Fassarar Waƙar Jiya

Fassarar Wakar Jiya

Sunan Waka: Jiya

Sunan Fim: Gunday

Shekarar Fita: 2014

Hada Sauti: Sohail Sen

Rubutawa: Irshad Kamil

Sunan Kamfani: T-Series

Mawaki: Arijit Singh

Fassarawa: Haiman Khan Raees

* Jiya… Main Na Jiya…

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Reza Reza… Mera Jiya...

Zuciyata ta Tarwatse

* Jiya… Main Na Jiya…

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Reza Reza… Mera Jiya...

Zuciyata ta Tarwatse

* Main Begaana Sa...

Na zamo Bako ga kowa


* Tha Deewana Sa…

Na kasance Mahaukaci


* Mujhko Teri Chaahat Ne Basaa Diya...

Soyayyar ki ce ta samar min da Matsuguni

* Jiya… Main Na Jiya... (x2)

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Jiya… Haan… Main Na Jiya...

Kwarai, Sam ni ban rayu ba


* Ho… Likhoon Hawaaon Pe Main…

Na rubuta a jikin Iskoki


* Nainon Se Naam Tera…

Sunan ki ta hanyar amfani da idanuwana


* Ho… Saaye Se Main Haathon Ke…

Tare da Inuwar Hannaye na


* Saaya Loon Thaam Tera…

Na Likewa Inuwar ki


* Ishq Ka Tu Haraf

Kece Wasikar so


* Jiske Chaaron Taraf

Wacce a tattare da ita

* Meri Baahon Ke Ghere Ka Bane Hashiya…

Akwai tazara daga Runguma ta

* Jiya… Main Na Jiya…

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Reza Reza… Mera Jiya...

Zuciyata ta Tarwatse

* Jiya… Main Na Jiya...

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Jiya… Haan… Main Na Jiya...

Kwarai, Sam ni ban rayu ba

* Naina, Firozi Neher…

Idanuwana kamar Shudin Gargari

* Khwaabon Ke Paani Mein Ghar…

Gidana yana nan a kasan ruwayen Mafarkai

* Ho… Aise Hoon Main Tere Bin…

 duk sanda muke tare dake Jina nake...

* Sehra Ki Jaise Seher

Kamar Safiya a Sahara

* Saans Mein Tu Bhare

Ke ce a cikin numfashi na

* Do Jahaan Se Pare

Ke dabance da duk wadansu Duniyoyi

* Aake Tujhse Miloon Main Mere Saathiya…

Zan zo in tarar dake Abar sona

* Jiya… Main Na Jiya…

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Reza Reza… Mera Jiya...

Zuciyata ta Tarwatse

* Jiya… Main Na Jiya...

Wayyo!, ni Sam ban rayu ba


* Jiya… Haan… Main Na Jiya...

Kwarai, Sam ni ban rayu ba


<••••••••••••••••••••••••••••>
  ɧãımãŋ Kɧâŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive