TATTALIN MIJI

TATTALIN MIJI

Yar uwa ki bude kunnenki gawani sirri amma don Allah idan kina da kishiya ban yafe ku hadu da miji ki musguna mata sabida idan kinyi wannan me house bazai sake jin dadi wata mace ba, ki samu busheshiyar kubewarki cokali uku ki matse lemon tsami aciki da madara kizauna ki shanye ki dibi kadan ki hada da dakeken bagaruwa kiyi matsi dashi na awa daya sai ki wanke to fa ranar oga sai yayi kuka.

 Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf. Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude. Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali

 Bagaruwan hausa.....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati

 Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki ds ruwan ko kuma a zuba kanunfari a garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati

 Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki shima a kalla 3x a sati

Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankadr yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum hq cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki yi ar'bain...

Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.