Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2019

Fresh Fish

🌹🌹 *DAKE DAKE*🌹🌹

*DARAJARKI ABINCINKI*

*FRESH FISH*
_kifi_
_Albasa_
_Mai_
_Fulawa_
_Attaruhu_
_Gishiri,maggi,kayan qamshi_

_Da farko zaki samu kifinki ki wanke shi ki cire qaya kiyanka gunduwa gunduwa,seki samu fulawarki kisamata maggi,albasa,gishiri,attaruhu,kayan qamshi,duk ki cakuda seki dama shi yadan yi ruwa ruwa kadan bada yawaba,seki dora mai awuta idan yayi zafi seki rage wutar sannan ki dakko kifin nan kidinga tsomawa acikin hadin fulawar nan kina sawa a mai.

*BARRISTER*

Fried Indomie

🌹DAKE AKE🌹

DARAJARKI ABINCINKI
 FRIED INDOMIE
indomie 1
kwai 3
butter
albasa
attaruhu
spices

ki tafasa ruwa kadan kisa indomie dinki a ciki ki rufe yayi Dan laushi ki sauke ki tace ruwan
 ki yanka albasa da attaruhu,ki fasa kwai ki buga sosai sai ki zuba attaruhu da albasar da spices ki juya indomie din a ciki ki juya shi,ki Dora frying pan a kan wuta ya Dan yi dumi sai kisa butter kamar 1 teaspoon Idan ya narke sai juye indomie din a kai
ki soya shi

Zan Iya Auran Jikar Yayata?

*_ZAN IYA AURAN JIKAR YAYATA?_*

                         *Tambaya*
Assalamu Alaikum, Allah yasa Malam yana cikin koshin lafiya. Malam Ina neman a warware mun wata matsala ne, Akwai aure tsakanina da jikar yayata? Wato dani da kakar yarinyan mahaifinmu daya.


                            *Amsa*
Wa'alaiku mussalam, Babu aure a tsakaninku mutukar mahaifiyarku daya da kakarta, saboda aya ta (23) a suratun Nisa'i ta haramta auran 'yar 'yar'uwa wacce kuke uwa daya ko uba daya ko kuma shakikai.

'Yar 'yar'uwa a wannan ayar ta hada da Jikarta da jikar jikarta har zuwa can kasa kamar yadda malaman Fiqhu su ka yi karin bayani.

Don neman karin bayani duba babun NIKAH a Fiqhul Muyassar da tafsiran malamai ga aya ta (23) a Suratun Nisa'i.

Allah ne mafi Sani.

19/08/2017

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan …

Are There Two Prophet Muhammad?

*Are There Two prophet Muhammad ?

"Hassan your food is getting cold", Habeebah called, as her six year old son was glued to his Quran She snatched the Quran from him angrily.

"I've told you I'm late for work!" What are you looking for? For the past week you've been inseparable from this Quran,"Habeebah said as she helped her son to adjust his school uniform.

"Mom, I can't seem to find my answer , perhaps you can help me." Hassan said.
"Okay but eat first and we can talk in the car." she replied.

On the way to school he asked "Mum, may I ask my question now? "
"Of course ",Habeebah replied.
"Mum, are there two Muhammad ?"

"What did you say?"
"Are there two Muhammad ?", he repeated.
"Who taught you this heresy?", Habeebah asked angrily. Hassan knew his mum's temper and started shaking.

"Our new teacher taught us that... " Habeebah interrupted
"So, …

DAGA ƳAN SHI'A 05

A addinin Saqeefawa sun tafi akan cewa: Manzon Allah (A.S) Yabar jama'ar Musulmai kara zube ba tare da yayi wasici ga wanda zai zamo Khalifa bayan sa ba.

Shine dalilin da yasa wasu tsirarun, sahabbai suka tafi taro a Saqeefa suka zabi abubakar a matsayin khalifa.

-Abubakar baibar duniya ba sai da yayi wasici da Umar a matsayin wanda zai jagoranci jama'a.

-Umar bai mutu ba sai da ya samar da kwamiti karkashin Abdurrahaman bin Aufu da zasu za'bi
khalifa bayan sa.

Abun Lura: Idan 'daliban ilimi zasu lura da wannan abu zaisa su iya fahimtar wasu abubuwa cikin Addinin Saqeefawa kamar haka:

-Manzon Allah Yabar jama'a cikin ru'du bai iya nuna masu wanda zasu koma gare shi ba a
matsayin Khalifan sa.

Wanda hakan ne sanadiyyar rarrabuwar kai da tashe tashen hankulan da al'ummar musulmai ke ciki tun bayan shahadar Sa (A.S).

TAMBAYOYIN MU ANAN SUNE:

-Idan har Manzon Allah (A.S) zaibar Al'umma kara zube su zabawa kansu jagora a Saqeefa,
mai yasa Abubuakar baibi su…

Boko Haram Vs Religion Of Islam

BOKO HARAM VS RELIGION OF ISLAM

1. The Boko Haram kidnapped girls and forced them to change their religion.
                              While
Islam says: “Let there be no compulsion in religion.....” (Qur’an 2:256)

2. The Boko Haram have forcefully married off girls.
                              While
Islam says: ".....Do not inherit women against their will....." (Qur’an 4:19)

3. The Boko Haram are aggressive towards those who do not follow their beliefs.
                                While
Islam says: “IF IT HAD BEEN YOUR LORD’S WILL, all of the people on Earth would have believed [in one religion]….” (Quran 10:99)

4. The Boko Haram have murdered thousands of Muslims and Christians alike in cold blood.
                                While
Islam says: “….If any one slew a person - unless it be for murder or for spreading mischief in the land - it would be as if he slew the whole people: and if any one saved a life, it would be as if he saved the life of the wh…

Amfanin Kankana

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

AMFANIN KANKANA
uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dashi
Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma saikin soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai..

Dear Mothers

DEAR MOTHERS

● Don’t teach your daughter how to dance, teach her how to perform Salaah

● Don’t teach her how to sing, teach her how to recite Quran

● Don’t beautify her with make-up but with the Hijab

● Don’t give her immoral movies to watch, instead tell her the stories of the prophets and the sahaaba and inspire her to follow sunnah.

● Don’t let her role model be a celebrity/singer, but the Prophet Muhammad (peace be upon him) and his wives.

►Your children are your means to earn continuous rewards even after your death …or a means to earn continuous sins. So, please be extremely careful what u teach them.
And fathers be partners in this endeavor. Be by your wives side in implementing and accomplishing this lofty..

UKU-BALA'I 21

UKU-BALA'I
NA
KAMALA MINNA
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.

BABI NA ASHIRIN DA DAYA.
Tun ranar da Dr.Aqeel ya dauki kafarsa ya bar kasa najeriya shikenan natsuwar zuciya da ruhi suka gagari duniyar Mariya sosai ta shiga tashin hankali mara musaltuwa bata taba zaton zata yi k'ewarsa har haka ba bata zaton zuciyarta da gangar jikinta za su kasa sukuni har haka ba tayi kuka, kukan wanda take zaton zai rage mata raɗaɗi zuciya amma hakan bai yuwuwa ba sosai ta raya darurruka masu yawa cikin yanayi na damuwa da takomshin saƙar zuciya.
Sosai takoma shiru-shiru magana ta za me mata wani aiki kato a duniyarta ba ta san ya kayi ta batawa ran mutumin da ya jikanta a rayuwa ba ba ta san mai yasa tayi gangancin haka ba bata san mai yasa a ranar da za su rabu ta barshi sa tukwuicin bacin rai ta sani da fushin ta ya bar kasan nan ta sani dole ya shiga cikin yanayi na bacin rai duk a dalilin ta ina zata gan shi ta ba…

UKU-BALA'I 20

UKU-BALA'I
NA
KAMALA MINNA
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.

BABI NA ASHIRIN.
Dubansa take yi da wani irin yanayi na na raina wayonka da azanicin ka kafun ta kau da kai tana mai sakin guntun tsaki ta nisa cikin yanayi na haushi.
"Ban san mai ya hau kan ba Dr.Erena sosai ka bani mamaki ban taba zaton kalaman nan za su iya fitowa ɗaga bakin ka ba ka dube ni up zuwa down ban yi maka kama da mai karamin tunani irin naka ba aiki na zo yi a wannan company ba zaman zance mara kan gado ba".
Ta karashe tana mikewa kan kafafuwanta fuskar dauke da tsananin bacin rai sai dai kuma acan kasar ruhinta da zuciyarta ba haka bane domin kuwa murna take har da tsalle-tsalle Dr.Erena ya kusan fadowa komarta abin da ta jima tana KUDIRI da muradin tabbatarsa kenan.
"Areef..".
Da sauri ta daga masa hannu kafun ta dauki jakarta dake ajje kan table din Office din nasa.
"Ya isa haka bana bukata ban s…

UKU-BALA'I 19

UKU-BALA'I
NA
KAMALA MINNA
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.
BABI NA GOMA SHA TARA.
"Innalillahi wa inna ilaihir raji'una mai nake shirin gani ni marka? Hafsi! Hafsi!! Hafsi!!!."
Goggo Marka dake zaune bakin kofa tana kadin zarenta ta mike tana tafa hannaye tana fadin haka idanuwa warwaje lokacin da ta ji sallamar su Mariya jikin ta har ɓari yake yi ta shiga dubansu kamar wanda ta ga wani mugun abu.
Cak! Suka tsaya suma suna dubanta musamman Mariya da idanuwanta su kayo waje tana duban ta ganin yanayin da ta nuna juyawa tayi ta dubi Umma kafun ta sake mai da kallonta zuwa wajan Goggo Marka.
"Mariya Habeeba daga ina kuma haka?".
Ta fadi cikin yanayi na mamakin ganin su.
Suma mamaki ne ya cika musu zuciya sosai da sosai sun rasa abin yi gabakidayan su sai bin ta da kallo kawai suke yi suna faman gyaɗa kai a hankali Mariya ta ja jiki a sanyaye ta isa bakin kofar dakin su da yayi kac…

Maganin Farin Jini

*Maganin farin jini sadidan*

*A samu hular da buhari yasa lokacin da yazo Kano, da takalmin da yasa da yaje Lagos, a hada da kasar Katsina a jika, sai a motsa da tsinsiya a sha, za kuga aiki da cikawa*😜😜😜

*HaKazalika, macen da samari sukayi mata yawa saboda farin jinin ta, kuma take son rage su don ta auri daya, to tasamu hular da jonathan yasa da yaje campaign Katsina, a hada da takalmin da yasa lokacin da yaje kaduna a hada da gashin bakin gwamnan Katsina (Shema) a jika yadan tsuma sai a karanta fatihar Namadi Sambo a tofa a zuba cikin malfa asha*

*Insha Allahu kafin gari ya waye sai ta rasa kowa cikin samarin, duk sun gudu*😂😂😂

*Wannan fahami sadaka kyauta nake ba dashi fisabilillahi*😜😜😜

*Kuma ba sai kunyi min godiya ba, nayi kawai dam Allah*😜😜😜

*Allah Yasa a dace*

39 Ancient Wisdom Tips For Singles And Married

​39 ANCIENT WISDOM TIPS FOR SINGLES AND MARRIED​


1. Wedding is a day but marriage is a lifetime .
2. A stingy man who is single will still be stingy when married.
3. Silence can never be misquoted.
4. If you want what no one has had, you must do what no one has done.
5. When God wants to bless you, He puts a person in your life. When Satan wants to destroy you, he puts a person in your life.
6. It is better to be single and alone than to be married to the wrong person.
7. Avoid a contentious woman.
8. 3 men to avoid:
              a. A hot tempered man.
              b. A womanizer.
              c. A drunkard.
9. Marrying a comedian does not guarantee a happy marriage.
10. Never be yoked to anyone who will not be yoked to God.
11. 3 words that echo peace in a marriage:
            a. I love you .
            b. I am sorry .
            c. Thank you.
12. Don't waste your time meditating or dwelling on your singleness.
13. Cohabitation is a recipe for marital fa…

Matar Ka

Matarka

Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta. Mata suna son rarrashi

Idan kaga tayi shiru tambayeta meye matsalarta cikin murya mai sanyi bawai da fada ba. al'adan mace ne ko anyi mata abu sai tace ba komai sbd ita komai sai tasa shagwaba kuma tana son mai rarrashinta

Idan tayi kwalliya ka yabawa kwalliyarta
Idan tayi girki kaci kana santi koda dadinsa baikai ayi santi ba.

Idan kukayi kwanciyar aure da ita ka nuna mata qololuwar jindadinka da ita haka kuma da rana ka dauko zance kana zuzuta ta kana yabawa da irin niimarta wannan shi zaisa ta qara qaimi wurin kula da kanta.

Kana yabon kyawawan halinta kuma kana tausayawa mata da yimata uzuri idan tayi ba daidai ba.


Duk sanda ka samu lokaci kana shiga kitchen kana tayata ayyukan gida ko ba yawa ne. mata suna son su gansu tareda mazajensu suna tayasu aiki kai koda zuwa kawai kayi ka zauna bakayi komai ba zataji dadi a ranka.

Idan tace zata matsa daga kusa da kai riqeta kace baka yarda ba

Idan kaga tana kuka sa bakinka ka tso…

Faɗuwa Jarabawa A Makaranta Shima Jarabawa Ce

FADUWA JARABAWA A MAKARANTA SHIMA JARABAWA NE

Ka sani ya kai Dan'uwa Musulmi mai Imani, Allah da ya halicci mutum ba haka kawai kara zube ya barshi ba, kuma ba a hakan kawai za'a barshi ba, ba tare da an jarabceshi ko ana jarabtarshi ba, dole ne sai Allah ya jarabemu ta inda bama tsammani. Allah yana cewa:

"أَحَسِبَ النَّاسُ أَنْ يُتْرَكُوا أَنْ يَقُولُوا آمَنَّا وَهُمْ لَا يُفْتَنُونَ"
"Ashe mutane sunyi zaton abarsu su ce: Munyi Imani, alhali kuwa ba za'a fitine su ba?" {Ankabut, 29:02}

Akwai lokutan da cin jarabawa ko faduwa bashi da alaqa da kokari ko rashin kokari, kamar yadda faduwar bata da alaqa da yin karatu da yawa ko rashin yi da yawa.

Zai yiwu mutum na da kokari kuma yayi karatu da yawa, amma kuma ya fadi jarabawa, mene ne sababi mene ne dalili? Shi kanshi faduwa jarabawa wata jarabawar ce daga wurin Allah, domin zai iya yiwuwa babu alkhairy a cin jarabawar, faduwar a wannan lokacin sai ya zama shine mafi alkhairi ga mutum. Allah yana cew…