Fassarar Waƙar Dhoom Dhaam

Fassarar Waƙar Dhoom Dhaam

Sunan Waƙa: Dhoom Dhaam

Sunan Shiri: Action Jackson

 Shekarar Fita: 2014

Sauti: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Sameer Anjaan

Kamfani: Eros Music

Mawaƙa: Ankit Tiwari & Palak Muchhal

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

 * Zara Pooch Kya Dil Mein Mere Subah-O-Shaam Hai (x2)

Kawai ka tambaye ni menene a zuciyata safiya da maraice

* Bas Teri, Bas Teri Dhoom Dhaam Hai, Bas Teri, Bas Teri Dhoom… (x2)

Shagali ne (a cikin zuciyata) wa kai kaɗai kawai

* Har Jagah Ab Dikhe Tu…

Duk inda ba duba ke kawai nake gani

* Apne Dil Ka Bhi Kaam Tamaam Hai

Zuciyata ita gaba ɗaya tayi hauka

* Bas Teri, Bas Teri Dhoom Dhaam Hai, Bas Teri, Bas Teri Dhoom… (x2)

Shagali ne (a cikin zuciyata) wa ke kaɗai

Hoo… O…

* Kya Bataoon Kya Hai Jaadu, Teri Saari Baaton Mein

Ta yaya zan iya bayyana irin shirin da ke tattare da Kalaman ka?

* Sochti Rehti Hoon Aksar, Tujhko Tanha Raaton Mein

Ina ta ci gaba da tunanin a cikin kaɗaitattun darare

* Neendo Mein Tu, Khwaabon Mein Tu

Kina cikin bacci na, kina cikin Mafarkai na

* Saanson Mein Tu Basti Hai

Kin samu wajen zama a numfashi na

* Yaadon Mein Tu, Lamhon Mein Tu

Kina cikin tunani na kuma kina cikin lokuta na

* Aankhon Mein Tu Hasti Hai

Fuskar ki mai cike da murmushi tana idona

* Har Jagah Ab Dikhe Tu…

Duk inda ba duba ke kawai nake gani

* Apne Dil Ka Bhi Kaam Tamaam Hai

Zuciyata ita gaba ɗaya tayi hauka

* Bas Teri, Bas Teri Dhoom Dhaam Hai, Bas Teri, Bas Teri Dhoom… (x2)

Shagali ne (a cikin zuciyata) wa ke kaɗai

Haa… Aaa… Ho… O…

* Meri Galliyan Mera Raasta, Tu Hi Meri Manzil Hai

Kai ne layuka na kai ne hanyoyi na kuma kai ne bigire na

* Meri Duniya Meri Jannat, Tu Hi Mera Saahil Hai

Kai ne duniya ta, kai ne aljanna ta kuma kai ne gaci na

* Dekhun Tujhe, Chaahun Tujhe

Da Na kalle ki, sai na na ƙauna ce ki

* Ek Pal Na Fursat Ho

Bani da ƴancin daina tunanin ki

* Yehi Dua, Maagun Sada

A kowane lokaci addu'a nake yi

* Tu Na Kabhi Ab Rukhsat Ho

Da Fatan kada ki tafi ki bar ni

* Har Jagah Ab Dikhe Tu…

Duk inda ba duba ke kawai nake gani

* Apne Dil Ka Bhi Kaam Tamaam Hai

Zuciyata ita gaba ɗaya tayi hauka

* Bas Teri, Bas Teri Dhoom Dhaam Hai, Bas Teri, Bas Teri Dhoom… (x2)

Shagali ne (a cikin zuciyata) wa ke kaɗai

* Zara Pooch Kya Dil Mein Mere Subah-O-Shaam Hai (x2)

Kawai ka tambaye ni menene a zuciyata safiya da maraice

* Bas Teri, Bas Teri Dhoom Dhaam Hai, Bas Teri, Bas Teri Dhoom… (x2)

Shagali ne (a cikin zuciyata) wa kai kaɗai kawai

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.comShare:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive