Fassarar Waƙar Selfish

Fassarar Waƙar Selfish

Sunan Waƙa: Selfish

Sunan Shiri: Race 3

Shekarar Fita: 2018

Sauti: Vishal Mishra

Rubutawa: Salman Khan

Kamfani: Tips Music

Mawaƙa: Atif Aslam da Iulia Vantur

 Mai Fassara: Haiman Khan Raees

*Aao Ji, Mera Haath Thaamo Ji

Matso kusa ki kama hannuna

* Mere Sang Sang Chalo Aur

Mu ɗan yi tafiya tare sannan

* Wahaan Baitho Na

Ki zauna a nan

* Aur Thhoda Wahaan Tasalli Se

Ki zauna a nan ki ji daɗin ki

* Apne Khayalaat Ko Share Karo Na

Kuma ki rarraba tunanukan ki

* Ek Baar Baby Selfish Hoke Apne Liye Jiyo Na… (x4)

Ko da sau Ɗaya ne bebi ki zama mai son kai ki rayu wa kanki

*Yeh Na Kabhi Mann Mein Laana

Kada ka bari wannan tunanin ya shiga kanka

* Ke Hum Aapko Gumrah Kar Rahe Hain

Cewa wai ina yaudarar ka ne ta wata hanya

* Hum Jaante Hain…

Na sani cewa

* Hum Aapke Liye Ko… Ee... Bhi Nahi

Ni ba komai bace a gare ka

* Aapne Itna Itna Kiya Hai

Ka yi min abubuwa da dama

* Hai Ki Ab Bas Aap Hi Haqdaar Ho

Ta yadda kai kaɗai ke da daraja yanzu

* Baby Selfish Hone Ke Liye…

Bebi, wacece zata iya zama mai son kanta?

So

Ek Baar Baby Selfish Hoke Apne Liye Jiyo Na… (x2)
 Ko da sau Ɗaya ne bebi ka zama mai son kai ka rayu wa kanki

* Chehre Pe Aapke Muskaan Hai

Na ga murmushi a fuskar ki

* Par Aankhon Mein Kyun… Hai Nami…

Amma me yasa idanuwanki kuma ke cike da ƙwalla?

* Khush Toh Bahut Hain

Ina cikin Matuƙar Farinciki

* Phir Bhi Na Jaane Kyun Tho… Di… Si Hai Kami

Amma har yanzu ban san me yasa nake jin akwai abinda babu ba

* Aao Na Jo Bhi Baaqi Kami Hai

Haba mana, ko ma menene babu

* Usko Mitaane Ek Baar Hi

Bari in cikashe shi a zuwa ɗaya

* Aitbaar Kar Hamesha Hamesha Ke Liye…

Bari kawai mu ƙulla wata tarayya ta har abada


So

Ek Baar Baby Selfish Hoke Apne Liye Jiyo Na… (x3)

Ko da sau Ɗaya ne bebi ki zama mai son kai ki rayu wa kanki


<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees
 Instagram: Haimanraees
 Infohaiman999@gmail.com

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive