Skip to main content

SIRRIN RAYUWA

*SIRRIN RAYUWA*


Rayuwa tana gudana ne cikin ayoyi biyu da bawa yake zabarwa kanshi daya dan ya rayu a cikin ta. 

1- Aya ta farko Allah yana cewa:
فمن اتبع هداي فلا يضل ولا يشقى
Ma'ana:
"duk wanda yabi shiriya ta (inji Allah) ba zai bata ba kuma ba
 zai sha wahala ya tabe ba. 

2- aya ta biyu Allah yana cewa:
ومن أعرض عن ذكري فإن له معيشة ضنكا... 
Ma'ana: 
"duk wanda ya juya baya ga barin ambato na, to Lallai yana da rayuwa mai 'kunci.... 

Don haka sai ko wane Dan Adam ya zabawa kanshi ayar da zai tafiyar da rayuwarshi akai. 

Ya Allah ka raya mu rayuwar marabauta, ka tashe cikin masu tsoron ka, ka amintar damu Jin kunyar duniya da lahira. 

✍🏼.... Dan uwanku a musulunci :
*Anas Assalafy Fagge*
02/Sha'aban/1439 A.H 
19/04/2018. 

Daga *ZAUREN FIQHUS SUNNAH*

Comments