Skip to main content

Posts

Showing posts from February, 2020

RIGA-KAFIN CUTAR CORONAVIRUS

*RIGA-KAFIN CHUTAR CORONA VIRUS.* _(IN SHA ALLAHU)_
Binciken likitocin zamani har yanzu bai gano maganin wannan CHUTA ba. Sai dai binciken likitocin musulunci ya tabbatar da cewar wannan chutar bata iya tasiri aduk inda tafarnuwa take. 
Don haka Cibiyar Zauren Fiqhu ke bada shawara ga 'yan uwa musulmai musamman mazauna Jihohin da aka tabbatar da bullar wannan chutar cewa ku rika yawan amfani da tafarnuwa acikin girke-girkenku. 
Sannan ku nemo Kwayoyin tafarnuwar ku yankata Qanana ku rika hadiyarta kamar yadda ake hadiyar maganin asibiti. Da zarar ka hadiyi tafarnuwa acikin kankanin lokaci zata bi duk sassan jikinka ta yaqi chututtuka kuma tayi maka garkuwa. 
DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (03/07/1441 28/02/2020).

IMPACT OF EXCESSIVE SCHOOL PRESSURE ON CHILDREN

LIFE IS TOO HARD: IMPACT OF EXCESSIVE SCHOOL PRESSURE ON CHILDREN
Case A: Abdul is an 8-year-old Primary 4 school boy who is usually cheerful and happy. However, he is struggling to cope with the sheer volume of home work they were expected to complete on a daily basis. His Mother, a busy medical doctor initially attempted to help him, but soon realized that she could not cope. The assignments sometimes took them 2 – 3 hours to complete – even with her guidance and help. So, she gave up and employed a lesson teacher to help him with the homework. Thus, Abdul would return from school at about 4.30pm, eat lunch, rest for about 30 minutes and then Lessons will start at 5.30pm. On the average, the lessons would end at about 7.30pm or 8.00pm. At which time he would have dinner, say his prayers and then retire at 9.00pm.
He gradually became withdrawn and looked pensive most days. When his mother eventually noticed, she decided to have a chat with him. ‘Abdul, I noticed you don’t look so happy…

MAZA MA'AURATA MASU ZAMA A RUMFAR MAI SHAYI

MAZA MA'AURATA MASU ZAMA A RUMFAR MAI SHAYI

Bissmillahir Rahmanir Raheem.
Assalamu Alaikum warahamatullah Wabarakatuhu. 

Sanannen abu ne cewa mazaje da yawa kan je rumfar mai shayi da safe ko da dare domin su rage zafi. Wasu daga cikin mazajen nan dai matasa ne waɗanda ba su damu da cin abincin gida ba, yayin da wasu kuma mazaje ne masu iyali. Haka kuma akan samu waɗanda ba a garinsu suke ba, don haka su ke zuwa rumfar domin cin abinci. 
Na sha tambayar kaina Shin menene dalilin da zai sa mutum yana da mata a gida kuma zai zo ya zauna a rumfar mai shayi da nufin cin abinci? Amma na kasa samun amsa gamsashiya. Hakan ya sa na fara tambayar sauran mutane domin jin ta bakinsu. Ta sanadin haka ne na fahimci cewa wasu daga cikin mazajen nan sukan je rumfar mai shayi ne kawai idan matan nasu ba sa nan ko in basu da lafiyar da za su iya girki ko kuma in ba a garin da suke da mata suke ba. Wasu mazajen kuma su kan je ne domin samun abokan hira yayin da su kuma matan an barsu a cikin gida …

FASSARAR WAƘAR CHAND SIFARISH

Fassarar Waƙar Chand Sifarish
Sunan Waƙa: Chand Sifarish
Sunan Shiri: Fanaa
Shekara: 2006
Sauti: Jatin-Lalit
Rubutawa: Prasoon Joshi
Kamfani: YRF Music
Rerawa: Shaan & Kailash Kher
Fassarawa: Haiman Raees 
* Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah
Tsarki ya tabbata ga Allaah 
* Chand Sifarish Jo Karta Humaari Deta Woh Tumko Bataa
Da ace wata za ta yi magana a madadina da ta faɗa miki cewa... 
* Sharmo Haya Ke Parde Giraake Karni Hai Humko Khata
Ina so in yaye hijabin kunya in tsula tsiya kuma in yi ha'inci. 
* Zid Hai Ab To Hai Khudh Ko Mitaana Hona Hai Tujh Mein Fanaa
Burina shi ne in tarwatsa kaina domin in nutse a cikinki. 
* Chand Sifarish Jo Karta Humaari Deta Woh Tumko Bataa
Da ace wata za ta yi magana a madadina da ta faɗa miki cewa... 
* Sharmo Haya Ke Parde Giraake Karni Hai Humko Khata
Ina so in yaye hijabin kunya in tsula tsiya kuma in yi ha'inci. 
* Teri Ada Bhi Hai Jhonke Wali Chu Ke Guzar Jaane De
Sddab…

FASSARAR WAƘAR HAI DIL YE MERA

FASSARAR WAƘAR HAI DIL YE MERA 
Sunan Waƙa: Hai Dil Ye Mera 
Sunan Shiri: Hate Story 2
Shekarar Fita: 2014
Haɗa Sauti: Mithoon
Rubutawa: Mithoon
Kamfani: T-Series
Rerawa: Arijit Singh
Fassarawa: Haiman Raees 
Ae Yeah… Nae Yeah… Ae Eah Yeah… Ae Yeah… Yeah Yeah… Hey Yeah…
* Hai Dil Ye Mera, Mujhe Har Dum Ye Poochta
Zuciyta tana ci gaba da tambayata a kowane lokaci. 
* Kyun Hai Mujhe Tujhse Itni Wafa…
Me ya sa na zama amintacce gareki ne? (me yasa na haukace a kanki ne?) 
* Kyun Teri Hasrat, Hai Har Khwaahish Se Badhkar Mujhe
Me yasa muradinki a wajena ya fi duk wani buri nawa? 
* Kyun Naam Tera Hi Leti Zubaan…
Me yasa laɓɓa na sunanki kawai suke furtawa? 
* Saathi Tera Ban Jaoon Kyun Hai Ye Junoon…
Me yasa nake da ƙaƙarfan muradin kasancewa abokin tarayyarki/masoyinki? 
* Har Aansoon Tera Pee Jaoon Aur De Doon Sukoon…
Ina so in shanye dukkan hawayenki kuma in baki dukkan jin daɗi na. 
* Har Din Tujhko Chahoon Teri Raah Takoon…
Ke nake muradi a kowace rana, ina mai kallon hanyarki a kodayaushe. 
* Apni Baahon Me…

SHIN JARUMA DEEPIKA ZA TA KOMA YIN FIM A KUDANCIN INDIYA NE?

SHIN JARUMA DEEPIKA PADUKONI ZATA KOMA YIN FILM A KUDANCIN INDIA NE?

Mutane Kadan ne Suka Sani Cewa Shahararriyar Jaruma Wadda tayi fice a Bollywood Har ta Kara Ci Gaba da Nuna Bajintar a Masana'antar Hollywood Watau DEEPIKA PADUKONE Cewa ta Fara Film dinta na Farko Daga Kudancin India Kuma Yaren Kannada Film me Suna AISHWARYA Wanda ya Futa a 2006. Abin Birgewa Duk da Wannan Jaruma ta Kai Wani Matsayi Me nisa a Masana'antar Bollywood Wanda Itace Mafi Girma a Masana'antun Shirya Fina-Finai na India Amma duk da Haka da Kafar Sadarwa ta IANS, da Suka Hira da ita Suka Tambayeta ko Zata iya komawa Tace Ai Ita Yare Bazai Zama Shamaki a gareta ba Kawai Ita Kyawun Labari Takeso Idan ta Samu a Wane bangaren Yare ne Yi Zatayi.
By #AbbaIndiaDala

SHIN JARUMA DEEPIKA ZA TA KOMA YIN FIM A KUDANCIN INDIYA NE?

SHIN JARUMA DEEPIKA PADUKONI ZATA KOMA YIN FILM A KUDANCIN INDIA NE?

Mutane Kadan ne Suka Sani Cewa Shahararriyar Jaruma Wadda tayi fice a Bollywood Har ta Kara Ci Gaba da Nuna Bajintar a Masana'antar Hollywood Watau DEEPIKA PADUKONE Cewa ta Fara Film dinta na Farko Daga Kudancin India Kuma Yaren Kannada Film me Suna AISHWARYA Wanda ya Futa a 2006. Abin Birgewa Duk da Wannan Jaruma ta Kai Wani Matsayi Me nisa a Masana'antar Bollywood Wanda Itace Mafi Girma a Masana'antun Shirya Fina-Finai na India Amma duk da Haka da Kafar Sadarwa ta IANS, da Suka Hira da ita Suka Tambayeta ko Zata iya komawa Tace Ai Ita Yare Bazai Zama Shamaki a gareta ba Kawai Ita Kyawun Labari Takeso Idan ta Samu a Wane bangaren Yare ne Yi Zatayi.
By #AbbaIndiaDala

MADHUBALA: THE TIMELESS BEAUTY AND TRAGEDY 3

MADHUBALA THE TIMELESS BEAUTY AND TRAGEDY (KASHI NA UKU) 
Zuwan film din Dilip kumar na farko wato JWAR BAHTA shine silar haduwar su. A sets na film din jinin su ya hadu, suka saba sosai. A hankali haduwar jini ya koma soyayya,. Abubuwa suka fara daukar salo mai ban sha'awa kai kace sun kusa aure.....ZUWAN NAYA DAUR ya zama sanadiyyar rabuwar su. Sun fito tare a film din NAYA DAUR, amma a yarjejeniyar contract na Madhubala, dole zata dinga fita outdoor shooting, A lokacin mulkin mallaka da mahaifin ta ya saba yi mata ya kuma tashi, yaki yarda da Hakan, Jarumi Dilip kumar ya so yabi raayin masoyiyar sa. Hakan yasa producer na film din B R Chopra ya kai maganar kotu, domin a tilasta musu su yarda da abinda suka rattaba hannu akai game da film din. Kotu ta tilastawa Dilip kumar ya girmama yarjejeniya, hakan yasa tilas ya goyi bayan Producer. Wannan ya janyo sabanin raayi tsakanin Dilip kumar da Madhubala... ITA TABI UMARNIN MAHAIFIN TA, SHI KUMA YABI UMARNIN KOTU... Daga nan Madhubala…

MADHUBALA: THE TIMELESS BEAUTY AND TRAGEDY 2

MADHUBALA THE TIMELESS BEAUTY AND TRAGEDY (KASHI NA BIYU)
A shekara ta 1942 a Bombay, wani dan kyakkyawan dogon saurayi mai suna ATTAULLAH KHAN wanda kamfanin sarrafa Tobacco dake garin Delhi suka kora daga aiki, ya fara amfani da mafi kyawu a cikin ya'yan sa yar shekara tara wajen samar musu mafita. Sunan yarinyar MUMTAZ JEHAN DEHLAVI wacce aka canzawa suna zuwa MADHUBALA.. An haifi wannan kyakkyawar jaruma a ranar sha hudu ga watan February 1933 wanda yayi daidai da ranar masoya wato VALENTINES DAY. Sunan mahaifiyar ta kuma Ayesha Begum Iyayen sun haifi yara guda goma sha daya, kuma Madhubala itace ta biyar.  
 Tun a yarintar ta, take ganin bakin ciki.Turnuke a cikin talauci, yan uwan ta maza guda biyu, da mata uku duk suka rasa ran su suna yara, babu wanda ya wuce shekara shida a cikin su duka biyar din. Studio mai suna BOMBAY TALKIES, wanda ya kasance mallakin Babbar tauraruwar jaruma DEVIKA RANI suka fara baiwa madhubala aiki a matsayin child artist tun tana yar karamar ta.A lo…

MADHUBALA: THE TIMELESS BEAUTY AND TRAGEDY 1

" MADHUBALA THE TIMELESS BEAUTY" IDAN ANA MAGANAR KYAU DA TSARIN HALITTA A TARIHIN BOLLYWOOD DA KE AKE KWATANCE....************************************************************************************************
MADHU, BEAUTY WITH TRAGEDY, ANARKALI OF INDIAN CINEMA, VENUS OF INDIAN CINEMA, THE TIMELESS BEAUTY, MORILYN MONROE OF INDIAN CINEMA duk suna daga cikin sunayen da ake mata lakabi 
... jarumar da industry bata taba ganin kyakkyawa mai cikar hallita kamar ta ba,Jarumar da ake kira BABY MUMTAZ, (lokacin yarinta), .Itace Jarumar da koda wanda suka saba ganin kyawawa ke santi a cikin kalaman su wajen bayyana ta.
A lokacin da shammi kapoor ya fara ido hudu da ita sai da ya dimauce da ganin kyan halittar wannan baiwar Allah. A inda yake cewa
"I was so nervous to work with her that I use to forget my dialogues. When I looked at her, I was lost and tongue-tied. She knew it too, she could see it and she helped me gradually. In no time, I was in love.. I said it then and still…

SHAH RUKH KHAN DA RANVEER SINGH A FILM ƊAYA?

Jaridar Yau Da KuLLum...!

Srk Da Ranveer Zasu FitO A FiLm Guda...?

Wani Jita Jita Dayake YawO Akafafen Sada Zumunta Nabayyana Srk Da Ranver Sing Zasuyi Remake Na FiLm Din "Mr India" Wanda YafitO Daga Bakin Maibada Umarni ( ALi Abbas Zafar ) Wanda Hakan Ya HassaLa Jaruma Sonam KapOOr Bisa Ganin Rashin Girmamawa Ga Mahaifinta Wanda Shine YajagOranci FiLm Din Amatsayin ActOr' A 1987 Wanda FiLm Din Yasamu Nasara MatuQa A bOx Office Sannan Kuma Yadaga Jarumi AniL KapOOr.  . . Jarumar Tabayyana Ba'ayiwa Babanta AdaLceba Wanda Kamata Yayi Sai Ansanar Dashi Kafin Afitar Da Lavarin Wanda Kuma Tabayyana Baisaniba. Haka Shima Maibada Umarnin FiLm Din 'Shekar Kapur. Yabayyana Masaba. 
Saidai Jama'a Sunga Sauri Irin NasOnam Wanda Bataji Daga Bakin Koda Daya Daga Cikin Jarumanba. Srk Ko Ramveer. Saidai Kuma Yiwuwar Wannan FiLm Din Abune Maiwuya Sbd Srk.. . . DafarkO Wasu Mutanen Naganin Srk Yadaina FiLm Da Sanjay Ne. SBD wani Ra'ayi Nakansa Wanda FiLms Dinsa Biyu Nabaya Duk Srk…

JARUMAN INDIYA 11 DA SU KA MUSULUNTA

Jaruman Indiya 11 da suka Musulunta
1. AR Rahman Hakkin mallakar hotoJASON MERRITT An haife shi a matsayin wanda ke bin addinin Hindu, daga bisani kuma ya karbi musulunci.
Ya sauya sunansa daga Dileep zuwa Rahman. Mawakin Indiya ne wanda ya lashe kyautar Oscar. Mutum ne kuma da tunaninsa ya karkata zuwa kin wanzuwar Allah, da farko, amma daga baya sai ya karbi musulunci ya kuma zama mai karfaffan imani da Allah.
Abin da ya ce game da komawarsa musulunci ba abin mamaki ba ne kamar yadda ake nunawa.
TALLA
"Mutanen gidanmu sun kadaita saboda haka lokacin da wasu karance-karance na Sufanci suka yi tasiri a kaina sai na musulunta".
Daga cikin wakokinsa da suka yi fice akwai Maa Tujhe Salaam.

2. Kamala Surayya


Ta fito ne daga cikin iyalan da aka fi martabawa a kasar. Marubuciya ce, ta kuma musulunta ne a 1999. Ta sauya sunanta daga Madhavikkutty zuwa Kamala Surayya, bayan ta musulunta.
Ta musulunta ne bayan karanta wani littafi mai suna "The love Queen of Malabar''. Littafin dai…

SHIN KO KUN TUNA DA ƘAYATACCIYAR WAƘAR JABRA FAN?

SHIN KUN TUNA QAYATACCIYAR WAQAR NAN JABRA FAN?
Wannan Kayatacciyar Waqar da Tayi Fice Kuma Ta Karbu Wajen Masoya Kallon Fina-Finan India Wanda Akayita Acikin Film din FAN na Babban Tauraro SHAH RUKH KHAN.
 Hukumar shariar nan ta kasa (National Consumer Disputes Redressal Commission) ta umarci kamfanin YRJ wanda suka shirya film din Fan na jarumi Sharukh Khan akan su biya AFREEN ZAIDI tarar rupee 15,000 sakamakon rashin saka wakar JABRA FAN da basuyi ba a film din.
Idan masu karatu basu manta ba a shekarar da film din FAN ya futa (2016) an samu kace nace daga masoya jarumin kasancewar wakar JABRA FAN ta samu karbuwa a zukatan jamaa amma babu ita acikin film din... Wannan tasa wata masoyiyar Jarumin AFREEN ZAIDI ta shigar da Producer film din kara na ya yaudareta, acewar ta ta bata lokacin tane don ganin wakar amma akarshe har film ya kare bata gantaba, wanda shi kuma ya saka wakar a tallan film din (Trailer). 
Bugu da Kari Kamar Yanda Kowa Ya Sani Wannan Film Yana Daya Cikin Jerin Fina-Fi…

WINNERS OF 65TH FILMFARE AWARDS 2020

Winners of the 65th Filmfare Awards 2020Bollywood Hungama News Network
*Gully Boy Award*
Sat Feb 15 21:34:26 IST

Best Film Gully Boy
Best Director Zoya Akhtar - Gully Boy
Best Actor in a Leading role Ranveer Singh - Gully Boy
Best Actress in a Leading Role Alia Bhatt - Gully Boy
Best Film Critics Article 15 - Anubhav Sinha Sonchiriya - Abhishek Chaubey
Best Actor Critics Ayushmann Khurrana - Article 15
Best Actress critics Bhumi Pednekar - Saand Ki Aankh Taapsee Pannu - Saand Ki Aankh
Best Debut Director Aditya Dhar - URI: The Surgical Strike
Best Debut (Male) Abhimanyu Dassani - Mard Ko Dard Nahi Hota
Best Debut (Female) Ananya Pandey -Student of the Year 2
Best Actor in a Supporting Role Siddhant Chaturvedi - Gully Boy
Best Actress in a Supporting Role Amruta Subhash - Gully Boy
Best Original Story Article 15 - Anubhav Sinha, Gaurav Solanki
Best Playback Singer (Male) Arijit Singh - Kalank Nahi Ishq (Kalank)
Best Playback Singer (Female) Shilpa Rao - Ghungroo (War)
Best Music Album Gully Boy - Ankur …

HIKAYA MAI ƊAUKE DA DARASI

*Assalamu,alaikum*: *HIKAYA* : *DAGA ZAUREN* ; *KITABU WAS SUNNAH*
*مجلس تعليم الكتاب والسنة 📔📓* : : _Labarin wasu ma,auratane guda biyu mata da miji_ : _Kuma abun Sha,awa da matar da mijin dukansu hafizaine mahaddatan Alqur,ani_ : _Wadannan mutane suna zamansu cikin jin Dadi da kwanciyar hankali_
_Kwatsam rannan Se malam yacewa malama inaso zan kara aure_ : _Malama tace akanme???😳_ : _Se yace Allah ne yace inkara😃_ : : _Tace infa kace Allah ne yace ka kara toh Kenan maganar tana cikin Alqur,ani_ : _Malam yace eh tana ciki_ : _Tace toh karanto ayar inji??_ : _Kawaise malam ya kawo ayarda Allah yace idan kun tashi zakuyi aure toh Ku auri mata bibbiyu ko uku ko hudu *ﻓَﺎﻧْﻜِﺤُﻮﺍ ﻣَﺎ ﻃَﺎﺏَ ﻟَﻜُﻢْ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻨِّﺴَﺎﺀِ ﻣَﺜْﻨَﻰ ﻭَﺛُﻠَﺎﺙَ ﻭَﺭُﺑَﺎﻉَ* 😃_ : : _Se malama tace toh ai kai banda kai yace dankuwa yace wadanda zasuyi adalcine kaikuma bazakayiba😃_ : : _Malam yace waye yace miki bazanyi adalciba?😡_ : _Tace Allah ne yagayamin_ : _Yace indai Allah ne yagaya miki toh kenan maganar tana cikin Alqur,ani_ : : _Tace kwarai kuwa…

BIKIN VALENTINE: RANAR MASOYA KO RANAR MAGUZAWA?

BIKIN VALENTINE: RANAR MASOYA KO RANAR MAGUZAWA?

BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allaah mai girma da ɗaukaka. Tsira da amincin Allaah su ƙara tabbata ga Manzon Allahu, Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam, mutanen gidansa, sahabbansa da ma dukkan wanda ya biyo bayansu da kyautatawa har zuwa ranar sakamako.
GABATARWA
Bikin Ranar Masoya, watau Valentine's Day a turance kenan kamar yadda ake kiransa, biki ne da akan yi shagalinsa a kowace ranar 14 ga watan Afrilu, ma'ana dai sau ɗaya ake yinsa a cikin shekara.
Ita dai wannan rana, rana ce wacce miliyoyin mutane daga dukkan sassan duniya suke murnar zagayowarta a kowace shekara. Duk da cewa an ɗauki wannan rana a matsayin ranar murnar tunawa da wani waliyyin kiristoci ne mai suna Valentinus, irin wannan rana a yau ta kasance ana alaƙanta ta ne da bikin soyayya, nishaɗi da kuma jin daɗi a mafi yawancin wurare a duniya. 
A irin wannan rana, masoya a ko'ina a faɗin duniya kan aikawa jun…

MOST IMPORTANT QUALITY OF A MAN OR WOMAN AS AN IDEAL LIFE PARTNER. SECRETE FOR BROTHERS AND ESPECIALLY FOR SISTERS TO NOTE.

DAILY ISLAMIC REMINDERS.

MOST IMPORTANT QUALITY OF A MAN OR WOMAN AS AN IDEAL LIFE PARTNER. SECRETE FOR BROTHERS AND ESPECIALLY FOR SISTERS TO NOTE.
 BismilLahir Rahmaanir Raheem. 
Sunnah making (sexual intercourse) is an important element in marriage and until there is this sunnah between a husband and a wife, the marriage is not yet spiritually recognised. This shows how important sunnah making is in marriage.
When you look at how agressive men are towards sunnah making you may think that what a man needs from a woman is the sexual. Of course, if he has not married you yet or he does not really intend to marry you what he will need from you is nothing above your body. But if he really intends to marry you or if you guys are already married, sunnah making is never the priority to be sincere - maybe let me say it better; "WHAT A MAN NEEDS MOST FROM A WOMAN AND VICE VERSA IS NOT SEXUAL."
Many young girls in particular think because they are sexually active and experience they will…

WANI SHIRIN BAN TSORO ZAI HAƊA WASU GWANAYE NA ƘASAR INDIYA

Wani Film Na Ban Tsoro (Horror film) Me Taken ‘Bhoot – Part One: The Haunted Ship’ Zai Hada Gwanaye Da Duk Sun Karbi Wannan Gagarumar Kyautar ta kasa wadda Ake Kira da NATIONAL AWARD Domin Wannan Film Zai Fito da Matashin Jarumi VICKY KHAUSHAL Wanda ya karbi "National Award best Actor" da Film din URI Inda Shine Zaija Ragamar Wannan Film Yanzu se Kuma Wani Gwani Wajen Kirkiran Sauti me ban tsoro Watau ANISH JOHN Wanda ya karbi "National Award in Best Audiography" Sannan Wannan Mutum Duk Shine Ya Hada Wani Sauti a Fina-Finan Bayan Nan Na ban tsoro Irin su Newton, Trapped da Pari.
Director na Wannan film Bhanu Pratap Singh Yayi Magana da Shafin ETimes Yace Ba Karamin Dace Bane Kayi Aiki da Wadanda A kowane Bangare Suna da Baiwar Abun.
Wannan Film dai Tuni Tallarsa ya Fita Kuma Film din Zai Fita ne 21, ga Wannan Wata na February 2020.
By #AbbaIndiaDala

FASSARAR WAƘAR TUJH MEIN RAB DIKHTA HAI

Fassarar Waƙar Tujh Mein Rab Dikhta Hai 
Sunan Waƙa: Tujh Mein Rab Dikhta Hai 
Sunan Shiri: Rab Ne Bana Di Jodi
Shekarar Fita: 2008
Sauti: Salim-Sulaiman
Rubutawa: Jaideep Sahni
Kamfani: YRF Music
Rerawa: Roop Kumar Rathor
Fassarawa: Haiman Raees 
* Tu hi to jannat meri, tu hi mera junoon
Ke ce Aljannata, ke ce kaɗai nake ƙauna 
* Tu hi to mannat meri, tu hi ruh ka sukun
Ke ce kaɗai burina, ke ce nutsuwar ruhina 
* Tu hi ankhiyo ki thandak, tu hi dil ki hai dastak
Ke ce mai sanyaya idanuwana, kece abincin ruhina 
* Aur kuchh na janu main, bas itna hi jaanu
Kuma ban san komai ba face cewa... 
* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu (x2)
Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 
* Sajde sar jhukta hai, yaara main kya karu
Na sunkuyar da kaina domin bauta a gareki, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 
* Tujh mein Rab dikhta hai, yaara main kya karu
Ina ganin ubangiji a tattare da ke, me ya kamata na yi ya ke abar ƙaunata 
* Kaisi hai yeh duri, kaisi majburi
Wace irin t…

MATSALOLIN CIWON SANYI GA MATA

ALAMOMIN CIWON SANYIN MARA NA MATA 
SANYIN MATA WANDA AKE YAƊAWA TA JIMA'I

Waɗansu daga cikin alamomin ciwon sanyin mata da ake samu ta hanyar saduwa da namiji ko mace mai ɗauke da ciwon : (STD/STI):

1. Fitar ruwa daga farji, ruwa mai kauri ko silili, kalar madara ko koren ruwa daga farji.
2. Kuraje masu ɗurar ruwa da fashewa a farji , musamman wurinda pant ya rufe.
3. Feshin ƙananan ƙuraje a farji ko cikin farji
4. Raɗaɗin zafi a lokacin yin fitsari
5. Jin zafi cikin farji lokacin jima'i
6. Zubar jinin al'ada mai yawa ko zuwan jinin al'ada mai wasa, wato akan lokacinda ya saba zuwa ba
7. Ciwon mara
8. Zazzaɓi
9 . Ciwon kai
10. Murar maƙoshi/maƙogwaro
11. Kasala/raunin jiki
12. Zubar jini lokacin saduwa
13. Dakushewar sha'awa, ko rashin sha'awa ko ɗaukewar ni'ima
14. Bushewar farji
15. Ƙaiƙayin farji
16. Warin farji (ɗoyi) mai ƙarfi
17. Kumburin farji da yin jawur
18. Gudawa
18. Ko rashin ganin wata alama daga cikin wadannan alamomin da muka bayyana a sama.

A can baya munyi baya…