Fassarar Waƙar O Saathi

FASSARAR WAƘAR O SAATHI

Sunan Waƙa: O Saathi

Sunan Shiri: Baaghi 2

Shekarar Fita: 2018

Sauti: Arko

Rubutawa: Arko

Kamfani: T-Series

Rerawa: Atif Aslam

Fassarawa: Haiman Khan Raees

Hmm… Mmm…

Woo… Ooo…

* Allah Mujhe Dard Ke Kaabil Bana Diya

 Ubangiji! Ka bani damar tafiyar da wannan baƙincikin

* Toofan Ko Hi Kashti Ka Saahil Bana Diya

Ka sanya hadari ya zama tudu domin kwale-kwale

* Bechainiyan Samet Ke Saare Jahaan Ki

Bayan dukkan wata rashin nutsuwa dake duniya

* Jab Kuch Na Ban Saka Toh Mera Dil Bana Diya

A yayin da babu wani abu da zai iya Samuwa, sai gashi Ka Samar da zuciyata

* O Saathi… Tere Bina… Raahi Ko Raah Dikhe Na…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Matafiyin nan ba zai iya gane hanyar ba

* O Saathi… Tere Bina… Haan… Saahil Dhuaan Dhuaan…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Tudun ba zai ganu ba

Hmm… Mmm…

* Aankhein Moondein Toh Jaane Kise Dhoonde

Idan na rufe idanuwana, sai su fara neman wata

* Ke Soya Jaaye Na, Ke Soya Jaaye Na

Na gaza runtsawa, na gaza runtsawa

* Qisse Dhoonde Yeh Khwahishon Ki Boondein

Waɗannan tunane-tunanen suna neman labaru ne

* Ke Soya Jaaye Na, Ke Soya Jaaye Na

Na gaza runtsawa, na gaza runtsawa

* Maano Nindiya Piroya Jaaye Na… (x2)
(Kuma) na gaza Farkawa

* Allah Mujhe Dard Ke Kaabil Bana Diya

 Ubangiji! Ka bani damar tafiyar da wannan baƙincikin

* Toofan Ko Hi Kashti Ka Saahil Bana Diya

Ka sanya hadari ya zama tudu domin kwale-kwale

* Bechainiyan Samet Ke Saare Jahaan Ki

Bayan dukkan wata rashin nutsuwa dake duniya

* Jab Kuch Na Ban Saka Toh Mera Dil Bana Diya

A yayin da babu wani abu da zai iya Samuwa, sai gashi Ka Samar da zuciyata

* O Saathi… Tere Bina… Raahi Ko Raah Dikhe Na…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Matafiyin nan ba zai iya gane hanyar ba

* O Saathi… Tere Bina… Haan… Saahil Dhuaan Dhuaan…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Tudun ba zai ganu ba

Na sadaukar da wannan aiki zuwa ga ɗaukacin membobin ƙungiyar Atif Aslam Fans of 9ja. Allaah Ya bar Zumunci.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  ɧãımãŋ Kɧâŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive