Fassarar Waƙar O Khuda

Fassarar Wakar O Khuda

Sunan Waka: O Khuda

Sunan Fim: Hero

Shekarar Fita: 2015

Hada Sauti: Amaal Mallik

Rubutawa: Kumaar

Sunan Kamfani: T-Series

Mawaka: Amaal Mallik da Palak Muchchal

Fassarawa: Haiman Khan Raees

* Tere Bin Jeena Hai Aise, Dil Dhadka Na Ho Jaise

Kasantuwa batare da ke ba kamar rayuwa ce ba tare da bugun Zuciya ba.

* Yeh Ishq Hai Kya Duniya Ko, Hum Samjhaaye Kaise

Ta yaya zamu iya Fahimtar da duniya irin soyayyar dake tsakanin mu?

* Aa Dilon Ki Raahon Mein, Hum Kuch Aisa Kar Jaayein

Bari muyi wani abu na musamman akan tafarkin so.

Ek Dooje Se Bicchde Toh, Saans Liye Bin Mar Jaayein

Matukar muka rabu da juna, to ba zamu sake yin wata rayuwa ba face mutuwa.

* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.

* Pyaar Ki Inn Raahon Mein, Milte Hai Kitne Dariya

A tafarkin soyayya dama dole ne sai an Fuskanci Kalubale.

* Laakh Toofanon Mein Bhi Dil Ko Mil Jaata Hai Zariya

Ko a cikin taron Miliyoyin Guguwa Zuciya takan samu nutsuwa koma ta yaya ne.* Iss Dil Ke Iraadon Mein, Hai Itna Asar

Akwai Ragowar karfi da kwarin guiwa a cikin (wannan) zuciyar.

* Lehron Se Kinaaron Pe, Karta Hai Safar

(har) Ta kan iya ceto mutum daga igiyar ruwa izuwa bakin gaba.

* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.

* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.* Aaj Apne Rangon Se Bichhdi Hain Yeh Tasweerein

A yau wadannan hotunan sun rasa Kaloli daga Garemu duk sun kode.

* Haathon Mein Kahin Toot Rahi Hain, Milkar Do Taqdeerein

Kaddarorin Mu kuma sun fara Daddarewa.
* Duniya Yeh Jeet Gayi, Dil Haar Gaya

Duniya tana Murnar nasara Yayinda Zuciya ke cikin Jimamin rashi.

* Nahi Socha Tha Milkar Kabhi Honge Judaa

Tun daga Lokacin Da muka hadu, ban taba tunanin zamu rabu ba* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.

* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.

* O Khuda, Bata De Kya Lakeeron Mein Likha

Ya Ubangiji! Ka sanar damu abinda yake Rubuce dangane da Kaddarar mu.

* Humne Toh, Humne Toh Bas Ishq Hai Kiya

Fadawa cikin soyayya shi ne kadai abinda muka aikata.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş_* <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive