Fassarar Waƙar Chakde India

FASSARAR WAƘAR CHAK DE! INDIA

Sunan Waƙa: Chak De! India

Sunan Shiri: Chak De! India

Shekarar Fita: 2007

Sauti: Salim-Sulaiman

Rubutawa: Jaideep Sahni

Kamfani: YRF Music Sony Music

Mawaƙa: Sukhwinder Singh, Salim Merchant & Marianne D'Cruz

Fassarawa: Haiman Khan Raees

(Matashiya) sunan shirin da aka yi waƙar nan a cikin sa ‘Chak De India’ kuma a cikin shirin hallau a cikin waƙar zaku ji suna ta faɗan 'Chak De'.
Asalin kalmar Ta fito ne daga yaren Punjabi kuma ana amfani da kalmar ta hanyoyi da dama. Misali; 'Muje mana', 'Maza dai', 'To mana', 'gaba dai', da sauran su. An fi yin amfani da kalmar wajen ƙarfafa guiwa don yin wani abu

* Kuch Kariye… Kuch Kariye, Nas Nas Meri Khaule, Haay Kuch Kariye

Yi wani abu, yi wani abu, duk jikina ya kama da wuta, yi wani abu mana

* Kuch Kariye… Kuch Kariye, Bas Bas Bada Bode, Ab Kuch Kariye

Yi wani abu, yi wani abu, banda yawan surutu yi wani abu yanzu

* Ho... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Haaye... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Chak De!… Ho Chak De! India… (x4)

Gaba dai... Gaba dai India

* Nowhere To Run Nowhere To Hide, This Is The Time, Just Do Or Die (x2)

 Babu wurin gudu babu wurin ɓuya, yanzu ne lokacin, ayi ko a mutu

* Koochon Mein Galiyon Mein, Rashan Ki Phalion Mein

A lungu ko a kwana, a matse ko a ƙayyade

* Bailon Mein Beejo Mein, Eidon Mein Dijon Mein

A hatsi ko a iri, a bikin Sallah ko sauran bukukuwa

* Reton Ke Daano Mein, Filmon Ke Gaano Mein

A tarin yashi, ko a waƙoƙin Fina-Finai

* Sadko Ke Gaddon Mein, Baaton Ke Addo Mein

A kwararon kan hanya, ko a taron jama'a

* Hunkaara Aaj Bhar Le, Das Baara Baar Kar Le

Yi ihu da Ƙarfi, ba sau ɗaya ba, sau goma sha biyu ko fiye da haka

* Rehna Na Yaar Pichhe, Kitna Bhi Koi Khinche

Kowanene zai jaki, Ƙawata kada ki tsaya a baya

* Tas Hai Na Mas Hai Ji, Zidd Hai Toh Zidd Hai Ji

Kada ki firgita ko kaɗan, ko da kowa zai kira hakan da kangara

* Pisna Yun Hi, Pisna Yun Hi, Pisna Yun Hi, Bas Kariye

Ci gaba da jajircewa kawai, ci gaba da yin hakan

* Ho... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Haaye... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Chak De!… Ho Chak De! India… (x4)

Gaba dai... Gaba dai India

* Nowhere To Run Nowhere To Hide, This Is The Time, Just Do Or Die (x2)

Babu wurin gudu babu wurin ɓuya, yanzu ne lokacin, ayi ko a mutu

Chak De!… (x5)
Gaba dai

* Ladati Patangon Mein, Bhidati Umango Mein

A faɗan jiragen Leda, ko a bigiren so

* Khelo Ke Melon Mein, Balkhaati Relon Mein

A filin wasanni ko a jirgin ƙasa mai tangal-tangal

* Ganno Ke Mithe Mein, Khaddar Mein Chhitein Mein

A cikin zaƙin rake, a cikin ƙasa ko a yayin zubar saukar ruwa 

* Dhundein Toh Mil Jaave, Tapta Wo Eeton Mein

In ka bincika, zaka iske shi yana tafasa kamar ƙonanniyar ƙasa

* Tan Aisa Aaj Nikhre, Aur Khulke Aaj Pighle

Bari jikin yayi rau yau ya narke a cikin wannan zafin

* Man Jaaye Aisi Holi, Rag Rag Machal Ke Boli

Fatan ayi bikin Holi irin haka ta yadda kowace jijiya zata yi girgiza sannan tace

* Tas Hai Na Mas Hai Ji, Zidd Hai Toh Zidd Hai Ji

Kada ki firgita ko kaɗan, ko da kowa zai kira hakan da kangara

* Pisna Yun Hi, Pisna Yun Hi, Pisna Yun Hi, Bas Kariye

Ci gaba da jajircewa kawai, ci gaba da yin hakan

* Ho... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Haaye... Koi Toh Chal Zidd Phadiye, Doobe, Tariye Ya Mariye

Jajirce sosai, ko dai ayi ninƙaya ko kuma a mutu

* Chak De!… Ho Chak De! India… (x4)

Gaba dai... Gaba dai India

* Ke Aab Kuch Kariye...

Yi wani abu yanzu

<••••••••••••••••••••••••••••>
  ɧãımãŋ Kɧâŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive