FASSARAR WAƘAR CHIKNI CHAMELI


FASSARAR WAƘAR CHIKNI CHAMELI 

Waƙa: Chikni Chameli

 Shiri: Agneepath 

 Shekara: 2012 

Sauti: Ajay-Atul

Rubutawa: Amitabh Bhattacharya

Kamfani: Sony Music

Rerawa: Shreya Ghoshal 

Fassarawa: Haiman Raees 


*. Bichhoo mere naina badi zehereeli ankh maare

Idanuwana kamar kunamu suke, suna ƙyaftawa da mummunan dafi. 

*. Kamsin kamariya saali ik thumke se lakh maare, 
Note hazaaron ke, khulle chhutta karaane aayi

Ga shi sun zo domin samun musayar wasu dubunnan takardu. 

*. Husn ki teeli se beedi chillam jalaane aayi

Ta zo ta kunna sigari da kwarkwaron shan hayaƙi da ashanar kyau. 

*. Aayi chikni chameli chhup ke akeli pawwa chadha ke aayi

Kyakyawar 'yar birni ta zo bariki ita kaɗai a ɓoye, kuma a make. 

*. Jungle mein aaj mangal karungi

Zan yi wani abu mai kama da sihiri a cikin daji. 

*. Bhookhe sheron se khelungi main

Zan yi wasa da mayunwatan zakuna. 

*. Makkhan jaisi hatheli pe angaare le lungi main

Zan karɓi/ɗauki wuta a tafin hannuna mai kama da madarar shanu. 

*. Haaye! gehre paani ki machhli hoon Raja

Wayyo, ni kifanya ce ta cikin kogi mai zurfi, ya masoyi. 

*. Ghaat Ghaat dariya mein ghoomi hoon main, Teri nazron ki lehron se haar ke doobi hoon main

Ruwan ya cinyeni ne kawai bayan da na rasa igiyar ganinka. 

*. Hoye, jaanleva jalwa hai

Kai! Wannan baiwar abar birgewa ce. 

*. Dekhne mein halwa hai

Duk da yake dai abin yayi wani iri haka kamar tsuntsuwa. 

*. Pyaar se paros doongi toot le zaraa

Zan yi hidima tare da ƙauna, kawai ka cinye kamar komai. 

*. Yeh toh trailer hai poori filam dikhane aayi

Wannan tallace kawai, na zo in nuna cikakken shirin ne.  

*. Husn ki teeli se beedi chillam jalaane aayi

Ta zo ta kunna sigari da kwarkwaron shan hayaƙi da ashanar kyau. 

*. Aayi chikni chameli chhup ke akeli pawwa chadha ke aayi

Kyakyawar 'yar birni ta zo bariki ita kaɗai a ɓoye, kuma a make. (4x)

*. Banjar basti mein aayi hai masti

Shagali fa ya zo har kan titi 

*. Aisa namkeen chehra tera

Fuskarka ta yi gishiri sosai. 

*. Meri neeyat pe chadhke chhoote na hai rang gehra tera

Kalarka mai zurfi ne kuma ya ƙi tafiya tunda na zama niyyarka. 

*. Joban ye mera crajy hai raja 

Masoyi, budurtakana fa akwai hauka a cikinsa. 

*. Saare pardo ko kaatungi main

Zan yanke dukanin labulayen. 

*. Shaamein meri akeli hain aaja sang tere baatungi main

Taho, yammacina a kaɗaice suke, zan raba su tare da kai. 

*. Haaye! Baaton mein ishaara hai

Hmm akwai alamomi a zantukana

*. Jisme khel saara hai 

Wasan dama duk a nan yake 

*. Tod ke tijoriyon ko loot le zara

Kawai ka faɗa cikin akwatin ka kwashe arziƙin. 

*. Choom ke zakhmo pe thoda 
malham lagaane aayi

Abin ya zo yayi sumba kuma ya saka magani a rauni. 


*. Husn ki teeli se beedi chillam jalaane aayi

Ta zo ta kunna sigari da kwarkwaron shan hayaƙi da ashanar kyau. 

*. Aayi chikni chameli chhup ke akeli pawwa chadha ke aayi

Kyakyawar 'yar birni ta zo bariki ita kaɗai a ɓoye, kuma a make. (4x)


<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 
 
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive