FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN BROTHERS

Fassarar Kalaman Fim Din Brothers

Shekarar Fita - 2015

 1. Joh mistake tune ki hai uski sazaa hoti hai ... maafi nahi
 
Kuskuren Da ka aikata a gare ni hukunci ne kawai ya dace dashi... Ba yafiya ba

 Akshay Kumar

 2. Main deserve karta hoon ki nahi yeh main nahi jaanta ... lekin meri family yeh chance zaroor deserve karti hai
 
Ban san ko na Cancanci hakan ko ban Cancanta ba... Amma ahali na sun cancanci wannan damar 

 Akshay Kumar

 3. Duniya badi zalim hai ... dard pe hasti hai
 
Duniyar nan Azzaluma ce... Idan ka shiga Tsanani sai ta maka dariya. 

Ashutosh Rana


 4. Fighter ki want uski jeet ka formula hoti hai

 Abinda Madambaci yake bukata kawai shi ne yadda zai samu nasara. 

 Rajendranath Zutshi

 5. Ek baar karo toh tukka ... but do baar kiya toh matlab hukum ka ekka
Mai yiwu sa'a ce idan kayi sau daya... Amma idan kayi sau biyu to ka zama babban Kwaro kenan. 

Rajendranath Zutshi

 6. India mein fighter ring ke bahar banta hai ... kyun ki idhar toh peene ke pani se lekar bache ke school ki fees tak fight hai ... joh gussa aur jigar ek fighter ka goal hota hai na ... woh aapko yahan gali gali mein milega

A India Kowane Mutum Kamar Ɗan Dambe ne a bayan fage... Tun daga ruwan sha kama izuwa kudin makarantar Yaranka shima kamar Dambe ne... Fushi da kuma kwarin guiwa wadanda sune abin neman... Zaka same su a kowane layi kabi anan. 
 
<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring


Share:

No comments:

Post a Comment

Popular Posts

Total Pageviews

Featured post

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da ...

Blog Archive

Recent Posts

Unordered List

  • Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit.
  • Aliquam tincidunt mauris eu risus.
  • Vestibulum auctor dapibus neque.

Sample Text

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipisicing elit, sed do eiusmod tempor incididunt ut labore et dolore magna aliqua.

Ut enim ad minim veniam, quis nostrud exercitation test link ullamco laboris nisi ut aliquip ex ea commodo consequat.

Pages

Theme Support

Need our help to upload or customize this blogger template? Contact me with details about the theme customization you need.