Skip to main content

FASSARAR WAƘAR ZINDA HAI

Fassarar Waƙar Zinda Hai 

* Sunan Waƙa - Zinda Hai

* Sunan Fim - Tiger Zinda Hai

* Shekarar Fita - 2017

* Haɗa Sauti - Vishal and Shekhar/Julius Packiam

* Rubutawa - Irshad Kamil/ Raftaar

* Sunan Kamfani - YRF

* Mawaƙa - Sukhwinder Singh/Raftaar 

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees 

Woooah!

* Sehra Saahil Jungle Basti Baag Woh

Shi tamkar Sahara ce, gaɓa ce daji ne, gari ne kuma lambu ne 

* Shola Shola Jalta Charaag Woh

Shi tamkar Aci bal-bal ce mai tartsatsin wuta 

* Ho… Parvat Paani Aandhi Ambar Aag Woh

Shi tamkar dutse ne, ruwa ne, iska ne sama ne kuma wuta ne 

* Shola Shola Jalta Charaag Woh

Shi tamkar Aci bal-bal ce mai tartsatsin wuta 

* Har Kaali Raat Se Ladna Hai

Faɗa yake komai duhun dare 

* Woh Jalta Aur Nikharta Hai

Samun rauni ko ƙuna ƙara masa kuzari yake yi 

* Aage Hi Aage Badhta Jab Tak Zinda Hai

Zai ci gaba da tafiya izuwa gaba a raye 

* Bheetar Toofan Abhi Zinda Hai

Guguwar da ke tare da shi har yanzu tana raye 

* Jazbon Mein Jaan Abhi Zinda Hai

Muradin da ke ruhin sa shima yana raye 

* Saagar Khamoshi Mein Bhi Saagar Hi Rehta Hai

Kwanciyar teku baya nufin tekun baya nan 

* Mehlon Se Kehta Hai Woh Zinda Hai

(Tekun) yakan faɗawa fadoji cewa yana raye 

* Bheetar Toofan Abhi Zinda Hai

Guguwar da ke tare da shi har yanzu tana raye 

* Jazbon Mein Jaan Abhi Zinda Hai

Muradin da ke ruhin sa shima yana raye 

* Raaton Ke Saaye Mein Hai Woh Chhupa

A ɓoye yake cikin duhun dare 

* Dushman Na Dekhega Kabhi Subah

Duk maƙiyin da ya tunkare shi ba zai ga safiyar gobe ba 

* Kahaan Se Aaya Woh Kahaan Hai Jaata

Daga ina ya fito, kuma ina za shi 

* Na Mujhko Pata Hai Na Tujhko Pata

Daga ni har kai babu wanda ya sani 

* Haan Woh Nihatta Hi Shatru Ko Karta Nirastra

Ko da bashi da makami yana iya ƙwace makamin maƙiyi 

* Rees Ab Badalta Woh Jaise Ho Astra

Yakan canja salon yaƙin sa kai ka ce shi kansa makami ne 

* Jad Se Ukhadega, Bheetar Se Maarega

Zai rabaka da mafakar ka kuma ya kashe ka ta ciki 

* Uska Iraada Hai Bramha Ka Astra

Idan ya warware shi tamkar makami mai linzami yake 

* Woh Gyani Hai, Hai Swabhimani Wohi

Shi mai basira ne kuma ga hazaƙa 

* Tu Jaanta Uski Kahani Nahi

Baka san labarin sa bane 

* Zinda Hai Zinda Rahega Woh

A raye yake kuma zai ci gaba da kasancewa a raye 

* Jab Tak Ke Marne Ki Usne Hi Thaani Nahi

Har sai lokacin da yaga damar mutuwa 

* Hairat Gussa Chaahat Aur Malaal Woh

Shi mamaki ne, fushi ne, muradi ne kuma damuwa ce 

* Ziddi Ziddi Ziddi Khayaal Who

Shi tamkar fitinannen tunani yake 

* Hey… Jung Bhi Hai Woh Hamla Bhi Aur Jaal Woh

Shi yaƙi ne, shi hari ne kuma shi tarko ne 

* Ziddi Ziddi Ziddi Khayaal Woh

Shi tamkar miƙaƙƙen tunani yake 

* Sholon Ki Aankh Mein Rehta Hai

A kullum shi cikin zafi idanuwan sa suke 

* Har Sachhi Baat Woh Kehta Hai

Yana faɗar gaskiya a koda yaushe 

* Laava Sa Nagon Mein Behta Hai

Jinin jikin sa yana gudana ne tamkar ruwan dalma 

* Woh Jab Tak Zinda Hai

Har ya kasance a raye 

* Bheetar Toofan Abhi Zinda Hai

Guguwar da ke tare da shi har yanzu tana raye 

* Jazbon Mein Jaan Abhi Zinda Hai

Muradin da ke ruhin sa shima yana raye 

* Saagar Khamoshi Mein Bhi Saagar Hi Rehta Hai

Kwanciyar teku baya nufin tekun baya nan 

* Mehlon Se Kehta Hai Woh Zinda Hai

(Tekun) yakan faɗawa fadoji cewa yana raye

* Bheetar Toofan Abhi Zinda Hai

Guguwar da ke tare da shi har yanzu tana raye 

* Jazbon Mein Jaan Abhi Zinda Hai

Muradin da ke ruhin sa shima yana raye 


<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________

●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş_* <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Comments