FASSARAR WAƘAR MILNE HAI MUJHSE AAYI

Fassarar Waƙar Milne Hai Mujhse Aayi

* Sunan Waƙa - Milne Hai Mujhse Aayi

* Sunan Fim - Aashiqui 2

* Shekarar Fita - 2013

* Shekarar Fassara - 2018 

* Haɗa Sauti - Mithoon da Jeet Ganguly

* Rubutawa - Irshad Kamil da Sandeep Nath

* Kamfani - T-Series

* Mawaƙi - Arjit Singh

* Mai Fassara - Haiman Raees 

* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai

Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

* O... Khud se hai ya Khudaa se is pal meri ladaai

Shin ita wannan muhawarar/gaddamar daga ni ne ko daga Ubangiji ne? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

O... ho... o... o... o... ho... o... o...

* Aashiqui baazi hai taash ki

Shi so kamar karta yake 

* Tootte bante vishwaas ki...

Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda 

* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai

Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

* Jaane kyun main sochta hoon khaali sa main ik raasta hoon

Me yasa nake tunanin cewa ni hanya ce da babu kowa a kan ta? 

* Tune mujhe kahin kho diya hai ya main kahin khud laapata hoon

Shin kin taɓa rasa ni ko ni ne na rasa kaina? 

* Aa dhoondh le tu phir mujhe...

Ki zo ki binciko ni to 

* Kasmein bhi doon to kya tujhe...

Nima in ɗaukar miki alƙawuran ne? 

* Aashiqui baazi hai taash ki

Shi so kamar karta yake 

* Tootte bante vishwaas ki...

Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda 

* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai

Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

*Tuta hua saaz hoon main

Ni karyayyen sauti ne 

* Khud se hi naaraz hoon main

Ina fushi da kaina 

* Seene mein jo kahin pe dabi hai aisi koi aawaaz hoon main

Abinda Ke ɓoye a cikin ƙirji, ni ne wannan muryar 

* Sun le mujhe tu dil kahe...

Zuciya sai tace saurare ni 

* Kab tak khaamoshi dil sahe...

Tsawon wani lokaci ne zuciya zata ci gaba da jure shirun? 

* Aashiqui baazi hai taash ki

Shi so kamar karta yake 

* Tootte bante vishwaas ki...

Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda 

* Aashiqui baazi hai taash ki

Shi so kamar karta yake 

* Tootte bante vishwaas ki...

Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda 

* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai

Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

* O... Khud se hai ya Khudaa se is pal meri ladaai

Shin ita wannan muhawarar/gaddamar daga ni ne ko daga Ubangiji ne? 

* Kis mod pe hai laayi aashiqui

Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 

O... ho... o... o...
O... ho... o... o...

* Aashiqui baazi hai taash ki

Shi so kamar karta yake 

* Tootte bante vishwaas ki...

Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive