Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2019

OFFERING SALUTATIONS [Salawaat] ON OUR BELOVED PROPHET MUHAMMAD (Sallallahu Alaihe Wasallam), IT'S MERIT and EXCELLENCE.

OFFERING SALUTATIONS [Salawaat] ON OUR BELOVED PROPHET MUHAMMAD (Sallallahu Alaihe Wasallam), IT'S MERIT and EXCELLENCE.

 Bismillahir Rahmaanir Raheem.

PROPHETS and MESSENGERS have always served as a link between the Creator and the created. They are the only source of divine guidance for mankind. It is only through them that we recognize our CREATOR and are able to distinguish right from wrong and vice from virtue. They are the ones who lead us light by practicing the Message they were sent with. They taught why and how to please ALLAH (Perfect is HE) and they are the ones who have warned us against ALLAH displeasure and wrath. Reward and punishment and success and failure, Aayah 43 of Surah Al-Aa’raf tells us that the people favoured for Paradise while entering will say:
“Praise be to ALLAH, Who guided us to this [Paradise]: had ALLAH not guided us, we would have never found the way…”
And they will soon add: “without doubt the Messengers of our Lord brought the Truth.”

The stat…

ASALIN KALMAR NAMASTE

Kalmar namaste, ta samo asakine misalin shekaru dubu hudu (4,000 years) da suka gabata, locacin da shrishri Ram yake Dan yaro ( Shshri Krishna).

Watarana Shshri Krishna yaje yawo gona sai yaga wasu yan mata yan misalin shekaru takwas takwas suna wanka a rafi, ganin haka sai ya kwashe kayansu gaba daya ya hau saman bishiya yana kallon su. Koda gama wankan su a rafi keda wuya suka nema kayan sawansu suka rasa, hakan yasa Shshri Krrishna yayi musu fito cewa ga kayan nasu awajanshi kuma bazai basuba sai sunyi mai bauta ta musamman.

Hakan yasa wayannan yara suka fara faduwa kasa suna hada hanna yansu suna cewa " nima nima namaste " ma'ana muntuba muna masu yima mubaya'a (bauta) a gareka. 

Tundaga wannan lokacin wannan kalmar tasamo asali a India, wacce har yanzu suna anfani da ita wajan bauta mai.

DARUSSAN RAYUWA DAGA JARUMI SHAH RUKH KHAN 05

DARUSSAN RAYUWA DAGA JARUMI SHAH RUKH KHAN

Kashi Na ɗaya 03

Fitowa Ta Biyar 05

Daga Haiman Khan Raees

Bismillahir Rahmanir Raheem.

Barkan Mu da Warhaka.

A wanna fitowa kuma zan kawo muku wasu Zantuttuka ne na wannan Jarumi waɗanda su ke ƙunshe da saƙonni na soyayya, jan hankali da kuma Nasiha dangane da abubuwan da suka shafi rayuwar yau da kullum. Mafi yawancin waɗannan zantuka ya furta su ne a wajen tarukkan sa aka gayyace shi. Ga su kamar haka:

1. “Kada ka zama masanin Falsafa kafin ka zama mai kuɗi". (har sai ka zama mai kuɗi)

 2. "Kada ku bari abubuwan da kuke tsoro su zama kwalayen da zasu rufe ku. Ku Buɗe su, ku ji su kuma ku maida su manyan abubuwan da zasu dinga ƙarfafa muku guiwa. Na yi muku Alƙawari babu abinda zai ɓaci". (idan kuka aikata hakan).

3."Ku yi karatu sosai, ku yi wasa Matuƙa. Kada ku bari wani abu ya dakatar da ku, kuma kada ku sake ku rayu a cikin mafarkin wani".

 4. "Ruɗu wata hanya ce ta samun fahimta a duniya. Kada ka damu da …

SHARHIN FIM ƊIN DEVDAS

SHARHIN FIM ƊIN DEVDAS


Devdas fim ɗin soyayya ne da aka shirya shi a cikin Shekarar 2002, Sanjay Leela Bhansali ne ya bada umurnin shirin kuma wannan shi ne karo na uku da aka yi irin fim ɗin sai dai shi kaɗai ne mai kala, Kasancewar sauran duk an yi su ne gabannin bayyanar Fina-Finai masu kala.

An tsara wannan shiri ne a yanayi irin na shekarun 1900, kuma labarin ya biyo rayuwar Jarumi Shah Rukh Khan a matsayin Devdas, wani Lauya mai kuɗi wanda ya dawo daga birnin Landan domin ya auri masoyiyar sa na yarinta watau Paro.

Hana wannan aure da ahalin sa suka yi ne ya jawo faɗawarsa cikin Shaye-shaye wanda ya kaishe ga ɓalɓalcewa tare da macewa a Ƙarshe.


MA'AIKATAN SHIRIN

Bada Umarni: Sanjay Leela Bhansali

Ɗaukar Nauyi: Bharat Shah & Red Chillies Entertainment

Tsara Labari: Prakash Kapadia

Labari Daga: Sarat Chandra Chattopadhyay

Sautin Shiri: Ismail Darbar & Monty Sharma

Jami'in Shiri: Binod Pradhan

Tacewa: Bela Sehgal

Kamfanonin da suka Shirya:

Mega Bollywood Pvt.Lt…

FASSARAR WAƘAR PREM RATAN DHAN PAYO

Fassarar Wakar Prem Ratan Dhan Payo
Sunan Waƙa: Prem Ratan Dhan Payo
Sunan Shiri: Prem Ratan Dhan Payo
Shekarar Fita: 2015
Sauti: Himesh Reshammiya
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamfani: T-Series
Mawaƙiya: Palak Muchhal
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 
* Sukh Dukh Jhoothe
Farin ciki da baƙin ciki dukan su bogi ne 
* Dhan Bhi Jhootha
Dukiya ma bogi ce 
* Jhoothi Moh-Maaya…
So da danganta kai da ƙyaleƙyalen duniya ruɗu ne kawai 
* Saccha Mann Ka, Wo Kona Jahaan, Prem Ratan Paaya...
In da gaskiya kawai take shi ne gurbin zuciya inda ake samun dutse mai daraja da ake kira So 
* Prem Ratan Paaya...
Inda ake samun dutsen Daraja da ake kira so 
Ni Ni Sa Sa Re Re Sa Sa...
(wannan wasu kalmomin gargajiya ne da Indiyawa suka jima suna amfani da su, su ne Sa Re Ga Ma Pa Dha Ni)
* Paayo, Paayo
Na Samu (shi dutsen darajar da ake kira so) 
* Laayo, Chhaayo
Ya kawo, kuma ya warwatsu 
* Aayo, Gaayo
Ya zo, kuma ya rera 
* Paayo
Na samu 
* Ho… Saiyyan Tu Kamaal Ka, Baatein Bhi Kamaal Ki (x2)
Wayyo Masoyi na! …

FASSARAR WAƘAR DIL DIYAN GALLAN

Fassarar Waƙar Dil Diyan Gallan 
Sunan Waka: Dil Diyan Gallan
Sunan Fim: Tiger Zinda Hai
Shekarar Fita: 2017
Hada Sauti: Vishal and Shekhar
Rubutawa: Irshad Kamil
Sunan Kamfani: YRF
Rerawa: Atif Aslam
Fassarawa: Haiman Khan Raees 
* Kacchi Doriyon, Doriyon, Doriyon Se Mainu Tu Baandh Le…
Ki ɗaure ni tamau a jikin ki da igiya mai rauni 
* Pakki Yaariyon, Yaariyon, Yaariyon Mein, Honde Na Faasle…
(Domin) tazara bata Wanzuwa a tsakanin soyayya/abota ba 
* Eh Naraazgi Kaagzi Saari Teri Wannan fushin naki duk na bogi ne 
* Mere Sohneya Sun Le Meri
Ya ke abar so na, ki Saurari... 
* Dil Diyan Gallan
Zantukan Zuciya (ta) 
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna 
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna 
* Dil Diyan Gallan Haaye…
Zantukan Zuciya 
* Karaange Roz Roz Beh Ke
Za mu yi hakan kullum 
* Sacchiyan Mohabbataan Nibha Ke
Muna masu kiyaye soyayyar mu ta Haƙiƙa 
* Sataaye Mainu Kyun? 
Me yasa kike Azabtar da ni ne? 
* Dikhaaye Mainu Kyun?  Aiven …

WAI SHIN SU FULANI BA ƳAN NIJERIYA BA NE?

Wai Shin Su Fulani Ba 'Yan Nijeriya Ba Ne?

Daga

Imam Murtadha Gusau

Lahadi, July 7, 2019

Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai

Assalamu Alaikum

Ya ku jama'ar Najeriya! Lallai duk mai bibiyar abubuwan da suke faruwa a kasar nan ta mu yana kallo, kuma yana jin abubuwan da suke gudana kuma suke faruwa na raini, cin mutunci da wulakanci. Wani lokaci wadannan al'amurra su baka dariya, wani lokaci su sa ka kuka, wani lokaci su sa ka takaici, wani lokaci kaji kamar ka mutu ko ka hadiye rai, saboda bakin ciki da bacin rai!

Wadannan abubuwa ba komai bane illa kokarin da ake yi a mayar da wasu 'ya 'yan mowa wasu kuwa 'ya 'yan bora a kasar nan. A nuna cewa wasu shafaffu ne da mai, wasu kuwa ba haka ba. A nuna cewa wasu masu fada aji ne, wasu kuwa ba su da ta cewa. Koma sun ce din to baya da wani tasiri da girma a wurin hukuma!

Har kullum, a kasar nan Najeriya, mun dade muna yaudarar kawunan mu, da cewa MU KASA DAYA CE AL'UMMAH DAYA. Tabbas, ba shakka, mu 'y…

DON'T FORCE A RELATIONSHIP THAT WAS NEVER MEANT TO BE

DON'T FORCE A RELATIONSHIP THAT WAS NOT MEANT TO WORK

Sometimes it’s better to move on than to hold on to a person who doesn’t understand you. Sometimes your absence will teach what your presence cannot.
You need to stop breaking your heart in trying to make a relationship work that clearly isn’t meant to work. You can’t force someone to care about you. You can’t force someone to be loyal. You can’t force someone to be the person you need them to be.

Truth is - Sometimes, the person you want most is the person you would be best without. We just never realize. You have got to understand some things are meant to happen, but just not meant to be. Some things are meant to come in your life, just not meant to stay.
In all you do to show love, don’t lose yourself by trying to fix what should never even have been there even before. You can’t get the relationship you need from someone who’s not ready to give it you.
You have got to feel the same. And I know it’s hard when your heart feel…

FA'IDA: SAUƘAƘA AURE SHI KE SA YAYI ALBARKA BA TSANANTAWA BA

FA'IDA: SAUKAKA AURE SHIKE KAWO ALBARKA, BA TSANANTAWA BA

Shaikh Uthaimin (Allah yayi masa rahama) a wata risalar da mai suna 'azzawaaj' (Aure), ya ambaci haka, yayin da yake magana akan saukaka sadaki, inda yake cewa:

(... Da mutane zasu takaita su saukaka a sadaki, suyi taimakekeniya a cikin sa, waliyyai da majibinta aure su fara zartar da hakan, da an sami alkhairi mai girma a cikin al'umma tare da kwanciyar hankali, da katange da yawa daga cikin maza da mata.
Sai dai abun bakin cikin shine, yadda mutane suke rigegeniya wajen kara tsadar sadaki, da tsananta shi, sai kaga duk shekara suna kara wasu al'amura wadanda a da can baya ba'a san dasu ba. Bamu san kuma har zuwa ina ne za su tsaya da kare-karen nasu ba).

Risalatuz Zawaaj: 39.

DON'T BLAME ANYONE FOR YOUR MISFORTUNE

DON'T BLAME ANYONE FOR YOUR MISFORTUNE

BismilLaahir Rahmaanir Raheem.

Islam teaches us to take responsibility for our actions and our situation without blaming others. Blaming others is so often used as an excuse to avoid necessary introspection and self-improvement.
Co we
Abu Dharr may Allah be pleased with him reported: The Messenger of Allah, peace and blessings be upon him, said that Allah the Exalted said:
يَا عِبَادِي إِنَّمَا هِيَ أَعْمَالُكُمْ أُحْصِيهَا لَكُمْ ثُمَّ أُوَفِّيكُمْ إِيَّاهَا فَمَنْ وَجَدَ خَيْرًا فَلْيَحْمَدْ اللَّهَ وَمَنْ وَجَدَ غَيْرَ ذَلِكَ فَلَا يَلُومَنَّ إِلَّا نَفْسَهُ
O my servants, it is only your deeds that I record for you and then recompense for you, so let him who finds good praise Allah and let him who finds other than that blame no one but himself. Sahih Muslim 2577.

Ibn Rajab may Allah be pleased with him comments on this tradition, saying:
وَيَكُونُ مَأْمُورًا بِلَوْمِ نَفْسِهِ عَلَى مَا فَعَلَتْ مِنَ الذُّنُوبِ الَّتِي وَجَدَ عَاقِبَتَهَ…

FASSARAR WAƘAR JEENE LAGA HOON

Fassarar Waƙar Jeene Laga Hoon

Sunan Waƙa: Jeene Laga Hoon

Sunan Shiri: Ramaiya Vastavaiya

Shekarar Fita: 2013

Sauti: Sachin-Jigar

Rubutawa: Priya Panchal

Kamfani: Tips Music

Mawaƙa: Atif Aslam & Shreya Ghoshal

* Jeene Laga Hoon Pehle Se Zyada

Ina Rayuwa fiye da yadda na taɓa yi a baya

* Pehle Se Zyada Tum Pe Marne Laga Hoon

In mutuwa a kanki fiye da yadda nake yi a baya

* Main Mera Dil Aur Tum Ho Yahaan

Ni Da Zuciyata Da Kuma ke Duk muna nan

* Phir Kyun Ho Palkein Jhukaaye Wahaan?

To me yasa kuma kika Tsaya anan kina mai Kallon ƙasa?

* Tum Sa Haseen Pehle Dekha Nahin

Ban taɓa ganin kyakyawa kamar ki ba

* Tum Is Se Pehle The Jaane Kahaan?

Shin wa ya san inda kike ne Tuntuni?

* Jeene Laga Hoon Pehle Se Zyada

Ina Rayuwa fiye da yadda na taɓa yi a baya

* Pehle Se Zyada Tum Pe Marne Laga Hoon

In mutuwa a kanki fiye da yadda nake yi a baya

* Rehte Ho Aake Jo Tum Paas Mere

Idan kina kusa da ni

* Tham Jaaye Pal Yeh Waheen Bas Main Yeh Sochoon

Sai in yi fatar ina ma lokaci na zai tsaya c…

WASU TAMBAYOYI DA YA KAMATA MU SAN AMSOSHIN SU

GA WASU TAMBAYOYI DAYAKAMA MUSULMAI SU AMSASU
Ka ranta zaka/ki amfana

Awane wata akafara saukar da QUR,AN?
                     muharram
                     ramadan√
                     safar
                     rajab
1surori nawane a Qur'ani?
110
100
60
114√
2wane annabine aka saukarma zabura?
                    \A/ Musa
                    \B/Isa
                    \C/Dauda√
                    \D/Ibrahim
3kalmomi nawane a Qur,ani?
86,430
86,340
83,640√
83,460
4wane annabine aka kirashi mai hikima?
                         ibrahim
                         yusuf
                         lukman√ {amma ba annabi bane}
5wane garine akakira da BALADUL,AMIN a Qur,an?
                          madina
                          makkah√
                          sham
                          sin
6wace matace ALLAH ya ambaci ainihin sunanta a Qur,an?
                         maryam√
                         khadija
                         aisha
                         hauwa,u
7sur…

DABARUN SARRAFA NAMA 03

🌹Dake Ake🌹
Darajarki Abincinki

DABARUN SARRAFA NAMA -3
Dambun Nama

Dafarko zaki samo namanki zallah
bamai kitse ko kashi ba
 gyrashi
ki hada

Albasa
Attaruhu
kayan kanshi[Citta,kanunfari,masoro,cinnamon,maggi,gishiri,mangyada]
 bayn kin hadasu a tukunya ki zuba ruwa yadda naman zai hade da kayan da kika zuba su dahu sosai
bayan ya dahu kuma ya tsotse ruwansa
saiki sauke
hanya biyu ce
ko in zaki iya ki cigaba da juyashi harya fara ragargajewa [yafi wahala]
kodai ki juyeshi a turmi ki daka
ko kuma ki zuba a injin bature ki nika
daga nan saiki zuba mai a kasko yayi zafi kisa albsa ya soyu saiki zuba nikakken namanki
kita soyawa sai yayi yadda kike bukata
 daga nan saki juye a container mai tsafta
yawwa daga nan sai ci😋😋
nagode
19/8/2018
Rubutawa:-Binta Murtala[ummu Ahmd]

Yadawa:-Cibiyar wayar da kan mata
ta
🌹 Dake Ake Consultancy🌹