Wednesday, 16 January 2019

MUHIMMANCIN SADAƘA GA RAYUWAR ƊAN ADAMMUHIMMANCIN SADAKA GA RAYUWAR DAN ADAM 

 🌑 Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha Allah ita Sadaqah magani ce, waraka ce, kuma kariya ce daga dukkan cututtuka
 🌑 Sadaqah garkuwa ce daga sharrin 'barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar cikawa
 🌑 Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko Qwaruka
🌑 Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa ayanzu, ita ce kayi "sharing" (wato ya'da) wannan rubutun daga Zauren Fiqhu ba tare da goge koda harafi guda daga ciki ba
🌑 Idan kayi haka da niyyar sadaqah, to duk wanda ya gani ya karanta kaima kana da lada akansa.
YA ALLAH KA TSARKAKE MANA SADAKAR MU


EmoticonEmoticon