Fassarar Waƙar Ek Number

Fassarar Wakar Ek Number

Sunan Waƙa: Ek Number

Sunan Shiri: Sanam Teri Kasam

Shekarar Fita: 2016

Sauti: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Himesh Reshammiya

Kamfani: Eros Now

Rerawa: Himesh Reshammiya & Neeti Mohan

Fassarawa: Haiman Raees

* Wikipedia Pe Check Karle, Google Tu Search Karle

Ki Bincika a Wikipedia, Ki bincika a Google

* Baby Zara Look Around Karle, Naiyo Milega Aisa Yaar Soniye…

'Yan mata ki duba ko'ina ki gani, na tabbatar ba zaki samu kamarsa ba

* Ek Number, Ek Number (x3)

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* There's Magic In Your Eyes

Akwai tsafi a cikin Idanuwanka

* You Turn My World Around

Ka canja min Rayuwata

* Love Is In Your Eye

Ƙauna tana cikin Idonka

* You Turn My World Around

Ka canja min Rayuwata

* You'll Look At Me And Go Oh Oh Oh Oh Oh

Sai ka kalle ni sai ka fara oh oh oh

* Don't You Ever Leave And Go Ooo…

Kada ka Tafi

* Wikipedia Pe Check Karle, Google Tu Search Karle

Ki Bincika a Wikipedia, Ki bincika a Google

* Baby Zara Look Around Karle, Naiyo Milega Aisa Yaar Soniye…

'Yan mata ki duba ko'ina ki gani, na tabbatar ba zaki samu kamarsa ba

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* Haan...
 
Hakane

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* Haan...
 
Hakane

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* Tere Bina Mujhe Chain Nahi Re

Bani da hutu in babu kai

* Tere Bina Din Rain Nahi Re

Bani da dare bani da yini in babu kai

* You Stole My Heart Away

Ka sace Zuciya

* Shoobd Baab Doo Baab
When I See You Baby

Sai kame-kame kawai na kan yi in na ganka masoyi

* Koi Nahi Samjha Yeh Rishta Jaaniye

Babu wanda ya fahimci alaƙar mu, Masoyina

* Hai Poora Hokar Bhi Yeh Adhoora Heeriye

Koda ya zama kammalalle, zai ci gaba da zama wanda bai kammala ba, masoyiyata

* Tere Bina Mujhe Chain Nahi Re

Bani da hutu in babu kai

* Tere Bina Din Rain Nahi Re

Bani da dare bani da yini in babu kai

* You Stole My Heart Away

Ka sace Zuciya

* Shoobd Baab Doo Baab
When I See You Baby

Sai kame-kame kawai na kan yi in na ganka masoyi

* Wikipedia Pe Check Karle, Google Tu Search Karle

Ki Bincika a Wikipedia, Ki bincika a Google

* Baby Zara Look Around Karle, Naiyo Milega Aisa Yaar Soniye…

'Yan mata ki duba ko'ina ki gani, na tabbatar ba zaki samu kamarsa ba

* Ek Number, Ek Number (x3)

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* You And I, My Man

Da ni da kai, nawan

* I'm On The Top, My Man

Ni ce a sama, nawan

* Hold Me Down, My Man

Tarbe ni, nawan

* We Are Inseparable

Ba zamu iya rabuwa ba

* Rabb Ton Sache Dil Ton Tennu Mangeya Soniye

Masoyina, na roƙi Ubangijina akan ya bani kai tun daga ƙasan zuciyata

* Ab To Duniyaan Ton Door Le Ja Soniye

Ya ke Masoyiyata, (Don Allaah) Ki ɗauke ni daga wannan duniyar yanzu

* Tere Bina Mujhe Chain Nahi Re

Bani da hutu in babu kai

* Tere Bina Din Rain Nahi Re

Bani da dare bani da yini in babu kai

* You Stole My Heart Away

Ka sace Zuciya

* Shoobd Baab Doo Baab
When I See You Baby

Sai kame-kame kawai na kan yi in na ganka masoyi

* Wikipedia Pe Check Karle, Google Tu Search Karle

Ki Bincika a Wikipedia, Ki bincika a Google

* Baby Zara Look Around Karle, Naiyo Milega Aisa Yaar Soniye…

'Yan mata ki duba ko'ina ki gani, na tabbatar ba zaki samu kamarsa ba

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* Haan...
 
Hakane

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

* Haan...
 
Hakane

* Ek Number, Ek Number

(Shi) Lamba ɗaya ne (babu irin sa)

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive