MAZA SUNA SUKA TARA

MAZA SUNA SUKA TARA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★Wani namijin abinda kesa bazai'iya gamsarda iyalinsa saboda yanada rauni adukkan gabobin jikiesa matsalarda masana kekiranta
الضعف الجنسي المخي.
Irin wannan namiji bazai'iya gamsarda iyali b.
★Wani namijin yanadasha'awar amma duk dahaka yakasa gamsarda iyali sbd rashin cikken dadin dayake rasawa watakil daga matar kokuma daga yanayin rashin sukuni atsakaninsu kamar rashin so ko tsafta ko rashin kulawa ko tanadin gurinda yakamata.
Irin wannan matsalar masana kecewa
الضعف اللذة الجنسية
Zata'iya yuyuwama yanada illar sanyi ko makamatansu kamar ciwon suga dakehana kuzari.
◆Wani namiji adalilin ciwon kashin baya na'iya jawomasa rashin kuzarinda zai gamsarda iyali irin wannan matsalar masana kecewa
الصعف الجنسي النخاعي
★Wani namijin kuma matsalar akan rashin mikewar gaba ce irin wannan matsala ake kirada 
ضعف أعضاء التناسلية
◆Wani namijin kuma sam rashin inzali yake fama da'ita duk yanda zaikusanci iyali bazaikawoba kuma sam ruwan maniyinsa kadan ne irin wannan matsala akecewa
الضعف الجنسي النطفي
✍🏻dan uwa kafara sanin matsalarka kafin kadauki matakin gyara kanka
lafiyaka itace jarinka ,yikokarin rayuwa da'iyalinka cikin nishadi da aminci domin akiraka da *JARUMIN MAZA*
ALLAH yaimana jagora amin,
Zakujimu dasauran bayanan akaro nagaba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☏08080678100
*KITSEN KADA*
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
✍🏻Dadama daga tsofaffin littafai suna bayani akan akan cewa lallai wannan kitse nada amfani matuka wajen *FAMILY FLANING*
Matukar dai mace zatai insert dashi 30 minit b4 sex ciki bazai zauna b wannan agajine ga matanda ke daukar ciki kafin suyaye.
✍🏻Duk namijinda zaishafa wannan mai agabansa awa 2 kafin mu'amalar aure to hakika zai'iya duk abinda akeso domin yanakara power dahana saurin release kuma yanakara girma.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive