Fassarar Waƙar Kaho Naa Pyar Hai

Fassarar Waƙar Kaho Naa... Pyaar Hai

Sunan Waƙa: Kaho Naa... Pyaar Hai

Sunan Shiri: Kaho Na Pyar Hai.

Shekarar Fita: 2000

Sauti: Rajesh Roshan

Rubutawa: Ibrahim Ashq

Kamfani: Saregama

Rerawa: Udit Narayan & Alka Yagnik

Fassarawa: Haiman Raees

* Dil mera har baar ye sunne ko beqaraar hai

Zuciyata ta zaƙu ta ji hakan sau da yawa

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Haan tumse pyaar hai, ki tumse pyaar hai

Tabbas, Ina son Ki, Ina Son Ki

* In pyaari baaton mein anjaana iqaraar hai

A tattare da wannan batun mai daɗi, akwai gamammiyar yarda

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Pyaar jahaan mein hota nahin phir bolo kya hota... 2

Da ace so bai wanzu a duniya ba, faɗa min me zai faru?

* Pyaar jahaan mein hota nahin phir bolo kya hota... 2

Da ace so bai wanzu a duniya ba, faɗa min me zai faru?

* Duniya mein dil koi kabhi na dharka hota

Babu zuciyar da zata buga/tayi gudu

* Dharka hai dil aa yaar mil yeh pyaar ka izahaar hai

Zuciyata na na bugawa, Zo ki tarbe ni masoyiyata, wannan shaida soyayya ce

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Do premi do paagal kya karte hain bolo...

Masoya biyu, Mahaukata biyu, faɗa min me su kan yi?

* Do premi do paagal kya karte hain bolo...

Masoya biyu, Mahaukata biyu, faɗa min me su kan yi?

* Mujhse kya puuchhte ho apne dil ko tatolo

Me yasa zaka tambaye ni? Ka tambayi zuciyar ka mana

* Maaluum hai hamko tumhein kis baat ka intazaar hai

Na san abinda kake jirana na faɗa

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Milte nahin ham tum to phir bolo kya hota...

Da ace ni da kai ba mu taɓa haɗuwa ba, ka faɗa min me zai faru?

* Milte nahin ham tum to phir bolo kya hota...

Da ace ni da kai ba mu taɓa haɗuwa ba, ka faɗa min me zai faru?

* Sach boluun phir apna khwaab na puura hota

Shin in faɗa miki gaskiya? To da burikanmu ba zasu taɓa cika ba

* Kahata hai man apna milan duniya mein yaadgaar hai

Zuciyata tana faɗa min cewa duniya zata ci gaba da ta tuna haɗuwar nan tamu

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Dil mera har baar ye sunne ko beqaraar hai

Zuciyata ta zaƙu ta ji hakan sau da yawa

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* In pyaari baaton mein anjaana iqaraar hai

A tattare da wannan batun mai daɗi, akwai gamammiyar yarda

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaho na pyaar hai...

Ki faɗa Min So ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaha na pyaar hai...

Na Ce so ne

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Kaho na pyaar hai...

Kace So ne..

* Haan tumse pyaar hai, ki tumse pyaar hai

Tabbas, Ina son Ki, Ina Son Ki

* Haan tumse pyaar hai, ki tumse pyaar hai

Tabbas, Ina son Ki, Ina Son Ki

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive