ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SU YI KAFIN SOMA JIMA'I

Abubuwan Da Yakamata Mata Su yi Kamin Soma Jima'i:

Hattara:Kada ki Karanta Idan Baki Da Aure:

Abubuwan Da Yakamata Mata Su yi Kamin Soma Jima'i:

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

(cikin littafinta mai suna jima'i domin ma'aurata)

1, Abinci da mace zata ci kamin jima'i- Bako wani irin abinci mace ya kamata taci ba kamin tayi kwanciyar jima'i da mijinta, domin da akwai wasu abincin da basu dace mace ta cisu ba daf da lokacin da zata soma jima'i. Domin wasu abincin suna iya ragewa mace ni'imarta ko kuma su kwantar mata da sha'awarta na jima'i, don hake ne ya zama dole mace ta san irin abinci da ya kamata taci kamin gudanar da jima'i.

Abinci mai nauyi bai kamci mace ba a awanni hudu ko uku kamin ta soma jima'i a cewar Anna Robensun wata mai illimin girke-girke.

A nazarinta abinci mai nauyi yakan jawo kasala ga mace kuma ya hanata kuzari a lokacin jima'i, inda ta bada shawarar cewa duk matar data san da akwai aikin kwanciya na jima'i a gabanta to dole ne ya kasance awanni 6 kamin lokacin bata ci abinci mai nauyi ba.

Dukkannin masana illimin girke-girke da kayan makulashe sun nuna cewa, mace kamin jima'i abincinta kada ya wuce abinci mara nauyi, kuma su kasance masu ruwa-ruwa ba busassu ba.

Abinci irinsu taliya mai ruwa-ruwa, fatai-fatai da ire irensu sune abinci da mace zata ci kamin jima'i. Haka kuma kifi ko soyayyen kwai mai ruwa-ruwan wanda bai soyu sosai ba yafi dafaffe amfani a jikin mace kamin jima'i. Haka shima ferfesu da naman da aka gasa mai ruwa-ruwa a jiki yafi tsirai ko balangu amfani a jikin mace kamin jima'i. http://sirinrikemiji.blogspot.com/2018/07/abubuwan-da-yakamata-mata-su-yi-kamin.html#.XkV9f9QjnFc.whatsapp


Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive