A ADDININ SHI'A


*!!!ADDININ SHI'A!!!* 

📚📚 *ARON FARJI* 📚📚
👉🏻Bayan kazantar auren mutu’a da sukeyi, abun har ya kai su ga wani abu da suke kira da suna aron farji.

👉🏻Menene Aron farji??
Shine mutum ya bayar da matarshi ko baiwarshi ga wani mutum daban,
sai ya halasta mashi ya aikata komi da ita. Idan mutum yana son zai yi
tafiya, zai iya barin matarsa ga makocinshi ko amininshi ko kuma wani mutum daya yarda dashi, sai ya amince mashi ya aikata irin abunda yake aikatawa da ita idan yana nan, har tsawon lokacin da zai dawo daga tafiyar
da yayi.

👉🏻Suka ce dalilin yin haka shine domin miji ya samu natsuwa a duk inda yake cewa matarshi ba zata fita ta yi zina da wani ba.

👉🏻Hanya ta biyu na aron farji shine idan mutum yayi bako, idan suna so su girmamashi kuma su karramashi, sai su bashi daya daga cikin matan
aurensu, kuma su halasta mashi ita har tsawon kwanakin da zai yi a wajensu.
Domin fito da halascin haka a wajen yan shi’a, sun danganta wasu
ruwayoyi zuwa ga imamansu guda biyu.
Dusiy ya ruwaito daga Muhammad daga Abi Ja’afar (AS) yace, Nace:
‘’Mutum zai iya halasta farjin baiwarshi (ko matarshi)? Sai yace: ‘’Babu laifi
a gareshi akan abunda ya halasta mata.’’
(Duba: ‘’Al-Istibsar 3/136’’).
👉🏻Babu shakka wannan aiki ne mummuna wanda babu wasu al’umma da suka gabata da suke aikata irin wannan aiki sai yan shi’a.

👉🏻Sayyid Husain Musawi ya bayar da labarin cewa akwai Hauzar da suka je a Iran sun tarar da manyan jagororin wajen suna halastawa jama’arsu su yi hakan.

👉🏻Daga cikin wadanda suka halasta hakan akwai Sayyid Ludufullah Swafiy da waninshi.

📚Yan uwa kuduba ku ga yadda suke halasta alfasha da barna da sunan addini. Allah ya tsareni da zuriyata da kai/ke mai karatu da zuriyarka daga shi’a.
✍✍✍
S M Funtua
(Digital_ustaaz)
sulaymanfuntua@gmail.com
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive