Fassarar Kalaman Fim Ɗin Hamari Adhuri Kahani

Fassarar Kalaman Fim Din Hamari Adhuri Kahani

Shekarar Fita - 2015


 1. Tum bhi mujhse pyar karti ho bahut pyar, lekin kahogi nahi ... tadapogi mere bagair lekin jataogi nahi ... mere paas aana chahti ho, seene se lagke rona chahti ho, dil mein rehna chahti ho lekin rahogi nahi ... lekin main tumhari tarah nahi hoon ... main toh reh hi nahi sakta yeh kahe bina ki mujhe tumse ishq hai

 kema kina sona sosai, amma ba zaki fada ba... Zaki Dimauce idan babu ni, amma ba zaki nuna hakan ba... Kina so Kizo gare ni, kina so ki Rungume ni kiyi kuka, kina so ki tsaya a zuciyata amma ba zaki tsaya ba... Sai dai ni ba irin ki bane... Ba zan iya rayuwa ba batare da na furta miki ina sonki ba

Emraan Hashmi


 2. Dard kam hota hai khushi dene se ... dukh kam hota hai sukh dene se

Radadi yakan ragu ta hanyar samar da Annnushuwa... Bakin ciki kuma yakan ragu ta hanyar samar da farin ciki

Emraan Hashmi


 3. Hum kisi aur se pyar tabhi kar sakte hai ... jab hum apne aap se karna chhod de

Muna iya son wani ne kawai daga lokacin da muka daina son kanmu

 Emraan Hashmi

 4. Main jeena nahi janti ... jeena sikha sakti hoon

Ban san ta yaya zan rayu ba... Amma zan iya koyar da yadda za'a rayu.

 Vidya Balan

 5. Sache pyar ki kahani ka koi anth nahi hota

Labarin soyayyar gaskiya bashi da ƙarshe.

 Emraan Hashmi


 6. Pyar ek zimmedari hai jisse sirf taqdeer waale uthaya karte hai

So Alhaki ne da masu sa'a ne kawai suke iya ɗauka

 Emraan Hashmi

 7. Insaan ki shaksiyat aur jazbaat uske kaam mein nazar aati hai

Akan iya gane hali da ɗabi'un mutum a cikin aikin sa.

 Emraan Hashmi

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive