FASSARAR WAƘAR APNA BOMBAY TALKIES

FASSARAR WAƘAR APNA BOMBAY TALKIES

* Sunan Waƙa - Apna Bombay Talkies

* Sunan Fim - Bombay Talkies

* Shekarar Fita - 2013

* Haɗa Sauti - Amit Trivedi

* Rubutawa - Amitabh Bhattacharya

* Sunan Kamfani - T-Series

* Mawaƙa - Kailash Kher da Richa Sharma

* Mai Fassara - Haiman Khan Raees

(SHIMFIƊA)

BOMBAY TALKIES SUNAN ƊAYA DAGA CIKIN KAMFANUNNUKAN SHIRYA FINA-FINAI NA FARKO NE A INDIA, HAR MA ANA ƊAUKAR KAMFANIN A MATSAYIN UWA KO UBA GA HARKAR FINA-FINAN INDIA. HAKAN YASA AKAYI WANNNAN WAƘA DOMIN A MARTABA HARKAR FINA-FINAN INDIA A YAYIN DA TA CIKA SHEKARU ƊARI DA KAFUWA,BUGU DA ƘARI, A YAU ANA AMFANI DA JUMLAR BOMBAY TALKIES A MATSAYIN MASANA'ANTAR FINA-FINAI TA BOLLYWOOD ITA KANTA A WASU LOKUTA.

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Takies, Eh Bombay Talkies

* Apna Cinema Haan Bombay Talkies

Sinima ɗin mu ita ce Bombay Talkies

* O... Sapnon Ki Taksaal Hai

Ita tamkar alawar mafarki ce

* Yeh Duniya Bemisaal Hai

Wannan Duniyar ƙasurguma ce

* Sab Kehte Mayajaal Hai

Kowa na cewa ita tamkar mafarki ce mai Juyawa

* Yeh Jo Bhi Hai Kamaal Hai

Koma dai Mecece, abu ne na ƙwarai

* Jo Film Na Ho Yaar Sun Lo... To Jeena Ho Bekaar Sun Lo...

Bari ma kuji, matuƙar aka ce babu Fina-Finai, to rayuwa bata da wani amfani

* Har Dil Ki Dhadkan Hai Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu ita ce bugun zuciyar kowa

* Yeh Sikhlaate Hai Hai Pyaar Sun Lo

Tana koyar da yadda ake soyayya

* Aur Dhishum Dhishum Maar Sun Lo

Saurari Ƙarfin naushi yayin da ake faɗa

* Hum Sabka Jeevan Hai Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu Kenan, Rayuwar mu kenan

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Talkies, Eh Bombay Talkies

* Har Dil Ki Dhadkan Hai Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu ita ce bugun zuciyar kowa

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Takies, Eh Bombay Talkies

* Kahaaniyan Nayi Nayi

Sabin Labarai a Koda yaushe

* Sitare Laayi Saath Geeton Ki Saugaat

Jaruman suna tahowa da kyautukan waƙoƙi

* Aaina Hamein Dikhlaye Yeh

Sun nuna mana wani madubi

* Andheron Mein Rang Khile

(madubin) ya maye duhun da Kaloli

* Ameer Ya Gareeb, Dost Ya Raqeeb

Mai kuɗi ne ko talaka, aboki ne ko ɗan Kallo

* Sabka Man Behla Hai

Tana faranta rana kowa da kowa (Masana'antar Fina Finan kenan)

* Aansoo Ya Muskaan Sun Lo

Ku dubi hawaye da murmushi

* Yeh India Ke Hai Praan Sun Lo

Wannnan ita ce rayuwar India

* Satranga Darpan Hai Apna Bombay Talkies

Ita Bombay Talkies ɗin mu, madubi ne mai ɗauke da Kaloli guda bakwai

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Takies, Eh Bombay Talkies

* Arre... Har Dil Ki Dhadkan Hai Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu ita ce bugun zuciyar kowa

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Talkies, Eh Bombay Talkies

* Jeena Yahaan, Marna Yahaan Iske Siwa Jaana Kahaan

Anan zamu rayu, kuma anan zamu mutu, domin babu wani wurin zuwa kuma

* Arre Hum Hain Wahin, Hum The Jahaan

Inda muke ɗin nan dai tunda, har yanzu anan muke.

* Sau Baras Ka Hua...

Yanzu dai shekaru ɗari kenan...

* Phir Bhi Hai Jawaan Ho Apna Cinema

Amma har yanzu da ƙwarin ta, Sinimar mu da ƙwarin ta

* Rahega Sada Hi Yeh Jawaan

Kuma haka zata ci gaba da wanzuwa da ƙwarin ta

* Parde Pe Chamatkaar Hai

Akwai tsafi a jikin Majigin

* Yeh Chahdta Sa Bukhaar Hai

Tamkar zazzaɓin da ke tasowa

* Sar Pe Junoon Sawaar Hai

Akwai so sosai a tsakanin Shugabannin

* Khwabon Ka Karobaar Hai

Ita ma'aikatar Mafarkai ce

* Action Emotion Aap Chun Lo

Sambaɗa ne ko soyayya, zaɓi ya rage naka

* Sab Hit Hai Chahe Flop Chun Lo

Komai anan mai zafi ne koda kuwa ka zaɓi na ƙasa ne

* Dil Ke Chhede Kya Taan Sun Lo

Saurari Sautin waƙar da zuciya ke Rerawa

* Dekhenge Baar Baar Sun Lo

Zaka zo ka kalla kuma ka ƙara kalla

* Cellulite Digital Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu yanzu ta bunƙasa ta koma Dijital

* Picture Hi Culture Hai Apna Bombay Talkies

A Bombay Talkies ɗin mu hoto shi ne kawai al'adar mu


* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Takies, Eh Bombay Talkies

* Arre... Har Dil Ki Dhadkan Hai Apna Bombay Talkies

 Bombay Talkies ɗin mu ita ce bugun zuciyar kowa

* Bombay Talkies, Haan Bombay Talkies

Bombay Talkies, Eh Bombay Talkies


<••••••••••••••••••••••••••••>
  ɧãımãŋ Kɧâŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive