haka duk sanda kika cire pant dinki zaki rika jin daddadan kamshi na dokan hancin ki. Amaimakon wasu mata da yawa da da zarar sun cire pant sai kaji kamar an dauko mushen kare an ajiye a waje. Kaji guri ya kamre an rasa me aka shigo/ ko ajiye. Sanann kuma kuga mai gida da zarar ya kawo ziyara Allah Allah yake yayi sau daya ya samu kwanciyar hankali shikenan ba zai sake marmarin dadawa ba.

Wani abu da baki sani ba ma. Shi kanshi mai gida da zarar kin matso kusa dashi ya rugumeki ya sakala hannunsa cikin pant dinki wannna kamshi na misk shi zai kara izashi. Ko kuma duk sanda yaji wannan kamshin yasan kamshin HQ dinki ne dole sha'a ki takamashi matsananciya. Saboda haka 'yar uwa wannna shawarace gareki ki kula. 

Kema budurwa zaki amfana dashi don ki tsaftace kanki. Basai matan aure ne kadai keda hakkin kula da HQ ba. har da ke budurwa.
✍🏼 *ADMIN MUSA MUSA*
*+2348039235256*


EmoticonEmoticon