Fassarar Waƙar Rang Laal

Fassarar Waƙar Rang Laal

Sunan Waƙa: Rang Laal

Sunan Shiri: Force 2

Shekarar Fita: 2016

Sauti : Gourov Roshin

Rubutawa: Kumaar

Kamfani: T-Series

Mawaƙa: Dev Negi, John Abraham, Aditi Singh Sharma

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

* Ek Baat Samajh Mein Nahi Aati

Abu ɗaya ne na kasa fahimta

* Acche Log Kyun Marte Hain

Me yasa mutanen kirki su ke mutuwa?

* Acchon Ke Saath Bura Kyun Hota Hai

Me yasa munanan abubuwa ke faruwa ga mutanen kirki?

* Rone Waala Kyun Hansta Hai

Me yasa mutanen da suka cancanci dariya suke Kuka?

* Hanse Waala Kyun Rota Hai

Kuma me ya sa waɗanda suka cancanci kuka suke dariya?

* Seh Liya Bahut Seh Liya

Tura fa ta kai Bango

* Khamoshiyon Mein Bahut Reh Liya

Mun yi shiru na tsawon wani lokaci

* Ab Dil Ka Shor Sun

Yanzu ku saurari muryar zuciyata

* Iraade Kuch Aur Sun

Ku Fahimci niyya ta

* Apni Fitrat Hai Junooni

A yanayi na ni abin so ne

* Ziddi Hai Zidd Ka Nasha Hai

Gagararre ne ni kuma hakan ya faru ne sanadin mayen da na yi a cikin gagara

* Teri Aukaat Hai Kitni

Mecece darajar ka?

* Yeh To Bas Humko Pataa Hai

Mu kaɗai muka san wannan

* Tune Jo Khel Hai Khela

Wasan nan da kake bugawa

* Isme Tu Hi Haarega

Kaine zaka yi rashin nasara

* Humko Tu Kaanch Samajh Ke

Ganin mu da kake yi kamar gilashi

* Kab Tak Patthar Maarega

Har izuwa yaushe ne zaka jefe mu da duwatsu?


* Rag Rag Mein Khaul Raha Hai

Tafasa ya ke yi a Jijiyoyina

* Sun Le Khoon Bol Hai

Saurari abinda jinin yake cewa

* Yeh To Hoke Malang Re…

Bayan ya daina damuwa da komai

* Rang Laal Laal, Rang Laal Laal, Rang Laal Laal, Rang Ve… (x3)

Ja ne kalan (kalan jini)

* Desh Badal Gaya

Ƙasar ta canja

* Sab Kuch Badal Gaya

Komai ya canja

* Ek Thappad Maaroge

Idan ka mare mu sau ɗaya

* To Sau Thappad Maarenge

Za ka ji mari ɗari daga gare mu

* Aankh Utha Ke Dekhoge

Idan ka ɗaga idanun ka akan mu

* Tod Denge, Phod Denge

Zaka tarwatse

* Yeh Mera Waada Hai

Wannan Alƙawarina ne

 * Humari Force Ka Waada Hai

Wanna Alƙawarin Ƙarfi na ne (ƙarfin Khaki)

Aah Huh!

* Apni To Har Goli Pe

A jikin kowane harsashin mu

* Tera Hi Naam Likha Hai

Sunan ka ne a rubuce

* Ab Na Chukega Nishana

Saitin mu ba zai kuskure ba

* Humne Yeh Thaan Liya Hai

Mun sadaukar da wannan

* Jhukna Humko Nahi Aata

Ba mu san ya ake Miƙa wuya ba

* Na Karte Hain Gaddari

Ba mu san zamba ba

* Rakh Denge Phoonk Ke Tujhko

Zamu ga bayan ku gaba ɗaya

* Karli Humne Taiyaari, Yeah!

Mun yi dukkanin wani tanadi/shiri

* Rag Rag Mein Khaul Raha Hai

Tafasa ya ke yi a Jijiyoyina

* Sun Le Khoon Bol Hai

Saurari abinda jinin yake cewa

* Yeh To Hoke Malang Re…

Bayan ya daina damuwa da komai

* Rang Laal Laal, Rang Laal Laal, Rang Laal Laal, Rang Ve… (x4)

Ja ne kalan (kalan jini)

* Force Ek Zidd Hai

Ƙarfin Khaki yana nufin taurin kai

* Ek Jazbaa Hai, Junoon Hai, Ek Rutba Hai

Abin so ne, Muradi ne kuma ƙima ce

* Force Bagawat Hai

Ƙarfin Khaki na nufin Janwuyanci

* Ek Pagalpan Hai, Shahaadat Hai, Ek Deewangi Hai

Hauka ne, Shahada ce kuma hauka ce

* Force Ek Aawaaz Hai

Ƙarfin Khaki murya ce

* Teri Aawaaz, Meri Aawaaz, Hum Sabki Aawaaz

Muryar ku ce, Murya ta ce, Muryar mu ce

* Ek Sau Bees Crore Ek Saath Milkar Chilaaye

Idan mutane Miliyan 120 suka yi ihu

* Toh Poori Duniya Ko Sun Na Hi Padega

Tofa dole duniya ta saurare su(mu)

* Toh Chilaao!

Don haka muyi ihu a tare

* Tujhe Laal...

(Muje) kalar jini....


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive