TSARABA GA MATA

TSARABA GA DUKKAN MATA http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/09/tsaraba-ga-dukkan-mata.html
*TSARABA GA KOWACE MACE*
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨⇨
★Yawan amfani da sabulai barkai wajen tsarki suke dada jawo matsala musamman bushewar gaba ko daukewar ni'ima.
★Barin sinadarin tirare yana taba gabnki shima abune dake'iya gayyato miki matsala.
★Kiyawaita amfanida man masara domin samun ingantacciyar lafiya ga hq dinki.
★Idan kinafamada yawan rashin sha'awa kilizimci shayin hulba,
★Wasu lokutan kuma mazaje nataka rawargani wajen korewa mata ni'ima, kakusanci iyalinka batareda andade ana wasanni b kuma kayi release dawuri dole ni'ima tadinga daukewa yayin jima'i,
★Idankina famada matsalar kumburin gaba kitafasa alimun kizauna acikin ruwan da duminsa..
Idankuwa tusargaba ko matsalolin gabane kitafasa turmus kizauna aruwan.
★Idan kuma akullum burinki kizama ingantacciyar mace to kafin kikwanta kidinga insert da ruwan rumman.
★Duk matar keso tabanbanta da saura to tadinga insert da castor oil tasha kofi daya na shayin hulba kafin takwanta.
✍🏻KUKASANCE DA GROUP MAI ALBARKA WATO
*MATSALOLIN MA'AURATA*
akarkakashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive