Tuesday, 13 August 2019

SALLAH EXTRAVAGANZA!!!

SALLAH EXTRAVAGANZA!!!

Shin Ka gaji da cin tuwon Sallah?
Shin Shinkafar Sallah ta Ishe ka ne?
Shin baka son cin abu mai nauyi ne?
Shin kana buƙatar wani abu na sha'awa ne?

To kwantar da hankalin ka domin kuwa kayanka sun tsinke a gindin kaba, domin kuwa Shahararren Kamfanin nan Watau MRJ INVESTMENT sun sake dawo muku da Shahararren garin nan na DAN WAKE mai kyau da armashi tare da garin KUNUN TSAMIYA mai Laushi da kayan kamshi! Kuma fa duk a cikin farashi mai rahusa.

Kaga kenan da zarar ka neme shi, babu wahal da kai kawai sai antayawa ƙururu abinda yake buƙata!

Ciki lafiya
Baka lafiya
Kaya kuma tsaf-tsaf

Garin Dan Wake da Garin KUNUN Tsamiya!

Ku garzaya ku nemi naku, yana nan a kasuwa!!!

08185819176EmoticonEmoticon