ABIN DARIYA ABIN KUNYA


Abin dariya abin kunya 
  😁😂🤣😄🙈🙈🙈
 Wani saurayine yaje fira gidansu budurwarsa da daddare, suna cikin tadi kawai aka kirata a gida sai shima ya tashi xaije yadawo bai gaya mataba yawuce, kwatsam sai ga yayanta yadawo daga wajen aiki, yazauna agurinda saurayinta yatashi domin yasha iska kafin yashiga gida. kawai tana fitowa sai tazauna akan cinyarsa, tayimasa kissss💋🤭 sannan takamo hannunsa ta danna akan kirjinta🙈🙈 tace my sweet heart kaji yanda zuciyata take bugawa sbd syyrk.❤ tana daga kanta sai taga ashe yayantane ba sweet heart ba.😂😂😂
 idan kece ita yaza kiyi?
 kuma idan kaine yayanta yaza kayi?😜😁

  Just laugh as I laughed
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive