AMFANIN SHAN RUWAN ZAFI KAFIN KARIN KUMALLO


AMFANIN SHAN RUWAN ZAFI☕ KAFIN A KARYA🍝 DA SAFE

☎08060606050☎

Wannan maudu'i ne mai muhimmancin da na ke fatan isar da shi ga jamaa, Babu abinda ya fi tsada bayan addininmu fiye da lafiyar jiki💪🏻
Likitocin zuciya❤ suna fada cewa: Da za'a isar da wannan fatawa ga mutane da an ceto rayuka masu yawa.
Ga yadda ake yin magani da ruwan dumi☕: Abin mamaki🤔 shine da yawa daga cututtukan da Allah ya saukar babu shakka maganinta🍵 yana cikin ruwa💧 kuma Bayan haka Allah ya Fada a cikin Alqur'ani cewa ya Samar da rai ne daga Ruwa💧 to kaga Ashe kenan in Muka duba zamu Ga dukkan JIKIN mutum ruwane, misali kamar Jinin jikinsa ai Ruwa ne, haka kuma da Wani Abu zai sami mutum misali ko hadarin Mota in aka Kai shi asibiti za a Ga abinda likita zai fara masa shine Daura masa Ruwa (Drip)💧

A kasar japan an sami wasu da suka gudanar da bincike kuma sun tabbatar da cewa ruwa yana maganin cututtuka kamar haka : Ciwon kai, hawan jini, ciwon sanyi, ciwon gabobi, ciwon shanyewar jiki, bugun zuciya mai tsanani, fyarfyadiya, kiba, tari, ciwon makogwaro, ciwon koda, kunburin jijiya, cututtukan mafitsara, yawan lalacewar ciki, kunburin ciki, ciwon ido👁👁 da kunne👂🏻👂🏻 da makogwaro da kuma rikicewar hailar mata👩🏻 

GA YADDA AKE AMFANI DA RUWA BAYAN AN TAFASA SHI☕: Ka tashi da sassafe sai ka sha kofi hudu☕☕☕☕ na ruwan dumi kafin a karya. Bayan haka kar ka ci komai sai bayan minti 45. Sannan idan ka ci abinci to ka da ka sake cin komai sai bayan awa biyu. Wani lokaci mutane ko marasa lafiya suna samun matsala wajen shan kofi hudu 4 a lokaci daya, don haka sai su fara da shan kadan-kadan sai su ci gaba a hankali har su saba. 
Bincike ya tabbatar da samun warakar cututtuka masu zuwa a cikin kwanakin da aka bayyana.

Cutar sugar a cikin kwana 30, hawan jini kwana 30, lalacewar ciki 10, kansa wata 9, kunburin hanji wata 6, yawan yin magwas kwana 10, matsalar mafitsara da koda kwana 10, cuta a hanci da kunne da makogwaro kwana 20, rikicewar jinin haila kwana 15, ciwon zuciya kwana 30, ciwon kai kwana 3, nimoniya kwana 30, kibar jiki wata 4, fyarfyadiya da mutuwar barin jiki wata 9, cutar matsalar yin nunfashi wata 4. 
Ka/ki yi kokari wajen isar da wannan sako domin jamaa su anfana InshaaAllahu kana da lada me Yawan gaske. Allah ka BAMU lafiya da zaman lafiya Ameen👏🏻

DAGA ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)

☎08060606050☎
Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.