Fassarar Waƙar Dil Cheez Tujhe Dedi

Fassarar Waƙar Dil Cheez Tujhe Dedi

Sunan Waƙa: Dil Cheez Tujhe Dedi

Sunan fim: Airlift

Shekarar Fita: 2016

Sauti: Ankit Tiwari

Rubutawa: Kumaar

Kamfani: T-Series

Mawaƙa: Ankit Tiwari & Arijit Singh

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

* Dil Le Dooba Dooba Mujhko Arabic Aankhon Mein

Zuciyata ta jawo min na nutse a cikin waɗannan Larabawan idanun

* Aaj Loota Loota Mujhko Farebi Baaton Ne

Yau dai kam an yashe ni tsaf akan waɗannan maganganun

* Dil Le Dooba Dooba Mujhko Arabic Aankhon Mein

Zuciyata ta jawo min na nutse a cikin waɗannan Larabawan idanun

* Aaj Loota Loota Mujhko Farebi Baaton Ne

Yau dai kam an yashe ni tsaf akan waɗannan maganganun

* Khamkhaan Sa Seene Mein, Pyaar Ke Mahine Mein

Ba tare da wani dalili wa ƙirjina ba a wannan watar soyayyar

* Ek Hi Ishaare Pe Dil Cheez Tujhe Dedi

Da ishara ɗaya kawai na sallamar da zuciyata gaba ɗaya zuwa gareki

* Dedi Dedi, De Cheez Ye Dedi

Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi Dedi, De Cheez Ye Dedi

Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi...

Na bayar /sallamar

* Mashallah, Taarif-E-Mashallah

Kamar Yadda Allaah Ya ƙaddara, Haƙiƙa kin Cancanci yabo/Jinjina

* Badi Kambakht Hai Tu
Ke kam baki da sauƙi

* Habibi Mast Hai Tu

Kai Habibiyata gaskiya kin haɗu sosai

* Wallah Wallah, Adaayein Wallah Wallah

Wallahi Salon ki ya ƙayatar

* Badi Hi Sakht Hai Tu

Ke kam kin Faye Tsiwa

* Habibi Mast Hai Tu

Kai Habibiyata gaskiya kin haɗu sosai

* Baar Baar Jo Dekha, Do Dafa Na Socha

Kallon ki kawai na ke ta ci gaba da yi ba tare da tunanin wani abu ba

* Ek Hi Ishaare Pe Dil Cheez Tujhe Dedi

Da ishara ɗaya kawai na sallamar da zuciyata gaba ɗaya zuwa gareki

* Dedi Dedi, De Cheez Ye Dedi

Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi Haan Dedi, De Cheez Ye Dedi

Eh Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi…

Na sallamar

* Zarra Zarra, Kahe Yeh Zarra Zarra

Kowane ƙwayar Zarra na halittar jikina yana cewa

* Teri Gustakh Aankhein

Idanuwanki basu da Kunya

* Kare Bebaak Baatein

Yi magana ba tare da nuna halin ko in kula ba

* Parda Parda, Hata Le Parda Parda

Yaye wannan labulen

* Husan Ke Chand Dekhe

Ina son ganin kyawun ki mai kama da na wata

* Kayi Armaan Leke

Da Muradai masu yawa

* Roobaroo Jo Tu Aayi, Dhadkan Na Sambhal Payi

Duk sanda kika zo gabana sai bugun zuciyata ya ƙwace min

* Ek Hi Ishaare Pe Dil Cheez Tujhe Dedi

Da ishara ɗaya kawai na sallamar da zuciyata gaba ɗaya zuwa gareki

* Dedi Dedi, De Cheez Ye Dedi

Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi Dedi, De Cheez Ye Dedi

Na sallamar da Zuciyata

* Dedi Haan Dedi, Dil Cheez Tujhe Dedi

Na sallamar da zuciyata wa ke

* Dedi…

Na sallamar<••••••••••••••••••••••••••••>
  ɧãımãŋ Kɧâŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive