SHIN KIN SAN ME ANNABI YACE GAME DA RUFE JIKIN KI?

SHIN KINSAN🏻 ME ANNABI YACE GAME DA RUFE JIKINKI?

🤔shin ko kinsan sallar ki ba mai kyau bace matukar baki suturta al'aurar ki ba?

🤔shin ko kinsan kafafuwan ki d hannayen ki suna 1 daga cikin al'aurar ki yayin da kike sallah?

🤔shin ko kinsan koda kin rufe kafar ki da Zane tana zama bude yayin da kikai sujjada da ruku'u?

🤔shin ko kinsan sanya safa ko babban hijabi shine zaya kubutar da ke daga yin sallah ba tare da rufe al'aura ba?

🤔Shin ko kinsan yan'uwa da yawa basu san al'aurar su ba a lkcn d suke yin sallah?

🤔Shin ko kinsan idan kin karanta posting din nan ki ka ki gyara sallar ki kina daya daga cikin wadanda Allah ya fada a cikin suratul bakara?

🤔Shin ko kinsan idan kinyi posting mutane da yawa xasu gyara ibadar su?

DAGA ZAUREN GUZURIN GOBE ALKIYAMAH

rubutawa Abdurrashid Adamu Ahmad Danbaiwa ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive