FASSARAR WAƘAR IDEDO BAGUNDE

FASSARAR WAƘAR 
IDEDO BAGUNDE 

Waƙa: Idedo Bagunde 

Shiri : Mirchi

Sauti : Devi Sri Prasad

Rubutawa : Ramajogayya Sastry

Rerawa : Vijay Prakash & Anitha

Fassarawa : Haiman Raees 

-* Kaatuka kallanu chusthe pothunde mathi pothunde

Kallon idanuwanki yadda su ka sha kwalli haka kan sa ni yin hauka.

-* Chaatuga nadumunu chusthe pothunde mathi pothunde

Satar kallon ƙugunki mai jan hankali kan sa ni yin hauka. 

-* Ghaatuga pedavulu chusthe pothunde mathi pothunde

Duban ƙayatattun lamɓanki kan sani yin hauka. 

-* Raatuga sogasulu chusthe pothunde mathi pothunde

Kallon zatinki na sa ni yin hauka. 

-* Lateu ga intha andanni chusane anipisthunde

Da lama na yi rashin wannan kyawun na tsawon lokaci. 

-* Naa manase nee vaipu vosthunde

Zuciyata ta jawu zuwa gareki. 

-* Idedo bagunde cheli

Abin nan fa ya haɗu. 

-* Idenaa premante mari

Ko Wannan ne ake kira da so?

-* Idedo bagunde cheli

Abin nan fa ya haɗu. 

-* Idenaa premante mari

Ko Wannan ne ake kira da so?
 
+* Nee mathi pogoduthunte nakento saradagunde

Abun farinciki ne yin haukarka a kaina. 

+* Aashalu repeduthunte nakento saradagunde

Abun farinciki ne tsokano abinda kake ji dangane da ni.

+* Ninnu ila alladisthe nakento saradagunde

Abun farinciki ne takura maka haka. 

+* Andanga noru uriste nakento saradagunde

Abun farinciki ne jan ra'ayinka irin haka. 

+* Nee kastam chusthu andam ayyayyo anukuntune

Na yi nadamar takura maka da yawa haka. 

+* Eelage inkasepu antunde

Amma duk da haka, ina so in ci gaba (da aikata hakan) 

+* Idedo bagunde mari

Abin nan fa ya haɗu. 

+* Idenaa premante sari

Ko Wannan ne ake kira da so?

+* Idedo bagunde mari

Abin nan fa ya haɗu. 

+* Idenaa premante sari

Ko Wannan ne ake kira da so?

-* Telusukuntava telupamantava

Za ki gano ne da kanki ko kuma ni kike so in bayyana? (miki) 

-* Manasu anchullo niluchunna naa kalani

Mafarkina da ke maƙale a gaɓar ruhina. 

+* Eduru chusthunna eduta ne unna

Ina jira, gani tsaye a gabanka. 

+* Badulu dorikettu palikinchu nee swaranni

Bari muryarka ta amsa dukkan tambayoyina. 

-* Vela gonthullona moginde mounam...Nuvvu unna chote nenani

Shiru na ta kaɗawa yana bayyana cewa ina inda kike. 

+* Chusi chudangane chepinde pranam, nenu needanni ayipoyanani

Tun daga lokacin da na ganka rayuwata ta yarda ta zama taka gaba ɗaya. 

-* Idedo bagunde cheli

Abin nan fa ya haɗu. 

-* Idenaa premante mari

Ko Wannan ne ake kira da so?

+* Idedo bagunde mari

Abin nan fa ya haɗu. 

+* Idenaa premante sari

Ko Wannan ne ake kira da so?

-* Tharachi chusthune tharagadantunna...thaluku varnala nee menu poolagani

Bana so kallon nake yi miki ya share ko da kakkaɓin zatinki ne. 

+* Naligipothune veligipothunna

Duk da cewa a gajiye nake... Ina sheƙi ne kawai wa kai. 

+* Thanivi thiretu sandhinchu chupulanni

Ka dawo da dubanka zuwa gareni har sai zuciyarka ta cika. 

-* Kanti reppalu rendu pedavulla mari

Fatar idanuwana sun rikiɗe izuwa laɓɓana. 

-* Ninne thinesthamannaye

A shirye suke su nishaɗantu daga gareki. 

+* Nedo repo ani thappadu ga mari

Ba zan iya ɓoyewa ba ince yanzu ko anjima. 

+Neekosam edaina sare

Saboda zan iya yi maka komai. 

-* Idedo bagunde cheli

Abin nan fa ya haɗu. 

-* Idenaa premante mari

Ko Wannan ne ake kira da so?+* Idedo bagunde mari

Abin nan fa ya haɗu. 

+* Idenaa premante sari

Ko Wannan ne ake kira da so?

+* Idedo bagunde mari

Abin nan fa ya haɗu. 

+* Idenaa premante sari

Ko Wannan ne ake kira da so?


<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive