WASU JARUMAN FINA FINAN INDIYA GUDA HAMSIN DA SUNAYEN SU NA GASKIYA

 WASU FITATTUN JARUMAN INDIA GUDA HAMSIN (50) DA SUNAYEN SU NA ASALI

Da yawan mutane sukan canja sunayen su na asali izuwa wasu sunayen daban akan dalilai iri daban-daban, wasu saboda neman suna, wasu saboda Ra'ayin su, wasu kuma saboda wasu dalilan da babu wanda ya san su.

Jaruman Fina-Finai da Mawaƙa su ne a sahun gaba wajen canja sunan su izuwa wasu sunayen daban, wannan dalili yasa a yau muka Tsakuro muku wasu daga cikin Jaruman Fina-Finan India waɗanda suka canja sunayen su izuwa wasu sunayen, ga su dai kamar haka :

1. Amitabh Bachchan

 Sunan sa na asali shi ne Inquilab Srivastava

 2. Kamal Hassan

 Sunan sa na asali shi ne Parthasarathy Alwarpettai Aandavar

3. Nargis

Sunan ta na asali shi ne Fatima Rashid

4. Rajnikanth

Sunan sa na asali shi ne Shivaji Rao Gaekwad

5. Nana Patekar

Sunan sa na asali shi ne Vishwanath Patekar

6. Jaya Prada

Sunan ta na asali shi ne Lalita Rani

 7. Mithun Chakrabor ty

Sunan sa na asali shi ne Gouranga Chakraborty

8. Jeetendra

Sunan sa na asali shi ne Ravi Kapoor


 9. Johny Lever

Sunan sa na gaskiya shi ne John Prakasa Rao Janumala


10. Madhubala

Sunan ta na gaskiya shi ne Mumtaz Jehan Begum Dehelvi

11. Nani

Sunan sa na asali shi ne Naveen Kumar

12. Bhavana

Sunan ta na asali shi ne Karthika

13. Jeeva

Sunan sa na asali shi ne Amar Choudary

14. Dileep

Sunan sa na asali shi ne Gopala Krishnan

15. Arya

Sunan sa na asali shi ne Jamshad Chethirakath

16. NayanThara

Sunan ta na asali shi ne Diana Mariam Kurian

17. Suriya

Sunan sa na asali shi ne Saravanan Sivakumar

18. Dhanush

Sunan sa na asali shi ne Venkatesh Prabhu Kasthuri Raja

19. Ajith Kumar

Sunan sa na asali shi ne Ajith Subramaniam

20. Ravi Teja

Sunan sa na asali shi ne Bhupatiraju Ravi Shankar Raju

21. Sathyaraj

Sunan sa na asali shi ne Ranga raj

22. Chiranjeevi

Sunan sa na gaskiya shi ne Konidela siva shankar vara Prasad

23. Mammooty

Sunan sa na gaskiya shi ne Muhammad Kutty Ismail Paniparambil

24. Akshay Kumar

Sunan sa na asali shi ne Rajiv Hari Om Bhatia

25. Shilpa Shetty

Sunan ta na asali shi ne Ashwini Shetty

26. Silk Smitha

Sunan ta na gaskiya shi ne Vijaylakshmi Vadlapati

27. Anita Hassanandani Reddy

Sunan ta na asali shi ne Natassha Hassandani

28. John Abraham

Sunan sa na asali shi ne Farhan

29. Katrina Kaif

Sunan ta na asali shi ne Katrina Turquotte

30. Ajay Devgn

Sunan sa na asali shi ne Vishal Veeru Devgn

31. Rajesh Khanna

Sunan sa na asali shi ne Jatin Khanna

32. Mahima Chaudhary

Sunan ta na asali shi ne Ritu

33. Dharmendra

Sunan sa na asali shi ne Dharam Singh Deol

34. Dev Anand

Sunan sa na asali shi ne Dharam Devdutt Pishorimal Anand

35. Sanjeev Kumar

Sunan sa na asali shi ne Harihar Jethalal Jariwala

36. Mallika Sherawat

Sunan ta na asali shi ne Reena Lamba

37. Anushka Shetty

Sunan ta na asali shi ne Sweety Shetty

38. Rekha

Sunan ta na asali shi ne Bhanurekha Ganesan

39. Salman Khan

Sunan sa na asali shi ne Abdul Rashid Salim Salman Khan

40. Pretty Zinta

Sunan ta na asali shi ne Preetam Singh Zinta

41. Sunny Deol

Sunan sa na asali shi ne Ajay Singh Deol

42. Bobby Deol

Sunan sa na asali shi ne Vijay Singh Deol

44. Sunny Leone

Sunan ta na asali shi ne Karenjit Kaur Vohra

45. Tiger Shroff
Sunan sa na asali shi ne Jai Hemant Shroff

46. Ranveer Singh
Sunan sa na asali shi ne Ranveer Bhavnani

47. Saif Ali Khan

Sunan sa na asali shi ne Sajid Ali Khan

48. Shahid Kapoor

Sunan sa na asali shi ne Shahid Khattar

49. Sridevi

Sunan ta na asali shi ne Shree Amma Yanger Ayyapan

50. Jackie Shroff

Sunan sa na asali shi ne Jaikishen KakubhaiShare:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive