Saturday, 9 March 2019

ANYA AKWAI MAZA A GIDAJEN KUWA?

*ANYA AKWAI MAZA A GIDAJEN KUWA*?

๐Ÿง•๐ŸปYanzu mata suna fita waje, suna bayyana surorin jikinsu ga mutanen waje, ba tare da sun rufe jikkunansu yadda shari'ah tace ba.Wasunsu ma matan Aure ne.

๐Ÿค” Abin tambaya anan : Shin anya akwai Maza acikin gidajen da matan nan suke kuwa? Shin kodai mazajen gidan sunaso ne Allah ya haramta musu Aljannah sbd Sun Zama *Dayyus* (Mara Kishin iyalansa). 

*" Dukkaninku makiyaya ne, kuma dukkaninku sai abintambaya ne dangane da kiwon da Aka bashi. "* 

_Allah yasa mudace kuma yakara tsare mana imaninmu kuma yasa mucika da kyau da Imani._

✍๐Ÿป *Idris M Rismawy*


EmoticonEmoticon