HANYOYI 10 DA MACE ZATA BI DOMIN SAMUN LAMBAR YABO A WAJEN MIJINTA

*HANYOYIN GOMA {10} DA MACE ZATA BI DOMIN SAMUN LAMBAR YABO A WURIN MIJINTA*

*1-* Yin hakuri da shi a halin da akwai da halin rashi.
*2-* Girmama iyayensa da ƴan uwansa ta hanyar kyautata musu. 
*3-* Bin umurninsa da yi masa biyayya a duk abinda bai saɓawa Allah ba.
*4-* Faɗa masa kalamai masu kwantar da hankali da sanyaya zuciya.
*5-* Ki kasance mai ɓoye masa sirrinsa na gida dana waje.
*6-* Ki kasance a koda yaushe cikin tsabta, haka cikin gidanki. 
*7-* Ki zama mai lura a kowani yanayi, a wani ya fita gida da kuma halin da ya dawo. 
*8-* Idan ya yi niyyar ƙara aure karki hana shi.
*9-* In kuma har ya ƙara miki abokiyar zamar, ki zauna da ita lafiya domin faranta masa rai da neman aljannarki. 
*10-* Daga ƙarshe kuma ki kasance mai yawan addu'a da sauran ibadu, kamarsu; azumi, salla, sadaka, zumunta.

*Ɗan uwanku a Musulunci: ✍*
*Abu Ja'afar*
*Yusuf Lawal Yusuf*
24th Almuharram 1441H
{24/09/2019} .

Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.