Fassarar Waƙar Jalte Diye

Fassarar Waƙar Jalte Diye

Sunan Waƙa: Jalte Diye

Sunan Shiri: Prem Ratan Dhan Payo

 Shekarar Fita: 2015

Sautu: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: T-Series

Rerawa: Harshdeep Kaur, Shabab Sabri, Vineet Singh & Anweshana

Fassarawa: Haiman Raees

* Aaj Agar Milan Ki Raat Hoti…

Idan har daren yau ne zai zama daren haɗuwar Mu

* Jaane Kya Baat Hoti…

Then it would be really grand

* Toh Kya Baat Hoti…

To lallai zai zama hamshaƙi/Na Musamman

* Dhin Dhin Dhak Dhak Dhak... (wannan bashi da wata tsayayyar ma'ana)

* Sunte Hai Jab Pyar Ho Toh Diye Jal Uthte Hain

Na Ji ance Yayinda Mutum ya kamu da so Fitilu kan kama ci da wuta

* Tann Mein, Mann Mein, Aur Nayan Mein, Diye Jal Uthte Hain

A cikin jiki, a cikin zuciya, da cikin idanu Fitilu ke kamawa da wuta

* Aaja Piya Aaja, Aaja Piya Aaja Ho...

Taho Masoyina taho, Taho Masoyina taho

* Aaja Piya Aaja, Tere Hi Tere Hi Liye, Jalte Diye
Taho Masoyina taho, dominka ne kaɗai waɗannan fitilun ke ci da wuta

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein, Zindagaani

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein...

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Kabhi Kabhi, Kabhi Kabhi, Aise Diyon Se, Lag Hai Jaati Aag Bhi

A wasu lokutan, saboda irin waɗannan fitilun ne gobara take tashi

Aaa...

* Dhule Dhule Aanchalon Pe, Lag Hai Jaate Daag Bhi

A jikin kowane Tsaftataccen tufa, lallai ba'a rasa datti

Aaa...

* Hai Veeraanon Mein Badalte, Dekhe Mann Ke Baag Bhi

Hatta gidajen gonakin zuciya ma kan iya komawa Sahara

* Sapno Mein Shringaar Ho Toh, Diye Jal Uthte Hain

Idan Mafarkin mutum ya ƙawatu, Fitilu kan fara ci da wuta

* Khwaahison Ke Aur Sharam Ke, Diye Jal Uthte Hain

Wa/ga sha'awa da kunya ma Fitilu kan fara ci da wuta

* Aaja Piya Aaja, Tere Hi Tere Hi Liye, Jalte Diye
Taho Masoyina taho, dominka ne kaɗai waɗannan fitilun ke ci da wuta

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein, Zindagaani

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein...

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Mera Nahi, Mera Nahi Hai Woh Diya Jo, Jal Raha Hai Mere Liye

Fitilar da ke ci da wuta domina ba wa ni take ci ba

* Meri Taraf Kyun Yeh Ujaale Aaye Hain Inko Rokiye

Me yasa hasken ke tunkaro ni ne? Bari mana

Aaa...

* Yun Begaani Roshni Mein, Kab Talak Koi Jiye

Har izuwa yaushe ne mutum zai rayu a irin baƙon hasken nan?

* Saanson Mein Jhankaar Ho Toh, Diye Jal Uthte Hain

Idan sauti ya wanzu a numfashi, fitilu kan fara ci da wuta

* Jhaanjharon Mein Kanganon Mein, Diye Jal Uthte Hain

Wa/ga Sautin sarƙar ƙafa da awarwaro ma fitilu kan fara ci da wuta

*Aaja Piya, Hmm... Jalte Diye

Taho Masoyina taho, waɗannan fitilun suna ƙonewa

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein, Zindagaani

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Bitaani Tere Saaye Mein, Saaye Mein...

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

* Saaye Mein, Saaye Tere (x9)

A ƙarƙashin Inuwar ka

* Saaye Mein Tere Bitaani... Zindagaani...

Ina so in tafiyar da rayuwata a ƙarƙashin Inuwar ka

Wannan Aiki Sadaukarwa ne ga Saratu Mastani

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki DaringShare:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive