MATA NA DAWO KANKU

MATA NADAWO KANKU☹☹☹......
Shin laifine idan saurayi yace yana sonki?
Abunda haryanzu baku iya zama kuyi tunani🤔 akai shine:
1. Meyasa yace yana sona?🤔
2. Meyasa duk mata yaware nikadai yace yakeso? 🤔
3. Shin nakai yace yana sona ne kodai zolayata yake? 🤔
4. Shin wanne irin bakin ciki zaiji idan harna furta masa mummunar kalma? 🤔
5. Shin meyaja hankalinshi agareni harya furtamun hakan? 🤔
Irin wannan tunani yakamaceku kafin yanke hukunci domin duk wanda yace yana sonka bawai makiyinka bane. Akan bawa masoyi tattausar kalmace koda bakisonshi domin ayi rabuwar alkhairi. Amma ga inda tunaninku🤔 yake zuwa:
1. Yaro dashi
2. Bashida ko sisi
3. Bashida mota
4. Yayi baki dayawa
5. Yayi dogo dayawa
6. Yayi siriri sosai🕴
7. Yafiya kato.
Shikuma guy saboda bayason raini inyatashi zuwa saiyazo miki da
- motan aro
-kayan aro
-wayan aro
-sannan sai shegen karya. Sai yace matan yanzu saida karya.
Ina jan attention naku mata kuyiwa kanku karatun tanutsu ku duba suwaye masoyanku na gaskiya kar aje daga karshe a fada kwata azo ana madama..... dan mu baruwanmu ku kukajama kanku shiyasa muka biku a yanda kukeso. ...
Ke bapa dake nakeba naga hararana🙄🙄.

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive